Sashe 33
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
bakin dakalin akin Ammo ita dai wacce ake maganar domin ta shiru ta yi tana bin Malam da kallo gabanta na fa uwa ba wai yanzu ta saba da fa uwar gaba ba, ta ji wannan ta musamman ce. "Gawa aka tsinta....," "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Na Ammo?" Malam ya ura mata idanu bai ta a zaton tunanin wancan gantalallan yaron mara amfani a duniya zai zo ranta bq, ya girgiza kai kana ya yi shiru caraf Inna Binta ta ce "Idan shine ai gwara ka fa a ko kuwa? Kai aka cire masa ko wu a ce harsashi ne ko rayata ko babbake shi aka yi kasan haka ake yi wa an daba, wallahi wani da aka rutsa shi an unguwar jahilin duka sukai masa, ashe shima dai irin tsinannen yaron naka ne wu a bata huda shi, suka dinga rutsa masa dutse aka ina sai da kan ya ya yi dugu-dugu a nan cikin gari akai abin, da iyayen nasa suka je wajan an sanda cewa sukai su yi ha uri gawar ba zata akko ba ta yi muni yaron nan dai da yake bashi da rabon rahama ko sallah ba a yi masa ba, yana can za a yi gwaje-gwaje da gawar an makaranta daman arshen duk wani an daba kenan" Malam ya yi shiru bai yi zaton haka Inna Binta take ba, Ammo rasa kalmar da za ta yi amfani da ita ta yi wajan yi wa Inna Binta, ta yi shiru tana sunkuyar da kai. "Malam ka fa a mata kawai sai ta auki don gana" "Wallahi tallahi ko" Mama ta yi caraf ta fa a ashe itama tana la e a jikin taga daga waje. Ya girgiza kai kawai cike da takaici kana ya ce "Gawa aka tsinta ta mace an cire mata idanu biyu kuma an cillar da ita bakin hanya, aka kira ana tunanin kamar gawar" haka kawai ya ji yana jin tsoron kalmar da abin da zai biyo baya Ammo ta ura masa idanu a sanyaye ta ce "Sa'adah ce ko Bafullatana ko Hameeda?" "Hameeda" "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Astagafirulla Allah mun tuba jama'a an cire idanun Hameeda gatan na ammo ta shige jama'ar gida Hameeda ta mutu a kawo mana auki" a gigice Inna Binta ta zari mayafi tana ficewa zuwa ma ota. Mama kuma ta yi shiru idan haka ne ba aramin gigita mutuwar Hameeda ya saka ta ba. Ammo bata ce komai ba a ranta tana nanata kalmar Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Ita kawai ta yi mata saura a cikin baki "Ba a tabbatar bata, saboda haka ki taso muje a gani ila ki fini ganewa sosai" kafin Ammo ta yi magana Baba uwar mijin Anty Hameeda ta shigo tare da mijin idanunta ya yi ja cikin sauri Mama ta ce "Yaya lafiya dai Baba?" "Ina lafiya, Hameeda ce daga fita siyo magani da daddare mun neme ta mun rasa kwana biyu kenan wallahi". "Shikenan ta tabbata an kashe Hameeda" kafin ka ce me cikin gidan ya cika Inna Binta sai rusa ihu take yi tana sun shiga uku an kashe musu yarinya. Koda aka kawo gawar Hameeda ba kowa ya iya gani ba kamar dodo har ta fara wari an cire kyakkyawan idanun nan nata. Ammo ta dinga tuna nasihar Hameeda ta arshe da ta yi musu,daga nan bata sake dawowa gidan ba wani abu ya tokare wuyan Ammo ta kasa magana balle kuka sai kallon gawar take cike da sarewa. ****Kamar kullum yau na Goje ya bu ofar tana dur ushe duk ta fita daga cikin hayyacinta idanunta ya fa a ba zaka ta a cewa Safiyyerh bace. Ya dire mata abincin yau dai pure water in hadda sanyin shi "Kar ki sake buga mana ofa domin ba wanda zai bu e miki" "Ka auke bana ci" "Dar kin yi kyan kai ar kurciya" ya juya baya ta faki idanunsa ta zare aramar wayar data gani a jikin aljihunsa ta yi saurin oyewa. Goje kuma ya dawo cikin harabar gidan Moh ya gani zaune yana sake karanta takardar sai ya yi murmushi yana dafa kafa ar Moh ya ce "Ni dai na fara gajiya da siyo abinci gaskiya" banza Moh ya yi yana ninke takardar tun daren da aka kawo Safiyyerh bai sake ganin kamarta ba sai sautin kukanta da yake ji kullum yanzu ma kukan take tana buga musu ofa da arfi a fusace ya mi e tsaye ya nufi ofar akin Goje ya bisa da kallo can ya mi e ya bi bayansa. Da afa ya daki ofar ta bu e da sauri Safiyyerh ta mi e cak kukan nata ya tsaya a ma oshi ta tattare ta ha iye ta mayar zuwa cikinta, fitsarin dake mintsinin mararta ya saki kansa ya fara zuba a gefen afarta, dukkan wata ga a ta jikinta ari take yi. Ashe da bata san waye ba, bata san waye ya yi kidnapping nata ba sai yanzu cikakkiyar siffarsa ta bayyana zubi da tsarin da halittar da Ubangiji ya yi masa mai firgitarwa bata san waye mafi muni a cikin an daba amma ta san wannan tantirin ne ko daga tsaiwar da ya yi, cikakken namiji a tsaye majiyin arfi matashi kuma mai jini a jika da cikakkiyar lafiya shine matsayin an daba tsaye a gabanta gefen fuskarsa wani zabcecen yanka wanda akai masa inki har ya zama tabo. Salati take arin yi ta kasa ta gama ji a wajan da fitsari iris ne babu numfashinta ya yi aura daga irjinta ta yi saurin asa da idanunta. "Ka yi ha uri kar ka mini komai, don Allah ko nan waje ne ku bar ni na fito kalli skin ina zai lalace akwai ants a nan waje" ta tattare hannun rigarta tana nuna masa farar fatarta da ta yi wani irin tabo ritsi-ritsi kamar kwanciyar ji fuskarsa ta kumbura ta yi jaa sai susa take yi saboda ayi. Ta langwa ar da kai ta ce "Ka gani ko na sake nuna maka har bayana" ta juya bayan tana arin aga rigar ta ji ya daki ofar da mahaukacin arfi kafin ta juyo ya bar wajan. Ta sauke ajjiyar zuciya feeling reliver ganin ofar a bu Tana fitowa suka ha a idanu da shi da sauri ta juya kanta na bugewa da jikin bango, anya tana da hankali da lissafi kuwa? Fitsari fa a wando sai ya tsuke fuska. Suna zaune Mangal ya shigo yana hakki da sauri Goje ya zare wu a sama tiger ya yi zumbur ya mi e tsaye yana gurnani Moh kuma kallon Mangal yake yana jiran ya ji suwaye suka biyo shi don yana da ya inin ba wanda ya san gidan da suke. "Kai an wahala mene su waye suka biyo ka?" "Daga layin su Mai jeji naje an yi rasuwa kuma a gidansu Moh aka anyata lahira wallahi" duk suka juya suka kalli Moh shima in kallon nasu yake fuskarsa ba wani sauyi kawai arashen maganar yake jiran ji. "Sai aka ce waye ya baza? Iyayen Moh dai akwai sauran rai wannan dar in sha Allah" "Wai ko Hamida ko Hamda, idanu aka ule mata ashe tana cikin mutanen da aka sace ta" Moh tunani yake yi ina ma ya san mai sunan Hameeda tasa Hameedan ba zata ta a mutuwa a irin wannan halin ba, sam ba zata mutu ba duk da yanzu ba ruwansa da ita. Bayan wasu shu ewar da o zumbur ya mi e tsaye kansa na sarawa a dagule ya furta "Amini?" Da sauri kuma ya yi wani aki suna shiga suka same shi yana cakawa kasan wata sabuwar allura da Ali wali ya basu da maye, bayan ya zu e ruwan a jikinsa ya ara akko wata ya sake cakawa kansa sirinjin ana ukun Goje ya yi saurin matsawa ya ce "Easy Mutallab,zaka haukata kanka a banza kasan wacce irin allura ce ko dan baka jin turanci muma bama ji, haukatar da mutane take yi fa?" Sakar masa allurar ya yi ya sake akko wata Goje ya sake ri e wa ya ce "Wallahi in dai ina nan ba zaka sake yi ba" ya ara sakar masa ya akko fenta zai yi Goje ya ara ri e, Moh ya shammaci Goje ya auke shi ya damfara shi da asa ya saka afa ya take hannunsa hannun ya yi ara, ganin yana shirin kashe shi ya sa Mangal ya akko abu ya makawa Moh aka, ya auke afarsa ya juya yana kallon Mangal da sauri Mangal ya zare Goje ya fito da shi daga akin da gudu suka fice daga cikin gidan. **The following days. ofa Captain ya yi ya shiga akin a hankali wanda ya yi wa Aliyu mugun sani shi zai lura da ramewar da ya yi. Idanunsa akan Ummimi dake zaune gefen gado hannunta tsakanin cinyoyinta ta sunkuyar da kanta asa ya arasa ya du a gabanta ya ora hannunsa a cinyarta a hankali kuma ya le a kansa ta asa ya kalli fuskarta suka ha a idanu ta zabga masa harara lallausan murmushi ya yi mata a hankali ya ce "Love" "Aliyu fita" Ya girgiza mata kai ya yi shiru sai lokacin ta yi shiru tana are masa kallo "Ciwo ka yi ne Gadanga?" "A'a love" "Kuma yaushe ka damu da Maama har haka ka dame?" "Love, Safii is my wife" ta wani bu e idanunta na rashin fahimta "Waye Safii?" "Safiyyerh, your Maama" da sauri ta mi e tsaye tana girgiza kai "Yaushe aka yi haka? Tunanin waye hakan decision in waye wannan professor ko?" Gani take sauri take yi amma sai ta cire afa aya take mayar da aya ta fice daga akin a parlo taga duka mutanen gidan hadda police da team na musamman da suka fara bincike akan sace Safiyyerh Abdu Marafa. "Ashe daman baka yarda ba professor za ka iya mini haka? Bana ba in ciki da auren da ka yi musu amma ina da hak i na sanin ka ha a Safiyyerh da Aliyu aure, Professor burinka ya cika udirinka ya tabbata ka aurawa Safiyyerh Aliyu" masifa Zahiyerh take yi tai Hausa tai turanci ta koma larabci ba wanda ya tanka ta, kan Abba a asa. Da yar Aliyu ya janye ta a ransa ya gode Allah da bata ce a raba