Sashe 14
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
page 29-30
Har cikin garden mimi tabishi tazauna a gefenshi murya kamar zatayi kuka tace yayana kayi hakuri nasan daddy yabata maka rae ina tunanin be fahimci menene a tsakanin mubane shiyasa yamaka haka, mujaheed idanuwansa dake lumshe yabude yazubasu akanta yace my dear nayi tunanin haka so abinda yadaure min kae meyasa yace sedae nana tamin abinda nakeso bakeba, hawayen da mimi take makalewane yazubo mata murya a raunane tace wlh yayana inajin tsoron kar daddy yace nana zebaka ka aura baniba,saurin toshe mata baki yayi dahannunsa yana girgiza mata kae yace no impossible kada ki kara furta wannan sabon abinda baze yiwu bane kike fada meenal insha allah nine mijinki nahar abada lokaci kadan nake jira nabaiyana komae hawayenta yasa hannu yana sharewa dayan hannun nasa kuma yarike nata hannun yana murzawa ahankali yana kwantar mata da hankali don yaga tafishi rudewa ma,
Duk abinda akeyi nana tana daga room dinsu tana hangensu ta window zuciyar za kal da farin ciki tana tunanin masoyinta yousep takusa mallakarsa,
Kwalliya auntie zara ta tsarawa meenal ta nada mata hadadden dauri masha allah bakarya meenal tayi kyau sosae zara tasau baki take kallonta tana mamakin irin wannan kyau data kara haka ita kanta data kalli kanta a mirror seda tasaki smile najin dadi ganin yadda kwalliyan yamata kyau turaruka takara fesa mata ta dauko mata daya daga cikin sarkokinta na gold tasaka mata saboda taga bata saba tafito doss da ita kamar amarya zara takamo mata hannu suka fito 'yan biyu naganinta sukae gunta cike da murna haka itama takarasa garesu tana fara ah tace twins seyanzu nake ganinku tadan turo masu baki tace ni nayi fushima tunda bakuje inda nakeba,murnushin jin dadi sukayi sukace am sorry yayar mu minyi missing dinki fah sosae ummi ce tace bazamu gunkiba sekin huta tana murmushi tace to ay nahuta yanzu kutaho guna takama hannunsu suka gefenta, hasana nazaune mamaki yacikata wae yau yayarsu ce take tattalin kannenta haka ita kuwa umminsu mamakine yacikata ganin wani kyau da diyar tata takara tanata hira da twins abbansu yasauko shima cikin kayansa na alfarma waya yake harya zauna amma hankalinshi nakan meenal yazuba mata ido yana murmushi, yana ida wayar kuwa tunkan yay magana ta zanzaro kasa cikin ladabi tace abbanmu ina kwana mamakine yakamasu ganin sabon ladabi gurin meenal wanda ada daga sama ake mika masa gaisuwa twins naganin haka suka sauko suma suka kwashi gaisuwa hasanama dole tasauko tayi ladabin da yayarta tayi, cikin jin dadi kuwa ya amsa yaname cewa kae diyata irin wannan kyau haka masha allah sekace amarya kamar ba jinya kika tashiba kamar irin anzo miki fadan nan za ah tafi dakin miji suduka sukasa dariya baki yarike yace lallae yau bassam akwae shirme kenan inyaga amaryar tasa aikuwa kada kubari yaga kwalliyar nan seya biya zara kudin kwalliyarta, ita meenal tunda taji ankirata da amaryar bassam se nepa din kanta yadauke azuci tace to tunda bani bace meye nawa nadamuwa tasaki ranta kuwa, abbansu yana cikin yin maganar bassam suka jiyo muryanshi yashigo yana waya ya tunkaro parlour din koda isowarsa sukayi 4 eyes da meenal dama hanyar tazubawa idanu besan sanda yasaki wayan hannun nashiba daga tsaye ta tarwatse daskarewa yayi atsaye yana kallonta dakyar ya iya furta my precious,yanda yay maganar yana dafe heart dinshi suduka sukasa dariya harda ita wanda dariyar tatace takara dulmiyar dashi, ahankali ya iya taka kafafunsa yazauna gefenta yana kallonta kamar yacinyeta ganin hakanne hasana tace haba ya bassam kallon yayi haka mana karage mana wanda zamu kalla muma, nan danan annurin fuskarsa yadauke cikin jin haushi yace ke kikiyayeni fah karki kara shiga tsakanina da matata nida abata kice inragewa wasu kenanma batada matsayi agareni keda bakyason kiga narabeta saboda bakya sona kominyi aure dama kada naga kafarki agidanmu, ummi da abban nasudae dariya suke yana cewa to tom an jerry zaku fara cikin tura baki hasana tace dama meze kaeni duk iya kiran dazakumin kuwa kuma yayarmu fushi take dakae tunda bakazo welcoming dintaba seyanzu,meenal kamar jira take kuwa ta tura baki gaba tace eh mana ni baruwana dakae tunda nadawo seyanzu nake ganinka inacan najiyo kamshin lahira kana nan ko missing dinama bakayiba, kowa sakin baki yayi yana kallon meenal jin abinda basu tabajiba agareta duk bawanda yay tsammanin wannan furucin abakinta saboda duk irin fara ar da mimi takeyi bassam yana zuwa gurin tabarta bata kara tsanarshiba seda akayi musu baiko an bashi ita tana gama school se aure sam mimi bata kaunar bassam ko kadan kuwa biyayyane kawae takewa mahaifinta,cikin zuciyan bassam jiyake kamar yazagi hasana kozeji sanyi tawani fannin kuwa wani sanyin ni imane na farin ciki yake ratsashj jin furucin meenal saukowa yayi yay zaman dirshan agabanta kamar zeyi kuka yace my meems am so sorry sam bansan kindawo bah inacan rashinki yasani larura ki tambayima abbah kiji, kusan tsorone yakama meenal ganin wannan katon a gabanta yana magana kamar ze kuka abinda bata taba ganiba shiyasa takasa cewa komae,
Murmushin jin dadi abbansu kawae yake yaname addu ah azuciyanshi allah yasa mimi tafarason bassam ne donshi yanason bassam sosae yana kaunar ganinsu cikin sahu namasoya kullum yana addu ar allah ya daedata tsakaninsu hakan kuma kullum ya gagara kusan shekara nawa ana abu daya zuwa yanzu takusa kare karatunta afara shirin aure abinda kullum yake dagawa mimi hankali kenan, kaf cikin family dinsu bawanda besan irin sonda bassam kewa mimiba ita kuma akasin haka har magana ake gaya masa akanta amma yana shanyewa,abban yace ayya mimi shalele aymasa afuwa bashida lpy murmushi meenal tasaki na mugunta sannan tace....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABONKWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB