Sashe 12
Secondary School Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tana nan zaune kamar marainiya haka bacci ya dauke ta akan kujerar ba tare da ta sani ba sai dai duk wanda ya kalli baccin yasan na dole ne dan gaba 蓷aya ba alamar tanajin dadin yinsa
*********Ayaune su jidda suka sauka a makarantar gaba da SECONDARY dake garin wudil,cike suke da farin cikin samun wannan damar domin basu ta蓳a zatan za'a barsu su cigaba da karatu ba
Sosai makarantar ta burge su bugu da 茩ari ga farin cikin samun damar yin rayuwa yadda suke da bu茩ata
Kayan amfanin su da suka zo dasu suka fara shiryawa cikin annashiwa wayar jidda ce ta fara kara love ta gani dan haka da sauri ta 蓷aga kiran ,"Okay gani nan zuwa kawai ta furta ta katse kiran
"Aa ina kuma zaki daga zuwan mu kuma? Zeeey ta tanbaya tana kallon ta
"Kinga sis na fa蓷a miki shirye shiryen auren mu mukeyi yanzu haka salon sweet love zata kaini sabida gobe zamuyi party to yanzu zan tafi kema idan kin gama shirya kayan sai ki tawo ayimiki dan bazeyiwu ace bestyn amarya guda ba kwalliya ba
Wai kuwa jidda kina da hankali maganar nan bazaki barta bako dole sai kin jamana wata masifar ni wallahi wannan wahalalliyar rayuwar ta isheni abun nan fa da muke aika tawa babu kyau ko kadan kin sani kuma amma har aure kike maganar zakuyi so kuke kijama na akifar da garin ko!
"Kinga dalla malama banason gulma da munafirci idan wa'azi zakiyi sai ki tafi masallaci amma nan kam ba shiga zaiyi ba gwara kiyi shiru yafi miki, sannan da kike maganar zanja gari ya kife da yake ni kadai kikasan ina aikatawa ke bayi kike ba kuma ai kafin muyi wasun mu sunyi kuma bayan mu za'ai shike nan kuma duk ba'a kifar saboda suba saini da kika sawa ido to banason wa'azin ki
Chabbb to Allah ya shirya ki yasa kigane gaskiya dan kam kin 蓳ata dayawa
(Anan inaso nayi wani han hankali idan ka kasan ce kana aikata wani zunubi karkayi la'akari da wa蓷an su da suke ai kara irin naka koma wanda ya fika sai kace ai bakai ka dai bane koma wasu sai su dinga cewa ai mutuwar yawa kaka to wallahi muji tsoran Allah kar muga ba mu kadai bane kowa sakamakon shi daban zai bar蓳a kuma kai ka蓷ai za'a yiwa azabar ka baza'a raba da wanda kuke ai kata wa ba
Dan haka muguji irin wannan ganin idon da wannan furi cin na ai bani ka dai bane ko mutuwar yawa kaka Allah yasa mu dace yasa kuma mufi karfin zuciyar mu)
*************Washe gari da safe kwata kwata Rufy bata tashi bacci ba har bakwai na safe kuma Ibrahim na kallon ta yaje masallaci ya dawo ta gaji sosai gashi tayi baccin a wahale ga zazza蓳in da ya dame ta da茩er ta tashi ganin haske sosai a gari yasa tayi zumbur tana salati duk lalacewar ta sallar asuba bata wuce ta
茒akin da aka kaita ta shiga tayo wanka sannan tayi sallah, sai bayan da ta idar ne ta tuna ashe ba'a gida take ba yanzu da ita nan matar aure ce
Jiki a sanyaya ta tashi ta fita falon Ibrahim ta hango kwance a kujera 3siter ashe lokacin da ta tashi ma yana wajan a zaune
Anutse ta karasa inda yake cikin 蓷ari 蓷ari da rawar murya ta gaishe shi madadin ya amsa mata sai ya jefo mata tanbaya
"Dama bayan zinar da kikeyi hatta salla ba茩eyi akan lokaci lallai ke laifin naki da yawa
To bari kiji nasan abinda kike aika tawa dan haka nan bazan aure kika zoba karma ki yau dari zuciyar ki wai ki kira kanki da sunan matar aure kaf kudin da na kashe akanyi saina fanshe kuma karkiyi zaton wai kusan tarki zanyi Allah ya kiyaye na kusan ci ragowar wasu
Dan haka ki aje matsayin ki a mai aikin Ibrahim dan da haka kika fi dace wa kuma time dinki zai dara ne daga yau kinsan abinda ya dace
Gaba 蓷aya fuskar Rufy ta ji茩e da hawaye irin wannan ranar ake gudu duk wata mace da takai mutuncin ta gidan miji za'a lalla蓳a ta a tarai raye ta amma ita a nata fannin abun ba haka yake ba ayau ne ta kuma dana sanin sanin jamsy acikin rayuwar ta
Da gudu ta tashi ta shiga 蓷akin ta kuka take mai cinrai ,"ya Allah natuba kaya feni, Allah kasassautamin wannan jarabawar tafi karfina , Allah kaika jarabci rayuwa ta ka kawomin 蓷auki kukane ya kwace mata mai ta蓳a zuciya
Bayan kwana bakwai
Zuwa yanzu Rufy ta saba da halin Ibrahim cin mutuncin ta uwa ta uba ga gorin da yake mata kullum sannan abun da ta lura dashi shine Ibrahim yana shaye shaye amma ba sosai ba shiyasa ba za'a gane ba
Kamar kullum yauma ta gama girki da wuri ta gera gidan sai tashin kanshi yake zuwa tayi tayo wanka jikin mudubi ta tsaya zata shirya kanta ta karewa kallo gaba 蓷aya cikin sati 蓷aya harta rame tayi duhu sosai hawayan da suka zame mata jiki ne suka fara zubowa jin kiran sallar magariba yasa tayi maza ta shirya cikin doguwar riga sai fa蓷i
Sallah tayi ta zauna azkar jin karar motar Ibrahim ta shigo gidan yasa tayi waje da sauri dan yana 蓷aya daga cikin dokokin sa indai ya dawo ta kar蓳i jakar hannun sa
Kafin ta fito har sun shigo falon rungume da juna da sauri ta 茩ara sa fitowa dan ganin wacce mata ce haka rungume jikin Ibrahim
"Jamsyyyyyyy ta fade da karfi
Aimin afwa iya abinda ya samu kenan ina da mara lafiya ne dan Allah kusashi a addu'a Allah ya bashi lafiya yasa kaffara ne da duk al'ummar musulmi Nagode sosai
馃崈馃崈 SECONDARY SCHOOL馃崈馃崈
(Love & romantic story)
Paid page 37&38
--------------"Madam ke kuma wace haka da daga gani na zaki kira suna nan ko kinsan ni ne?
"Jamsy ni Rufy kike tambaya ko na sanki ne abun harya kai haka mijina yanzu kuma shi zaki komawa!
"Ke banson shashanci wuce ki bani waje kin tsayawa mutane a kai sabida rashin tarbiyya da girmama na gaba
Da gudu Rufy ta shige dakin ta sabida yadda taji zuciyar ta na wani irin bugawa da karfi
"Dama Ibrahim mazinaci ne! Kenan yasan jamsy ko yanzu suna hadu!
Ita kadai dai ta zauna tana yiwa kanta tambayoyi sai dai kuma bata da mai bata amsa
Tunawa tayi da maganar da Ibrahim ya fa蓷a mata ranar da aka kawo ta inda yake cewa
"Nasan duk abinda kike aikatawa kuma ni bazan rayuwa da mazinaciya ba..
Da sauri sauri ta tashi tsaye tana fa蓷in "innalillahi wa'inna ilaihirraji'un idan har Ibrahim yasan jamsy to lallai kuwa ita ta fa蓷a mai halin da nake ciki ,to amma meya sa me nayiwa jamsy haka arayuwa, wanne irin abu na yimata da takeson ganin baya na laifin me nayi mata haka da duk abinda tayimin bai isheta ba sai takai ga ganin baya na
Kuka ne ya kwace mata mai ta蓳a zuciya jamsy meyasa me na tare miki a rayuwa..
****** 茦atan waje ne daya sha kwalliya abin sha'awa irin ta biki ga kuma kujeru da aka jere awajan inda aka tana dar wa ba茩i,da wajan ba kowa sai masu decoration kawai amma a sannu a hankali wajan ya fara cika da 拼an mata da zawara wa wasu su shigo a ma茩ale da juna kamar mata da miji a India wasu kuma da ka gansu kasan 茩awaye ne kawai
Zeey na hango sun shigo ita da momsyn ta sunci kwalliya kamar ba gobe sai dai kwata kwata fuskar zeey ba fara'a ko ka蓷an kamar wadda akai wa mutuwa haka fuskar nan take
Har yanzu bata yadda jidda zasuyi aure da Aunty ba idan kuwa suka yi to lallai jidda ta tabbata mahaukaciya kuma ba abinda zai hana ta tona musu asiri dan wallahi bazatayi shiru da bakin ta ba haka Aunty ta lalata musu rayuwa abanza kuma yanzu tana so suyi auren jinsi
Jin 茩arar bu蓷a shiga dawo da ita daga tunanin da take da sauri ta juya dan ganin da gaske jiddan ce ko a'a
Jidda ta hango cikin farar riga gown anyi mata kwalliya kamar mai tafi gasar kyau ta duniya da flower ri茩e a hannun ta sai kuma Aunty daga gefan ta itama cikin farar riga kamar dai turawa haka suka yi kwalliyar sai wani murmushi suke kamar masu shirin ai kata abin arziki
Wajan da aka tana Dare musu suka zauna,Nan da nan aka fara raba kayan motsa baki kowa ya hau ci ki蓷a na tashi a sannu a hankula bayan kamar minti talatin kuma mai daura auren ta 茩ara so wata 茩atuwar mata ce kamar an buga mata iska ta shigo cikin wajan taron
茦idan ta aka sama ta na daban da alama itace shugabar kungiyar lesbian ta jahar sai juya mazaunai takeyi su kuma sai kalla suke wasu daga ciki har sun fara ha蓷iyar yawu
Sanar War masoyan su taso tai dan haka suka tashi cikin yanga sai faman murmushi suke,rings aka 蓷akko acikin wani box mai kyau da daukar ido kowa aka bata nata
Antyn ce ta fara sawa jidda a hannun ta sannan itama jiddan tasa mata,sun batar juna sukayi cikin shau茩i ai kuwa nan da nan wajan ya dau ihu da 茩i蓷a
Da sauri zeey tayi waje wasu hawaye Masu zafi suna zubo mata sabida tsananin yadda taji zuciyar ta tana mata zafi tabbas Aunty ta cuci rayuwar su kuma sai Allah ya bisumu hakkin su
***********Saukar ruwan sanyi a jikin ta ne yasa ta farka daga baccin da ya 蓷auke ta da sauri a matu茩ar razaje sabida sanyin ruwan ya shige ta yadda ya dace
Ibrahim ta gani tsaye a saman kanta da jug a hannun sa
"Uban wakika sa yayi mana girkin da kika zo nan kika zauna ko ban fa蓷a miki ba karki kuskura nazo neman abu ban samu ba,minti goma na baki kiyi maza ki girka abin da zamu ci
Daga nan yasa kai yayi waje ba tare da ya jiran abinda zata ce ba