Sashe 18
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
page 37-38
TUSHEN LABARIN
UMMI tace yaku 'ya 'yana kunsani kaf cikin yola babu wanda besan dazaman gidan fulaniba sedae bare gidane na family gaba daya dukanmu kanmu ahade yake gida me cikeda farin ciki dakuma tarin ni imomi gamida nishadi dukwanda yazo gidanmu seyayi marmarin dawowa sabida yadda muke gudanar da rayuwarmu,bangaren gidanmu kuwa mahaifina su ukune mahaifiyarsu tahaifa hashim shine nafarko se osman sae autanta abdullahi shine mahaifinmu nida 'yar uwata kishiyar mahaifiyar su babanmu wato gwaggo itama tanada danta kuda daya sulaiman shikadaene tahaifa, to kunsani dae 'ya'yan abbah hashim 6 ne matansa biyu inna hafsatu da inna maimuna,se abbah osman shikuma kunsan matarsa dayace dama halimatu wato yaya babba kenan isarta da ikontane yasa taci wannan suna yaya babba 'yan biyu tahaifa abdul halim shine hasan allah yajikanka da rahama marigayi se abdul hamid shine usain wato mahaifinku, yaya babba tana matukar kaunar hasan sosae marigayi ko ayanzu duk wanda yazauna da ita seta bada labarinshi, to sena ukunsu abdullahi kasancewar beyi aure da wuriba yagama karatunsa tukunna wannanne yasa duk 'yan uwanmu nawajan uba suka girmemu mahaifiyarmu amina wato hajiya duk cikinsu halimatu itace take haddasa bala i batason zaman lapiya sedae hajiya kullum cikin hakuri take da ita wannan dalilinne yada suke zama inuwa daya sabanin ragowan matan nasu lokacinda hajiya tahaifemu 'yan biyu annuna manaso kamar me mukadae allah yabata 'yar uwata itace babba safiyya wasu nakiranta da hasana haka nima wasu kan kirani da usaina duk da bakowane yake ganemubama mahaifinmu yanaji damu sosae gata ba irin wanda baya nuna mana, to se dan gwaggo sulaiman lokacinda yatashi aure anshiga matsala agidannan saboda ze auro kado ba ah cikin family dinmu takeba balaraba kanwar abokin mahaifinkuce ya aura seda akayi tashin tashina kafin abarshi ya aureta sedae ansami akasin abinda manya suke gudu sam balaraba batada kirki ga girman kae bawanda take gani da mutumci hatta mahaifinku dayake aminin yayanta da tasanadiyyarshi ma tashigo cikinmu bata ganin hakan 'yar ta daya itama tahaifa wato asiya duka halayyar babarta seda takwashe taso tafi uwarta wulakancima sosae balaraban taso abbah sulaiman yabar asiya tafita kasar waje tayi karatu ammah yahana saboda dokane haka tsarinmu yake sosae take lalata asiya kome tayi bata ganin laifinta ganin tana shirin lalata masa tarbiyyar yarinyane yasashi yimata aure tunkan tagama karatuba,
To alokacinda manyan gidanmu suka tsunduma harkar siyasa lokacin kuma farin cikinmu yasoma tangarda saboda tashin hankalinda muka shiga kullum cikin kawoma hari ake mussam dani da 'yar uwata wannan dalilinne yasa aka zuba matakan tsaro agidanmu ake bamu tsaro dama islamiyyanmu tana cikin gidanmu sedae karatun bokone muke fita yowa alokacinda mukayi saukar alkur ani megirmane mahaifinmu yayimana kyautar gwal saitinsa kuwa daban yasa aka kera masa su donya bamu asaukarmu iri dayane masu kyau munyi matukar farin ciki sosae mahaifinmu yana dasawa da safiyya sosae saboda hakurinta sam batada hayaniya sabanin nida nake 'yar hayaniya nima banida hakuri kome akae mana sena narama mana koda kuwa mahaifiyata akawa wannan dalilinne yasa bama shiri sosae dashi, tunda muka taso muka zama 'yan mata kowa a family yasoma samari suka yinkuro domin aurenmu to abudul halim marigayi dukya buge ragowan masoyan na safiyya saboda yana mata wani irin so naban mamaki tamkar ze mutu akanta sedae kash ita kuma 'yar