← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 33 OF 36

Sashe 33

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

"A'a ki koma magariba tayi gobe da safe kinje sanin kanki ne an hanaki fita da daddare dan haka ki hakura .
Cewar mama

Sosai taji haushin hanata zuwan da akai , cikin daki ta koma cike da 蓳acin rai tare da burin gobe da safe da wuri zata tafi wajan 拼ar uwar ta dan ko wanka bazatai ba idan taje can tay

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love& romantic story)

Shalele ce馃拑

Paid page 81&82

___________To dama
haka rayuwa take komai mai wuce wane ,haka Rufy da jamsy da kuma Farida suka cigaba da rayuwar su cikin farin ciki da kwanciyar hankali tare da mazajan su

Mota ce take ta faman sharara gudu kamar zata tashi sama sosai take gudu wanda duk mai hankali yagani yasaan gudun bana lafiya bane daga gani,tun suna tafiya ta cikin gari har suka dawo daji suke shiga wanda ba gida gaba ba gida baya ,motar dake gaban ce taje ta daki wani dutse nan da nan tahau gangarawa acikin dajin tana karo da bishiyu tana kaiwa ga wata bishiya ne ta tsaya take agun ta fara ci da wuta

Tun farkon sanda motar tayi karo da dutsen mutanan daya motar suka tsaya da gudun fitowa sukai dan ganin ina wannan motar take gangarawa akan idon su ta kama da wuta sannan naga sun juya suna kallon juna mazane guda uku dan haka suka jinjina hannu alamar yayi kyau sannan suka juya da baya domin fita daga cikin dajin

Kasan cewar dajin akwai mutane a cikin sa daga wani 蓳angare hakan yasa tun sanda motocin suka shigo suka 蓳uya domin an saba kawo musu hari ko kuma azo ayi kisan kai awajan jin 茩arar da sukayi ne na budurwar motar da kuma kanawar ta da wuta ne yasa suka fito da sauri dan ganin abinda ke faruwa har tafiyar wa蓷an can mazan sun gani dan haka suka gane na cikin motar da take ci da wuta biyo su akai

Wajan motar suka matsa dan ganin ko za'a iya samon wanda yayi rai aciki mutum daya ne wanda har wani wajan daga jikin sa ya fara ci da wuta gani alamar yana da rai dan sai 蓷aga hannu yake alamar taimako yasa sukayi 茩o茩arin 蓳alle kofar su fito da shi

Wasu daga cikin sune suka fara zagaye dajin ko Allah zaisa su samu wani abun ,daga can bayan dutse duk hango 茩afar mutum da sauri suka duba,macece kwance cikin jini itama tana numfashi dan haka aka dauke su zuwa cikin gari

Sosai suka tausaya musu domin ita wadda ta kone macece amma gaba daya fuskar ta ya lalace da hannun ta guda 蓷aya bayan kuma 茩anana 茩ananan gurare
Ita kuma 蓷ayar karaya ce har uku wanda daya daga ciki sai dai acire hannun dan bazai koma ba ga kuma a 茩afar ta har waje biyu sai kukkurejewa da tayi ,gaba 蓷aya dai sun fita hayyacin su dan ba mai gane su ,sosai wadan nan bayin Allah suka taimake su

Bayan kwana uku zuwa lokacin jikin nasu yayi sauki sai mai kuna da take ta fama abun a fuskar ta ,wadan nan mutane da suka taimake su sun nemi suji wanne da liline yasa aka biyu su gashi su mata ba maza ba bare ace fadan daba
Sun fa蓷a musu sudai basu san ko suwaye suka biyo su ba kawai dai sunsan cewa ana binsu ne

Daga haka mutanen basu kuma tanbayar su komai ba duk da bai zama lallai abin da suka fa蓷a musu gaskiya ne ba

************Yau tunda ta tashi gaba 蓷aya bata jin dadin jikin ta sai a hankali gashi suna ta shirye shiryen tafiya Kano za'ai bikin 茩anwar ta kasan cewar bata da ishashshiyar lafiya hakan yasa komai sai a hankali take yi

