Sashe 25
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Har sauri yake ya shigo gida sanda ya dawo cike da tunanin ko tayi bacci sabida goma saura bai ta蓳a kai wannan lokacin awaje ba,zaune ya same ta tana danna wayar hannun ta duk da cewa ba babba bace amma gema take aciki
Jiyayi kawai ya sauke ajiyar zuciya wadda har sai da ta fito fili, Rufy dake zaune ne ta tashi tsaye tana fa蓷in
"Ina ka tsaya kai dare haka gaba 蓷aya kasa hankali na ya tashi duk wannan maganar tanayi ne bayan ta kar蓳i jakar hannun sa, Sannan ta mika hannu zata cire mai ri......
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 65&66
_________Kamar yadda suka tsara da Farida yaune take so ta fara shiga 蓷akin Ibrahim sai dai ta rasa ta ina zata fara domin wani irin tsoro ne yake kamata duk da Farida tana karfa fa mata guiwa dan haka ta shirya tunkarar Ibrahim don kar蓳ar mukullin dakin sai dai wata zuciyar tana fa蓷a mata ai karta bari yasan ne zatayi wannan tunanin shiya dauke mata hankali har lokacin ya kure bata gama abin karya wa ba
Shi kuma gogan yana can zaman jiran dan zuwa yanzu ya riga da ya saba da cikin girkin ta har takai idan ba abincin ta yaci ba sai yaji kamar baya koshi dan yasha zuwa aiki ya dawo haka ba tare da yaci komai ba bayan lemo
Cikin sauri sauri ganin ya wuce lokacin da yake fita har an fara kiran shi a waya ta shirya mai abincin mainar masa tayi da miya sai kuwa ruwan tea da yasha kayan 茩amshi sai tashi suke,ganin lokacin ya kure ne yasa ta shirya mai acikin foodflas ta ce ya tafi da shi kada makarar tayi yawa, to wannan dalili yaja har ya manta bai rufe dakin nashi ba
Yana fita ta lura mai rufe ba har sai da tayi tsallan murna kamar yasan abinda take da bu茩ata kenan,zama tayi ta karya Sannan ta gyara gidan ko ina yayi fess kafin ta fara kokarin shiga dakin nashi a karo na farko sabida ta gyara mai
Kamshin turaran shine ya fara mata sallama wadda harsai da ta rufe idon ta sabida turaran badai kamshi ba irin kamshin nan mai sanyaya zuciyar masoya kai harma makiyan ko da cikin fushi kajishi sai ya shiga ranka
Fesss ta samu dakin ba wani datti sabida Ibrahim badai tsafta ba amma duk da haka ta shiga gyara sosai ko ina ya kuma yin haske ta dakko sabon zanin gado cikin wadan da tasiya ta shinfi 蓷a mai ta wanko toilet din fess sannan ta kunna turaran wuta dakin ya dau kanshi mai kwantar da hankali
Lokacin da taga ma duka abinda take azahar tayi dan haka sallah kawai tayi ta zauna karatu har akai la'asar sannan ta tashi a wajan kitchen ta shiga domin tunanin abinda zata dafa ta bure Ibrahim zuwa yanzu itama ta fara jin kanata a matsayin matar aure kamar kowacce mace ba kamar da ba da take wa kanta kallon yar aikinsa
Moi moi tayi musu yaji hanta sannan tayi miyar albasa sai tashin kanshi take sannan tayi zobo mai sanyi abindai gwanin sha'awa (mata mu dinga yi muna canza girki kar ace kullum muke nan cin shinkafa Yasin zaki gundiri oga馃ぃ)
Lokacin da ta gama anyi magariba dan haka tayi wanka kafin tayi Sallah zama tayi ta shafe jikin ta da mayuka masu kamshi da sa laushin fata powder tashafa kadan sannan ta feshe jikin ta da turaruka masu tsada da dadin kamshi
Doguwar riga ta dakko mai karamin hannu bata kai mata har kasa ba amma dai ta sauka sosai rigar mai laushi ce hakan yasa ta biji kinta ta kwanta
Tsayawa tayi tana kare wa kanta kallo sai taga kamar ba ita ba yadda lokaci 蓷aya ta canza fatarta har wani laushi take gashi ta kwanta luf luf kamar ba ita ba hakan Yasa sai take ganin abun wani iri
Falo ta dawo ta zauna zaman jiran dawowar sa bata dade sosai ba ya shigo gidan bakinsa dauke da sallama,tunda ya shigo yake kallon ta ganin tayi wani irin kyau fiye da ko yaushe
Tashi tayi hadda dan saurin ta wajan karasa wa inda yake tana fa蓷in Yaya sannun da zuwa ,ji yayi wani abu ya tsargamai tun daga kafar shi har cikin 茩wa茩walwa sabida yadda tayi maganar kamar da gayya ta fa蓷a cikin wani irin salo mai daukar hankali
Jakar hannun sa ta kar蓳a sannan ta wuce ta barshi tsaye a wajan da kallo ya bita ganin yadda take juya mazaune take yaji wani arin abu ya taso mai
********Kaya suke ha蓷awa cikin trolly da alama tafiya zasuyi zuwa wani wajan,jidda ce zaune gaba 蓷aya abin duniya ya isheta domin kwana biyu gaba 蓷aya bata gane kan Antyn tata sabida gaba 蓷aya ta canza kamar ba ita ba yanzu ta daina mata walwala kamar da sannan a gaban ta shekaran jiya tashi wata 茩awar ta wadda a da kwata kwata bata ta蓳a yadda ga ci wata idan ba jidda ba kallon Antyn tayi tana fa蓷in
"Momsy wai ina zamu jene naga sai zuba kayana kike cikin trolly ?
"Jidda ba inda zani kece dai lokaci yayi da zaki koma gidan ku da zaman
"A'a momsy bangane ba ina kuma zan koma dama ina da inda yafi nan ne Please kimin bayani!
"Ya isa jidda ya kama ta ki gane ni ba momsyn ki bace ni Auntyn kice munyi rayuwa ne na wani lokaci tare to yanzu komai yazo karshe dan haka zaki koma ga iyayan ki na ainihi
"Amma mommy Naga...
"Please jidda ki daka tamin banason yawan magana dan Allah na fa蓷a miki zaki tafi gidan ku cikin yan uwan ki wannan shine kawai magana
Zaman darshan jidda tayi hawaye na biyo fuskar ta domin gaba 蓷aya kanta ya kulle idan momsy ba ita ce maman ta ba to wace kenan, tana ina kuma yanzu me takeyi,me hakan yake nufi
Abinka da Wadda kanta ba dai dai ba nan da nan kuwa taji kanta ya fara ciwo sabida tunanin da ta damu 茩wa茩walwar ta da shi
Kamar yadda Aunty ta fa蓷a da kanta tasa jidda a moto bayan sallar magariba suka tafi unguwar su lokacin ba nuta ne sosai sabida duhu da gari ya fara
Kwata kwata jidda kin yadda tayi ta fito daga motar har saida Aunty ta Mata tsawa sannun ta fita,kayan sawar ta ta fito mata da su sannan ta nuna mata gidan bayan ta shiga Mota tana fa蓷in
"Nan shine gidan ku ki shiga ciki zakiga yan uwan ki
Daga haka ta ja motar ta tabar wajan ba tare da ta jira abinda jidda zata ce mata ba
Tun lokacin da motar ta tsaya a kofar gidan Baba zeey na kallon abinda ke faruwa tare da baban jidda kasan cewar suna daga wajan bishiya a zaune kallon ikon Allah suka tsaya yi ganin macece ta kako jidda kuma har ana kokawar fito da ita daga mota
Ganin tatafi tabar jiddan a tsaye a wajan ne kuma ita ko motsawa bata yiba ne yasa baban zeey cewa
"Ya kamata mu tashi muje don ganin meke faruwa
Sosai sukayi mamakin ganin jidda ce dan duk zaman da suke Basu san wa aka sauke ba
Baban zeey ne yakai hannu ya ta蓳ota domin tabbatar da cewa ita din yake gani
Da sauri ta kwace hannun ta tana fa蓷in karka kuma ta蓳ani,sosai yadda tayi maganar abin ya basu mamaki hadi da tsoro anya wannan jiddan su ce idan kuwa ita ce to lallai akwai ayar tanbaya akan ta domin kuwa kanta ba kalau yake ba
Da茩ar aka samu ta shiga gidan shima da kokawa dan har baban ta yayi fushi yace a barta taje duk inda zata tunda bata da mutunci
Sai da baban zeey ya bashi hakuri tare da maman zeey da umman jidda da ta fara kuka tun sanda ta ganta sannan ya hakura
Tunda aka shigo da ita gidan take kuka kamar ranta zai fita sabida tsabar kuka a haka aka kwana batayi bacci ba suma kuma bata bassu sunyi baccin ba
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Shalele ce馃拑
Paid page 67&68
____________Kwanan jidda uku da dawo wa amma haryau ba abinda ya canza kullum cikin kuka take idan anga tayi shiru to bacci tayi ba inda taje sai dai maganar ta guda 蓷aya kullum shine a mai da ita wajan momsyn ta abinda take iya cewa kenan
Baban zeey ne yaga abin ya wuce lissafi tun suna ganin lamarin wasa da rainin hankali har abin ya fara fin karfin su baban jidda ya samu domin suyi magana akan lamarin
"A gaskiya ina ganin lamarin yarinyar nan kamar akwai sihiri a cikin sa sabida abin nata ya fara wuce tunanin mai hankali
Baban zeey ya fa蓷a yana kallan abokin nashi kuma 蓷an uwan shi
Shiru baban jidda yayi yana tunani akan abinda aminin nasa ya fa蓷a tabbas gaskiya ne akai a lamar tanbaya a lamarin dan haka ya nisa sannan yace
"To yanzu me kake ganin za'ai kenan?
"Eh to ni dai na gama lissafin mu kira wani daga malaman mu da musulunci su duba ta sabida abin ya fara bani tsoro kwata kwata magana 蓷aya takeyi kullum ko abinci da bata ci sai dai ayi mata dura
"Gaskiya ne shike nan insha Allahu idan anyi sallar magariba sai muyi magana da liman
Daga haka suka yanke shawarar abinda ya kamata ace sunyi
*********Yauma dai yana zaune cikin office 蓷insa aiki yake sosai sabida ya tara aiki kwana biyu bai samu zuwa ba sabida yayi zazza蓳i a tsaitsaye
Jin 茩arar an shigomai office ba tare da neman izini bane yasa ya girgiza kai domin yasan mutum daya ne yake mai haka shine hafiz dan haba bai 蓷ago kansa ba ya cigaba da abinda yake jin shirun yayi yawa ba'a shigo ba kuma ba'ayi magana bane yasa ya 蓷ago kansa Rufy ya gani a tsaye jikin kofar cikin doguwar riga baka da mayafin ta fuskar ta tayi fayau ba komai sai kwalli da tasawa idon ta sai tashin kamshi takeyi
Tashi yayi tsaye yana kallon ta, ita ma shi take kallo
"Ko dai bakayi farin ciki da gani na bane ,ta fa蓷a cikin shagwa蓳a tana tsare shi da ido