Sashe 9
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
page 17-18
Yinin ranar tare suka kasance cikin nishadi sae bayan la asar suka tafi gidansu innah basu suka dawoba se bayan ishah suka sami auntie saratu tana zaune a parlour fuskanta daukeda damuwa suduka suka zauna gefenta kan carpet mujaheed yace menene yafaru mummy naganki cikin damuwa tayi murmushin karfin hali tasa hannu ta shafi kansa tace babu komae my son dubanta takae ga mimi wacca tazuba musu idanu tace meenal kishirya gobe insha allah nida mujaheed zamu rakaki gida
Damuwa karara tabayyana afuskan mujaheed kamar yay kuka yace haba mummy abari hutun natama yakarasa karewa mana kamar mungaji da ita nasan wlh auntie ce zata kiraki tabata maki rae, batabi takan zancen nashiba tace kamantane bayan boko tana zuwa islamiyya ne gobe insha allah zamu tafi takalli mimi wadda kirjinta ke dukan uku uku tace kije kishirya kayanki kinji meenal kada karatu yadinga wuceki,kamar zatayi kuka kuwa tace don allah mummy kubarni anan nibanason komawa gidan,girgiza mata kae tayi tace kiyi hakuri meenal mahaifiyarki kebidarki shin ina kika aje wayankine seyanzunma mimi ta tuna da wata waya tunda safe dasukayi waya da inty bata karabi takan wayanba,tana daki shine abinda tace to tashi kije ki kirata jikinta asanyaye tamike tashige dakin shima mujaheed yanufi nashi guri cike da bakin ciki,aunty saratu itama tahaye sama abinta ran kowa babu dadi,koda mimi tashiga ciki jitake kamar tasa kuka itafa wlh tagaji da anje wannan gida ace za ah tafi nan gashi wannan auntien dagani bakin hali gareta tanata masifarta ita kadae tajiyo karar wayan harseda takusa tsinkewa sannan taje tana gani tasan auntien ke kira yadda meenal tayi serving number din picking call din tayi sedae tunkan tafara magana tasoma jin ruwan bala ei wlh meenal kiji tsoron haduwata dake tunda kinzama mara mutumci yanzu 'yan uwanki basuda mahimmanci agareki da iyayenki kira nawa nayi miki seyanzu zakiga daman dagamin waya sabida kinsamu guriko! sati daya mukace kiyi kidawo gida shine kika zauna dake suma basusan darajar karatun da kikeyiba gajiya dasauraren ihun mimi takatseta dacewa pls auntie kiyi hakuri bagobe zandawoba,kadama kidawo kiyi zamanki kinji duktsiya dae ay sekin dawo garemu mimi bata iya jure fadan don haka tayanke kiran ta aje wayanma tashige toilet abinta,
Meenal ce akwance kotashi bata iyayi dakyar take bude idonta duk jikinta yay yaushi tawani kojale sae kace ba itaba azuci kawae take iya ambaton allah haka tayini ahaka sedare taji anshigo dakin ko daga kae takasa motsi kawae take iyaji nawanda yashigo daga bisani taji ankuma fita,sam yanzu tafidda rae da rayuwa addu ah take allah yasa intamutu anan to tamutu 'yar aljannah tadena tunanin kubuta mutuwa kawae take hange don ta sallama rayuwarta ayanzu,
Wani irin kara kara takeji akunnenta kasa kasa mamakinta bekareba seda aka kuma shigowa kara take kuma shiga kunnenta tsawa da hargagi kawae take jiyowa takasa mikeww zaune donhaka tarintse adanunta tasadakar yauce ranarta takarshe aduniya,
Bazato tajee an dan dora mata wani abu awuyan tsoro kuwa yakara rufar mata ta daskare akeance wata murya tajee ance yanaga kamar bata numfashi, daga kusada ita tajee ance bata mutuba numfashinnedae yake barazanar daukewa,se awannan karon tayi karfin halin bude idanunta tazubasu kan mutumin ga hasken fitilinsu duk da haka dishi dishi take gani ashe yatsunsane yasa awuyanta kuma kakin sojane ajikinshi,ba bata lokaci yadauketa cak yanufi waje da ita karar datake jine yake gigita mata kunne haryanzu batayi tunanin karar bindiga takejiba duk tafiyan dataji anayi da ita taki bude idonta sam seda taji wata san sanyan iska naratsata yasata saurin bude ido sedae duhu tagani ako ina hakan ya tabbatar mata anfito waje,seda ya isa bakin motansu sannan yashimfideta yadauko goran ruwa yabata tasoma kwankwala seda takoshi sannan tasoma maida numfashi bazato taji karar data firgitata tasaki dan guntun fitsarinta tasulale kasa saumamma!
Mimi cikin baccinta taketa mutsu mutsu da alamu mafarki take firgigit kuwa tafarka tana sauke numfashi siraran hawayene ke bimata fuska tana murmushi tadaga hannayenta tana mika godiya ga ubangiji ya allah kaene abin godiya allah kasa mafarkina yazamo gaskiya meenal dinsu takuta daga hannan azzaliman cen,kasancewar tana menstruation ne yasata batayi sallaba tamike tamaida hular kanta tafito palour domin shan ruwa rigar baccine ajikinta 'yar yaloluwa gata shara shara komae breast dina kana gani saboda batasa bra bah, fridge tabude tadauki ruwan tasha abinta tanemi guri tazauna se sauke ajiyan zuciya takeyi sosae takejinta wani wasae da ita gajiya tayi dazaman parlour din ita kadae yasata mikewa sam bacci yakauracewa idanunta takuwa bude kofa tafita abinta kofan daze sadaka da dayan part din nagidan tazubawa idanu" da alamu wanan mimi din batada tsoro kamar meenal" tafiya take harta dangane da garden sedae abinda yabata mamaki shine ganin mujaheed datayi zaune kan daya daga cikin kujerun garden din yanata danna laptop dinsa duka hankalinshi nakanta sam bejitaba dagashi se gajeran wando,wani irin farin cikine ya lullubeta ganin masoyin nata datayi itakanta tarasa dalilin farin cikin dakeji tunda tafarka abacci sanda tafara ahankali tana nufar inda yake," waeshin mimi tamanta suturar dake jikintane"?
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB