← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 13 OF 36

Sashe 13

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Kayan jikin ta ta cire sabida gaba 蓷aya sun ji茩e dan ruwan da yawa ya zuba mata, dama tayi abinci kawai bana sa kan teble din da kan tanada dan cin abinci bane dan haka nan da nan ta fito da shi ta jera,tana tsaye a wajan taji karar bude kofar dakin sa dan haka ta fasa barin wajan

Gaba 蓷aya batayi zaton jamsy na gidan ba sai da taga sun fito tare daga 蓷aki da alamar wani abu ya wakana tsakanin su sabida yadda taga alamun sunyi wanka kuma ga shi rigar shi cewa ajikin jamsy
Jitayi zuciyar ta tana mata zafi ta sani ba son Ibrahim take ba amma da taga rigar shi jikin jamsy sai da zuciyar ta ta mata ba da蓷i ko dan da rajar aure ne bata sani ba har wani tu茩u茩i zuciyar ta take mata

Kujera yaja mata ta zauna sannan shima ya zauna ,abincin Rufy ta zuba musu ba tare da ta kalli kowa acikin su ba sai da ta gama sannan ta koma daga gefe cike da faduwar gaba ta fara maga

"Dan Allah ka taima ka ka dena kawo mana irin wadan nan gida idan har zaka neme su kayi a waje amma duk lalace wa aure aure ne ya ka mata mu daraja shi
Kuma dan Allah waya ta da ka kar蓳e ka bani inaso nayi magana da Ammy

"Kingama?yanzu ke har bakin magana ne da ke kina mazinaciya ko dan kin ga na rabu dake shine zaki zo min da wannan maganar ko kuma dai na fara wasa dake
To bari kiji na fa蓷a miki abun da baki sani ba wallahi idan baki fita harka ta ba sai na miki dukan tsiya banza mara tarbiyya kece kike da bakin yiwa wani wa'azi duk alfashar da kika aika ta baki gani ba sai ta wani

Ai bai karasa maganar ba Rufy ta shige 蓷aki da gudu tana kuka tabbas duk macen da ta zubar da mutuncinta a waje tana cikin tashin hankali da damuwa domin da tazo da nata da duk haka bata faru ba

Acan falo kuwa sosai jamsy taji dadin cin mutuncin da kawai wa Rufy dama burinta kenan Ibrahim ya wulakan ta ta agaban idon ta kuma yayi
Kallon shi tayi cike da makirci tana fa蓷in,"haba D meyasa kayi mata haka gaskiya ai ta fa蓷a bai kamata kuyi anan baa tunda gidan aure ne amma kuma ai nan 蓷in yafi mana rufin asiri kuma baruwan mu da biyan kudin hotel

"Kinga Dan Allah rabu da ita saina sai ta mata sahun ta dan na lura tana da shiga uku a rayuwar taa yanzu abinda za'ai kiyi sauri muje shopping kar dare yayi da yawa

Kallon shi jamsy tayi tana fari da ido irin wayayyun matan nan taba fa蓷in
"Okay my D yadda kace haka za'ai dan ina da abubuwan siya kuwa da yawan gaske

********Gaba 蓷aya ta rasa ta ina zata bullo wa al'amarin nan tanaso ta fa蓷a wa su umma amma zuciyar ta cike take da tsoron hukuncin da za'ai musu

Tashi tayi zaune tana ayya nawa tabbas idan tayi shiru nan gaba bata san abinda zai faru ba kuma gwara ta fa蓷a idan yaso duk abinda zai faru ya faru shine kawai
Wayar ta ce tayi ringin besty taga ya bayyana alamar jidda ce ke kiran ta har kiran ya katse bata daga ba sai da ta kuma kira nan ma kar ta share sai kuma tayi tunanin ta 蓷aga taji da me jiddan tazo

"Hello besty wai ina kika yine sanda muka tashi event ban ganki ba Kuna momsyn ki ma tace bata san inda kikayi ba ga wayar ki a kashe duk kinsa mun damu..
"Dama abinda yasa kika kira ni kenan to ni zan kwanta idan baki da sauran abun fa蓷a sai da safe ,bata jira cewar jidda ba ta kashe wayar ta gaba daya dama kuma bata hostel dinsu bare suzo neman ta

Wasa wasa sai da jamsy ta kwana uku gidan Rufy kuma kullum wulakan cin da ake mata daban duk tabi ta 茩ara ramewa fiye da da gashi abinda ke bata mamaki yadda ba wanda yake zuwa gidan kamar ita da shi basu da yan uwa gashi ya kar蓳e wayar ta bare ta kira su ammy

Tana kitchen ta jiyo shi iya waya kasa kunne tayi jin kamar ya ambaci sunan ammyn ta
"Eh wallahi ammy ai lafiya kalau muke zaune wayar Tata ma na bada wajan gera. Yanzu ina wajan aiki idan na koma zan bata kuyi magana a satin nan ma muke son zuwa Kanon
Shike nan ammy zataji sosai agaida Abba da yaran daga haka ya kashe wayar

Iya abinda Rufy ta iya ji kenan ,dama yana waya da yan gidan mu yake nufi!zamu dawo Kano to nan a ina muke kenan?
Zuciyar ta ce ta raya mata karya yakeyi kuna Kano amma yace bakwa nan shiyasa ba wanda yake zuwa
Kanta ta dafa jin yadda ya iya tsara karya kamar gaske kuma gashi yana magana da Ammy cikin girma mawa

Albishirin ku makaranta akwai littafan BESTY da ta fara bata samu damar karasawa ba to yanzu insha Allahu farkon sabon wata zata dawo muku da posting din DANGIN UBA da kuma AZEEMA ku kasan ce tare da ita domin jin abinda ke cikin wadan nan littafai nata

Kuyi following dinta a Wattpad at Maryam shehu tijjani @amaryaroyal
Domin karanta littafi ta cikin sauki

Akwai sabon account din ta a arewa book Maryam shehu tijjani
@Amaryar royal 123

Ina yawan samun tanbayar makaranta wai shalele ya sunan ki to ku bude kuna nan ku domin jin suna na

My name is馃檲 Khadija shehu Abubakar馃ぉ amma fa shalele ake cemin kuma ina da aure

Sannan ina muku albishiri idan mun kammala wannan littafin akwai sabo wanda ina sa ran zaifi wannan
Shima na kudi ne amma ga wadan da suka sai SECONDARY SCHOOL basai sun siya ba shike nan su

Ina godiya sosai shalele fans group 馃グ馃グ馃グ

Masu addu'a ga kanina ina godiya Allah yabar zumunci 馃檹

馃挒 PINKY DATAR SERVICE AND GRAPICS DESIGN馃挒

MTN
500mb 鈧?150
1Gb 鈧?270
2Gb 鈧?540
3Gb 鈧?810
4Gb 鈧?1,080
5Gb 鈧?1,350

AIRTLE
500mb 鈧?200
1Gb 鈧?370
2Gb 鈧?740
3Gb 鈧?1,110
4Gb 鈧?1,480
5Gb 鈧?1,850

9MOBILE
500mb 鈧?150
1Gb 270
2Gb 鈧?540
3Gb 鈧?810
4Gb 鈧?1,080
5Gb 鈧?1,350

GLO
500mb 鈧?170
1Gb 鈧?300
2Gb 鈧?600
3Gb 鈧?900
4Gb 鈧?1,200
5Gb 鈧?1500

Akwai katin waya ma duk muna siyar wa

Sannann Muna sawa mutum katin GOTV, DSTV, STARTIMES

*Munayin book cover masu kyau
*Muna invitation card
*Save the date
*Video invitation card
*Flyers
Da dai sauran su

Domin karin bayani a tuntumi
08144054353

8144054353
Maryam Shehu tijjani. Opay bank

Duk akan farashi mai rahusa.

