Sashe 15
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 6 min read
page 31-32
Ya bassam anjima indae kayimin abinda nakeso to shikenan mun shirya cikin zakuwa yace aikuwa komenene fadeshi zanyi mikishi insha allah takara sakin murmushi tace tom shikenan sezuwa anjima zan gaya maka yanzu kaga gurin baki zamu cikin jin dadi bassam ya amsa mata yanajin kamar yafi kowa sa ah aduniya hasana kuwa tunani take me yayarsu zatasa ya bassam yayi anjima allah yasa wahala zata bashi,suduka suka tafi masaukin bakin mutanen abbansu nata zuwa yimasa murnar dawowar mimi ko ince meenal koda meenal taga irin manyan mutanen dake halartarsu se abin yabata mamaki tasoma tunanin shin wani matsayine haka da abbansu mimi ne seda azhar abban nasu yasamu yafita da masu tsaronsa,
Hakanne yasa umminnsu cewa su tashi sushiga gurin hajiya suna tafe bassam da meenal cikin tsari abinnsu ummi tanata kallonnsu tanajin dadi har suka isa fadar hajiya matattarar jama ah bah tundaga kofa zakana jiyo maganar mutane itadae meenal nata ido se baza idanu take kamar me, koda shigarsu cikin parlour dinnan yadauki shewa suna cewa yayi mrs bassam dama sune agaba suka fara shiga tsayawa tayi kaf takarewa 'yan dakin kallo kama daga kan manyan har zuwa matasan 'yan mata da samarin cikin murmushinta tace yes kufada ku kara mrs bassam,se kowa kuma yay galala yana kallonta cikeda mamaki hasana take kallonta kodae yayarsu tasoma son ya bassam ne? bassam farin ciki yarasa inda zetsoma ranshi ma sewani isa yake yana basarwa yana kallon kowa dae dae irin yayi winning dinna,sabanin da dayake komawa abin tausayi, nandanan kuwa kowa yasoma tofa albarkacin bakinsa umminsuce tafara tsugunnawa tagaida hajiya cikin fulatanci sannan tazauna gefenta ita kuwa meenal tana zuwa tayi rashe rashe kan cinyarta tace kakus how are u? hajiya tarike baki tace mimi wato kakus nakoma kuma yanzu to nabi are u din dagudu,cikin dariya hasana tace ay hajiya da sabon salo yayar tamu tadawo,ummi tace salon iya shege uwattawa zata kira da kakus bama kaka bah,
Wata dattijiwar matace gefensu zaune wanda sam meenal bata kula da ita bama tadaega anata gaisawa da 'yan dakin seda tagama gyara kallabinta taharde kafa cikin rashin mutumci tace wato mimi yayi kyau hajiya kawae kika sani tunda itace tahaifi uwarki nida nahaifi ubanki ba ah bakin komae nakeba koh! jiyowa ummi tayi wanda tinda suma gaisawa hankalinta yakarkata gurin malama suna hira tace kiyi hakuri yaya babba ashe baku gaisaba bawae don wani abu bane,cikin kallon rainin hankali tace sumaya kema bansa dakeba meye naki aciki batada bakin magana ne seku tokarna kumajin bakinki da mimi nake magana yanzu, dakin yadauki shiru wannnan yatabe baki wannan yay tsaki haka suka dingayi cikin kasa da murya bassam yace to wannan bala e wannan tsohuwa zata fara jikin meenal asanyaye tamike tazauna agabanta tana kallonta tanata regewa ummi albarka,meenal kamar me shirin aikata abin azziki ta karkace tasoma fanyara uban kuka da ihu tamkar waddaa ake duka wayyo nashiga ukuna jama ah ashe yaya babba bata sona bata kaunata ansaceni nakusa mutuwa amma nadawo tana zagina ashe dama bata sona bataso nadawo gidannan bah abbanmu kadawo kaji abinda yaya babba ta aikata sotake dama taji ance namutu,duka 'yan dakin mamakine yadaskarar dasu suka kasa cewa uffan haka yaya babba tasau baki kamar sauna tana kallon ikon allah, meenal ganin babu wanda yatankata yasata mikewa takara azamarr kukantaa harda sheshsheka tana bubbuga kafafu, hakanne yajawo hankalin gwaggo dake daki akwance tatakarkaro tayo waje tana tafiya dakyar saboda tsufa jin kukan meenal datake karayine yasata magana kae kae meyake faruwane? wanene yake kuka ay meenal da gudu takarasa gunta tariketa tana cewa kitemakeni ashe yaya babba bata sona ansaceni nakusa mutuwa amma ina daga dawowata tana gani na tasoma zagina,jikin gwaggo har karkarwa yake tajata har zuwa gaban yaya babbar tana cewa kin kyauta halimatu allah yawadaran wannan hali naki shin kekuwa seyaushe zakisan kin girma? yanzu daga dawowar yarinya zaki fara zaginta saboda bakida mutumci duk hakuri irinna safiyya gashi yau seda kika kureta to wlh bari ubanta yadawo sena gaya masa kiyayyar dakikewa 'yar tasa inbanda hauka irin naki halimatu keda jikarki saboda banzan riko irinnaki kindau abu kinsawa zuciya haryanzu yaki wucewa agurinki sumaya da mahaifiyarta kullum cikin hakuri suke dake to ki kiyayeni kinji nagaya miki bari kuma mijin naki yadawo shima, kowa jikinshi yayi sanyi don abin yagirme kan kowa dake cikin dakin,
To itama yaya babba abin yasha kanta wae yau mimice da wannan makircin yarinyar da ko magana batasonyi yau itace harda ihu da kururuwa da hada makirci cikin jimami tace don allah gwaggo kiyi hakuri wlh banufina kenanba babu wani bakin nufi azuciyata ay abinda yawuce yariga yawuce gani nayi kawae tashigo ne tazauna amma bata kulaniba nayi mata maga na yaya babba tana magana tana matsar kwallah, caraf meenal tace gwaggo ay nadago zangaisheta naga tana hararata, salati gwaggon tafara tana sanar da ubangiji yaya babba kamar tayi kuka tace wlh karya take min gwaggo,zaki aikata wlh halimatu zaki aikata abinda yafi hakama bakin halinki kuma wannene bansaniba to wlh ki kiyayeni tunkan musa kafar wando daya dake itadae yaya babba juya kae kawae take tana bawa gwaggo hakuri har hajiya tasa baki amma abanza seda takarewa yaya babba cin mutumci takoma dakinta, yaya babba cikin zubar hawaye tariko hannun meenal tace don allah mimi kiyi hakuri wlh inasonki kije kibawa gwaggo hakuri kada tafadawa kakanki inya dawo kinsan fushinsa shiga uku zanyi wlh,
Wani murmushin mugunta meenal tasaki tashare hawayenta tace lah yaya babba bakomae sonake dama kawae aramawa ummi cin mutumcin dakikae mata ay nasan kina sona wace kakace zataki jikarta koba hakaba yaya babba, itadae majina tasharce tana jinjina kae tace ni haryanzu nagaza yaddarwa kaina wae jikatace kemin wannan ibar albarkar, daga gefe wani saurayi yamike yace kae impossible wannan ba mimi bace gaskiya, jin wannan furucinne yasa 'yan hanjin meenal juyawa kawae takuma saka kuka hajiya tace sadiq ka kiyayeni saboda yarinya tacanza zakace ba ita bace kan tarufe bakinta kuwa meenal tasoma kwarawa gwaggo kira jiki nabari kuwa yace allah yabaki hakuri wlh kingama nafita yay waje dasauri, ragowan 'yan dakin dariya suke amma banda bassam mamakin meenal ya dabae bayeshi kallonta kawae yake yana haka kanwarsa tashigo parlour din tazauna donjin abinda kefaruwa amma seta fara mika sakonta ga bassam tace ya bassam mama ce tace nakiraka takira wayanka akashe,saurin dafe goshi bassam yayi donshi wlh yamantama wayarshi ta tarwatse gidansu mimi, kawae yamike yafita kaf kowa ranshi kal abinda meenal tasa akawa yaya babba dama ta gallabi kowa,kowa cayake yaushe mimi takoma haka kuma daga dawowarta da abinda tadawo kenan itadae bin bakunan kowa take da ido bawanda tasani ma shiyasa bata tankasu sedae karantarsu datakeyi.
Misalin karfe biyar na yamma motar yousep ta tsaya a kofar gidansu nana nadiyace tafara fitowa tasha kwalliya tanata zuba kamshi tashiga gidan bayan tayi knocking anbude mata kujeran baya yousep yakoma yakwanta ya lumshe idanunsa yanajiran abar kaunarsa meenal ita kawae yakeda burin gani ayanzu....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB