← Book details Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 17 OF 36

Sashe 17

Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Baki jamsy ta saki tana kallon ikon Allah ganin da gaske sun tafi sun barta, jirgin da ta ciburi yau zata hau kenan baza ta hau ba,duk ta gama fa蓷awa 茩awayan ta yanzu sai taje ta ce musu ya fasa tafiya da ita kome

Tana nan tsaye tana tunani har jirginsu ya tashi zuwa Lagos tana kallo
Sosai zuciyar ta ta mata ba da蓷i sai dai kuma ta kudiri niyyar 茩ara lalata lamarin Rufy
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love & romantic story)

Shalele ce馃拑

Paid page 49&50

----------------Zaune take a falo it's kadai kallo takeyi tana cikin abinci jin 茩arar bu蓷e kofa ne yasa ta juya,babyn ta ta gani cikin kana nan kaya munyi masifar mata kyau kamar ka sace ta ka gudu wadan nan dan Lokacin da suka samu tare jikin ta ya 茩ara goge wa tayi luf luf da ita

"Masha Allah baby Kinga yanda kika hadu kuwa kamar ba keba, kinyi wani irin kyau sai ina kuma gaskiya zanji kishi idan wata ta gane min wannan kwalliyar
Aunty ta fa蓷a dai dai lokacin da jidda ta 茩arasa kusa da ita

"Uhmm momncy kenan ina kuwa zani wannan kwalliyar duk da kika gani ke nayiwa 蓷an ki gani kiji dadi

"Kai amma kuwa kinyi kyau dole nayi miki hoto sabida yadda kayan suka amshe ki,acikin wadan da muka siyo jiya ne?

"Eh momcy dama ina gani nace nasan zasu burge ki idan nas..

Sallamar momyn zeey a dace ta katse mata maganar da takeyi,rungume juna sukai suna fa蓷in AMINAI sannan suka yiwa junan su kiss,wannan shine tsarin yadda suke gaisar da junan su a duk sanda suka hadu

"Ahh lallai Aminiya haka babyn ki ta zama princess,Amma fa gaskiya ta yi kyau

Kusa da ita jidda taje runme juma sukayi sannan Hajiyar ta kai hannu kan nonon jidda tana fa蓷in Allah ya miki albarka

"Wai daga ina kike haka Aminiya zuwa ba sanar wa yanzu da baby ta tada rigima sai mun fita haka zakizo bama nan!

"Hmmm Aminiya kenan wallahi tafiyar ce ta taso lakaci 蓷aya shiyasa kika ganni kwatsam da ranar nan

Daki suka shiga sunbar jidda a falo da alama sirri zasuyi

"Aminiya ina jinki lafiya dai?
Cewar Aunty

"Hmm ina fa lafiya Aminiya ai wallahi wata matsala ce ta faru father yace dole sai nayi aure,kuma ma kinsan abinda yafi damu na shine wadda nake so bata tare dani , sannan abu na gaba yarinya ake da bukatar na aura karta kai jidda

"Tooo Aminiya ke kuma taki kenan kinga ai koda kuwa kina tare da zeey father bazai bari ki aure ta ba sabida yarinya ake so kenan sosai!

"Eh gaskiya yace yarinya zan aure karama sosai kamar wadda batafi shekara goma sha uku zuwa sha hudu ba,ni yanzu ina zan same ta kuma wallahi ni dai nafison zeey gashi ko nakira wayar ta bana samu kwata kwata shiyasa ko baccin kirki banyi ba jiya da yau

"Hmm ai dole bakiga ta bacci ba yanzu dai samun wadda zaki aure ba abin wahala bane kawai dai abinda tafi yanzu ki fara cire soyayyar zeey daga zuciyar ki tukunna

"A'a soyayyar zeey fa bazata fita ba sai dai kawai na hakura amma inson ta sannan yarinyar a ina kike ganin zamu same ta da ace da wuri ne da gidan marayu zamuje kawai mu 蓷akko