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love & romantic story)

Paid page 39&40

-------------"Wai sai yau kike nufin kika baro gidan Rufy?

"Eh mn kina mamaki ne ai wallahi da nasan haka mijin nan nata yake da bata isa ta aure shiba duk da dai tsawan kwana kin nan uku bai kusan ceni ba iya romance kawai ya yadda muyi kuma fa sabida naga alamar yana da taurin kai har magani nayi amfani da shi amma wallahi abanza duk baiyi ba,kawai dai nayi farin ciki yadda ya nuna Rufy bata isaba na fita daraja da mahimmanci

"Hmmmmm amma abinda zan gaya miki shine gaskiya ki barta haka aiba ita takar zoman ba

"Hmmm Sady baby kenan ai wallahi yadda naso sai nasa zuciyar uban ta ta buga sai akai rashin Sa'a tayi aure amma wallahi da sai ta koma musu da cikin shege gida dan wallahi nayi alkawari ko zanyi yawo tsirara sai na lalata rayuwar yaran Alhaji Mamman sai yasan ba kowa ake yiwa abinda yamin ba yaci buluss

"To bashi da yayi miki laifin sai ki rama akansa ba amma ina ruwan 拼a拼an Sa aciki

"Kinga malama baruwan ki dan bazaki tayani daukar fansa ba shike nan banason surutan banza

Daga haka jamsy ta shige 蓷aki tabar Sady baby awaje ri茩e da ha蓳a

**********"Wai kuwa indo 茩alau kike gaba 蓷aya na lura kwana biyun nan kin canza ga tsirfar tsiya da kika tsira, jaya nayi tuwo miyar kuka kince bazaki ciba yau kuma nace zanyi dambu kince bakya so bayan nasan da kina so !

"Wallahi Inna mashashshara ce take damu na shiyasa gaba 蓷aya baki na babu da蓷i ko kadan

"Ayyya sannu ai kuwa gashi nan duk kin kode kinyi haske yanzu abinda za'ai kiyi wanka sai kici abinci zuwa yamma kinji dama dama sai kije ki karbo magani

"A'a inna kawo naje yanzu dan anjima banason fita
"To maza jekiyo wanka ki dawo

Tafe take ahanya sai faman sauri take kamar zata tashi sama burinta kawai ta isa inda ta nufa
Tana karasawa ta tura kofar dakin ta shiga zaune yake yana jin Radio

"Aa yanzu kuwa ke nake tunani araina sabida gaba 蓷aya nayi kewar ki Wallahi

"Kaga yanzu dai ba wannan ba ya maganar maganin dan wallahi inna daf take da ta gano halin da ake ciki
Dan yanzu ta gama cewa nayi haske kuma na fara daina cin wasu abubuwan

"Ai gashi nan na kar蓳o miki sai dai sai anci abinci ake sha yanzu dai kizo mu buga harka daga nan sai ki je gida kici abinci Kisha shike nan zuwa gobe ya zube kinga mun huta

"Au ayanzu haka so kake na zo na baka duri kaci bayan halin da ake ciki?

"Haba ke kuwa ai idan kuna da ciki kunfi da蓷i ga ruwa kamar 茩orama kuma dai banda abunki ai ciki kamar ya zube ne indai kinsha maganin nan dan haka kawai ki matso muci juna ke kanki nasan kina bu茩atar jela ko ba haka ba!

"Kai dai wallahi kafiye tsokana ni ba wata jela da nake bu茩ata kawai dai zan baka abinda kake so
Bayan kamar minti talatin komai ya lafa tsakanin indo da mai ni茩a sai ta kama hanyar gida

Kamar daga sama tajiyo ana kiran sunan ta tana juyawa taga habu ne da abokin sa tsayawa tayi suka 茩ara so inada take

"Yawwa indo dama neman ki muka fito yanzu mun samo kudin da zamu baki muci duri kowa zai baki dubu daya kinga dubu biyu kenan
Chapter 13 · 0% Book details