Sashe 1
Sakayyah Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
*SAKAYYAH Book 3 PAGE 1*
Na
*Aysha Aliyu Garkuwa*
*Sanarwa! Sanarwa!! Sanarwa!!!*
*PART OF OUR DESTINY*
*Shin ko kunsan shahararriyar marubuciyar nan me suna *FATYMASARDAUNA* marubuciyar *SHU’UMIN NAMIJI* *SOORAJ* *LAYLERH MALEEK* *MAJNOON* ta sake kawo muku sabo kuma dadd’an littafinta dake cike da tarin zazzafar soyayya me gigita hankali, sadaukarwa, k’addara, da kuma hamshakiyar Kaunar dake gudana acikin jinin jikin mazaje guda biyu da suka kasance y’an uwan juna, duk acikin littafin nata me suna *PART OF OUR DESTINY* kada ku sake abaku labari domin samun karantawa da kuma shiga cikin group din marubuciyar zaku biya 500 ne kacal ta wannan account number din 2268498748 Fatima Abubakar UBA bank, ko ku tuntub’eta ta WhatsApp number dinta kamar haka 07069917168.
Kada ku Bari abaku labarin wannan littafi me suna *PART OF OUR DESTINY* littafine dake cike da tarin zazzafar soyayya....
Ahankali ya kwantar da ita kan cikinsa, tare da yi mata pillow da ƙirjinsa, sai kuma ya jawo blanket ya ɗan rufe su. ahankali ya haɗa tafin hannunsa waje ɗaya tare da karanta addu'oin bacci _Falaƙi, 3 Nasi 3, Ƙulhuwa 3, Ayatulkursiyyu, 1 kana ya haɗa da Amanarrasulu1 Laƙadja'akum_ yanayi yana hura hucin numfashi nai cikin tafukan hannunsa.
Cikin kulawa ya shafa mata kana.
Yayi kansa shima ya shafa ajikinsa yana mai lumshe Idanunsa, hakanan yake jin wani irin farin ciki wanda tunda yake a iya tsawon rayuwarsa bai taɓa riskan labarin da yasa shi farin ciki da jin daɗi ba kamar wannan labarin ba, ko labarin kasancewar su Didi iyayensa baisa shi farin ciki kamar wannan labarin cikin nasa ba, ya rasa ya aka yi labarin ya kasance masa baƙon lamari abin yazo masa abazata, sabodaai kawo hakan a ransa da sauriba, shi ganima yake ai Khausar ɗin ƙaramace.
Haka ya kwana cikin tsananin jin daɗi da farin ciki kusan a zaune ya kwana da zaran ta motsa zai gyara mata kwanciya.
A gefen Hajiya Bunayya ma ita ma haka ta kwana da azabebben ƙaiƙayin dake addabar rayuwarta Rayuwa tayi mata ƙunci haka ta kwana ƙaiƙayi ya hanata kataɓus.
Ana kiran Sallar Asbah ta fara sauƙe numfashi saboda jin ya fara lafawa, kamar abin Jaraba ƙaiƙayin ya daina wunin ranan haka tayi tana rama bacci da bata samu ta yi shi a daran ba.
Ana kiran Sallar Maghriba ƙaiƙayin na Assalamu alaikum yana sake dawowa haka wannan ranan ma haja ta kwana ƙaiƙayi, gaba ɗaya ta rasa inda zata sa kanta jin ƙaiƙayin ya gallaza mata yasa ta haɗa ruwan zafi da gishiri ta cika Baho da ruwan ɗumi da gishiri ta shiga cikin.
Numfashi wahala ta fara sauƙewa jin abin ya fara lafawa,
Sai kuma tayi saurin sunkuyar da kanta jin yadda wasu abubuwa caccakarya a wurin.
Ido ya kuma fiddawa sosai saboda ganin wasu ƙananan tsutsotsi masu baƙin baki suna fita ta gabanta asaman ruwa bisa alamu sune suke sa mata ƙaiƙayin kuma suke hanata bacci.
Shiyasa idan ta shiga ruwan zafi sai take jin sauƙi idan ta fita kuwa ko awa ɗaya bazai kai ba zai da meta..
Haka dai take fama da wannan rayuwar da zaran dare yayi tayi sallama da kwanciyar hankali da bacci sai kuma safiya.
Haka ta rayu tsawon Makonni biyar tana fama da wannan azabebben ƙaiƙayin da bai nuna alamun akwai sauƙi ko sassauci ba.
A gefen Samira Sani ma ita baki ɗaya rayuwa ta sake yi mata ƙunci da duhu abin ba a cewa komai.
Morocco Acan gefen su Khausar kuwa rayuwa tayi daɗi Khausar na samun kulawa na musamman daga gefen uwar mijinta da kuma Kakar Mijinta Niyna kana da Innayi.
Hadimanta nayi mata komai daya kama na rayuwa har zuwa yanzu bata iya wani cin abinci amma ko yaushe cikin Hidima suke mata haka Didi nayi mata komai na sungullan rayuwa takowa mata wannan ta kawo mata wancan, amma bata iya cin komai yau tsawon kwana goma shabiyar da jin labarin Khausar nada ciki, wanda haka yayi dai-da cika wata biyu kenan da cikin yayi.
Kwance take akan 3sitter yayinda tayi pillow da cinyarsa.
Cikin sanyi ya shafa kumatunta tare da juyiwa ya kalli plate ɗin abincinta kwata-kwata ko cakali shida mai kyau bata yiba.
Cikin takaicin rashin cin abinci ya shafa cikinta dake lafe kamar bata da komai cike da damuwa yace.
“Minha”.
A hankali ta ɗan ɗago kanta ta kalleshi jin yadda ya kirata da alamun damu cikin kula yace.
“Rashun cin abinci kinnan yana damuna,
ina ga zan kira Momy in faɗa mata matsalar rashin cin abinci nan koda shawarar da zata bamu”.
Ware manyan Idanunta dake lumshe kamar na mejin bacci tayi tare da cewa.
“Momy kuma?”.
Kai ya jinjina mata, cikin sauri tace.
“Bana ce maka mubar maganar faɗa wa Momy nan ba”.
Yana shafa gashinta yace.
“Gsky ni dai inaga gwara mu gaya mata wata ƙil kiga mun samu mafita?”.
Kai ta girgiza tare da cunno bakinta gaba tace.
“Kenan me zaka ce mata?”.
Kallonta yayi tare da tallafo kanta ya juyo da ita suna fuskantar juna cikin sassauta murya yace.
“Ce mata sanyu Minha bata cin abinci ni kuma rashin cin na damuna”.
Lumshe Idanunta tayi tare da buɗe su akansa cikin yanayin irin mata masu fama da laulayi tace.
“ Idan tace maka me ya hanani cin abinci ke zaka ce mata?”.
Matsota yayi sosai kana yace.
“Ce mata zanyi kina da cikine kuma yana hana ki cin abinci?”.
Zare idanu tayi kamar wacce tayi wani laifi sai kuma ta kife kanta akan ƙirjinsa.
Lallausan murmushi ya saki kasancewar tun washe garin ranan da akace tana da ciki yace zai faɗa wa Momy amma fir taƙi yarda wai tana kunya, sosai ta sake mannuwa ajikinsa kana ta manna kanta da faffaɗan ƙirjinsa cike da kasala tace.
“Nikam Yah Mu'allim Ina kunya taya zaka faɗawa Momy wannan magana Taya zaka faɗa wa Momy cewa ina da ciki Fisabilillahi yanzu sai ka iya faɗa?”.
Murmushi yayi tare da cewa.
”Toh mene cikin nan fa halartacce ne, cikine mai gata mai daraja gashi da mahaifinsa na rasa kunyar me kikeji?”.
Kallonsa tayi da mamaki sai kuma ta langwaɓar da kai tace.
“Yanzu Yah Mu'allim baza kaji kunyar cewa Momy ina da ciki ba?”.
Idanunsa ya buɗe tare da karkata mata kai kana yace.
“Toh me aciki?,me abin kunya aciki don kina da ciki?”.
Wani kallo ta masa mai tattare da shauƙi da yanayi na musamman ahankali ta motsa laɓɓanta kamar mai raɗa tace.
“Yanda aka samu cikin shine abin kunya kowa fa yasan me muka yi”.
Ta ida maganar tana rufe fuskarta janyota jikinsa yayi tare da rungume ta kana yayi murmushi tare da faɗin.
