Sashe 19
Rabon Kwado Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Tunda mimi ta tashi taketa kiran ummi a waya sam taki dagawa harta gaji tayi mata text akan pls kada sutafi tanason ganinta ko yaya ne kafin su tafi, nanma shiru babu amsa hakanne yasata kiran meenal tana kuwa dagawa tasa mata kuka har hankalin meenal yatashi, dakyar ta iya saita kukanta tace." Pls sister na rokeki ki kira ummi a waya tashigo part dinmu inason ganin ta kada sutafi sam taki picking call dina" ajiyan zuciya tasaki meenal tace." Insha Allah yanzu zata shigo kwantar da hankalinki,don yanzu muka gama waya da ya muhammad yace yanzu zasu taho" sake rikecewa mimi tayi takuma saka kuka tana cewa." i beg u sister ki kiramin ita yanzun"
" sister na meya sami voice dinkine bata fita sosai? sorry kinji kidena kuka kina dagamin hankali sosai" turo baki mimi tayi harda harara tana cewa." wan nan mugun yayan nakine mana jiya yahanani bacci san nan yau ya hanani zuwa inyi sallama dasu ummi" murmushi meenal tayi donta fahimci abinda take nufi tace." Kai sister Allah ya shiryeki ya mujaheed dinne mugu kawai saboda ya anshi hakkinsa" tsaki mimi tayi tace "wai hakki zakiga hakki yarinya nidai ki kiramin ita" murmushi meenal kawai tayi ta kashe wayan takirawo ummin bata daga ba seta kira auntie safiyya tashida mata abinda yake faruwa,murmushi kawai tai ta nufi bangaren nasu.
Tasan ummi kota wani hali bazata shigo bangaren 'yar tatabah yanzu, rarrashin ta tayi sosai takara kwantar mata da hankali takara gasata sosai a ruwa medan zafi ta lallabata tayi shiru sedai kuma ta makale ta taki saki tace ita su tafi tare tayiwa su ummi sallama, sam auntie safiyya taki yarda harseda tayi mata jan ido tukunna tana fa nuna mata aure fah tayi, jikinta asan yaye tasake ta tashige bed room tafada kan bed tasoma sabon wani kukan.
11 da wani abu suka kama hanyar kano, wajan la asar suka iso muhammad ko gidan be shigaba ya wuce nashi gidan, don zumudi kawai yake yaga iyalin nashi,
Farin cikine sosai ya lullubeshi kuwa cin karo dasu dayay a parlour sam basuma san ya shigoba saboda hankalinsu yana kan game din da suke bugawa kallonsu kawai yake yana zuba murmushi, hankalin meenal ne yafara kaiwa kanshi," Ya muhammad!" ta kirashi cikin tsananin farin ciki saboda ganinsa datayi ba tsammani da gudu ta mike tayi gunshi har tana takewa hassan yatsun kafarsa, tun kan takarasa ya tareta da kyakkyawar runguma yana sauke ajiyan heart, a kunne ya soma mata magana." My angel nayi missing dinki over jiya nayi bacci mara dadi" rintse idanun ta meenal tayi don seyanzun abinda yake wakana tsakanin su yadawo mata tasoma kokarin janye jikinta amma sam babu hali sabida rikon daya mata,
" Sannun ku da dawowa! babban yaya, ya hanya?" usain yana murmushi yamasa maganar ganin abindake wakana tsakanin sa da amaryar tasa, shikuwa hassan se tura baki yake don kuwa yaji zafin takun na meenal, murmushi muhammad yay yace." yawwa my brothers hope nasameku lpy"
" Nidai yanzu dawowar ka matarka sabida taganka tawa kafana mugun taku kilama se ankaini gurin gyara" cewar hassan kenan,
Sakinta muhammad yay yana murmushi ita kuwa a sukwane tayi bedroom don kunyace takama ta matuka, gurinshi ya zauna yana kallon kafar nasa cikin tausayawa yace." Ayya! sorry kajee batasani bah ay tayi maka"
Rikeshi nabiha tayi tace "yaya kayafe mata kajee bata saniba"
murmushi hassan yay yace " Tom shikenan my small nahakura saboda ke"
Kuma tunta muhammad yariko yana cewa." Wow yau munci albarkacin kanwarmu Allah nagode maka, yanzu bari nafito wanka naci abinci semuje kuga mamma, nasan kinyi missing dinta sosai koh?" nabiha ta daga masa kai tana murmushi, mikewa yay yana cewa." to bari nafito tsarabar ku tana mota mah sauri yasa ban shigo muku da itaba bari nafito" sukabishi da toh, kuma suka rakashi da idanu.
A kofan fita yaci karo da ita harta gama hada masa ruwan wankan zata fito, salin alin yakama hannunta suma koma bathroom din, nan danan yanayin ta yasauya kamar wadda akawa mutuwa kamar tayi kuka tace." Pls kayi hakuri ya muhammad ni nayi wankana ma fah abinci zanje na shirya maka a dining" cikin kure ta da shanyay yun eyes dinsa ya noke wuyan sa a shoulder dinsa yana tura baki gaba alamun yaki din, aikuwa yaga tana shirin saka masa kuka, hakan yasa yakarasa mannata da bango yahade bakinsu gurin daya yana kissing dinta har seda tagaji da tsaiwa tukunna yasakar mata lips din nata,
Zuciyar ta taf da mamaki idanun ta arufe tasoma laluben kofa zata fita don zuwa yanzun tasoma sallama ya muhammad din nata, da mamaki shima kawai ya tsaya yana kallon ta
" Meenal"
Yakira sunan ta cak ta tsaya batare data juyo bah hannu yasa ya jawota kusa dashi yana kallon fuskanta na few seconds, yace." Bude idonki ki kalleni" seda yakuma mai maitawa tukunna tabude eyes din nata ahankali tasasu cikin nashi, ganin yadda nashin yakoma ne yasa takeson maida nata ta kulle ammah bata samu damar hakan bah, cikin sanyin shi yace " sweetie kina sona kuwa? tell me, kada ki boye min" takasa magana se kanta kawai data daga masa, babu abinda yagani cikin kwayar idonta se zallar tsoro, ajiyan zuciya yayi yasake ta tafice kuwa da saurin ta, kai kawai ya girgiza yana murmushi yace.
" Yarinya zaki dawo kan hanyama"
Ko da tafita zuwa parlour hassan harda rike baki yace. " OH! yaya kuma daga shiga daki kuma semuji ki shiru" hararar burin kunya tamasa sa ta wuce kitchen" murmushi usain yay yace." To mudai yay sauri yazo tafiya zamuyi mu baku guri"
" Tab! wa ina nan ni senaga kul! uwar daka" inji hassan, galala usain yake kallon sa harda rike baki yace lallae kuwa ashe kanada babban aiki" kashe masa ido daya yayi yace "to kabari kagani kuma" meenal tanajiyo iyashegen na hassan sama sama harta fito ta aje masa abincin be wani jumaba yafito yazo yaci abin cinshi yakoshi, kana yamike yace su fito, meenal cikin azar babi aka zari hijab akai waje tanajin dadi,
Suna zuwa parlour suka sami ummi azaune bata juma da idar da sallah bah, koda ta hangosu farin ciki ne sosai ya lulluneta ta mike ta tarbesu ta cafe nabiha zuwa sama tana dariya itama haka atunanin ta taga mamma dinta 😅 seda ta shilla ta sama sannan suka zauna tana cewa." kyakkyawar yarinyata nayi kewar ki dayawa" itama tana murna tace." i miss u too mamma" doss! tadan dora mata kiss a kumatu, kallon twins ummi tayi tace OH! twins ansamu sister an manta da mamma koh! ko ku kirani a waya mugaisa ma" keya usain yasoma shafawa yana murmushi shikuwa hassan dariya yayi yace." mamma sim din mu bazeyi aiki bah a nan anata hidimar biki kuma daddy besamu time bah ya canza mana, ita kuma yaya data kiraki mukace tabamu wayar tahanamu" yadda yay maganar tasa ta karshe zakasan sharota kawai yake meenal yakeso yawa sharri, takuwa soma antaya masa harara, haka ummi itama tace." bawani nan kada kayiwa 'yata sharri"
