Sashe 6
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
page 15-16
Messeges dinda suke shigowa cikin wayanne yadawo da ita tunanin datakeyi tanason duba me ake turowa haka amma babu hali haka ta aje wayan ta tashi tayi alwala tazo tayi nafilfilinta da addu o ei tana nan zaune taji wayanta yasoma ruri tamike dahanzarinta ta dauki wayan sunan data ganine kan screen yasata kasa daga wayan anyi serving number din da"hearty" har wayan ya tsinke bata dagaba se akaro nabiyune tadaga wayan azuciyanta tana cewa ko muhammad dinne to, daga cikin wayan tajiyo muryar yousef kamar zeyi kuka muryanshi harrawa yake yace my baby sosae zuciyanta yatsananta bugawa jin muryan nashi dasunan daya kirata dashi,shirun da tayine yasashi cewa shin meyasa kekuwa kika azabtar dani haka why inaji ina gani bacci yagagareni ina cikin tashin hankali meenal menene yake faruwa haka kullum cikin mafarkinki nake marasa dadi meya samekine, pls talk to me mana kozan sami nutsuwa,cikin inda inda tace wayana ne yasami matsala shiyasa kajini shiru but am so sorry,sosae taji sauke ajiyan zuciyansa yace yaushe zaki dawone banyi tsammanin zaki iya tafiya wani guri ki dade baki nemeniba,mimi tace bahaka bane nakusa dawowa ay kada kadamu kajee yanzu bacci zanyi zamuyi waya gobe batareda tajee meze ceba takashe wayan tanata zaro idanu harda guminta kamar wadda tayiwa sarki karya,koda meenal tafado mata arae se hawaye shar allah sarki meenal masoyinki yana bidarki amma sedae kinyi masa nisa allah ya tseratar dake kidawo cikin 'yan uwanki namiki alkawari zan riritamiki soyayyarki harzuwa sanda zaki dawo,jikinta asanyaye tahau kan bed takwanta zuciyanta fal da tunani kala kala,
Washe gari
Tunda tayi sallan asuba takwanta bata kuma sanin inda kanta yakeba tayi nisa abaccinta aunty saratu harta gama shirya musu breakfast amma shiru bata fitoba tayi mamaki tunda kullum tare suke girkin tunda tazo amma yau ko motsinta hakanne yasata shiga dakin nata taganta akwance tanata sharar baccinta ganin haka yasata yin murmushi tajuya tace lallae meenal anshawo gajiyar biki,har mujaheed yafito bata tashiba don haka sukayi breakfast dinsu sukadae,
wajan karfe 12 rurin wayanta yatasheta takuwa lalubeta cikin bacci tadaga wayan batasan kowayeba jin muryan inty datayi yasata watstsakewa tamike zaune balaifi sundan taba hira sannan tashiga bathroom koda tafito seda tagama shirinta tsaf tafito parlour aunty saratu nazaune taganta tasoma murmushi tace meenal seyanzu allah yanufa kenan antashi gaisawa sukayi tanemi guri tazaun, a ah yazaki zauna kije kisamawa kanki abin kari koh,inda allah yatemaki mimi tayi mata nuni da dahannu inda kitchen din yake,
Indomie kawae tadora tahada tea tana tazauna a kitchen din tana dan kurban tea din,talula tunaninda tasaba taji anmata doss akumatu,tayi saurin juyowa kuwa suka hada idanu taga ashe mujaheed ne yamata kiss a kumatu lallausan murmushi yasakar mata itama tamayar masa tace yayana ina kajene zama yayi gefenta yace ayke zanwa tambayar ina kikaje haka ina baccinki yakaekine bata cemasa komaeba sema murmushi datayi masa,ruwan indomie dinda tadorane yatafasa kamshi kuwa yacika kitchen din harda hadiyan yawunsa yace my dear mekike girka mana haka me dadi dariya tadanyi tace indomie cefa bawani abu bane jinjina kae