Sashe 13
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
page 27-28
Fitowar mimi daga wanka kenan wayarta tasoma ruri ita tamantama dawata waya a jaka batabi takan wayarba tazauna kan sofa tana fuskantar mirror kome ta tuna kuma tamime taje ta dauka wayan a time din ma kiran yayanke kawae taje tajonata a charged nana binta da idanu kawae take cikin mamaki tace waya kirakine? mimi bata tanka mataba illah zubawa fuskanta idanu datayi cikin mirror tana shafa inda auntie tamareta haryanzu abin mamaki yake bata,tana nan zaune wayar tata takuma ringing nana nazaune tayi fushi dama saboda taimata magana taimata banza,tahanzarta zuwa tadauki wayar don ganin mekira nana ganin mekiranne yasata tasau baki tace yanzu nadiyace take kiranki dama shine kikaki daga wayan itadae mimi kallonta kawae take ta mirror harta daga wayan suka gaisa taji tana cewa jiya sukazo ay wlh nadiya ba wayanku kadae tadena dagawaba harda tamu hatta ya muhammad yayi fushi da ita sabida bata kiransa ay gata dae bari nabata wayan, nana takaraso tamika mata wayan ta kara akunne tace hello! haba my auntie meyay zafi akasamu a site kwata kwata anmanta damu cikin sanyinta mimi tace am sorry nadiya wayanane yasami matsala shiyasa kika jini shiru,
Nadiya tace kuma ko ki kirani ashe tunjiya kika dawo ga ya yousep nan saboda rashin kiranshi dakike bashida lpy yana kwance, zuciyar mimi tawani harba don ita harga allah tamanta dashi cikin tausayi tace pls kiyi masa sannu kinji, aww inyi masa sannu ba kikirashiba, zan kirashi mana nadaice kiyi masane yanzu, tom ay anjima zamuzo yimiki sannu dazuwa ma, wae kinshirya komawa school kuwa saura 3 days fah akoma donnaji bauchi ya ansheki hutu yazauna miki irin wannan magana haka kamar bakyaso hatta voice dinki tacanza,
Mimi tae murmushin karfin hali tace kae nadiya kinada abin dariya sekunzo dae din kawae tayanke kiran ta aje tana tunanin wani school kuma zata fara zuwa itakenan zamanta awannan gidan katse mata tunani nana tayi dacewa meenal waye bashida lpy jin yadda tayi maganar ne yasa mimi dagowa taga kamar zatasa kuka cikin nazar tarta tace ya yousep ne bashida lpy, nana tadan cije tace allah yabashi lpy, wata tambayar takuma cillo mata meenal ina fata dae bawanda yasan kina soyayya dashi a can ko, da mamaki mimi take kallonta tace banganeba?cikin jin haushi nana tace uwar baki ganeba yanzu duk gargadin danayi miki kinmanta kenan ko sun tashi abanza kinsan allah maganar nan tafaso banga abinda ze hana daddy yimiki aureba garama ki hankalta,
Kuma meye tsakaninki da ya mujaheed ko kina nufin tun kina 'yar mitsitsiyarki dake zaki fara tara samari,baki sake mimi take kallonta seyanzun ta tabbatar da abinda take tunani wato tanason yousep kenan shiyasa take hakikancewa, dauke kanta tayi tacigaba da murza manta ajiki seda tadau lokaci sannan tace babu abinda yake tsakanina da ya mujaheed inbanda my love dina ya yousep, dogon tsaki nana taja kawae tamike tabar dakin, itakuma harta gama shirinta tana tunanin wani irin gidane wannan allah yakawota koda tafita tasamesu harma sun fara breakfast kallo daya mummy tamata tasan tana cikin damuwa amma batace komaeba shikuwa daddy kasa hakuri yayi yace wae meenak meyake damunkine tunjiya bakida walwala kujerar kusada mujaheed taja tazauna kanta akasa tace daddy babu komae, kallon mummy yayi yace saratu menene yake damunta, itama mimin take kallo tace nidae bansan wani abu yana damuntaba lpy kalau muka dawo bansaniba ko akwae abinda batason asanine, caraf auntie tace babu abinda yake damunta donda da akwae wani abu meenal dae bazata iya shiruba seta fada, kallon tuhuma daddy yasoma binta dashi amma seta dauke kantama tacigaba dacin abin karinta,mimi bata zuba nata abin karin bah tasomaci tareda ya mujaheed abin yabawa daddy mamaki yana ankare dasu da irin wasannin dasukeyi kasa jurewa yayi cikin tsawa yace MEENAL! jikinta nabari kuwa tadago a tsorace cikin fada daddy yace wani irin shashancine wannan kikeye haba mujaheed dagirmanka meenal zata baka abinci abaki to daga rana irinta tayau karnaji kar nasake gani don batsari bane wannan,da mamaki mummy tace yaya shin menene yanzu don meenal tabashi abinci abaki idonta tafda kwalla tayi maganar jin sabon al amari datayi gurin yayan nata, kallonta yayi yace to kada su sake dagayau banason nasake gani komenene ma daga yanzu inyana bukata yasaka nana tayi masa amma banda meenal, kallon mujaheed yayi yace kaji dae nagaya maka, jiki asanyaye yace to daddy,bejira komaeba daddy yawuce dakinshi nana tabudi baki zatayi magana auntie tabuge mata bakin dole tayi shiru mummy madae mikewa tayi tanufi masaukinta taname mamakin yayan nata dayake shirin sauyawa lokaci daya,
Zuciyar auntie kal da farin ciki don sosae taji dadin abinda yafaru tace to mujaheed kadaeji seka kiyaye don kaga kabatawa kawunka rae,kamar yay kuka yace shin auntie meye laefina anan haramunne donnayi mu amala da meenal, azuciyarta catake yaro dama kadena kame kame kadena tunanin shegiyar yarinyar nan don batada azzikin shigomana cikin family, afuskanta kuwa seta nuna alamun tausayi kayi hakuri kabarni dashi zanyi masa magana inji meye damuwan, jikinshi asanyaye yatashi yanufi garden itama mimi da zuciyarta take cikin rudani tamike tabi bayanshi, auntie tabita da harara azuci tana cewa bakiga komae bana yarinya,
Nana tace insha allahu ya mujaheed son meenal yakeyi nidazaewa daddy magana komae zezo dasauki donnasan rashin fahimtace tasa daddy yay masa ha.....Tasss nana taji saukan mari tadago kuwa dasauri tana kallonta zatayi kuka wlh nana nakumajin maganar nan takuma fitowa abakinki sena sabamiki tunda nafuskanci bakida hankali bakiji abinda daddynki yafada bah keda mujaheed din yake ambato amma zakizo kinamin shirme, ay nana mantawa ma tayi damarin da aka mata tamike cikin tashin hankali wae kina nufin inso ya mujaheed wlh bazan iyaba bazan taba sonsaba shima kuma baya sona meenal yakeso meyasa zakuyimin haka bazan iya auren ya mujaheed ba wlh sama tahaura itama tana kuka, takaecin duniya ya ishe auntie tana zaune tana tunanin wani rin haukane yake damun nana....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2