“Toh shikenan tunda baki so, Sarkin kunya zanga yanda zakiyi kuma idan munje Auren su Dr Jameel ai zata ga cikin kafin nan”.
Cikin sauri ta girgiza masa kai tare da narke fuska sai kuma ta janyo hannunsa ta ɗaura akan cikinta tace.
“Toh ai cikin baya wani girma".
Yana ƙunshe dariyarsa yace.
“Ai kafin nan zai ƙaru tunda zuwa lokacin ya cika wata uku tunda kinga an ƙara wata biyu a asalin date ɗin kinga har zai shiga wata na huɗu ma kafin nan”.
Kanta ta ɗan jujjuya sai kuma ta tsirawa sajensa dake ƙyalli Ido tace.
“Ha'a sai dai-dai lokacin Auren yayi zamu tafi ne?”.
Kai ya girgiza tare da cewa.
“A'a sai bikin ya rage saura sati zamu tafi kinga kafin nan cikin ya cika wata uku har ya shiga na huɗu ma”.
Ganin yanda ta narkar da fuskarta ne yasa ya janyonta jikinsa ya sake rungumeta cikin tura baki tace.
“Nikam gaskiya ina jin kunya wallahi”.
Sosai ta bashi dariya amma baiyi ba yace.
“Uyumm idan kina jin kunya ki riƙa cin abinci”.
Narai-narai tayi da idanu tare da faɗin.
“Yah Mu'allim toh bana jin yunwa kaga kuma yanzu nasha fruit Alhamdulillah na ƙoshi”.
Janyota yayi ya rungumeta daga haka bacci ya ɗauke su.
Acan ɓangaren Amina kuwa yanzu baki ɗaya rayuwa tayi mata ƙunci gani take kamar rayuwarta yazo gangara.
Cikin sauƙe numfashi ta kalli Uncle Naseer Dake gefenta kana tace.
“Uncle Naseer bani da lafiya”.
Wani kallo ya mata sai kuma tayi murmushi tare da faɗin.
“Ba wani nan lafiyarki ƙalau”.
Cikin sanyi da kasala daya gama baibaye rayuwarta ta fesar da numfashi kana tace.
“Allah da gaske bani da lafiya Ni nasan yanda nake ji ajikina”.
Yana ɗan latsa wayarsa yace.
“Kada ki damu”.
Araunane tace.
“Ji nake kamar zan mutu”.
A wannan karon ma murmushi yayi yana gyara zamansa yace.
“Baza ki mutu ba yarinya ki kwantar da hankalinki”.
Kanta ta jinginar da jikin kushin tare da cewa.
“Uncle Naseer to yaushe zamu tafi gida naga Auren Addah Asiya ya matso du-du-du saura wata ɗaya da sati ɗaya”.
Juyawa yayi ya kalleta sai kuma ya ɗaga kansa sama alamar tunani yana sauke kansa ƙasa yace.
“Auren saura sati ɗaya zamu tafi kinga yanzu kenan saura 1month zamu tafi”.
Cikin sanyi ta gyaɗa kai tare da faɗin.
“Shikenan Toh Allah ya kaimu”.
Kafin yace wani abu wayarsa ta hau ruri ahankali ya miƙe ya fita tare da picking call ɗin.
Daga ɗaya bangaren akace.
“Ranka yadaɗe nan Veazer ka na komawa India zai fita”.
Cike da farin Yace.
“Alhamdulillah Nagode bari zuwa anjima zan kiraka”.
Kana ya katse wayar tare da komawa Falon ya zauna gefen Amina ahankali ta ɗago Idanunta ta kallesa tare da cewa.
“Uncle Naseer ya batun tafiyarmu Indi'a ne?”.
Still da murmushi afuskarsa yace.
“Sai mun dawo bikin Asiya”.
Cikin sanyi tace.
“Toh Allah ya kaimu”.
Acan gefen Hajiya Bunayya kuwa rayuwa tayi mata tsanani abubuwan ta kullum gaba-gaba yake da safe zuwa rana zata yini cikin kwanciyar hankali sai dai da dare yana yi bata da kwanciyar hankali zuwa yanzu ƙyanƙyamin kanta da kanta ta keyi.