Sashe 7
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
page 13-14
Mujaheed yana ankare da mimi gaba daya yanzu tasauya komae nata dasanyi takeyinshi bata wani surutu sedae murmushi inta kama to bewani damuba yana tunanin duk sabida abinda yasametane takoma haka,
Koda suka kwanta bacci inty tanata latsa wayanta abinta itakuwa mimi seta juya mata kada taga hawayenda takeyi abin duniya ya isheta kamar tasoma tsala ihu,cikin zuciyanta tana cewa mekikeyi ne haka mimi kinkuwa kyautawa diyar mutane, wato "meenal" allah ne kadae yasan halinda take ciki inma tana raye kekuma gashi kina amfani da farin cikinta,rintse idanunta tayi tana dafe zuciyanta,yanzu yazanyi da rayuwata ni mimi ina komawa gidanmu meenal zasu kwashe idan tana raye sanan sudawo kaena komawata gida sam ba alheri bane gashi inason ganin mahaifiyata,zuciyata takamu da kaunar mujaheed matuka bazan iya barinshi cikin tashin hankaliba da kowama na meenal ina tausaya musu sosae dole nahakura da rayuwata nazauna inda allah yakawoni kuma shikadae yasan nufinshi nayin hakan,ya ubangiji ka kubutar da ita domin tadawo garesu nima nakoma nawa family din,tanata magana azuciyanta bacci yasaceta batare da tasaniba,
WASHE GARI
Tunda suka tashi inty kamar zatayi kuka duka 'yan biki suntafi se sukadae itada mimi itama kuma gashi yanzu zata tafi dawuri sameer yazo donyi sallama da aminin nashi mom tanata rarrashin inty itama mimi na nata jimamin azuci batasan wani kalar gidaba kuma yanzu zasu jitake dama suyita zamansu anan kayan azziki suka hada mata su mom sosae sannan suka tafi,suna hanyane yake cewa meenal ina wayanki ne?hankalinta nakan hanya tace tana cikin jakana,to meyasa kika kasheta meyasa kikeson rufe wayankine yanzu kowa yayta kiran wayanki akashe laifina suke gani jiya auntie ba irin fadan dabatayi minba awaya akan kin rufe wayanki kindena nemansu why?har daddyn ku tace bakya kiransa cikin damuwa take kallonsa harya gama sannan tace am sorry yayana banasonne sufahimci wani abu yasamenine amma yanzu tunda naji sauki muna zuwa zan kunna wayannawa murmushi yayi dajinjina kansa jefi jefi suna hira harsuka karasa gidan sedae mamakine yacika mimi ganin tsoffi datayi tanata tunani tasandae wadannan sunyi tsufa bazeyiwu ace iyayensabane inna tana salla se baba agefe yana lazimi yana ganinsu kuwa yasoma tafa hannuwa yana cewa oyoyo oyoyo 'yan jikokina sundawo gida sannaunku dazuwa,sosae mujaheed yaji dadin ganin kakannin nasa dayayi,yazauna gefen baba yana cewa tsoho meran karfe kaci zamaninka kanacin nawasu yana dariya yay naganar shima baban hakan yace fadi ka kara yaro naci zamanina inacin naku cakwas dani yaranka kaga nafika tsadadden jiki koh dakaene kakae shekaruna ina zaka ganu,mujaheed yay murmushi yace haba baba jifa jikin naka ai ina tunanin munkusa fara dakan gumba agidan nan,baba yay murmushi yadamki damtsen mujaheed yace tokumu gwadane innuna maka tsohon kashi ba irinna yarintaba,zafinda yajine yasashi cewa wlh naji baba nayarda amin afuwa, yakuwa sakeshi yana fara ah yace ja irin yaro allah yashiryaka mujaheed,dubansa yakae kan mimi tana zaune tanata sake sakenta yace meenal meke damunki ne kikayi shiru haka kamar ruwa yacinyeki koduk gajiyan bikinne,murmushi tayi tace a ah baba,girgiza kae yayi yace a ah dakwae abinda kedamunki ayda kalau kike dayanzu gidan nan bama jishi shiruba, zuciyan mimi kuwa tawani harba dajin furucinshi ita mezatace musune sam batasan surutu ko kadan hawan mata kaema yake inyayi yawa,kallon mujaheed baba yayi yace meke damun jikalletane se kallonta yake yana mata alamu da ido amma kanta yana kasa,dan yake yayi yace gida takeson komawa ne,se ayanzun tadago takalleshi tana yana mata inkiyi da idonshi tagane nufinshi kada tabari agane tashiga matsala,baban yace to koyau zaka maidatane ya girgiza kae yace a ah haba bayauba dae hakuri zatayi,
koda inna ta idar da sallah mimi tahubawa idanu tana murmushi alamu taji ana kallonta koda tadago kuwa suka hada idanu tayi saurin sunkuyar dakanta tace ina wuni sororo da mamaki ta amsa mata wanda inda dane datuni taje ahaye mata cinya,inna tace sabon salo lallae meenal gida akeso kaga yadda tayi wani ladaf kamar wadda akayiwa mutuwa keda kikace bazaki komaba kinzo kenan sedae suyi hakuri ashe kinfasa zama gurin saratun kenan,to ay setazo takwashi kunyarta taji abinda kikeso yanzu,sosae suke hira avinsu cikin jin dadi wanda mimi nata murmushi ne kwae har tsokanarta inna takeyi sedae tayi murmushi sosae taji tsofaffin sunshiga ranta,sunkuwa yi mamakin yin shirunta kuwa haka su mummy suka karaso itama taga mimi cikin wannan yanayin nashiru mujaheed yanata zuba tabararsa yaga yadda mummy kezuba masa harara yarasa meye dalilin yin hakan, daga karshema hannun mimi takama shiga daki suka zauna tace meenal fadamun abinda yake damunki kada ki kuskura kiyimin karya meyasa kikeson komawa gida kada ki boyemin idan mujaheed yay miki wani abune just tell me duka gaba daya kincanza jikinki yayi sanyi haka zaki koma musu gidan,murmushi mimi tayi tace wlh mummy babu abinda yayimin kuma gida nakeson tafiyaba, banason maganane dayawa haka nakeyi dama indae ina menstruation gashi yace auntie ma takirashi,
Seyanzu tasauke ajiyan zuciyan da harseda mimi taji tace ok yanzu nafahimci damuwan keda auntienki ne ko hakuri zakiyi meenal watarsna se labari kita mata addu ah itadae mimi amsawa take azuci kuma tana fargaban tome auntn takewa meenal?komawa parlour din sukayi aka cigaba da hira dob tayi tunanin kodae wata ayka aykar dannata yaywa 'yar mutane donba ah shedar dan yanzu,sedare suka tattara suka tafi koda suka isa dukda darene hakan behana mimi gane gidan part biyu bane ga tsaruwa iya tsaruwa gidan yatsaru kayanta da mujaheed yaketa kaewa daki yasata gane acan masaukinta yake bawanda yazauna hira sabida dare yayi kowa yanufi makwanci,ita kuwa seda takarewa dakin kallon tsaf sannan tadauko wayan meenal takunnata tazauna kan bed tazubawa wayan idanu....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB