Sashe 19
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Ayya Allah sarki yarinyar kirki badai hakuri ba Allah ya bata lafiya dan Allah ku zauna lafiya Rufaida yarinyar kirki ce bata da hayaniya ko ka蓷an ga hakuri
"Shike nan Baba zamuyi magana anjima zan koma wajan ta ne tana asibiti,
daga haka ya kashe wayar ajiyar zuciya yayi yana fa蓷in ji yadda yake ya bonta baisan ba haka take ba
Koda ya koma asibitin lokacin ta farka likitan da ta duba tace awajan ta tana mata tambayoyi ta War ware sai dai jikin ba kwari ko kadan dan haka tace zasu kwana sai gobe su tafi gida
Shiga yayi da ledar kayan ta likitan ya mi茩awa tace
"A'a ai matar kace dan haka ka kama ta ta shiga ban 蓷aki tayi wanka idan kuma baza ta iya ba sai kayi mata meye aciki
Tana gama fa蓷a ta fice tana musu dariya
Shiru 蓷akin yayi ba kwanda yake cewa da kowa komai sai 茩arar fanka kawai ake ji kasan cewar ana rana sosai,ganin bashi da niyyar yi mata magana ne yasa tace
"Ina kwana?
cikin sanyin murya dake nuna alamar rashin lafiya
Batare da ya amsa mata ba ya mi茩a mata ledar da ya zubo mata kayan sawar ta aciki
"Gashi sai kiyi wanka ki chanza yanzu hafiz zasu zo da abinci sai kici
Sak kowa tayi daga kan gadon ahankali sai dai kuma da ta tashi nan jiri ya 蓷i蓳e ta zata fa蓷i yayi saurin ri茩o ta dai dai lokacin hafiz da matar shi suka shigo cikin 蓷akin.
__________"zaune take ta zuba tagumi gaba 蓷aya abin duniya ya isheta bata da burin da ya wuce ta zama 拼ar jarida sai dai kuma kwata kwata bataga alamar burin ta zai cika ba domin gaba 蓷aya tunda aka mata auren nan shike nan gaba 蓷aya burin ta bataga alamar zai cika ba komai na rayuwar ta ya lalace duk wani farin ciki da nishe ya 茩aura ce mata......
Babban tashin hankalin ta rashin sanin inda 拼ar uwar ta kuma aminiyar ta jidda take shiya sa gaba 蓷aya abubuwa sunyi mata yawa duk ta rame tayi wani irin a蓳i abin tausayi,yanzu haka watan ta biyu da aure amma har yanzu bata je gida ba sabida mama tace kada ta kuskura tazo idan ba wani abune ya faru ba,shiyasa gaba 蓷aya rayuwar tayi mata zafi
Malam Umar shine mijin da zeey take aure malamin islamiyya ne ba wani mai kudi bane yana dai da rufin asiri dai dai gwargwado abinci baya yanke wa agidan sa koda kuwa ba dadi dama ya dade yana don zeey ta茩i yadda amma saboda tana gani kamar basu dace ba,lokacin da baban ta ya ce mai yazo zai bashi auren ta sosai yayi farin ciki sai dai kuma ance mai ita yanzu ba budurwa bace sai da aka fa蓷amai duk abinda ya faru gudun kada yace an cuce shi sannan ya amince akai musu auren
Yana da mata guda 蓷aya da yara gida 蓷aya aka hadusu da zeey dan haka hidimar gidan tayiwa zeey yawa sabida girki 蓷aya suke yi
_______________"To yanzu da kike Wannan maganar ina zaki samu kudin da zaki tafi Lagos ajirgi?
"Kasan Allah bash saina bisu Lagos din nan karkaji yadda zuciya ta takemin zafi yadda ya nuna Rufy tafini mahimmanci harda hawa jirgi ya barni a wajan
"Yazakiyi abinda ya faru ai ya faru yanzu sai ki shiryawa dawowar su kisan abinyi Amma binsu bashine mafita ba
"Ni duk ba Wannan ne ya tsaya min araiba bash tunda suka tafi kwata kwata bai kirani ba ni na茩i kiran shi sabida na nuna nayi fushi ya bani hakuri shine shima ya share ni watakon bani da matsayi ya samu matar shi ko
Ko a online bayamin magana kuma yana hawa bare yace bayayi
"To ai ke saiki kirashi tunda ke kike bu茩atar shi bashike nan ba
Waya jamsy ta 蓷auka ta danna kiran wayar Ibrahim dai dai lokacin shi kuma ya fita siyo maganin da aka rubutawa Rufy kuma yabar wayar a wajan dan haka har kiran ya katse ba'a 蓷aga ba dan haka ta sake kira cike da kunar zuci sabida bai daga wayar ta ba
Haka tayi ta ringing nana ba ba'a 蓷aga ba harta kusa katse wa taji an daga cike da kashe murya ta fara magana
"Hello baby shine ko daga wayar tawa bakayi ba Kuma tunda katafi baka kirani ba bare kaji ya nake
"Kiyi hakuri bashi bane abokin sane baya kusa yaje siyo magani
Hafiz ya bata amsa cike da jin haushin ta dan gaba 蓷aya jamsy bata masa ba tun ransa ya fara ganin ta da Ibrahim
"Ohhh sorry amma ina babyn ya tafi waye kuma ba lafiya?
Ta jefomai tanbaya
"Cike da kosawa da jin maganar ta yace matar shice ba lafiya muna asibiti idan ya dawo zance kin k....
Dai dai lokacin Ibrahim ya dawo dan haka ya mi茩amai wayar ba tare da yace komai ba sabida gaba 蓷aya jamsy batai mai ba
Gani mai kiran yasa Ibrahim ya kara wayar akunnan shi dai dai lokacin kuma da yake cewa Rufy
"Kinci abinci?
Kai kawai ta 蓷aya mai ba tare da tayi magana ba
Dana haka yace
"Tashi kisha magani to kinsan dai dole sai ana shan magani akwme warke wa
Duk abinda ke faruwa jamsy naji dan haka ta 茩ulu iya 茩uluwa saboda me ya 蓷aya wayar ta kuma zai tsaya magana da wata
Ibrahim kuwa yama manta da wayar da ya kara akunann shi gaba 蓷aya sai da jamsy tayi magana ya tuna
"Hello baby kana jina kayi shiru!
"Oh sorry ina asibiti idan na koma gida zamuyi magana
Daga haka ya kashe wayar ba tare da ya jira abinda zata ce mai ba
Sosai abinda Ibrahim yayi ya 蓳ata ran jamsy watakon bata da matsayin da zai tsaya ya saurari abinda take cewa shine zai ce yana asibiti idan ya koma zai kira ta har yaushe Rufy ta samu matsayi haka azuciyar sa yaushe ya fara sonta haka har yake tanbayar taci abinci....
"To komai dai ciki ne da ita?
Zuciyar ta ta jefo mata tambaya take gaban ta ya fa蓷i da sauri ta tashi tsaye tana fa蓷in ina wallahi bazai yiwu ba ba yadda za'ai ace Rufy tan da ciki har yaushe ma Ibrahim ya fara son ta da za'a ce ya mata ciki..
Gani surutun da take ba mai bullewa bane yasa da sauri tafita waje domin kuwa tabbas komai zai faru dole gobe taje Lagos sai dai kawai su ganta idan ta sauka agarin ta kira Ibrahim tace yazo ya dauke ta
Da wanann tunanin da take ne ta hau napep ta nufi nasarawa GRA zuciyar ta cike da tunanin kala kala. Ta sa茩a wancan ta 茩ulla wancan
naso yafi haka Bani da chaji ne lokacin da aka kawo kuma dare yayi idan na tsaya typing zakuyi bacci banyi Posting ba ngd馃グ
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love& romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 55&56
___________Washe gari aka sallami Rufy bayan anyi musu bayanin ta daina shan kayan sanyi da kwana cikin Ac Sannan suka tafi gida ranar ma sai da hafiz yazo shida matar shi a wannan dan zaman asibitin da sukayi sosai suka fara sabawa tsakanin su,kuma anan ne matar hafiz ta fahimci akwai matsala tsakanin Ibrahim da matar shi duba da yadda suke rayuwar su sosai ta fahimci akwai wani abu a 茩asa domin a matsayin su na ma'aurata ya kama ta ace kulawar da suke bawa junan su yafi haka
Lokacin da suka koma gidan yayi kura dan haka matar hafiz tace zata share musu anan ne ta kuma fahimtar wani abu sai dai bata nuna musu ba har suka tafi nasu gidan bayan tayi musu abincin dare sunci su duka hudun
Bayan tafiyar su hafiz ne Ibrahim yaje wajan sai da katifa siyo mata yayi sabida baya tunanin zai iya kwana waje 蓷aya da ita lokacin da ya dawo harta kwanta akan shinfi蓷ar ta Sannan ya tashe ta yasa mata katifar ta kwanta sabida ba kwari jikin ta sai ahankula
Washe gari da asuba da tayi Sallah a wajan ta koma ta kwanta ba ita ta tashi ba sai wajan 茩arfe goma sosai ta tsorata ganin lokacin da ta kai tana bacci gashi 蓳atamai abincin da zai ci ba,falo ga fito sai dai baya nan dan haka ta wuce kitchen din da sauri
Plas ta gani an ajiye a kan kitchen cabinet din sai jug a gefe budewa tayi kunun gya蓷a ne a jug din Mai zafi yasha madara cikin plas 蓷in kuma doya ce da aka soya taji kwai sosai, tunani ta shiga yi to wannan abincin fa waya aje mata ko kuma dai shiya siyo zaici sabida bata yimai ba,ganin flat da cup a gefe wanda aka ci abu acikin hakan yasa ta gane ya riga da yaci nasa dan haka ta 蓷auka tayo waje zata ci,ta kadda ta gani ya aje akan tum tum din dake falon dauka tayi ta bu蓷e
"Ga abinci nan a kitchen kici sannan Kisha magani kar kiyi girki zan bayar a kawo miki
Batasan sanda murmushi ya kwace mata ba sosai taji da蓷in yadda ya nuna kulawar sa akanta tun daga zuwan su asibiti har zuwa yau
Wajan azahar aka kawo mata abinci mai rai da lafiya taci ta koma ta kwanta zuwa yamma ta tashi tayi shara tasa turaren wuta afalon
Da daddare tuwan shinkafa ya tawo musu da shi take away biyu yasha man shanu sosai yayi wa Rufy dadi kamar me
Washe gari da safe taji da蓷in jikin ta sosai dan haka ta tashi da wuri tayi musu abin karyawa sannan ya fita har lokacin ba wata magana tsakanin su bayan ta gaishe shi amsawa kawai yayi ya tanbayi jikin daga nan bai kuma cewa komai ba har ya fita
Yana hanyar zuwa wajan aiki ne yaji wayar sa na 茩ara yi yayi kamar bazai dauka ba sai kuma ya duba jamsy abinda yagani kenan har kiran ya katsa bai daga ba wani kiran ya sake shigo wa shima sai da ya kusa katsewa sannan ya 蓷aga
"Hello jamsy ina hanyar zuwa aiki ne kike kirana ya akai?
"Haba baby ya zan kira ka ka dinga tanbaya ta ya akai tun da na kira kasan dole da yadda akai ai