← Book details Rabon Kwado Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 22 OF 24

Sashe 22

Rabon Kwado Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Bissalam.
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!

BOOK 3

NA NANA BMB

GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }

page 49 - 50

murmushi muhammad yay dasuka sauko yaga yadda usain ya dora kanshi akan cinyar ummi hassan kuwa yanata zuba surutu, nabiha auntie safiyya ta dauka ta zauna gefen ummin tana murmushi tace "My DOTA kuma ko azo a gaishe ni koh! cikin azama usain yamike da mamaki suka sau baki suna kallon ta daddy yana zaune yana kada kafafun sa yarike haba kawai yana kallon ikon Allah,
Kasa rike dariyar sa muhammad yay yasoma cewa." Sunana hassan shikuwa usain ammafah muna sauka a motar nan zamu sake hade muku" muhammad yana irin maganar da hassan yay masu a mota ne ranar dasuka zoh, shima yau ya rama ga mamma dinsu ta bace musu,
Gurin daddy hassan yaje yarike masa hannu yana cewa "pls daddy wacece mamma dinmu acikin su?" kwace hannun sa daddy yayi yana me cewa." Kai amma kuwa twins kunji kunya, dama gaba da gaban ta, kunata tutiyar mutane basa iya ganeku to gashi kunyi abin kunya kuma yau kun gagara gane mahaifiyar ku" tura baki hassan yay gaba yaje gurin safiyyan yasoma mika fuska shi alan dole kanshin turaren ta yakeson shaka, yadda yake mika mata fuska ne yasata sakin dariya tana nunashi,
Wani tsalle yasaki harda murna" Yeeeeh!wlh wan nan ce ga mamma din mu nan ashe wlh kece"
Mikewa ummi tayi cikin shan mur, tarike masa kunne tana cewa." itace mamanku nikuma wacece? ina sauraren ka nikuma wacece?"
Cikin yake da fuska hassan yace." ummin mu ce ke mana" ayadda yafadi maganar yasa kowa yin dariya sunata nishadin su nana harta dan saki jikinta taware meenal takawo mata tea da abinci taci ba laifi kuma.

Anayin sallan magrib aka rugun duma kuma akayi gidan su yousep kai amarya meenal tayi faman duniya da muhammad akan yabarta suje su dawo amma fir yaki bari yace babu inda zataje,( To lamarin dai na muhammad harda kishi mah 😅 ).
Sosai taci kukan ta ta koshi kuwa don taso zuwa, sam nadiya itama bataji dadiba da ba ah taho da meenal din bah, ansar mutumci mom tamusu an karramasu sosai don 'yan uwan mom basuda matsala suma, shikuwa ogah! ango fara ar fuskar sa kamar tagaske cikin ladabi suka gaisa da kowa yafice yabar musu gidan, part dinsa aka kai amarya domin acan ne yayiwa amaryar tasa masauki a cewar sa shi baze bar gidan suba saboda yayi wani auren ala kakae 😂😂, Se wajan 9 suka tafi akabar amarya ita kadai a dakin ta,
Har suka dawo meenal bata dena kuka bah twins har sunyi rarrashin sun gaji dakyar ummi ta rarrashe ta tabata abin ci taci takoshi 'yar gatan ummin( dama nice😄) to daga karshe kuma duk wan nan rimi rimi din da rigima aka kareshi saboda ta tubure bazata bi ya muhammad din nata bah anan zata kwana, seda daddy yay mata jan ido tukunna tamike simi simi tabishi tana kuka,
Sam taki yarda ya rabeta yana zuwa kusa da ita zata kuma saka masa kuka saboda haushin sa takeji yaki barin ta taje taga kawallin tah,
Luff muhammad yay akan bed yana tunanin yadda ze bullowa wan nan 'yar rigimar saboda baze iya bacci haka bah magana ta domin Allah seya ragema kansa zafi, bayyada za ayi ta tafi bedroom din ta saboda a hannun sa ya kawota nashi bedroom din ya ajiye yasama kofa key ya cireshi, tana tura baki haka ta shiga bathroom tayi wanka tafito abinta sedai kuma me, tana isa gun wardrob din tajita a kulle duka kuma babu keys din ajiki, hawayene yakara zubo mata cikin takaici taje inda yake kwance kuka nashirin kwace mata tace." Ya muhammad ina keys din wardrob din, kaya zansa ko kabarni natafi dakina"
Se a yanzun meenal ta kula da rawar sanyin da muhammad yakeyi tacikin blanket, kuri tayiwa bargon tanason kara tan tancewa abinda tagani hakane, jin tayi shirune shikuma yasashi soma jero salati da addu o ei, Ay tuni meenal taman ta dama fushi take cikin tashin hankali ta haura gadon tayaye bargon don sosai ta tsorata jin yadda muryar yayan nata takoma jiki nata bari,
" Ya muhammad meya sameka wayyo Allah nah kayimin bayani" tana maganar tana kokarin dagoshi daga kwancen tuni idanun ta suka cigaba da zub da hawaye, ganin tanason tadashi zaune, yasashi riko hanneyen ta ya tashi daga kwancen koda ya dago masauki mekyau yawa kanshi a kirjinta, matseta yay Sosai ajikinsa yanajuya kan nasa a kirjin nata saboda so yakeyi towel din ya kwance bahali yasaka hannu zata ranfo shi 😂😂 tsorone sosai yashigi meenal ganin halin da yashiga, kuka take shirin saka masa hakan yasashi kara marai raice ce murya yace." sweetie help me pls! marana danna minshi dasauri kada na mutu yanzun nan" yana maganar yana kai hannun ta kan marar sa yana dannawa, itakuwa jin wan nan lamari ne yasata yin kwatakes 😅 yana janye hannunsa tayi azaman dauke nata don dama dole yamata," Ahhhhhh!"
Yadda yafurta maganar kamar irin ze sume ne yana magana dakyar "sweetie mutuwa zanyi" meenal jiki na karkar wa kuwa ta maida hannun ta gurin saboda taga yayan nata dagaske kam ze iya mutuwa yanda yakeyi, hankalin ta yatashi kam, sam batasan ma ya zame mata towel din nataba hakuri kawai take bashi tana ambaliyan hawaye tana cewa." Karufamin asiri ya muhammad bazaka mutu bah" seda taji yasoma lashe mata kirji tamkar tsohon maye tukunna hankalin ta yadawo ga towel dinta wanda a yanzun ko kadan babushi a jikin natama, mikewa tayi azamar yi hakan yasa muhammad kara riketa cikin rikitaccen voice dinsa yace ina zakije?"
Cikin muryan kuka tace " Kaya zansaka"

"No need"

Shine kawai abinda yace mata daga haka ya dagata yajuyata ta koma kan bed din ya kwantar da ita yamata rumfa, zuwa lokacin zuciyan meenal ta tsanan ta bugawa, yau kam ankama aku me surutu 😅 light din gefen bed dinsu dake kunne yakai hannu yakashe, meenal kam da free take yau datayi bayani nutsuwa kawai yakeso yasamawa kansa, seda yarage ma kansa zafi tukunna yakyaleta cikin 'yan mintuna baccin wahala ya dauketa,

Kwana biyu abinda yake faruwa kenan tsakanin sa da amaryar tasa har tayi wankan tsarki besani bah ko sallah zatayi seta sakama kofan ta key don ayanzun kam sosai ta firgita da lamarin yayan nata,
Bayan sallan ishah yadawo daga gidan safiyya, harze wuce dakinshi yafasa yatafi dakin meenal sedai kuma me? tunda ya isa bakin kofan yake jiyo muryan ta tana karatun Alkur'ani, mamaki ne yakama shi yarinyar nan kodai tayi wankan tsarki ne be saniba, wata zuciyar tace masa ko kuma daka take zubo kira'ar tata bah, ahankali ya murda handle din kofan yatura kofan yajishi gam a rufe, hakanne yasashi murmushi yasaki handle yakoma daki sam meenal bata ankara bah saboda hankalin ta yana kan kara tunta,
Cikin nishadi muhammad yay wanka yafito ita kawai ke masa yawo a kwakwal wa yana lumshe ido, turaruka kala kala yaringa fesawa seda yagama kal kalarsa tukunna yakirata awaya, tana dagawa yace." Kisameni a daki" yakashe wayan sa, ita kuwa jiki a sanyaye ta mike don tasan kullum idan tashiga wan nan dakin bata fitowa salin alin, tafiya take kamar bata soh harta isa dakin nasa da sallamar ta tashiga, wani ni'im taccen kamshi da daki hancin ta har tana lumshe ido, haryanzu yana zaune gaban mirror dinshi, yace kawo min fresh milk a fridge ki hada mun da fruits"
Bata kawo komai bah taje ta yan yanka masa fruits din cikin bowl ta hado mada da fresh milk din, koda ta dawo tasame shi a zaune kan bed ya harde kafa, hakanne yasata kai masa candin ta aje tray din a gaban shi juyawa take shirin yi ya jawo hannunta yace." zauna mana, kinci abinci?" kanta a sunkuye ta daga masa kai alamun eh,kamar mejin tsoro tazauna daga gefe yanaci yana bata itama har suka cinye, ya bata fresh milk din cikin ta yay dadum, kana yamike kuma yana me cewa " Dauko min Alkur'ani nayi karatu kafinna kwanta," yaro yaro ne sam meenal ta manta da batun boyewar da takeyi tasauka a kan bed din taje ma ajiyar Alkur'anan ta dauko masa, wani killer smile muhammad yasaki, tana kawo masa ya ansa ya shimfida sallayya ya ajeshi ya zura jallabiyya yace." Kinada alwala ay koh" idanu meenal ta fiddo waje tarasa abin cewa mah,
" Banason shashanci canai kina da alwala"
Turo baki tafara tana girgiza masa kai alamun a ah,dariyar dake cinsa yarike yace." To wuce kiyo alwala kizo muyi sallah"
Inda inda meenal tafara masa tana wani kif kif da idanu, saura kiris dariyar sa ta kwace ya daure kawai ya kama hannun nata suka shiga bathroom din, nan ma tsaya wa tayi tana kallon shi kamar zatayi kuka, seda yagyara tsaiwar sa tukunnah yace." Wai bakiyi wankan tsarki bane har yanzu?" tunkan yakarasa maganar take daga masa kai, hararar ta yayi yace." To why bakida tsarki kuma zaki dauki alkur'ani me tsarki? shiru tayi don yanzu kam batada abin cewa, murmushi yayi yace "kigodewa Allah meenal bana kasar nan kika fara menstruation, shiyasa bansan time din farawar ki ba da gamawarki in banda haka mezaki layen cemin ajikin naki, just one minute nabaki kiyi alwala kifito" kofan yasaki ya juya jiki babu kwari tayi alwalar tafito sukayi sallah raka'ah biyu yanata zuba masu addu ah hakanne yasa jikin meenal karayin sanyi, yarigada yasan matar tashi tanada iliminta shiyasa betsaya mata wasu tamba yoyi bah, yafara karatun Alkur'anin nasa tana binshi gwanin ban sha awa har suka sallame yamaida Alkur' anin ma ajiyar shi ya cire jallabiyyan nasa yana kallon ta haryanzu tana nan kan sallayan tayi lakwai, kamar wata marai niya 😅 kan bed din yazauna cikin shan mur yace.

" Zonan"
Chapter 22 · 0% Book details