Sashe 7
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
yana neman auki Goje ya zaro wu a yana bubbu e jajayen idanu hakan ya saka ba wanda ya zo wajan kowa saurin barin hanyar yake gudun kar tsautsayi ya fa a masa. Mai dawa ya saki karyayyen hannun mai napep in ya ara dam ayan zuciyarsa na tafasa har yanzu ba komai yake ganewa ba, ya sake karya hannun daman ba tare daya sake shi ba ya ce "Goje" "Mai dawa sarki mai jeji, sai godiya" "Kamfanin meye wannan? Na waye kuma?" Goje ya kalli tafkeken kamfanin da manyan motoci ke ya shiga da fita kafin ya ce "Sai godiya, ciki ne a kan sabgar nan bani da ilimi akan wannan massarafar" Mai dawa ya saki mai napep in da ya karya masa duka hannunsa biyu yana ja da baya a hankali ya ce "Ina son shi, ina son ya zama mallakina" cikin sauri Goje ya ce "Me kake so?" "Kamfanin" Tana zaune akan kujerar dake ha an office in, cikin nutsuwa dake danna system in gabanta files da yawa cike saman table in hankalinta na kan aiki sosai kana kallon fuskarta zaka san serious ce ita akan aikinta bata da wasa ko ka an. Brown suit ce a jikinta mai riga da wando ta yi rolling kanta da mayafi zagayayyiyar fuskar ta fito sosai ta saka wani shade a idanunta ba i. Wayarta ta fara ara alamar kiran ta san tunda ya fara ba zai daina ba, cikin nutsuwa ta murja kujerar ta yi ba, suu kuma ta kujerar zuwa inda wayar take ta aga kiran tana sawa a hands free "My manager" ta an bu e idanu ta cikin glasses in ta yi shiru tana ta danna system a hankali ya ce "Maamah" ya kira ta kamar yadda suka ce mata ta sake yin shiru domin bama ta jinsa sosai "Fiyya ina miki magana?" "Yaya J yaushe zaka fara aukan aikinka very serious, ina kan aiki fa" ya yi murmushi mai kyau tana jin sautin shi a kunnenta "Sanda kika so na zama Mamaa" "Uhm kiran fa?" "Kin ci abinci, nina manta Captain ya saka na kira na tambaye ki" cak Fiyya ta tsaya da abin da take ko dai bata ji daidai ba "what?" Ya ce "Kin ji ai" a ta aice ta ce "Na ci" ya ce "Good, arfe nawa za ki tashi?" "Ina da meeting Yaya J ka biyo ka auke ni i can't drive cikina ciwo" cikin sauri ya ce "Subuhanallahi! Bari na zo na duba ki ko kawai mu tafi gida" kashe wayar ta yi domin ba wani ciwon ciki da take so take ta saka kanta busy sosai ko zata manta da wasu abubuwan. Knocking aka fara tana ji ta yi shiru can ta ce "In" ya bu e ya shigo idanunsa ya sauka a jikin sunanta dake manne a table SAFIYYERH A. MARAFA ya auke idanunsa yana rusunawa ya ce "Good day Maa" Da hannu ta yi masa nuni ya zauna bayan ya zauna, still idanunta akan system tana danna keyboard ta mi o masa file ya auka ya ce "Wannan fa?" A nutse ta ce "I have to ask, daga ina file in nan? Wanne kaya aka fitar aka samu ru anyar ku i kashi wajan goma cikin awa guda Accounter?" Ya an shafa kai ya ce "Maa ni ma haka na gani, kawai aka ce na kawo ki saka hannu" "To ba zan ba" ta ce a ta aice. "Maa ya zama dole fa" A hankali ta ago idanunta sai kuma ta cire glasses in idanunta manyan fararen idanunta tas a kan shi ya yi saurin auke nasa idanun saboda kwarjin da ta yi masa "Ni ce Manager, ka fa awa duk wanda ya turo ka cewa ba zan ba, ina bu atar explanation me aka siyar a kamfanina nan har aka samu shigowar ku i kimanin 5.1B cikin awa guda, ba details na abin da aka siya sai file na zuwan ku in kuma yanzu ana bu atar fitar dasu daka account in kamfani? This is complicated" zai yi magana cikin tsawa ta ce "Out of my office accouter" cikin saurin ya mi e tsaye yana ficewa daga officer in. Numfashi Fiyya ta sauke ta rufe idanunta da sauri kuma ta bu e jin an shigo ba tare data bada umarnin a shigo mata officer ba. Cikin sauri ta mi e tsaye tana an ja baya ta shiga are masa kallo daga sama har asa ta yi mamaki to babu security a ofar office in nata ne? Da yar ta ja numfashi tana saukewa ta ce. "Who are you? Waye kai. For more information 08164069385 WhatsApp only.[10/6, 9:07 AM] Nanameera: * MUTALLAB Page 4 Nimcyluv *Bright pens....Second batch* arewa office in kallo ya yi yana bu e idanunsa akan Fiyya wacce ta an ja da baya tana auke kanta gefe. "Ya Allah i really missed her, Safiyya A. Marafa" ya furta yana kallon makaken photon Fiyya dake cikin office in kafin ya arasa ciki murya a hankali ya ce "Wa kike tunanin zai zo banda mijinki Fiyya? You're enjoying teasing me" sai a lokacin ta sauke ajjiyar zuciya a oye tare da an yin murmushi mai kyau wanda ya saka shi lumshe idanunsa ya bu e "Like this.... I missed you completely Fiyya ba shiri na dawo gida fa" "Ina yini ya hanya?" Ashraf na kallon files in gabanta ya ce "Allahamdulilah. Ya naki aikin Manager?" Ta ce "Lafiya, me ka zo yi a kamfanin ko kana da business damu ne?" "Eh, babban business ma" tana kallon system ba yabo babu fallasa ta ce "Ohh" kallon ta ya dinga yi yadda take operating system in cike da nutsuwa fuskarta a kame ba wargi hakan bai hana kyan fuskarta bayyana ba ya ja numfashi ya sauke yana jin wani abu sosai na fuskarsa a kan Fiyya ya kalli agogon hannunsa ya ce "Ko gida ban je ba, ina son na samu nutsuwa da kallon fuskarki dear" kamar baza ta ce komai ba sai kuma ta ce "Ok" mamakin halinta na ko ina kula yana damunsa cikin damuwa yana sassauta murya ya ce "Fiyya" ta ago ta kalle shi sai kuma ta zame idanunta. "Na kasa fahimtar me kike nufi dani Fiyya anya kina so na kamar yadda nima nake son ki? I told you na dawo saboda ke amma ki ce mini wani ok? To hell with the ok in na tsani irin wannan abi'un naki, da na yi miki uzurin rashin sabo ne amma for good 5years muna abu aya dake? Idan customers ne kya musu fara'a ki yi welcoming nasu, amma ni da zan zama mijinki kwana kwana nan kike ma haka, ko wanne gardi ya zo office naki kin zama wata kamar jerry abar kallon kowa" ya girgiza kai cikin damuwa da unci yana zare gilas in idanunsa tare da buga table in gabanta ya ce "A cikin abu biyu dole ne a yi guda" Kallon Ashraf kawai take ta tabbatar yana da anger issues tama rasa me za ta ce masa don takaici ya zo har office in ta kuma yana yi mata hayaniya, yana arin tara mata jama'a. Ko motsi ba ta yi ba, tana juya kujerar da take kai a hankali idanunta zube a kansa. "Ina ji Ashraf" bata ta a kiran sunansa ba sai yau hakan ya saka ya kalleta da sauri ransa ya ara aci. "Aure ko aiki, ya zama dole ki za i guda aya a ciki" "Ok" ta sake cewa tana mi ewa tsaye tare da aukar jakarta da wayarta da makullin mota ta zaga a hankali zata shige shi ya yi saurin saka hannu ya ri o nata hannun cikin sauri ta kalle shi tare da jefa masa wata iriyar harara sakinta ya yi ya matsa dab da ita yana sauke mata hucin numfashin acin ransa dake fitowa tun daga asan zuciyarsa. "Ki bani amsar abin da na bu ata kafin ki fita, aikin ki ko aure" Ta taune le enta tana ware masa manyan idanunta sai kuma ta kalli wayarta tare da bu ewa ta shiga wajan photos pictures insa ta nemo wanda ya yi kyau sosai ya saka ananun kaya lokacin bashi da lafiya ta je duba shi ya fito harabar gidan tana murmushi ta ce "My patient, bari na auki photo as evidence karka mutu bani photon nunawa yarana masoyin da ya tafi ya bar Fiyya" a lokacin juyawa ya yi ya kalleta daga kwancan da yake ya wurga mata harara sai kuma ya mi e tsaye yana nufar inda take ta yi saurin yin baya tana masa wani irin murmushi ya tsaya yana kallon ta sai kuma ya ce "To make you clear, ba ki da wasu yara sai na Ashraf, ba ki da wani miji sai Ashraf ba wanda za ki yi wa takaba sai Ashraf.... Ashraf na Fiyya ne Fiyya kuma ta Ashraf ce in sha Allah" murmushi kawai ta yi bata ce komai ba ta auke shi photon yana langwa e kai gefe. Fiyya ta shafa screen in wayarta tana kallon photon kamar yanzu ta auka cikin muryar mara hayaniya idan tasu ta ce "Ya ce wai na za a aiki ko shi, kar ya bu aci jin amsar daga bakin Fiyya" fisge wayar ya yi "Dole ki bani amsa yanzu ba sai anjima ba" ta gyara tsaiwa tana fuskantar shi da kyau a hankali ta matsa dab da shi ta ce "Allah Ya baka wacce ta fi Fiyya" Ashraf ya yi sak can ya ce "Me kike nufi?" "Ina nufin na ha ura da auren, na za i aikin" tana kaiwa nan ta fisge wayarta cikin sauri ta yi waje ya bita da kallo zuciyarsa na ta fasa. Tana fita ta kalli security ta ce "Idan ya fito a rufe mini office" waje ta yi ko Elevator bata tsaya shiga ba ta sakko ta bene dake a wajan 5 floor office in nata yake. Sai gaisheta ake yi amma ba wanda ta saurara idanunta har dishi-dishi yake saboda acin rai. Misalin 1:43 dare ya nutsa ana samawa zuciya nutsuwa ya yinda kowa yake bacci a lokacin ne safiyarsa ta waye. Ya tsaya a ofar gidan yana kallon gate sosai ya jima a wajan kafin ya juya ya kalli Goge