uwata bata sonsa ko kadan nayi nayi alokacin tafadamin wanda takeso amma taki abu kamar wasa har lokacinda muka gama makaranta mahaifinmu yatashi aurar damu dama yariga yazaba mana mazajen aure wato 'yan biyun yaya babba sedae sam alokacin 'yar uwata tayi abinda yabawa kowa mamaki don tace batason zabin mahaifinnamu dukda beji abinda abinda tayiba yace to shikenan tafadi wanda takeso acikin family din shi ze aura mata nanmadae taki magana harseda ran mahaifinmu yabaci tukunna tukunna tace ai ba ah cikin family yakeba aranar babanmu yataba dukan safiyya saboda takaishi karshe yakumace maganar biki babu fashi abdul halim zata aura mari gayi seda kuma yatitseyeta tafadi wanda takeso tashaida masa cewar imam takeso babban drivern gidanmu kowani gari mukasiyi kaya imam ke kawo mana allah yazubawa imam kyaune naban mamaki shiyasa 'yar uwata tamutu akan sonsa sunkwashi shekaru suna soyayya amma bawanda yasani sewannan lokaci data bayyana, abin yamatukar tunzura mahaifinmu aranar yakira imam yaymasa zagin cinmutumci ya muzan tashi sannan yakore daga aiki, ranar haukane 'yar uwata kawae batayiba kullum cikin kuka muke nida ita ina bata hakuri ina nusar da ita tayi hakuri taiwa iyayenta biyayya ta auri abdul halim din tunda yana matukar kaunarta mahaifiyarmu tayi rarrashin harta gaji sam idanun 'yar uwata sun rufe taki saurarar kowa tadena cidasha sedai kuka gashi anata shirin biki wata rana da asuba tasoma aman jini cikin gaggawa aka kira doctor dinmu yazo yadubata asanan yashaidawa mahaifinmu cewar abawa safiyya abinda takeso inba hakaba zuciyarta nabarazanar bugawa bada jumawaba don tana cikin matsala ran mahaifinmu yay matukar baci yakule yace sedae to ta mutu kuwa amma baze fasa aurenba
To mahaifiyarsuce tace sam baza ah yi hakaba yakashe 'yarsa dakansa tunda baharamun bane to yabata wanda takeso dolenshi kuwa ya ilahi mahaifinmu yazuciya iya zuciya aranar yakira imamu da mahaifiyarsa aka daura auren da imam din yasa aka debo komae nata yaci to tabi mijinta daga wanaan rana yacireta acikin family din mu ita ba yarsa bace mahaifiyar imamu itace uwarta itace ubbanta, koda abdul halim yasamu labarin abinda yake faruwa yabazamo cikin tashin hankali yazo cikin kuka yatsugunna agaban safiyya yana rokonta tayi hakuri awarware auren ya aureta inba hakaba wlh mutuwa zeyi ta temaka masa yana matukar kaunarta kada tayi masa haka 'yar uwata sam taki saurarar sa tariga tayi nisa banifa kaf 'yan gidanmu ranar seda mukaji haushinta agaban kowa agidan yake mata magiya amma ko kallonsa takiyi haka dan uwansa mahaifinku yazo yanata yimata magiya amma sam taki saurarar kowa dama mahaifiyarmh ko fitowaba bataiba tana ciki tana nata kukan itama hannunta yadamka ahannun mahaifiyar imam yace gatanan yasallama musu ita dagayau sosae yakara ciwa imam mutumci dacin zarafi saboda aganinshi shine ya hirewa 'yarsa kunne bayan kuma yarigada yasan dokar gidan ba ah taba shiga tashin hankalimda muka shigaba awannan rana don 'yar uwata suna tafiya abdul halim ya yanke jiki yafadi ya babba kuka take tana sambatu tana tsinewa safiyya tana mata mugun fata bayan kwana hudu ta tafiyar su safiyya allah yaywa abdul halim cikawa ya rasu saida yaya babba tazauce malamae aka kira suka tsaya akanta tanata kururuwan setaje takashe takashe safiyya itama itama tabar duniya daga masu zagin safiyya se masu yimata fatan tsiya haka gidan fulani yadauka harseda wannan abun yashafi shiyasar mahaifinmu anata yamadidi agari cewar 'yarsa tagudu tai aure mahaifiyar su babanmu inno sam bata iya jure tashin hankali yanzu zata rude bare wannan babban al alamari ranar ukun abdul halim ita inno taraso, kowa yashiga tashin hankali mahaifinmu kuka yake kamar karamin yaro abinda yakara bawa kowa mamaki sam ba safiyya babu alamunta....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB
page 39
Se aranar addu ar bakwae sega 'yar uwata kamar anjehota ko hijab babu cikin tashin hankali ashe batasan abinda yake faruwaba shiyasa bata zoba koda mahaifinmu yay arba da ita aranar seda yay mata duka gami da mugun fata sosae yake furuci marasa dadi akanta saboda tsananin fushin da yakeyi da ita muna ciki muna zaman jugum jugum ajikina naji 'yar uwata ta iso nabazama nafito naga halinda take ciki hankalina yay matukar tashi mahaifinmu yakuma janyeni yahanani zuwa inda take inaji inagani natafi nabarta yasa aka fita da ita daga gidan yakuma ce koda wasa securities suka kuma barinta tashigo to seya koresu a aiki,
Tundaga wannan rana haka muka cigaba da rayuwa farin cikinmu yayi karanci musamma ma madaeni ga gulmar marmu da akeyi agidan na abinda 'yar uwata tayi kullum cikin zubar hawaye nake bayan rasuwarsu akayi bikina nida mahaifinku anyi taro naban mamaki alokacinne 'yar uwata takuma zuwa sedae koda muka ganta seda muka tsorata yadda takoma tarame ta kojale nida mahaifiyata munyi kuka mahaifinmu ko gezau yahana abarta tashigo cikin gidannan sede hange daga nesa haka ta tafi tana kuka mecin rae tundaga wannan tafiyar tata rayuwata tashiga matsala narasa farin ciki da walwala ahaka nacigaba da rayuwata dukda mahaifiyarmu itama tana damuwa da 'yar uwata sedae bayadda zatayi awata rana 'yar uwata takuma dawowa nanma dae aka hanata shiga gidan tayi musu magiyan harta gaji tana kuka haka takoma sebayan kwana uku tadawo da letters tace abamu,
Koda aka kaewa mahaifinmu wasikar cayay baze amsaba se mahaifiyarmuce ta ansa takaranta abinda takunsa dukanmu seda zuciyarmu ta raunana harda mahaifinmu damukaji halinda take ciki tayi bari har sau biyu kuma ahalin yanzu mijinta zetafi da ita legos abinda tayi mana kuma mutemaka muyafe mata koda inta mutu tasami rahama ta ubangiji awanan lokacin hawan jini yakamani shine naketa fama dashi haryanzu nakasa samun sauki alokacin yayi tsanani hartakae ina kasa tabuka komae dakaena Dr yace amagance damuwata itace samun lpyta mahaifina yatambayine shin menake so? nashaida musu cewar 'yar uwata sutemaka su dawo da ita gida inringa ganinta barin farin cikinace ita sutemaka suyafe mata haka tunda tagane kuskurenta kowama yana kuskure ayafe masa jikin abbanmu alokacin yay sanyi alokacinne shine governor nagarinnan hajiyama taringa lallaminsa daban hakuri sannan yasa aka tafi legos neman safiyya sedae kuma babu ita ba dalilinta anyi neman iya nema basacan koda aka tambayi mahaifiyar imam itama tace suna legos tunda suka tafi basuzo gidaba haka akaci nemansu har gaji haka nacigaba darayuwa yau da lpy gobe babu har allah ya azurzani da haihuwarku kullum da tunanin 'yar uwata nake kwana nake yini bamu sake jin labarinta har kawo i wannan lokaci da ciwona yamotsa abbanku yahadu da imamu ashe yasaki 'yar uwata besan inda takeba shima cikin kuka ummi takarashe maganar haka su meenal suma sun kankameta suna kuka dakyar tayi jarumtar rarrashinsu sosae meenal tashiga kogin tunani wanda batasan randa ze kareba dolane ayanzu tafito tafadi gaskiya koma meze faru yafaru,
CI GABAN LABARI
Tome karatu yau friday takama kuma ranar dawowar muhammad daga China mujaheed da su mummy dasu inna duka sunzo domin tarbar shalelen nasu....
TAKU A KULLUM NANA BMB