Sashe 1
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Root Entry WordDocument 0Table Data [10/1, 9:36 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 1 Nimcyluv Bright pens.... second batch *Marubuciyar.... *Mijin malama* *Munafukin miji* *Moon* *Idan ba ke* ..... E.t.c and now *MUTALLAB* for some reasons.... Akwai copywrite kar a ha a mini ducoment, banda YouTube a bar mini kayana ha ina ne* Jami'an tsaro ne ta ko'ina cikin kayan kaki ma bambanta, duk da cewa yammacin ranar lahadi ne a watan Fabrairu bai hana ta gane fuskarsa ba. Cikin tashin hankali jikinta na rawa da kyarma ta nufe shi tare da arin cakomo wuyan babbar rigarsa tana furta cewa "Shi ne, wallahi shi ne, daman na ce zan gano shi" a gigice mutumin dake arin shiga motarsa da aka bu e masa ya yi baya yana mai arewa matar kallo sosai sai dai ya kasa gano ko wace ita? Daga ina me kuma take bu ata. "Wace ita?" Ya furta yana tambayar zuciyarsa tare da kallon gefe. "Wallahi shi ne, mugu azzalumi sai ka yi kuka, ka wula anta " Jin furucinta ya saka an'jarida dawowa kan ta, suka fara tambayar "Kin san shine? Mene ha inki da shi?" Kafin ta yi magana wani ya ce "Arrest her, ku kamata" A hankali ya jingina da jikin motar can ya numfasa yana kallon yaronsa ya ce "Wace ce? Na santa ne? To me ya sa take abu kamar ta sanni?" "Sir da gaske ta sanka bana jin ko mutuwa ta yi ta dawo zata manta fuskarka, kuma zamanta a raye yana nufin abubuwan da yawa dole a yi wa tufkar hanci, kar a bari an'jarida su samu ganawa da ita, even your securites, wannan matsalar kai da kai ce kuma zata shafi kimarka" cike da mamaki ya yi ta kallon yaron nasa na tsayin sacanni da yar ya cije le e ya ce "To ina na santa? Me ya sa zata zama damuwata?" "Sir ita ce wacce ka saka aka kawo maka ita, wacce ka yi wa fya e a lokacin.....," "Ya isa!" Ya ce yana jin jiri na neman auke shi, ya dubi tarin jama'ar da suke wajan can ya yi murmushi yana auke fuska sai kuma ya urawa yaron idanu ya juya ya kalli matar ya gyatsine fuska ya ce "kuma ta kasance a raye ya haka? To a yi hanzarin toshe wannan arnar ya zama kamar ba a yi ba" "Amma me ya kamata a yi mata?" "A yi mata allurar hauka, wacce ake yi duk shekara da wata wata kana a kaita gidan yari, life in prison har ta mutu. Bayan haukan zata mance komai, su an talakawa wama ya damu da su mutu ko su yi rai bata da wani mai tsaya mata kai mutuwa ma za ta yi" yana fa in hakan ya shige mota. Tana takure a jikin ofar akin da aka ajjiyeta idanunta ur a kan photonsa zuciyarta sai zafi take mata wani abu ya tsaya mata. Da sauri ta juya jin an bu ofa wani mutum ne sanye da farar riga ya rufe fuskarsa hannunsa ri e da aton sirinji iya ruwan allurar da ya yi ja abin tsoro ne, ta fara ja da baya amma a haka ya fincikota tare da yin cilli da ita,ta fa i saman carpet bai tsaya jiran komai ba ya caka mata allurar a ashin bayanta wajan spinal cord ihu ta fara da birgima idanunta ya shiga afewa jikinta na sandarewa ta dinga buga kanta da jikin bango tana buge-buge a hankali jini ya fara fitowa ta cikin hanci da bakinta tabbacin allurar ta amshe ta za kuma ta yi aikin da ake bu ata a jiki da walwarta. ****** Cikin sauri suke tafiya a wani an dogon lungu mai duhun gaske tsarin wajan gaba aya a untacce yake kamar zunubin gidan yari. Magana suke asa- asa aya daga cikin su kuma yana duba agogon dake hannunsa tare da duba cikar lokacin fuskarsa a ha e take sosai. Sai da suka kawo arshen ginin suka tsaya ya aga kai a hankali ya dubi saman da kansa ke ta owa ya an rusuna sai kuma ya dubi jami'in tsaron dake wajan ya yi masa nuni daya bu ofar. "Yes sir!" Bayan ya sara ya ame ya bu aton kwa on yana toshe hanci saboda wari da zarnin wajan. SP Gali ya kalli team in nasa cikin bada umarni ya ce "Ku jira nan, idan akwai damuwa zan muku alama na san dai he can't do anything, ba zai iya komai ba" gaba aya suka jinjina masa kai tare da zagaye ofar fuskar kowannen su manne da ba in gilas. A hankali Sp Gali ya tura ofar ya shiga yana dur osawa saboda rashin girman wajan. Tunda kafin su arasu wajan ya san da zuwan nasu har aka bu ofar tare da shigowa, yana dur ushe inda yake ya kifa kansa a asa hannunsa dun ule ya dam e abu wanda tun kafin a kawo shi gidan abu yake a hannunsa, yin duniya ya i bu e abun balle a san menene shi. "Hey you!" Sp Gali ya ce yana saka afa tare da buge afarsa ganin ya i motsawa, tamkar gunki haka ya i motsi ya kuma ago kansa Sp Gali ya shiga kallon wajan ya rasa wanne irin hali ne da wannan yaron mai ba ar zuciya da taurin kai ya sauke numfashi cikin kwantar da murya ya ce "Ni idan na ce maka ina da tausayi na yi maka arya, amma ka saka zuciyata karaya kana bawa kanka wahala kana bawa jami'anmu wahala. Me zai hana ka sau a mana wahalar nan ka fa a mana gaskiyar abin da ya faru a wannan rana kuma a wannan daren? Me ya sa ka aika abin da ka aikata? Ka kashe matarka, ka kashe ta har lahira kuma ka i magana shekara uku kenan kana wajanmu ka rainawa hukuma hankali da kotu, kai baka da zuciya ne dame kake ta ama saboda kana da tsari a jikinka arfe ba zai ratsa naman jikinka ba, muna da kalolin azaba nau'i-nau'i amma gaskiya muke bu ata, ka amsa cewa ka kashe matarka a zaman kotu na yau shikenan sai a yanke maka hukunci daidai da zaluncin da ka aikata" Har Sp Gali ya kammala maganarsa bai motsa ba, babu alamun zai ago kai balle ya tanka. Sp ya mi a hannu zuwa hannun mutumin dake dun ule da abu zai amsa a firgice ya ago kansa yana bu e dara-daran idanuwansa akan Sp Gali sai da zuciyarsa Sp ta motsa saboda wani mugun jaa da idanunsa ya yi. Fuska aure ya yi wa Sp kallon warning har lokacin bai yi magana ba dukkan naman jikinsa rawa yake kamar zai kaiwa Sp dam a fuskarsa baibaye da gashi kansa ma cunkus yake ba'a gane kamanninsa sosai saboda cikar gashi. Sp ya duba lokaci sai kuma ya shafa kai ya ce "SCORPIO" nan ma ya sake ago kai da sauri ya zubawa Sp idanu "Idan ka bari na gano cewa kai ne Scorpio...." Ya cije baki yana mi ewa tsaye ya furta "Zan addabi rayuwarka, gwara ka zauna a iya wanda ya kashe matarsa da dai ka kasance kai ne Scorpio. Mene asalin sunan naka?" Ya tambaya yana juyawa kamar zai fita saukar gurnanin da ya ji ya saka ya yi saurin juyawa idanunsa ya sauka wanda ake zargi da kashe matar tasa yaga ya dafe kai da hannu bibbiyu yana jujjuyawa ya dinga ha a kansa da bango cikin sauri Sp Gali ya ce "Team" a guje suka shigo hakan ya saka aramin akin cika fuskar Sp ba wasa ya ce "Ku danne shi a kar o abin hannunsa dole mu san mene babu mamaki zamu samu hujja a ciki" yana cewa haka ya fita yana amsa kira. Ganin sunyo kansa ya yun ura gaba aya ya fisu fa irji da damtse amma suka rufar masa sanin cewa sarkin yawa ya fi sarkin arfi ya saka shi dam e hannunsa da kyau yana oye abun da suka kar a, kokawa suke da shi ya dinga ha a su da bango ya kama hannun ayan ya karya bisa dole suka fice a wahale. Sp ya saka wasu manyan mutane fito da shi suka aure shi da ankwa tare da sar a tun daga afa har zuwa kansa. A harabar Criminal Investigation department CID aka tsaya dashi domin tafiya zuwa kuto a rana ta arshe wanda ke nuna ko a sake shi, ko a kashe shi ko kuma ya tafi gidan an'kande. Team guda ne masu matu ar basira da warewa akan aikinsu team in ya ha a da wanda yake angaren Legal section, Anti-human trafficking, Medical Staff, Legal services, NDLEA, FID Federal investigation department. Gaba aya idanunsu yana kansa kowanne yana karantar yanayinsa amma shi ko a jikinsa banda faratansa na hannu dana afa da aka ciccire wajan gana masa azaba babu wani rauni a tattare da shi sai matsanancin ba i da ya yi ya zama kamar mahaukaci saboda shekarun daya auka a kulle daga kuto zuwa state cid zuwa Fid amma har tsayin shekarun bai bu e baki ya yi magana da kowa ba, babu kuma wanda ya damu daya tsaya masa. Suna ta surutai asa- asa duk yana jinsu har sanda wani yake cewa "Babu hanyar da za a tilasta shi ya yi magana ne? Muna bu atar muryarsa" Sp Gali ya ce "Ina zargin wani abu game da matarsa daya kashe" "Wanne abu? A binciken da mukai a wajan iyayen yarinyar tun farko ita ta nuna tana son shi, shi da ita class mate ne kuma age mate, tun suna shekaru 15 a secondary school suke soyayya. Me ya sa ya za i ya kashe ta? Sun auki shekaru tare bai ta a yun urin rabata da duniya ba sai ranar da aka aura musu aure? This is complicated" C.i.d Research ya jinjina kai ya ce "Duk binciken da aka yi shine a ruwa, gwajin hannu, yatsun hannu da sahun tafin afa da CCTV camera na kan titin unguwar da aka kai amaryar tasa duk bincika shine" Shiru sukai suna tunanin gaba aya kansu ya auki zafi. Yana da can inda yake ya ja idanunsa ya lumshe yana fesar da iska daga cikin hancin wacce hucinta ya