Sashe 9
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sosai ta kasa magana hakan ya saka Dr Hash mi ewa ya akko ruwa mai sanyi ya yiwa J alamar ya ago ta, a hankali ya dinga bata ruwan tana sha ya zame rubar ruwan. "Junaid kwantar da ita saman kujera ko ka kai ta aki" "Bari ta ara jin dama dama a dai aro gudun acn ta fi sha ar iska da kyau" cikin sauri Marafa ya nufi wajan aro a.c a hankali suka ji an ce "Kar ka aro" ya juya ya kalli Captain dake zaune kan kujera abin shi yana dannawa, yana zaune Daddy ya kira Fiyya duk maganganun da sukai yana zaune har halin data shiga. "Captain daman kana ciki kana kallo Maama ba lafiya?" "Ni na ora mata?" "Amma baka ce mata sannu ba, she's our little sis our favourite" kallon da Captain ya yi wa Marafa ya saka dole ya yi shiru dukkan su ba wanda ya iya cewa Captain komai domin sun san hali basa shiri da Fiyya bai shiga sabgarta ba, duk abin da ya shafe ta babu ruwansa da shi. Ko magana bai fiya yi ba ana ganinsa kowa ke nutsuwa domin shine babba a cikin su Fiyya kuma Auta. Fiyya ta yi lamo jikin J tana sauke numfashi Dr Hash na ri e da hannunta jin jikinta ya fara aukan zafi sosai. Da yar ta lalla a J na ri e da ita suka haura sama duka sauran mazan suka bi bayansu banda Captain da yake harkar gabansa. Wajejen 2:30 Daddy ya sauke numfashi yana kallon yadda take sauke numfashi a hankali ko a baccin bata da walwala ya juya ya kalli Captain dake tsaye hannunsa zube cikin aljihu "Aliyu me na ragi Maama da shi a duniya dana kasa fahimtar meke damunta? Ita aya ce mace ata laifi ne don na so ta yi aure?" Captain dai ya yi shiru idanunsa a saman fuskar Fiyya Daddy ya mi a hannu ya ta a goshinta ya ji har lokacin da zafi daman ya fi arfin awa guda zaune a wajan, yana cikin Captain ya bu ofa ya shigo da tunanin babu kowa cikin ganin Daddy ya saka dole ya tsaya. "Maama ki yi mini alfama ki yi auren nan, shi ne abin da za ki yi ki faranta rai na" ya gyara mata hannunta daya lan washe kana ya mi e tsaye zai fita "Aliyu mu je" "After you daddy" Daddy ya jinjina kai ya fita yana janyo ofar. A hankali Captain ya nemi waje ya zauna a gefen gadon ya zuba mata idanu sosai, a nutse a kamo hannunta ya ri e cikin nasa jin jikinta zafi sosai ya saka ya saki hannun ya akko towel da ruwa ya dinga goga mata a goshi har lokacin yana ri e da hannunta har sai da zafin ya ragu, bai tashi ba yana zaune aka fara kiran sallar farko cikin sauri saki hannunta ya mi e tsaye yana ha e fuska J ne ya shigo a hankali ya bi Captain da idanu har ya fice daga cikin bedroom in na Fiyya. ***** Cikin gidan ya fa o babu ko sallama Inna Binta na zaune har za ta yi magana ganinsa tsaye ya saka ta yi shiru da bakinta. Yau ranta fari tas an yi musu rabon abinci Malam ya basu ya oye sauran. akin Ammo ya nufa yana aga labulan akin ya ganta zaune tana aura ku ewa tun kan ya shigo jikinta ya bata yana hanya saboda gabanta daya tsananta fa uwa. Ya shiga akin ya zauna ita dai bata kalle shi ba, sai kallon ta ya ke yi can asa da murya kamar ba shi ba ya ce "Ina yini Ammo?" ewa ta yi maimakon ta amsa masa, ya cije bakinsa yana rufe idanu kwanon abinci ya jenyo ya bu e yaga taliya ce jallof ta ji albasa nan da nan yawunsa ya tsinke ya tuna rabon shi da abinci har ya manta. "Alhaji Wada ya bawa Malam, idan da zuciya ai ba za ka ci abincin daya bamu ba" cak ya tsaya yana kallon abincin kamar zai tashi sai kuma ya nutsa hannunsa ciki ya ebo lauma zai kai bakinsa cikin sauri aka ce "Allah Ya isa ban baka ba ida ka ci abincin nan" Malam ya kalli Ammo ya ce "Bana ce kar ki yarda ya shigo gidan nan ba? Wato har abinci kika bashi ko?" Ta girgiza kai ta ce " auka ya yi" Jiki a sanyaye Moh ya mi e ya fice daga cikin akin yana saka afa ya banko ofar da arfin gaske yana zuwa daidai inda Inna Binta ke gyara shinkafa ya saka afa ya yi fatali da farantin shinkafar ta tarwatse ya yi waje kamar zai tashi sama. Ta dafe irji tana rafka salati " ar gwamnati ce fa Allah ya isa wallahi". Goje ya dubu Mangal ya ce "Me ka bashi wai? Yake wannan sambatu da mimmi ar haka?" "Sha fara kaga aljan ce, ita za ta yi aiki a jikinsa, daga sama aka bani ita" Goje ya juya ya kalli Mai dawa ya sauke numfashi cikin damuwa ya ce "Dole sai ka koya masa shan wa annan abubuwan ne?" "A'a ina zaune ya zo mini kamar an koro shi yana huci ya ce na bashi irin abin da na bashi kwanaki saboda damuwar zuciyarsa ta kau ya manta da komai ni kuma na bashi sha fara kaga aljan" "To gashi nan yana ganin aljanin ai" da yar ya samu ya yi bacci a wajan. Bayan ya farka Mangal ya bashi abinci ya girgiza kai "Mai dawa idan ku i kake so ina da hanyar da zan yi maka ka dinga samun ku i sosai cikin sau i har ma ka taimaki wasu" tunda ya farka sai lokacin ya aga kai ya kalli Mangal alamar ina ne? "Bangar siyasa kasan yanzu muna gab da fara shiga sabgogin siyasa uban gidana cikakken an siyasa ne, shima yana da uban gida ku i zaka samu sosai a sabgar nan ina fa a maka" "Kai ni" kawai ya iya cewa yana mi ewa tsaye. Suna zaune a wani ha an parlo inda suke kar e wa su yi meeting na sirri. Gaba aya suka kalli MUTALLAB TAHHB SCORPIO aya daga cikin su ne ya ce. "Mene sunanka" "Mai dawa" "Kai mafarauci ne?" Ba tare daya kalli mutumin ba ya ce "Darr" babban mutumin ya jinjina kai sosai ya zaro wani photo a aljihu ya ce "Kafin mu yi maka bayanin su waye mu, me muke bu ata da kai, fara ganin wannan ka saka dai a ranka mu an siyasa ne" Shi dai Mai dawa bai ce komai ba, aka ajjiye masa photon a gabansa " auki ka bu e ka gani mana" Wani daga cikin mutanen ya ce "Manager ce a FS WORLD INVESTMENT COMPANY aiki za ka yi mana a kanta kafin mu fa a maka aikin mene ka fara aukan photon kaga wacece" a sanyaye ya auki photon kafin ya kai idanunsa kai.... 08164069385 For more information WhatsApp only [10/8, 7:59 AM] null: * MUTALLAB Page 5 "Safiyyerh Abdu Marafa Manager ce a Kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY kuma a a wajan tsohon leccara, muna bu atar ka yi mana kidnaping in ta" Moh Kallo aya ya yi wa photon da suka bashi ya auke kai "Ka santa?" Shi dai bai ce komai ba. Eng Ali wali ya dinga kallon Moh yana tunanin abubuwa da yawa a ransa kafin ya ce "baka gama ganin photon bane, ko da yake yana da kyau da are mata kallo maybe ka zama silar mutuwar ta ko ka kashe ta da hannunka, ka ya zama dole ka gane kamamminta" Goje ne ya ago kai da sauri yana kallon Eng Ali wali kafin "Sai da kai mai gida wannan aikin ai ko ni zan iya yin shi ba sai Mai dawa ba, ka huta ka sarara mai gida" Eng Ali wali ya yi murmushi yana jingina da kujera ya auki afarsa ya ora akan aya ya kalli Mai dawa wanda ko motsi bai yi ba sai jujjuya photon da aka bashi yake. "Ko Mangal ba zai iya aikin nan ba da ya fika wayo a sabgar balle kai da na sani yanzu, shi wannan Mai dawan idanunsa na kalla na san zuciyarsa za ta iya aikata komai" Ya yi shiru sai kuma ya ce "Ni an siyasa ne babu mamaki ka ta a ganin poster na ko bana, shekaruna takwas ina ri e mu amin an majalisa na tarayya a jam'iyyar da nake ta kara, bani da ra'ayin ha ura da kujerata kamar yadda ake yi mini kirarin idan na yi na gama na karya kujerar. Siyasa jinina ce Mai dawa, bana jin akwai wani dalili da zai zo ya saka na ha ura da kujerar na amma wannan karon na yi karo da muruci wanda yake shirin yi mini wahalar dafawa ko ta halin yaya ne dole na sake hawa kujerar nan a karo na hu u. Hon Ma atai yana tare da manya wanda suka san kan siyasa ciki da bai dole mu fito da salo na musamman wanda zai kai su asa. Hon Ma atai shine an takarar jam'iyyar hamayya kuma yana da arfi har yanzu ba'a san mene rauni ko aibun shi ba amma akwai jita-jitar data zo kunne na domin tabbatar da gaskiyar al'amari ya saka na kawowa cikin jama'ata" Sai a lokacin Mai dawa ya ago kansa ya an kalli Eng Ali wali kamar ba zai ce komai ba sai ya cije baki yana karkatar da kai gefe ya ha a hannayensa biyu suka bada sauti mai ara cikin wata murya ta izza ya ce "Mene ha in ta da maganar yawar ku?" Eng Ali wali ya ce "Wa kake magana" "Ita awar mai an kwalin?" Cikin rashin fahimta Eng Ali wali ya ce "Meye awa da an kwali kuma?" Mangal ya yi murmushi yana "Ka fice Mai gida, awa da mai an kwali mace kenan ake kwafa maka zancen" Ya ce "Yaran naku sai ku" ewa Mai dawa ya yi tsaye yana ora afarsa a saman farar kujerar dake parlon kallonsa kawai Eng Ali wali ya yi bai ce komai ba. Sai wani ya ce "Mai dawa farar kujera