← Book details Rabon Kwado Part 3 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 24

Sashe 21

Rabon Kwado Part 3 Complete Hausa Novel · about 8 min read

" A ah zama zamuyi anan harse matarka ta haihu anyi suna zamu tafi" muhammad yana maganar yana tafiya yafice abinsa yabasa guri don yaga iskanci mujaheed ke son yimasa, shikuwa dariya harda fadawa gado,
( Nace lallai ango duniya tamaka dadi )

TAKU A KULLUM NANA BMB

08147110349
[8/31, 3:39 PM] Nana BMB: ❣ RABON KWADO....!!

BOOK 3

NA NANA BMB

GARKUWA WRITTER'S ASSOCIATION
{ Marubuta masu garkuwa da alkalami domin fadakar da al'ummah }

page 53 - 54

* The end *

Wajen karfe 3 general da yousep suka iso gidan, yay kiba yakara haske kamar ba training yaje bah, koda suka hada ido da mom yasan akwai matsala sosai ya tsargu abinka da mara gaskiya, nadiya ya tambaya me akaiwa mom ne tace itama bata sani bah taki fada mata meyasata fushi,kallon tuhuma yasoma yiwa nana wanda hakanne yakara sata tsurewa tanata Addu an Allah yasa kada mom tamasa maganar, koda suka gama lunch hira akasha kafin kowa ya wuce nashi tsagin, seda yousep yay wanka tukunna yashiga gurin nana tana zaune tanata latsa wayanta,
" Keh! kingayawa mom wani abu akaina koh" nana a tsorace ta girgiza masa kai, shikuwa kwafa kawai yay ya juya yafita, tsorone yakara shiganta yasa bata kara fita ko ina bah tana dakinta har dare yayi lokacin kwanciyan ta yayi tashiga wanka tafito hankalin ta nakan wayanta suna chart da aminiyar ta mardiyya tana shaida mata tayi sabon saurayi har an tsaida ranar auren suma, aikuwa tayi azaman kiran meenal tashaida mata ashe ya muhammad harya kaiwa mardiyya kudi ansaka ranar aure, sam barka kuwa suna tare da muhammad din tasaka masa kuka yaci dariya sosai seda yaga lamarin nata dagaske yakira nanan a waya sukayi magana tashaida masa gaskiyan abinda ke faruwa tanata tsokanan meenal ita ko se aukin zumbu rar baki, nana bata saka kayaba ta kwanta kan bed sunata chart abinta don hiran yana mata dadi sosai, dahaka kuwa batasan a time din da bacci yay awon gaba da itaba, bata jima da baccin ba yousep yashigo dakin inbanda huci babu abinda yake na bacin rai, sedai kuma koda yashigo bedroom din nata,seya zama soko 😅 galala yatsaya kallon nana dake kwance male male abinta towel dinta duka ya tattare santala santalan laps dinta farare tass sun bayyana, mutumin dake fushi shine harda karam banin zuwa a hankali yadauke hannun ta daga kan cikinta yadauke wayanma data dafe da hannun nata, yakara warware towel din dakyau,
Koda yay arba da surar nana sandarewa yay a tsaye yana kallon ta yana hadiyar wani yawo mekauri, sam besan iya adadin time din daya dauka yana kallonta bah, ita kuwa sanyin daya soma ratsata ne yasata yin juyi gamida bude idonta sukayi 4 eyes kuwa, saurin rintse idanunta tayi saboda yadda taganshi tayi saurin jan abin rufa tarufe jikinta zuciyan ta na tsananta bugawa, tana cikin wan nan halin ne taji ya fisge abin rufar, hakan yasata curewa guri daya tana shirin yin kuka.

" Bazaki tashiba ina wasa dake ne"
tsawar dayake matane yasata mikewa jiki na bari tana gyara towel dinta,hararan ta yake yace." Ke gidanku ba koya miki tarbiyyar kwana da kayaba"

" Bansan nayi baccin bah bahaka nake kwana bah wlh" tayi maganar murya kamar zatayi kuka,
Tsaki yay yasoma cewa." Saboda kincika mayya shine kika hadani da mom koh, saboda gaki mayyar maza an hanaki hakkin ki koh! Toki sani duk randa kika kuma hadani da mahaifiya tah sekinyi dana sanin sanina dakikai a rayuwar ki"
Yana maganar tana matsawa tana jada baya harya cin mata jikin mirror ya hade jikin su sosai nana joystick dinsa tajee yadda takoma ne yana goga mata ita yakara daga mata hankali se hawaye shar! Hannun ta yakama yadora kan abar tasa yana cewa." Badai wan nan kike maitaba, toki kwantar da hankalin ki yau zata gusar da maitar ki"

Kuka nana tafara tana cewa." Am so sorry pls wlh ni nayafe banaso kakyaleni" tana maganar tanason janye hannun ta amma yahana, koda yaji kalaman ta murmushi yayi yay wancakali da ita kan bed kamar wata littafi yafita yana cewa." Haba yarinya you will see"
Tana kuka tasaka kayan baccin ta don dama tasan za ah rina haka tasan hakane ze biyo baya batada mafita, alwala tayi tazo tayi addu arta tai kwanciyar tah tana zubar hawaye dahaka bacci ya dauketa,

Baccin ta yasoma dadi tajishi kuwa harya soma cire mata kaya cikin mugun firgici ta mike zaune tana kuka zata soma yimasa magiya ya buge mata bakin da hannu, zafin da ya ratsata ne yasata saka hannu biyu ta toshe bakin tana ambaliyan hawaye,
Yau dai kam lamarin nana se du a ei domin yousep cikin mugunta yake romancing dinta lips dinta wani azabar zafi suke mata saboda mugun tar daya musu sam yahanata kuka don yasan abinda yake mata yabari duka gidan se sunsan abinda yake faruwa, haka boobs dinta sunyi jajir mussam man nipples dinta dasuka gama shan azaba a gurinsa koda yazo daukan hanya mah takarfi yashigeta yasoma aiki kamar tababbe, ita tunima ta dade da sumewa har yay kidan shi yay rawar shi bata kara sanin inda takeba,

Se farkawa tayi taganta kwance a dakinsa kan bed ansaka mata drip,
motsin datajine a gefen ta yasata juyawa taga ashe shine zaune gefen ta yana duba magun gunan da nurse tabada, koda suka hada idanu saurin ajiye wa yay yaname rike hannun ta yana zubawa Allah godiya data farka don don daren jiya kam yashiga tasku ba abinda be mataba bata farka bah, abinne yake ta dawo masa saboda wata irin nutsuwa ce yakeji wadda betabajin taba a rayuwarsa, shikuwa general tunda sukaje sallan asuba yasan dan nasa yashiga sabuwar duniya ganin irin smile din dake fuskansa abinda keda wuyan gani a gurinsa, itakuwa tana kallonshi hawaye yacigaba da fitowa a idonta, sosai yousep yaji wani irin tausayin ta yakama shi, sannu yaketa jera mata yana shafa mata hannu a hankali, ita kuwa sedai aikin binsa da idanu don takasa bude bakinta tayi magana,
Suna haka mom tashigo dakin taga tafarka taji dadi sosai itama sedai taki sakin fuskane saboda yousep don so take seta nuna masa kuskuren sa, koda tayi mata sannu dakyar nana ta iya bude baki ta amsa hakan yasa tausanta kara kamata taname jin zafin yousep din, shikuwa se aikin sunne kai saboda ba gaskiya,

Abinka da zuciyan masoyi sam nana bataji san yousep ya ragu a zuciyan taba sema karuwa dayayi ganin yadda yake kulawa da ita yanzun har tasami sauki, hakanne yasa mom tasoma sake masa fuska hartana masa magana,
Ahaka rayuwa tacigaba da tafiya ansami cigaba sosai a zaman auren nasu yousep sosai yake mutunta matar tasa kuma duk ta sanadin kyautar budurcin da nana tai masane yasashi karramata a zuciyan sah, dukda betaba furta cewa yana sonta bah.Tafi tafi dai malam yousup wata rana zaka furta

BAYAN SHEKARA UKU

Gidan fulani na leka naga anata shagali birede anata kashe kala, ashe ashe wai bikin Bassam ake da hasana, yadawo daga prison, se yau Allah yay Abban su mimi yadanka masa kyautar da mimi tayi masa kafin yatafi, wato hassana,
Canna hangi safiyya da ummi anata nan nan da jikoki, saboda meenal da mimi tuni sun haihu, meenal twins ta haifa kyawawa maza itama, ita kuwa mimi guda dayane ta haifo santala unta, masha Allah yaci sunan daddy wato Abubakar, kuma yanzu a halinda ake ciki mimi tana daukeda juna biyu, ( Lallai su mujaheed dai andage anatama kasa hidima 😄 )
Nana kuwa Haihuwa itama koyau ko gobe, sunata shirin nasu bikin suma na nadiya, lamuran kam se san barka, twins kannen meenal kuwa sun koma dubai can suka cigaba da karatunsu,
Yadda mimi da meenal suka koma yanzun gwanin ban sha awa musamman ita mimi dake da juna biyu.

Amarya hasana tagama botsare warta aka mikata dakin miji saboda kememe tace batason Bassam,( Nikuwa nace ai kunfi kusa dama kun sabah )
Ogan dama kullum wan nan rana yake tsumayin tazo kuma gashi Allah yakawo tah, kaf fushin sa seda yafanshe shi a daren farkon su don bedaga kafa bah lamarin nashi, duk wani buri daya ci kan mimi ranar seda yasauke shi kan hasana, kulawa ce yake bata ta mussam man ita kuwa tsiya kala kala bawadda batayi yay ta biye mata yana lallaba ta dare nayi kuwa zece besan zance bah 😅 duk masifar ta dole tahakura ta kyaleshi dahaka aka kashe bakin tsanya dai ta saduda.

Sosai safiyya tayiwa meenal nasiha akan tayafewa mahifin ta abinda ya aikata mata ta nuna mata shi dan adam ajizine, ko Allah ana masa laifi ya yafe hakan yasa zuciyan ta karaya don kusan zuwanshi nawa bawanda ke sauraren sah har kuka yakeyi dakyar da lallaba dai meenal take iya gaisheda mahaifin nata shima seda yasaka baki daddy tukunna yanzu har gaisawa sukeyi a waya, kuma shida mahaifiyar zara sun sasanta kansu yanzu imam suna zaune lpy zaran kuwa an keta hazo anacan sudan ana karatu ( Niko nace aure bayanzu bah kenan 🤔)

Inty kuwa tayi auren ta abinta har matar sameer takuma haihuwa ta santalo diyar ta mace me sunan mimi wato safiyya don acewar su kam bazasu mance da mimi bah alherice a garesu ko ince aminin sa, mujaheed ba karamin farin ciki yay dahakan bah don kuwa itama da mimi suke kiranta, kowama farin ciki yake dahakan dayin alfahari.

Muhammad yazama cikakken lecturer shida mujaheed yanzu kudi sun zauna musu da kwanciyar hankali.

Me karatu lamarin auntie se du ah ei, don yanzu tana can gidan kula da marasa lpy irinta zaman gida ya gagara dole, da alamu samun sauki bayanzu bah kenan, Allah yarufa asiri, nana kullum ta dukufa ba dare ba rana tanawa mahaifiyar ta addu ah kan samun lpy
( To Allah ya amsa.)

ALHAMDULILLAH

Me karatu nan nakawo karshen littafina mesuna * Rabon kwado* masoyan book dina ina mika godiya ta agare ku da fatan alheri.

Ya Allah ka kara mana tsoronka acikin zukatanmu, ka yafe mana kura kuranmu

Banyi littafina don komai bah se don nafadakar da mutane nakuma nisha dantar dasu.

GARGADI!!
Banyar da wani ya juyamin book dina a yadda nayishi bah, pls 🙏 a kiyaye.

TAKU A KULLUM NANA BMB

4 comment
08147110349
Chapter 21 · 0% Book details