Tunda ta fara ha蓷a kayan yake kallon ta kwata kwata ya kasa gane mata kwana biyun nan duk ta canza ga wani hali da takeyi wanda ba nata ba abu kadan zai fa蓷a mata tahau fushi ko yanzun nan ta fara masifa,kallon ta yayi yana fa蓷in

"Wai kuwa anya baby lafiyar ki kalau kuwa gaba 蓷aya kinyi wani iri idan Kanon ne ba茩eson zuwa kiyi zaman ki ni sai muje da su hafiz kawai?

"Ba haka bane hubby wallahi kawai jina nake duk wani iri ga raina a 蓳ace kamar na sa kuka ...
"Kuka kuma baby muna zaune 茩alau ko na miki wani laifin ne ban sani ba ?
"Eh wallahi hubby k......

Wayar Ibrahim ce tayi 茩ara dan haka tayi shiru daga maganar da take ,dagawa yayi ganin wanda yake kiran "munriga da mun shirya 茩arfe biyar jirgin mu zai tashi insha Allahu,daga haka ya kashe wayar yana kallon Rufy dake tsaye

"Baby kiyi sauri kinga hafiz yace yanzu zasu fito suje su tawo da Jamila sai su wuce airport muje mu same su acan gashi naga saura awa 蓷aya jirgin mu ya tashi

Bayan saukar su Rufy a garin Kano direct gidan su aka wuce da su kasan cewar gobe za'a fara biki dama kuma Farida ba 拼ar Kano bace a Kaduna hafiz ya auro ta

Sosai Ammy ta nuna farin cikin ganin yaran cikin kwanciyar hankali da alama ba wata matsala tsakanin su da mazajan su ,dakin Rufy na da suka shiga wanka sukai sannan sukayi sallah abinci aka kawo musu amma sai dai Rufy tace bataci fura da nono take so ,jamsy ce ta tsaya tana kallon ta ganin abinda take sone fa wato funkaso da miyar taushe amma tace bata ci kasa shiru tayi dan haka tace

"Wai kuwa besty lafiyar ki kalau yau kece kike cewa ba茩yason funkaso to ko dai yayan nawa yayi ajiya ne bamu sani ba
Wata uwar harara Rufy ta yi mata tana fa蓷in
"Kin manta abinda yafi ajiya yayi ba ajiya ba

Farida da jamsy ne suka sa dariya bayan sun fara cin funkason suna fa蓷in
"To meye kuma na fa蓷a daga magana nifa dadi na da masu 茩aramin ciki masifa wallahi ,cewar Farida ,nan ma dariya jamsy tayi tana fa蓷in,wai wayaga idon besty a lebouroom chabbbb

Ai gaba 蓷aya wannan hirar da su Farida suke nan da nan Rufy ta ciki tayi fammm kamar zata fashe saboda masifa su kuwa sun samu abinyi sai tsokanar ta suke

Washe gari aka tashi ana ta shirye shiryen biki domin yaune zasuyi coktel party kowa yana ta kazar kazar da walwala amma badda Rufy

Anty lami ce 茩anwar Ammy tace "wai kuwa Yaya fati kin lura da yanayin Rufaida gaba 蓷aya kamar mai 茩aramin ciki duk ta 蓷an yace tayi wani iri

Ammy dake zaune tana ha蓷a kaya tayi dariya tana
"Fati ai Rufaida kadai kika lura da ita sabida nata yafi fitowa fili amma duk su ukun da alamar tambaya akansu ,sai dai kuma ina tunanin basusan da cikin ba suma da alama

"Gaskiyar ki Yaya sai yanzu da kika fa蓷a na lura ita Rufaida da gani gado zatai laulayi mai sa fushi irin nawa
Ta 茩ara sa maganar tana kallon su daga inda suke zaune su ukun suna hira

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love& romantic story)

JAMA'A MUN KAWO

*Cornflakes
*Cocopops
*Madara
*Macaroni
*Taliya
*Kwaki
*Busashshen kifi
*Kayan kitchen
*Kayan bacci

Muna bada kwata ,rabin kwano,kwano,rabin buhu,buhu

Shalele ce馃拑

Paid page 83&84

_________Masha Allah anata biki cikin kwanciyar hankali an sha shagali yadda ya kamata yau ne kuma za'a daura aure inda daga nan kuma biki ya 茩are da yamma za'a wuce da amarya dakin mijin ta

Rufy tun da ta tashi take ta fama da zazzabi sama sama ga ciwan kai sai take ala茩anta hakan da hayaniyar gidan biki ,lokacin da yan 蓷aurin aure suka dawo kowa ya fito anata hotuna su Farida ansha kyau Abdullahi ma yazo mijin jamsy jiya da daddre

Tun fitowar su Farida da jamsy Ibrahim yake zuba idon ganin tauraruwar shi ta bayya na amma shiru har aka fara daukar hoto hakuri ya kasa dan haka ya matsa inda jamsy suke tsaya ita da Abdullahi suna magana yana tanbayar ina Rufy bai ganta ba
Kallon shi tayi tana fadin "ayya wallahi besty tun safe batajin dadi tana 蓷aki a kwace bacci take

Da sauri Ibrahim yasa kai zuwa cikin falon dan ganin halin da babyn sa take ciki dan gaba 蓷aya ma ya manta gidan sirikan sa ne

Dai dai lokacin da ya isa kofar 蓷akin zai shiga ne 茩anwar Ammy ta fito daga ciki ,take yaji wata irin kunya ya rufe shi domin baiyi zaton da mutum a ciki ba

"Anty ina wuni..,ya fa蓷a yana sosai kai alamar yaji kunya
Dariya tayi tana fa蓷in malam Ibrahim watakon tun da ka 蓷auke min yarinya ta shike nan kayi wuyar gani ai shike nan ka shigo garin amma ko nema babu ka shiga tana ciki bacci take

Dariya yayi yana tura kofar tare da fa蓷in insha Allahu anty kafin mu koma zamu zo mu wunar miki

Bakin gadon da take kwance ya zauna yana 茩are mata kallo wani irin kyau yaga ta 茩ara gashi tayi haske sosai har 蓷aukar ido take
Tafin hannun ta ya kama sosai ya tsora ta ganin yadda yayi fari kamar ba jini jikin ta gashi yayi zafi

Kama mata hannun da yayi yasa ta farka ganin shine yasa ta sakar mishi murmushi tana fa蓷in
"Habby ya akai ka shigo nan ?

"Ba wannan ba baby kinsan baki da lafiya amma baki fa蓷amin ba kawai sai ki kwanta A蓷aki
"Hubby bafa wani abu bane zazza蓳i ne kawai muma ai anty ta bani pracetamol nasha kuma nasan zai sauka

"Gaskiya baby ban yadda ba kawai ki tashi mu tafi asibiti yafi

Ganin da gaske yake hakan yasa ta hakura ta tashi suka tafi su tafi asibitin ,a hanya suka hadu da maman shi tana shirin shigowa falon dan haka tace

"A'a sai ina kuma haka naga ka rakito ta ita da batajin dadi ina zaka kaita?
"Mama asibiti zankai ta sabida naga kamar da ba jini jikin ta duk tayi wani irin haske ta kode

"To gwani na gwanaye ita ta fa蓷a maka bata da jinin ko kai ne kuma ai tasha magani zazzabin zai.sauka
"Amma kuma mama... ,"Kaga daka ta yanzu jeka samo mata maltina da madara tasha dan ba abinda taci tun safe idan yaso kwatafi wajan bokan Turai din

Sosai maganar da maman Ibrahim tayi yasa Rufy dariya
Chapter 33 · 0% Book details