"Chabb ai wannan bazatayi ba domin yaran gidan marayu ana bibiyar Rayuwar su ko daga baya ,kawai dai abinda nake tunani shine ina yaran da ke zuwa tallan gya蓷a ko masara acikin su zamu samu wadda zata dace

"Wai wadan na yara kike magana akai badai kazaman nan ba ko dan wallahi bazan iya ba waiii

"Ke kam dadi na dake wallahi gajan hakuri wadan nan 蓷in da kike rainawa yanzu da munsamu guda 蓷aya ai gyara ta wa wallahi bazaki ce ita bace

馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈

(Love & romantic story)

Shalele ce馃拑

Paid page 51&52

____________Zaune take a tsakar gida cikin jikin ta ya fito sosai dan a 茩alla zaiyi wata shida,tun safe yake jin felling na taso mata ta rasa yadda zatayi domin fita waje kwata kwata ya gagare ta sabida yanda yaran gari suke mata wa茩a banda maza dake zaman majalisa da suke nuna ta,suma kuma 茩awayan nata duk sun guje ta tunda abin ya faru

Inna ce ta fito daga 蓷aki cikin shiri da alama fita zatayi ina indo take zaune 茩asan bishiya taje
"Nizan tafi anjima mai gyaran kwano zaizo ya li茩e inda yake zubar da ruwa akwai kudi na ajiye kan keke sai ki bashi ,kafin na dawo kiyi mana dambu saurin ki 茩iyi nazo kina fa蓷a wani gurin ke miki ciwo kiga yadda zanyi dake

"To inna insha Allahu zanyi sai kin dawo a gaishe su,dan Allah inna ki tawomin da yalo ahanya
Indo ta fa蓷a cikin sanyin murya

Da to kawai inna ta amsa mata ta fice daga gidan,sosai take jin tausayin 拼ar tata sabida 茩aran cin shekarun ta ga kuma abinda ya faru da ita sai dai kuma abinda yafi baya haushi yanda indo tayi shiru da bakinta lokacin da ake cinta har saida ciki ya Bayyana ajikin ta suka sani,kenan da badan cikin ba bazasu san abinda ke daru wa ba

Acikin gidan kuwa inna bata dade da tafiya ba Sani mai gyara yazo sai da ya gama gaba 蓷aya sannan indo ta bashi kudin lokacin da zai tafi ne tace dan Allah ya kira mata habu mai rake yace yazo inji innar Indo kasan cewar kowa haka yake kiran ta..

Zama tayi jiran zuwan habu amma shiru kusan awa 蓷aya harta fitar da ran zuwan shi,tunani ta tafiya shin Sani fa蓷amin ne baiyi ba ko kuwa zuwan ne bazai ba ,gajiya tayi ta tashi ta fara ha蓷a dambun da inna tasa ta sabida gaba 蓷aya ta lura yanzu inna ta daina sonta, ta kusa gama wa tajiyo sallama kamar Muryar habu da sauri tayo waje,shine kuwa

Kallon ta yayi kafin yace "indo ina inna fa ance tana kira na ? ya fa蓷a yana hade rai cikin nuna ko ina kula da ita

"Aaaa dama ba inna take kiran kaba nice nace kazo inason magana dakai

"Ke kuma...to ya akai? ya fa蓷a yana basarwa sabida gaba 蓷aya ya tafi tunanin kartace cikin nashine

"Dama ba wani abu bane habu tunda abin nan ya faru dani ko sau 蓷aya bakazo waje naba bare ka nemi wani abu shine nace ya kira ka, ni ina bu茩atar ka sabida kasabar min na rasa yadda zanyi da raina
Takarasa maganar tana tsare shi da ido

"Kinga malama karkizo kimin dadin baki kawai ki ma茩alamin cikin da bana waba dan nasan bura ta baza ta iya yin cikin ba dan haka ni zan ware kinga tafiya ta..

"Ahaba habu ai bazan ma haka ba kuma ma aiida zanyi da tuni nayi tun sanda Baba ya tanbayeni kayar da dani wallahi kwai dai inaso mu jiyar da juna dadi ne kaima nasan kaba bu茩ata

"Da gaske kike indo ba tarko zaki ha蓷amin ba?

"Wallahi ba wani tarko hasalima inna bata nan sai dare zata dawo

"Shike nan bari na rufo kofa karwani ya shigo

Daga haka yaje ya rufe kofar gidan ta kuma ta kwashe dambun ta sabida ya dawu sannan ta 蓷ora ruwan wanka
茒akin ta suka shiga dama akwai katifa dan haka suka haye kai domin 蓷ibar roman dimukura 蓷iyya kunsan dai mai ciki yadda take da za茩i da gar蓷i dan haka ku hasaso yadda habu zaiji basai na fa蓷a ba

LAGOS

__________Lokacin da jirgin su ya sauka ruwa ake a garin kamar me dan haka ga masu taxi nan suka hau akwai inda aka tanadar musu sabida zama aikin da ya kawo su

Ibrahim shida abokin sa 拼an sanda ne amma na farin kaya to yanzu ma wani bincike ya kawo su lagon na wani kisan kai da akai

Inda zasu zauna estate ne babba a 茩alla akwai gidaje 蓷ari biyar a ciki kuma gaba 蓷aya iri 蓷aya ne kowa da numbar gidan shi gomnati ce ta gina gidan wasu daga ciki mutanan ciki siya sukai wasu kuma haya suka kama abokin nasa hafiz da matar sa mariya aka fa蓷a saukewa kasan cewar ba layi 蓷aya gidan su yake ba akwai tazara ta kusan layika uku tsakanin su ,sannan aka kaisu Rufy nasu gidan bu蓷ewa yayi suka shiga gidan yayiwa Rufy kyau sosai falone mai 蓷an girma ba lafi kasan cewar wannan shine shigar Ibrahim gidan na farko hakan yasa ba kujeru afalon da idan yazo aiki yakan sauka hotel ne tunda shi kadai ne amma yanzu da yayi aure sai shima aka bashi gidan zama

An shinfi蓷e falon da kafet mai laushi babba sai tum tum manya gida uku da aka aje akai,蓷aki biyu ne sai kicin ko wanne 蓷aki akwai toilet aciki dai Kuma kitchen,tunda suka tawo bai ce da ita komai ba haka ma da suka shigo gidan

茒aki 蓷aya ya shiga akwai katifa babba a dakin dan haka ya aje trollyn kayan sa a gefe ruwa ya shiga ban蓷aki ya watsa yazo yayi Sallah sannan ya fara duba aikin da ya kawo shi kusan awa 蓷aya sannan ya fito falon

Ya tsorata ganin mutum a zaune ya sunkuyar da kai shaf ya manta cewa da wata wai matar shi yazo,kusa da ita ya 茩arasa ya daki akwatin Tata ai kuwa da sauri ta mi茩e dan ta tsorata kasan cewar ta fara bacci awajan

"Ki shiga 蓷aki mana kika zauna anan idan kuma anan din zaki kwana bismillah
Daga haka yasa kai yayi waje

Jiki ba kwari haka taja akwatin kayan ta zuwa cikin dakin sai dai da taje bakin kofar ne ta kasa gane wanne zata shiga kasan cewar 蓷akin ajere suke da juna,shiru tayi tana nazarin inda ya fito a hankula ta tura kofar dakin gani katifa da trollyn sa yasa tayi saurin rufemai ta bu蓷e 蓷ayar kofar ba komai cikin 蓷akin sai kafet da tagani a gefe an ajiye ba babba bane amma zai iya isar ta ta takure akai dan haka tayo alwala akai tayi Sallah sanin ta kwanta
Chapter 17 · 0% Book details