Sashe 15
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Yanzu dai ba wannan tasha maganin dan ya zube sai dai kuma bai zube ba sabida haka munyi iya kokarin mu ganin ta daina zubar da jini kuma alhamdulilah hakan tayiwu abu na gaba shine gaskiya akula saboda faruwar hakan sannan duk wani mataki da zaku dauka a matsayin kunna iyaye ku bari ta samu lafiya tukunna
Sannan Baba abin ya bani mamaki a matsayin ki na uwa ace yar ki tayi ciki harya kai wata wajan uku baki sani ba gaskiya wannan kuskure ne ba karami ba,ya kamata ace akoda yaushe muna sa ido akan yaran mu musan da wanne irin mutane suke ma'amala yara fa amana ne da Allah ya bamu kuma dole wataran zai tanbaye ki yadda kika kula da Wannan amanar
Nasani sosai tarbiyyar yara tana da matukar wahala musamman 拼a拼a mata amma daga lokacin da aka ce yarki ta fara zaman budurwa ya kamat ace kin 茩ara sa ido akan ta sosai feye da da duk da ayanzu muna cikin wani irin zamani da sai dai muce Allah yamatsayi da sharrin shaidan ya kiyaye mana yara zinace zinace tayi yawa ba babba ba yaro tsofima yi suke Allah Ubangijin yasa mufi karfin zuciyar mu ya kiyaye mana yara aduk inda suke
Masu Neman haihuwa Allah Ubangijin ya azurtamu da masu albarka ya bamu ikon kulawa dasu
"Shike nan likita mungode sosai gaskiya ne iyaye muna sakaci babba akan tarbiyyar yaran mu sabida muna ganin yaran suna da wayo bazasu bari hakan ya faru ba ashe ba haka bane kuma insha Allahu zamu gyara
Daga haka su inna duka tafi dakin da aka kwantar da indo jini ake 茩ara mata sabida yadda ta zubar da nata da yawa
Maza sukayi suna kallon ta yanzu Indon su ce take da ciki lallai wanda yayi mata ya cuce su kuma
"Mairo kin cuceni zaman ki dani bashi da wani amfani kullum zan fita na nemo abinda zamuci kula kawai da tarbiyyar yarinya kin kasa gaskiya bazan iya zama da mace irin kiba
"Nashiga uku malam karkamin haka wallahi idan kasa keni bansan inda zani ba sanin kanka ne Bani da uwa bani da uba yanzu idan muka rabu ina zani da girmana zan tafi gidan 拼an uwane nace nazo zawar ci dan Allah kayi hakuri jarabawar muce ahaka kokarin cinyewa
"To kuwa ya zama dole idan ta tashi ta fadi uban da yayi mata cikin ko kuma wallahi na karya ta na zubar
Daga haka Baba yasa kai yabar 蓷akin
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele馃拑馃徎
------------"Dan Allah Ina rokon alfarma awajan ka inaso ne ko wayar ka ka aramin wayar ka inaso nayi magana da Ammy na kaji
Ko kallon inada take baiyi ba bare tasaran zai kula ta hasali ma aikin da yake da computer sa ya cigaba, ganin haka yasa ta tashi kawai daga wajan zata koma 蓷akin ta
"Ungonan kiyi sauri ina da abinyi
Juyowa tayi dan harta kusa shiga 蓷aki da sauri ta dawo ta karbi wayar jikin ta har rawa yake yi wajan danna numbar ammyn ta, Ammy shine sunan da taga ya bayya na ajikin wayar kenan, 蓷agowa tayi ta kalle shi 茩asa 茩asa
"Malama banason gulma idan kallo na zakiyi bani waya ta
Da sauri ta 蓷auke idon ta daga kanshi sabida batayi tunanin yana kallon ta ba,jin Ammy ta 蓷aga wayar ne yasa tayi shirin barin wajan,geran murya yayi hakan yasa ta juyo hannu ya nuna mata alamar ta dawo wajan da take
"Hello Ammy na , Rufy ta fa蓷a cikin sanyin murya
"Na'am Rufaida sai yau kika tuna dani ko?
"A'a wallahi ammy bani da waya ne shiyasa
"To yanzu banda abinki Rufaida ai saiki kar蓳i wayar mijin ki kira mu da ita
"Shiyasa ai na kar蓳a yanzu baya dawowa da wuri ne shiyasa kuma nasan lokacin kunyi bacci
"To ai shike nan,ina fatan dai kuna zaune lafiya ke da maigidan naki?
"Eh Ammy bawata matsala muna zaune lafiya
"To ai shike nan haka akeso Allah ya kara muku zaman lafiya da hakuri da juna
Ameen Ammy na ,daga haka kuma suka ta蓳a hira ka蓷an ta uwa da 拼a sannan sukayi sallama ,sosai Rufy taji da蓷in wayar da tayi da ammyn ta sai hakan ya rage mata kaso da yawa na damuwar ta
Tunda suka fara wayar Ibrahim yake kallon ta 茩asa 茩asa bai ta蓳a lura da yanayin ta haka ba sai yau sosai yarinyar ta bashi tausayi baiyi tunanin yarinya ce haka ba sai yau dan fuskar ta ta nuna kuruciyar ta sosai gashi dama ya lura bata d hayaniya ko kadan komai nata a nutse takeyi
Yana wannan tunanin har bai san ta 茩araso inda yake ba sai da tayi magana sau biyu sannan ya lura basar wa yayi sabida karta gane meya ke yi
**************Kwanan indo uku a asibiti kafin aka sallame ta zuwa gida,kafin lokacin kuwa tuni zance ya cika gari abinka da kauye wannan gayawa wannan kowa yasan abinda ya faru ,kafin su baro asibitin kuwa mutane da yawa anxo dubiya da masu dubiyar da kuma masu zuwa gulma su samu abin ya蓷awa a gari
Mai ni茩a yaji labarin da ke yawo a gari cewa indo tayi cikin shege ai kuwa nan da nan ya fara tunanin yadda zai fitar da kanshi,sai dai kuma bai samu mafita ba da ta wuce ya bar garin kafin amai tonan asiri dama kuma ba 蓷an garin bane zuwa yayi ya samu 蓷akin da yake kwana shine ya fara sana'ar ni茩a
Safiyar da aka sallami indo daga asibiti shi kuma ya ha蓷a kayansa tun dare ba tare da kowa ya sani ba ana shiga Masallaci sallar asuba ya hau mashin 蓷insa yabar garin
Tunda abin ya faru Inna batace da indo komai ba taja bakin ta tayi shiru sabida suna asibiti tabari su koma gida sannan su hadu
Suna komawa gida ta samu waje ta kwanta sabida har lokacin jikin ta ba kwari
"Uban waye zai gera miki gidan ai yanzu ba batun ke yarinya ce dan kin zama uwar mata maza tashi wallahi tun kafin nazo wajan
Inna ta fa蓷a cikin fa蓷a da hargagi
"Dan Allah inna kiyi hakuri wallahi jikina ba kwari idan na tashi zan iya faduwa
"Iye sannu to wallahi ki tashi tun kafin nazo kanki lokacin da kika bu蓷ewa 茩ato 茩afafuwan ki ai bakiji zaki fa蓷in ba sai yanzu da nace zakiyi aiki ko dan kinga yanzu mun zama 蓷aya dake, wallahi to uban ki zanci yanzun nan
Jiki ba 茩ari haka indo ta tashi ganin ba wasa a maganar inna ,da茩er tayi sharar tanayi tana hutawa sabida rashin kwarin jiki,kafin ta gama kuwa gaba 蓷aya taya wujiga wujiga sai hawaye take sharewa ga wani irin 茩warnafi da take fama dashi tun safe ta rasa neke mata da蓷i
***********"Shike nan nagode da abinda Hauwa'u tayimin Allah shaida ne nanata tarbiyya dai dai gwar gwado kuma nayi kokarin ganin na sauke nauyin ta dake kaina,abinda tayi taje bazan mata baki ba amma duniya makaranta ce mai hankali shi zai gane sanda duniyar tayi mata juyin waina ta dawo gida ,dan haka ban umarci kowa agidan nan da ya neme ta ba taje ta rayu da wacce ta za蓳a kuma tayi rayuwar ta yadda take so tunda hakan shi take ganin yayi mata
"Amma a ganina hakan bashine mafita ba habibu domin kuwa zata samu damar cigaba da rayuwar yadda ta ga dama ne a matsayin mu na iyaye hakan bai kamata ba gaskiya
"To auwalu ya kake so nayi ita da kanta tana hakan shine dai dai da ita to sai take tayi duniya ce ta isheta riga da wando,amma wallahi duk wanda ya nemeta acikin ku banya fe ba kun daiji na fa蓷a muku
Daga haka baban jidda yasa kai yabar gidan
"Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un Allah kayi mana maganin wannan masifa da ta tunkaro mu
Zubaida abinda nake so dake dan Allah ki yafewa Hauwa'u abinda tayi idan ba haka ba wallahi abin zai mata yawa ke uwa ce kiyafe mata sai kiyi ta addu'a Allah ya dawo da hankalin ta gida muma kuma zamu dage insha Allahu komai zaizo da sauki
Cewar baban zeey
"Shike nan baban Zainab naya fe mata Allah kuma ya yafe mata amma wallahi ni kadai nasan zafin da kirjina yakemin akan ta
"Nasani Zubaida amma haka za'ai hakuri ayita addu'a har Allah yasa adace mutanan nan basu da Imani basa tsayawa haka suna ha蓷awa da asiri acikin lamarin su
BAYAN WATA BIYU
Zuwa wannan lokaci abubuwa da yawa sun faru ciki kuwa harda aurar da zeey da akai ga wani abokin baban ta amatsayin bazawara,mutumin yana da mata guda 蓷aya da yara takwas,ba wani zaman dadi zeey takeyi ba sabida ba sonshi take ba ga kuma aikin gida da take fama dashi sabida yara kamar jaka haka zatai ta aiki sosai ta rame tazama abin tausayi gashi tun sanda abin ya faru maman ta ta daina mata magana sai sama sama shima din sau idan magana mai mahimmanci ce ko waya ta kira sai dai umman jidda ta 蓷aga su gaisa
Haryanzu kuma ba labarin jidda zuwa lokacin umman ta ta fara fitar da rai daga dawowar ta ganin lokaci 茩ara gaba yake
*********Indo ciki ya fito har yakai wata biyar suna fama da habaicin yan gari gashi inna bata daina fushi da ita ba babane kawai wani lokacin yake nuna tausayin sa akan ta shima ba kullum ba
Ba inda indo take zuwa kullum tana gida sabida tana fita za'a fara nunata yara kuma su hau yimata wa茩a ba inda take zuwa ta samu sassauci sai dai idan inna bata nan ne take samun damar watayawa acikin gidan
Haryau kuma su inna basu tanbaye ta waya mata cikin ba sunja baki sunyi shiru,ta aika wajan mai ni茩a ance mata ai yabar garin
*****Zaune take afalon kallo take sai dai kuma ba abinda take fahimta sabida yanda tayi nisa acikin tunani jin an daki kujerar da take kaine yasa ta daga da sauri jamsy ta gani tsaye akanta
"Jamsy lafiya meya kawo ki gida na kuma?
"Aaa to yaushe kuma yazama gidan ki har kinsamu matsayi kenan..