" Mamma Allah munyi enjoying 1 day din nan sosai damukayi shi da sister dimu rana ta jiya dai zamu dauketa kamar wata kyautace me girma da Allah yabamu mun kara fahim tar juna sosai mamma dama kullum kinsan wan nan ranar muke fatan tazo kuma gashi Allah yakawo ta sedai mugode masa kawai" cikin jin dadi ummi tace "sosai kuwa Allah shine abin godiya a koda yaushe ina fata kuma yakara hada kan 'ya'yana ya tsaremun su da tsarewar sa kutaya kuma yayar ku da yayan ku addu ah Allah yasanya Albarka a rayuwar auren su"
Suduka sukace ameen, banda ita meenal data kunshe kanta cikin hijab saboda kunyar data kamata wai itace matar ya muhammad, haka kawai mardy ta fado mata arai hakanne yasata dagowa a firgice tana kallonsa hakan datayi kuwa seda kowa yayi dariya, ita kuna basusan meya sakata hakan bah,😂
" Am mamma kunsami daddy ne a gidan yadawo daga hospital din?" suduka se suka zubawa muhammad din idanu," Eh yana nan bejuma da dawowa da nana bama suna sama don yau za ah kaita nata gidan itama" mikewa yay yace to bari na samesu" yana cikin hawa kan steps yaji an riko masa hannu yajiyo yaga meenal idon ta tafda kwallah tace." Ya muhammad waye bashida lpy?! sam yamanta ma da su meenal basusan meke faruwa bah kara rike hannun nata yayi suka hau saman.
twins ne suma suke tambayar ummi waye bashi da lpy, tashaida musu ai matar daddyn suce ba lpy,
Tabe baki hassan yay yace wai auntie ce ba lpy? ummi ta daga masa kai, dariya ce ta subuce mishi yace anfara girbar abinda aka shuka kenan!" duka auntie takai masa ya goce tana cewa." Kafa kiyayeni"
Koda suka shiga inda su daddyn suke meenal kuka tasaki ganin yadda nana takoma kojal kojal da ita, tana kuka taje ta rumgume ta tana salati" Yaya menene yasame ki haka ashe kece bakida lpy, menene yasameki?" dagota nana tayi cikin zubar hawaye tace meenal auntie ta haukace! sam yanzu na tsani rayuwata tayimin bakin tabon dabaze taba gogewa bah sam banyi dacen mahaifiya bah meenal don Allah idan nayi miki wani abu kiyafemin don Allah saboda banason ma zama aduniyar nan gara na mutu!" cikin tashin hankali meenal tariketa tana cewa." Bangane bah wace auntien kike nufi wai?"
" Auntie mahaifiyata meenal, tana can a hospital harseda aka daureta sabida hauka"
Cikin kuka meenal taringa mai maita INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI UN!" sosai abin ya girgiza ta kara rumgume ta tayi tace Allah yabata lpy yaya zataji sauki insha Allah kuma ni ban rikeki a zuciya taba ke yaya tace kinada damar dazaki hukun tani idan nayi ba dai dai bah,kiyi hakuri kinji kidena anbaton mutuwa se lokaci yayi auntie zata sami sauki"
daddy nazaune sosai suka bashi tausayi haka muhammad, auntie safiyya ce tace." Meenal jeki hado mata tea tasha don nasan cikin ta babu komai koshi a samu tasha azo a shiryata kada lokaci yakure"
" Ay safiyya kece zaki kaita dakinta don haka kema shirya wa zakiyi kada zafin yamata yawa"