Sashe 2
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
page 5-6
Ruwa yabata ta kwankwala abinta iyason ranta sannan tafara sauke ajiyan heart kasa magana mujaheed yay saboda mamaki kallonta kawae yake sameer yace meenal ko akaro miki abincin,girgiza masa kae tayi alamun a ah,wata nutsuwace take ratsata harwani lumshe idanunta take saboda taji daedae acikinta, zuwa inty tayi gefenta tarike mata hannu tana hawaye tace pls meenal duk nice silar saki awannan hali kiyi hkr kiyafemin kinji nakasa samun nutsuwa inna tuna duka nice nasaki a wannan yanayin, kallon inty mimi take sosae taji tabata tausayi tana kuma kara tsinkewa da lamarin nan naganeta dasuka gazayi cikin sanyin muryarta tace kada kidamu don allah niban rikeki azuciyanaba komae kikaga yasamu bawa daga ubangine so pls kada kidamu kinji,ba nujaheed ba hatta duka 'yan dakin seda suka sau baki suna kallon yadda take magana, cikin yauki dawani dalo kaman batason magana maganar babu hayaniya, dukda hakan sunji dadin maganar tana dagowa suke hada ido da mujaheed tasunkuyar dakae se inty takalla tacewa pls inason nayi wanka nayi sallah, mikewa zara tayi tace tom bari nakira nurse din tace dama idan kinci abincin nakirata, sudukansu mikewa sukae domin tafiya subasu guri mom tace meenal allah yakara sauki kinji bari muje yanzu mujaheed zedawo miki da kayanki jinjina mata kae tayi suka fita,
Ba bata lokaci nurse din tazo tahada ruwan wankan suka shiga rabin wankan da towel akeyinsa saboda 'yan kukkujewan jikinta aka wanke daudan data nake mata agashi yay fes sunjima sosae abayin sannan nurse din tafito abinta bajumawa itama tafito daure da towel tana takawa ahankali tazauna gefen bed din magun guna nurse din takawo mata tasha dana shafawa tafita tabasu guri, zara itace tashafa mata gananin duka agurin ciwokan nata sannan tashiga wankan itama,tana zaune ta lula duniyar tunanin meenal ya allah ka kubutar musu da yarinyarsu kamar yadda natsira nima taya zangaya musu gaskiya hankalinsu tashi zeyi natabbatar dakyar yanzuma intana raye, bazan taba iya yimusu hakaba dole nahakura da rayuwata nazame musu tasu tunda nice silar batan yarinyarsu sam bataji shigowan mujaheed bah shikuwa harya karaso yazauna kusada ita yana kallonta kamar zeyi kuka yana mamakin jikinta yadda yakara girma haka ga raunikan dayaketa gani ajikinta,
Seji tayi kawae yakarkato da ita tasauke idanunta akansa saboda mamaki tamantama taga ita se towel kamar zeyi kuka yace sorry my dear haka suka wahalanmin dake wlh allah ya isa tsakanin mu dasu, sunkuyar dakanta tayi tasoma hawayen itama domin tuno mata da abinda yafaru yay,jin yayi shirune kamar bayagun yasata dagowa,
sosae zuciyanta take bugu dasauri ganin ba ita yake kalloba yakurawa kirjinta idanu seyanzu ta tuna dan towel din dake jikinta wani irin yawo tahadiye raurau idanunta yakawo ruwa sam bazata iya tashiba ahaka yaganta,kamar zata tsala ihu dayakae hannunsa gurin saurin rintse idanunta tayi,shikuwa yatsa daya yasa yadan shafa inda takurge a dan sam breast dinta da yatsa dayan yadan yi kasa da towel din gurin donganin ciwon dakyau, takuma karce balaifi agurin dayatsan nashidae yake dan shafa gurun slowly murya asarke kamar zeyi kuka yace my dear taya kikaji ciwo ana gurin, kodae wadan can azzaluman sunmiki wani abune tell me pls, idonta gam arufe yake tama kasa masa magana sehawaye dake bin fuskanta, koda yadago yaga halinda take ciki yay saurin dauke hannunshi yaja mata towel din, sannan yace ina saurarenki, haryanzu bata bude idoba bakinma dakyar ta iya budewa tace basuyimn komaeba gudune danayi ina faduwa anan nakarce agurin,sosae yakejin zafi azuciyansa ga tausanda take bashi, mikewa kawae yay yace tom shikenan ga kayanan wanda zakuyi amfani dasu kafin asallameki a hospital din, ina zaran take? yatambayeta, tana wanka shine abinda tace masa ba bata lokaci k
yace tom shikenan kushirya juwa anjima zamu dawo insha allah,bude kofan yay yafita abinsa tabisa da idanu kawae, tanajin wani abu yanamata yawo azuci sam batason taga yamatsa akusa da ita amma takasa nuna masa hakan,
Meenal tana kwance awani room seyanzu tafarka don tun amota suka shaka mata wani abu dayasata sumewa don kartaga inda sukakaeta ma,juye juye take tana bin tadakin da ido cike da tsoro mikewa tayi ahanzarcenta data hangi kofa sedae tana budewa kuwa taga ashe toilet ne sosae tashiga daki to a ina take itakuwa inane nan babu kofa dakin takebi dakallo ko tsinke babu sae ita kadae duk wani kayan alatu nadaki babushi ko kadan, azuci tace toko mutuwa nayine, komae daya faru da ita yashiga dawo mata takuwa saki kuka meban tausayi ta zuve agurin tana cewa wayyo allah ka kawomin nauki nashiga ukuna ni meenal wlh bani bace mimi kuyarda dani meyasa kuka kasa ganeni ya muhammad nashigesu ya mujaheed kana ina ka kawomin dauki auntie kina ina wayyo nana zasu kasheni haka taita kiraye kirayen neman dauki,sosae taci kukanta takoshi harta gode allah kanta yasoma sarawa idanunta sunyi nauyi haka ta rarrafa tashiga toilet din takwankwali ruwa tadauro alwala tafito tana tunanin yanzun ranace ko dare oho allah masani dakin dako agogo babu haka tayi dakakenta tayo sallolinta da dan dankwalinta data rufa akan harta idar takwanta tarufa dankwalin afuskarta tae lamo yunwa nakwakwular ta haka baccin wahala yadauketa, cikin mafarkanta kuwa taji anma kafanta wani taku tasaki wata gigitattar kara don atunaninta kafan yacire afirgice tamike zaune daya daga cikin samudawan mutanen ne yake kallonta da jajayen idanunsa bedauke kafansa akanta yadae sassauta takun daya matane wayace yamiko mata tasau baki tana kallonsa yakuwa kare danne mata kafan tasoma kuka harda ihunta hannunta narawa ta anshi wayan takara akunne kuka kawae take, cikin wayar taji wani mutumi yana cewa mimi mimi dagaji cikin tashin hankali yake kiran sunanta tana jinshi sedae takasa magana saboda azaban datakeji akafarta yaki dagata tana juyakan da azaba tace don allah kazo katemakeni zekasheni cikin muryar tausayi yace kiyi hkr insha allah kinkusa kubuta ahannunsu mahaifiyarki jikinta yay tsanani takwanta a asibiti sabida rashinki jikinta yay tsanan..... bekarasa maganaba mutumin yawarce wayar, cikin gardiyar muryarsa yake cewa matsalar kace wannan tunda kaji muryanta sekayi abinda yakamata kuskure daya zakayi na aikoma da gawarta.....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB