← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 39 OF 40

Sashe 39

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

wararren mai zane na gani ko za a dace thank you" Kashe kiran ya yi ya ajjiye wayar yana sake rungume yaron da ko omin jikin uwa bai sani ba, balle ya sha nono kamar yadda kowacce uwa ke shayar da nata ***Safiyyerh na zaune bayan ta gama musu girki Goje yana ci da sauri yana ona harshe ta ce "Kaci a hankali mana akwai zafi" ya yi murmushi ya ce "Allah dai ya ba ki kada Manager" "Amin" Suka yi shiru can ta ce "Wai ba ka ce yayar wannan babban naku ce ta mutu ba? Me ya sa yake zaune a nan wai, ina yayenku suke" Goje ya ce "Babata ta mutu ni haka baba, shi kuma iyayensa suna nan cikin Birget Scorpion ai baya son zuwa gida ko unguwarsu baya son zuwa, tun bayan daya dawo daga gidan yari wajan state cid" "Kai me ya yi haka to? Kwanansa nawa a wajansu" "Shekara uku" Safiyyerh ta jinjina kai har ranta ta ji tana son cin labarinsa waye shi a hankali ta ce "Ai daman naga baya ji shikenan da wu a a hannu ya sari wani wacce kalar rayuwa ce haka?" Goje ya ce "Manager kenan, ai yanayi ne ke sanyawa a zama haka babu wanda ke son zama mutumin banza fa, ki gane hakan". "Son zuciya dai, Ubangiji daya halicci bayinsa an ce baya ora musu abin da ba za su iya ba, a tsaftace halicci kowa tun daga cikin uwa mahaifiya, a nan son zuciya ne da rashin wadataccen imani a zuciya da kuma yana da ilimi ai ba zai yi hakan ba" Goje ya ce "Ko? Kin san shi ne kin san waye shi? To ki maye masa gurbin abin da ya rasa sai kiga ya dawo daidai idan an yi sa'a" "Me ya rasa shi in?" "Soyayya, ta uwa, ta mahaifi, ta mata" "Ok nan wai a haka yana da mata?" "Ta rasu" Goje ya ce a ta aice ta yi shiru "Ki gwada cewa kina son kiga ki ce za ki aure shi" da sauri Safiyyerh ta kalli Goje ta ce "Kasan me kake cewa ne? Ina da aure fa ai zunubi ne haka" "Zance kenan, ba ki da wani aure yarinya haka kalar masu auren take kenan?" Safiyyerh ta yi shiru ita dai ko bata aure shi ba kawai za ta yi using opportunityn in nan ya bata labarinsa, ko a lissafin addarorinta babu batun zama da an daba balle soyayya har ace aure amma idan har zai bata labarinsa lallai za ta yi wani abu. Ta yi murmushi ta ce "Kana da gaskiya ka gano ni, ai kaf awayena ni ce bani da aure to bana son gori shine fa nake cewa ina da aure shi Captain in ai yayana ne don ka ji, amma kana ganin zai so ni? He is such a arrogant, boring person yana da matsala" "Ki gwada mana" "Zan arta, ya sunan shi ok ka ce Scorpion ko?" "Mutallab sunan shi, mantawa na yi" "Wow a nice name, sunan shi ya fi shi kyau shine kuje ce masa mai jeji? Kai ya sunanka?" Ya yi mata shiru kawai sai ta mi e ta shige aki. ***A karo na biyu Aliyu ya kalli Commander ya ce "Sir ka yi replacing nawa da wani mana" "Aliyu me ya sa kake yin haka, na lura kamar aikin soja ya fara fita daga ranka ko? Ka je ka yi tunanin tun farko wahalar daka sha kafin zama abin da ka zama, iri an ara maka mu ami amma ka nuna baka son ana kiranka da sunan mu amin sai Captain? Why?" "Sir to a an bani sati guda ok?" "Ba zai yiwu ba, ka je ka fara shiri cikin daren nan da kwana biyu za a poster ku" rai ace Aliyu ya mi e ya fita bai ta a Jin takaici da kuma dana sanin zama soja ba a rayuwarsa sai wannan lokacin, shekarunsa nawa a duniya sai yaushe zai cigaba da jurewa yaushe zai ta yin ha uri baya son shiga cikin ko barrack ne balle a nisanta shi da garin, ya samu sau i daga matsalar mata ga kuma wannan matsalar he need his wife, seriously he need his Safii yana bu atar Safiyyerh a gefensa. Daddy ya dinga kallon Aliyu kafin ya ce "Aliyu mene plan inka akan case in nan wai? Sp Ghali yana neman information ka ja baki ka yi shiru na ce ka cire hannunka a wannan matsalar ko, ka san me hakan yake nufi?" "Daddy Safiyyerh fa matata ce hak in kare ta yana wajena so allow me to do daddy ka rabu dani" "Allow me to do daddy" daddy ya maimaita ya juya ya kalli Ummimi dake zaune tana kallon Aliyu ya ce "Kin gani ko Zahiyerh idan Aliyu ya saka na rasa Maama zai yi mamakina" murmushi kawai ta yi ta ce "Matarsa ce fa, ta ya ya zai yi wasa da ranta bayan yana bu atar ta cikin tasa rayuwar, bana son wani magana mai tsayi da bayane babu mai yi wa Safiyyerh kutse a rayuwarta ka sani, su yi nasu binciken shima ya yi" "Aliyu bar wajan nan" Fita ya yi rama rasa wanne kalar tunani zai yi, daddy ya lumshe idanunsa a fili ake ganin bugawar zuciyarsa bai shirya ba sam, baya jin kuma akwai abin da zai iya kawo masa cikas bai yi maganinsa ba. Daddy ya garga i kowa akan kar a fitar da maganar sace Safiyyerh kwatsam zance ya fita a shafin daddyn wanda shi kansa bai san yaya aka yi ba, wayarsa kullum na hannunsa balle ya ce wani ya auka ya yi posting cikin yaran, ya tabbatar kuma ba hacking wayar aka yi ba, aka fara kiran wayarsa domin tabbatar da gaskiyar al'amarin ya rasa ya ya zai yi kawai ya auki wayar ya kashe. ***Mutallab na zaune yana sauraren Goje Safiyyerh ta fito ta saka hijabi har asa bai kalle ta sai ha e fuska da ya yi ta ce "Abokina Goje barka ya jiki naga an yi maka treatment, ku siyo ka yayyenki na dinga yi muku tunda dai dabar ya zama dole na iya ai" murmushi ya yi "Na auka lissafin ku i kawai kike ai? Ashe likita ce" Ta yi murmushi ta ce "Ina yini?" Ta fa a tana kallon Moh ya yi kicin-kicin da fuska bai amsa ba. "Wallahi kyau kake mini idan kana ha a fuskar nan, na ji ina son ka kuma zan iya aurenka wallahi" ya juya ya kalleta da sauri ta kashe masa idanu aya ta ce "What if I tell you, I love you?" Ta sake cewa "Idan fa ka amince zan so ka har numfashina na arshe a duniya, kawai dai kar ka wula anta ni" "Ke bar nan" Ya furta a kausashe kamar ya ce ya shiga uku "Na san saboda na ce maka ina da aure ne, wasa nake yi don kar ku yi mini wani abun ne na fa a fa, trust me i love you kuma na ji zan iya aurenka a yadda kake, zan baka farinciki walwala da jin da i ka amince mini ka ji dear" Moh ya dinga kallon ta wani irin kallo wanda bai ma san yana yi ba,sai dai ba'a tantance kallon na mene yanayin fuskarsa bai bada damar hakan ba, kaifin idanunsa ya saka Safiyyerh asa da nata idanun, duk da shaye-shayen da ya ke yi da aukar wu a matsayin abokiyar rayuwa da tarin raunukan da suke fuskar bai hana wani irin tsoro da shakkarsa ta gitta a zuciyar Safiyyerh Abdu Marafa ba, wani kwarjinin take hango wa na musamman a fuskar Mutallab Tahhb haibarsa da kwarjininsa mai ban tsoro ga namiji balle iya mace sai yanzu take ji ta yi tsaurin idanu wajan tunkarar shi da wannan maganar mai kama da tatsuniya a gare shi, gare shi kallon kin raina mini wayo ya kewa Safiyyerh da tunanin ko ta samu matsala da nata tunanin tunanin ne? Idan ba matsala ta samu na gushewar tunani ba abu mamaki ne gare shi da jin furucinta ya yun ura zai tashi ta riga shi mi ewa kanta a asa hawaye na zuba a idanunta. "Don darajar da Allah Ya yiwa Manzon Sallallahu alaihi Wasallama ka saurare ni, ba zan ta a juya maka baya ko da nasani b a kasancewa ta da kai, kai musulmi ne nima musulma ce babu haramci idan mace ta aunaci namijin daya kwanta a asan zuciyarta, a kullum na ganka sai na ji zuciyata na kiran Safiyyerh wannan shine addararki za in da kike jira irin namijin da kike fata, idan zuciyata ta kusanci zuciyarka sai na ji tawa zuciyar ta sake bu ewa da tarin tausayinka, kullum mutuwa nake da farfa uwa da soyayyarka ta yan kwanakin nan data rutsa da zuciyar Safiyyerh Abdu Marafa, kullum mutuwa nake da son ka, wallahi...," kasa cigaba ta yi saboda kukan daya wace mata da gaske, da ace ita ar wasan kwaikwayo ce irin fina finai da ake haskawa sai ta ce a yanzu acting take, duk abin da take fa a she doesn't mean it, iya la anta ne kawai ta yi hakanne saboda ta yi kutse cikin rayuwarsa ta san waye shi me ya sa ya zama abin da ya zama, tana son jin labarai mai kama da hikaya ko almara ko na soyayya. "Will you love me?" Ta ce tana marairace masa fuska tare da an turo masa jajayen cute lips inta, ya bi lips in da kallo ta ha e hannaye waje guda ta langwa ar da kai "Please, Safiyyerh loves you a nan a cikin nan ina" Ta nuna masa saitin irjinta wajan zuciya da yatsarta manuniyya sai ifta idanu take. Har lokacin bai ce mata komai ba kamar yadda ta lura yawan magana ba abi'arsa bane yana wanzuwa da shiru da tunanin ya fi masa. A duk maganarta aya are ha e fuska yake yi ya zaro sigari ya kunna ya saka a baki da arfi ya zu i haya in yana jin saukar haya asan irjinsa ya hura kumatu ya matsa dab ya fesa mata a fuska ya yi gaba abin shi yana taku ai irin he don't care. Safiyyerh ta bisa
Chapter 39 · 0% Book details