yayi yace masha allah matata ta iya girki kenan maganarshi seta bata kunya tasunkuyar dakae tana murmishi,koda yaga seya gyara zama yace meenal arayuwata inason matata ta iya girki inaso sosae kuwa,to yayana allah yabaka wadda tafini hadawa mah,saurin girgiza mata kanshi yayi yace no ina bazan taba samun wacca tafiki agurinaba babu ita bazan gantaba kaf 'yan matan duniyar nan kekadaece wadda nake kauna kike zaune azuciyata tsawon lokaci bazan iya jure tashinki bah ayanzu meenal ina matukan kaunarki kuma inason yin rayuwa dake tahar abada muzauna matsayin miji da mata,kawae dae fatana shine bazaki kiniba meenal inason sanarwa iyayena amma inajin fargaba bansan meye azuciyanki bah bakuma nason ayimiki dole arayuwa indae bakya sona kada kikee fadamin kada kiji nauyina asoyayya babujin nauyi meenal nibazanyi miki doleba zan hakura koda kuwa hakan zezama ajalina, burina dae kullum kikasance cikin farin ciki,
Sauke ajiyan heart yayi yace dukda kinada yarinta meenal amma hakan bashine zahanaki sanin so bah inason jin furicin ki abindake cikin zuciyanki kigayaminshi yanzu meenal,duk maganan dayake kan mimi yana kasa idanunta nata zuban hawaye tanaji wani irin zafi azuciyanta jitake kamar takwala ihu duk wanan kalaman nasa bada ita yakeba da meenal yake,ita kuma tun randa tafara ganinshi zuciyanta takamu dakaunarsa,sedae shikuma meenal yakeso, wata ziciyan tace mata kada kiga laefinsa tunda meenal yasani bakeba, hearty ne yafado mata arae wato yousep sosae kanta yadaure to ayga wanda meenal takeso ma bashiba, oh ya allah katemakeni wlh nakamu da kaunarsa matuka har inaji zafi idan yana furta kalaman kauna yana kiran sunan meenal yazanyine idan na amince mishi meenal tadawofa, kodae nafada mishi gaskiya ina baze yiwuba gaskiya bazan iya jure rashinkaba mujaheed koda meenal tadawo bazan iya rabuwa dakaeba, rintse idanunta tayi hawaye nafita, ya allah kaine kadai kasan nufinka na kawoni cikin wadan nan mutane allah kasa hakan shiyafi alkhairi agaremu,
Hannunda tarike cup din tea dinne taji yarike danashi hannun cikin yanayin tausayi yace pls say something meenal,hawayenta tashare datago suna kallon juna tace ina kaunarka yayana ina tabbatar maka sonda nake maka yafi wanda kake yimin ina hawayen farin cikine ayanzu dajin kalamanka,kayimin alkawari koda anan gaba bazaka taba juyamin bayaba komenene zefaru anan gaba kada ka kini bazan iya jure rashinkaba arayuwata tana magana tana masa kuka,hakan kuwa bakaramin tafiya da mujaheed yay wani irin sanyi yana ratsa masa zuciya jinshi yake kamar yafi kowa sa ah,yana zuba murmushi yasa hannu yana share mata hawaye yamatsa daf da kunnenta yana cewa i promise u my dear komin wahala bazan taba barinkiba meenal kece farin cikina zan zame miki bango jigo a rayuwarki so pls stop cry am always with u,sam mimi tarasa farin ciki take ciki ko bakin ciki batajin dadi idan yana ambaton meenal,tanajin yadda yake ambatun meenal yana mata kalami masu dadi,
Jiki babu kwari tamike tasoma juye indomie dinta a plate shikuma yafita zuciyanshi kal da farinciki tabare egg dinta guda uku tafito jiki babu kwari,suka zauna tare sukaci indomie din mommy di nakallonsu duk abinda suke tana ankare dasu farin ciki sosae ya lullubeta....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB