Sashe 1
Rabon Kwado Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB
BISMILLAHIRRAHMANIRRAHIM.
page 1-2
Inty hawayen dadi kawae Take nafarin ciki sosae mujaheed ya kwakumeta kamar wadda za ah kwace masa ita duk nisan tafiyan dasuke bayajin ta sosae ya kagu sukae titi kamar zeyi kuka yace pls sameer muyi sauri numfashinta daukewa zeyi,dakyar inty take tafiya saboda azabar gajiyar datayi ahaka suka kae bakin motan nasu yashimfideta abaya sannan yazauna yadora kanta akan cinyarsa su inty suna gaba sameer yasoma jan motan a sukwane, mujaheed yazuba mata idanu yana shafa mata kanta cikin yanayin tausayi kamar zesa kuka haka itama kallonshi takeyi ahankali tana lumshe idanunta wadanda sukayi jajir, sunkuyawa yayi cikin sanyin murya yana cewa sorry my dear meenal babu abinda zesameki insha allah yanzu zamu karasa hospital kinji sosae yarike mata hannu harsuka karasa asibitin jiki nabari kuwa yadaukota suka shiga ciki batare da bata lokaciba aka amsheta aka soma bata temakon gaggawa,
Mujaheed hankalinshi bakaramin tashi yayiba donseda suka shiga cikin haske sosae suka kara ganin yadda jikinta yayi sameer yadafashi yace kayi hakuri mujaheed insha allah babu abunda yafaru da meenal babu abinda zesameta ka kwantar da hankalinka kajee,muryarsa tana rawa yace sameer allah ne kadae yasan mesukae mata kadubi yadda takomafa, shiru yayi don inya cigaba da magana kuka ma zeyi,inty ma kukan take ganin yadda meenal takoma ko ince MIMI,sosae tadafe kanta saboda yadda yake sara mata ga nukurkusan dajikinta yakeyi tana gani juwa na ibarta dukansu bawanda yakula da halinda take ciki ko mujaheed dayake gefenta be kulaba, shikuwa sameer yana waya da mom ne yanasanar musu anganta,munaheed jiyay kawae inty tafado kanshi bata numfashi hankalimshi yakara tashi yasoma jijjigata yana kiran sunanta amma shiru,cikin daga murya kuwa yake kwalawa nurses kira akazo itama aka soma bata temako sunyi jigum jigum sameer yasan wahalane kawae da inty tasha dayawa natafiya,
bayan wasu mintuna su mom suka iso hospital din dasu sakina tashin hankali goma da ishirin sunji itama inty tana gadon asibiti, sunyi zugum suduka kowa da abinda yake sakawa, abinda yadaure musu kaene shine jawabin da nurse tazo tanamusu cewar mara lafiyarsu tana cikin mawucin hali meya sameta hakane tayi kwanaki babu abinci olcer yana shirin yimata illah, cikin firgici kowa yake kallonta galala mom tace nurse duka ko yini bamuyiba damuka rasata kuma gashi munganta, rasa abincemusu tayima don mamaki mujaheed yace nurse meke faruwa da itane gyaran murya tayi sannan tace tawahala dayawa sannan raunikan jikantama banayau bane olcer dinda yake shirin mata illah akallah za ah kara mata jini leda uku ruwa leda biyar saboda sosae sukayi karanci ajikinta,haba mom tarike tace gaskiya wannan abun bagaskiya bane yarinyarda seda sukaci abincifa suka fita daga gida dazunnan fa muka rasata taya hakan zekasance, nurse ganin basu bawa maganarta muhimmaci bane yasata kin karasa musu bayanin daya kawota ta tafi tabarsu ko maganar inty batayiba, cikeda tausayi sameer yace gaskiya lamarin daban mamaki mom sema kinga yadda meenal takomane dole kiyadda da abinda nurse tafada tamkar wadda tayi sati awahale gaba daya tacanza haka,dakyar nurse din tabarsu suka shiga room da su meenal suke wayyo sosae kaga MIMI zata baka tausayi jikinta mujaheed kawae yakebi da kallo sosae yaga tama kara girma meenal din tashi kowa da mamakin dayakeyi suka fito su sakina dole aka bari agurinsu domin dukansu ance musu sewashe garima zasu farfado dakyar mujaheed ya iya tausan zuciyansa suka tafi zuciyansa fal da mamaki yana kuma gode allah dabasu ketawa meenal haddin taba....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
[7/28, 8:20 AM] Nana BMB: 💝💖💝💖
RABON KWADO....
BOOK 2
NA NANA BMB
page 3-4
Washe gari inty ce tafara farkawa taji dadin jikinta sosae tarage jin ciwon jikin saedae jikin ba kwari kam, bare kuma mimi da nurse sunce farkawanta se bayan azhar, koda su mujaheed suka iso asibitin dasu mom jikin kowa seya karayin sanyi anyi jigum harsu inty dinma duka suna gunta,mom tace yanzu mujaheed yazamuyi da iyayenku shin ka kirasu kuwa kada kace basusan halinda ake cikiba haryanzu,murmushin karfin hali yay yace mom ay banasonma su sani saboda kinsan hankalinsu zasu tasa ga gidansu bauchi tasosu suma zamuyi sunajin hali da take ciki tunda allah ya takaeta abin base an gaya musuba ana gama biki takara murmurewa semu tafi gida, sameer yace to kace kuma mummy zatazo yinin biki yakenan inbata gantaba, girgiza masa kae yayi yace ay bazan bari tazoba dama zamuyi magana da ita, cikin damuwa mom tace oh yarinya allah yabaki lpy wannan yarinya yini daya tasa kamanninki sun canza kae allah ka kara shiga tsakanin nagari da mugu, itakadae tsautsayin yake kanta ita kadae suka dauka kuma cikin sauri inty tace wlh mom nima abin yana damuna meyasa se ita zasu dauka, katseta sameer yay dacewa tunda dae allah yadawo mana da ita alhmdlh sefatan tasami lpy kuma,cikin yanayjn tausayi mom tace ni wlh daza ah daga bikin nan se 'ya'yana sun sami lpy,da mamaki mujaheed yace no mom gaskiya baza ayi musu hakaba sunacan sunata shirin biki dangin amarya gashi muma mun hada taro a ah gaskiya aykoda ba ah ga meenal ba baha ah fasa wannan bikiba da yaddar allah gara mutafi mom mufara shirye shirye n biki tunda farkawanta bayanzuba ga mutane munfara ay baze yiwu mubarsu hakaba,cikin yanayi mara dadi inty tace pls ya mujaheed kabari muga yanayin jikin meenal tukunna kana ganin duk yadda tasauya,girgiza mata kae yayi yace idan mukayi haka bedaceba tunda bata farkaba ay pls mom gara mutafi kawae maraeraece mata yayi kamar zeyi kuka, sanan jikinta yay sanyi mom tace tom shikenan tana farkawa kasanarmin kajiko yanzu ga zara nan tazauna agurinta toh, murmushi yayi yace insha allah tana farkawa za ah sanar miki, suduka suka tafi kuwa sukabar mata zara tana kwance batasan meke faruwaba,
Da la asar kuwa zara ta idar da sallah tana addu ah taji motsinta tayi saurin juyawa sosae taga tana kankame hannaye da alamu mafarki take, saurin tasowa tayi tarike mata hannu tana kiran sunanta ahankali harta bude ido sukae 2 eyes kuwa allah mungode maka sannu meenal kinji kin tashi dama nurse tace kina farkawa nakirata,jajayen idanun mimi kawae tazuba mata domin bata taba ganintaba, harta bar dakin babu jumawa kuwa segata da nurse din sunshigo tambayoyin take mata dakyar take iya buda baki tanabada amsa, seda tagama abinda zatayi mata sannan tacewa zara abata tea tasha kafin tafara cin komae,tana fita zara mujaheed tafara kira tasanar masa sanan su mom,mimi tunani kawae take tana kukan zuci oh ya allah ka kubutar musu da 'yar su ya allah kafiddamu cikin wani hali meyake shirin faruwa dani ni mimi yanzu sabuwar rayuwa zan fara kuma gaskiya bazan iyaba yazanyi da iyayena yanzu idan suka kashe musu itafa dole nayi hakuri nazauna amatsayin ita tunda ta dalilina ta bata baiwar allah nasata amasifa, mafarkinta danayi yakara sawa jikina yay sanyi, shin wacece wannan damuke kama haka,sosae tashiga tunanin mujaheed jiya da kalamansa wanda take ganin kamar amafarki da daukan dayayi mata, seda taji zara ta girgizata sannan tadago tana kallonta ashe hawayene yaketa shatata a fuskanta cikin kaduwa zara tace wlh meenal seyanzu dana kare miki kallo hankalina yakara tashi mesukayi mikine wadan can azzaluman harkaya naga kin canza, yamutse fuska tayi tace babu abinda sukayimin wahalan dana shane dagudu a cikin ciyayi duka sune suka jimin ciwo,kallonta dae zara kawae take saboda setakejin muryan kamar bata meenal dinbama sauke ajiyan heart tayi tace allah yabaki lpy, basu wani juma azuneba sega su mom din sun karaso cikin farin ciki kuwa ganin mimi dasukayi azaune bare kuma mujaheed kallon kowa take cikin rashin sani, kusada ita mujaheed yakarasa murya asanyaye yace meenal sannu koh, koda tadago idanunta sarkewa sukayi danashi tabbas taganesa jiya shine take tunani bugu zuciyanta take sosae haka shima tashi takasance sabida irin kallonda mimi ta kafeshi dashi,karfin hali yayi yace yakikejin jikin naki yanzu to,dasauki kawae tace ta sunkuyar dakanta, pls meenal kiyi hkr da abinda yafaru kada kice zaki tafi gida kiyi hkr kisamu sauki tukunna semu tafi kinji,kallon su mom take azuciyanta tana tunanin tosuwaye wadan nan toh? daga masa kae kawae tayi alamun toh, suduka suke mata sannu tana amsawa kamar bataso,zara ce tahada mata tea zata shane tace mata setayi brush tukunna koda tamike tsaye taji kwarin jikinta mimi sosae dakafarta suka shiga toilet din tamatsa mata maclean din a sabon brush tamika mata tayi,sannan tace wanka girgiza mata kae tayi tace a ah kibari nurse tace sekinci abinci zatazo tayi miki saboda raunikan jikinki haka suka fito duk batajin dadin jikinta,tea din tasha sosae sannan mujaheed yasoma bata abinci suduka kuwa da mamaki suke kallon irin cin datakeyi tas seda tacinye abincin harda kamo masa hannuwa alamun yay sauri....
TAKU A KULLUM NANA BMB.
08147110349