← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 20 OF 40

Sashe 20

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

sai kamarya, zan fa a miki komai a daren ranar da kika zama halaliyyar Ashraf zan fa a miki, zan sau a miki binciken da kike akan Company" a ru e ta ce "Ta ya ya kasan ina bincike akan Company" "Safiyyerh kenan, that's is the difference between man and woman, ina da ba i sai goben idan na zo ganin matata a wannan lokacin dole na rungume ki halal runguma zan miki Safiyyerh" hankalinta duk a tashe waye Ashraf ne me ya sa daddy ya amince da auren shi? Ta kasa magana har ya kashe kiran sai ya ara kiranta video call ura mata idanu ya yi taga yana shiri cikin sauri ta ce "Kuma sai ina?" "Inda kika aike ni" ta bu e idanu "Kamarya?" "I miss you Fiyya shine abin da na manta na ce miki, a nan nake jin motsin ki" ya nuna mata saitin irjinsa, daga nan ya kashe wayar. Daga arshe ta yi zamanta cikin bedroom Awais har bedroom ya shigo ya dinga mata shira "Yaya Aiwas ka an yanke mini farce" "to ban ta a ganin amarya irin ba tunda nake a duniya" ya jawo afar ya fara yanke mata farce ta rufe idanu. Washegari da sassafe Fiyya na bacci daddy da kan shi ya tashe ta, ta farka da yar saboda kan ta dake ciwo mamaki ta yi ganin kusan family a akin ya kalleta ya ce "Kin dai yi sallah ko?" Ta aga masa kai "Daddy lafiya?" Ya yi shiru ya ce "Junaid je ku fara yin gaba, Captain an kira shi yanzu daga can headquarter, Ummi akko mini hijabin Maama" Hijab ya kar a ya saka mata ya ri e hannunta Anty Turai ta yi gaba tana zabgawa Fiyya harara har harabar gidan suka je, abin mamaki gidan shiru ta rasa meke faruwa a motar daddy suka shiga yana baya ri e da ita Awais na jan motar da Ummi. Motar Fiyya kuma da ita Captain ya yi using wajan fita saboda shi bai Fiyya aukan tashi ba. Fiyya ta yi shiru kan ta a asa,har suka arasu cikin babban gidan mai tarin jama'a daidai lokacin aka fito da shi daddy na ri e da hannunta ya ce "Mamana je ki masa addu'a" "Addu'a? Daddy waye?" Ta furta muryarta na rawa ta juya ta kalli makarar da aka ajjiye gabanta auke da gawa, ya sake ri e hannunta da kyau ya jata zuwa gaban makarar ya du a tare da yin namijin arin bu ewa. Fiyya numfashinta ta ji ya auke lokacin da idanunta ya yi arba da gawar Ashraf dake kwance cikin makara, jira ya fara aukar gangar jikinta da gaske Ashraf ne kwance ba yau aka ce za a aura musu aure ba shine zai mutu anya gawar Ashraf ce numfashinta ya tsaya cak tana daga tsayen suka ji ta yi wani irin ajjiyar zuciya tare da yin baya cikin sauri a tare daddy da J suka tare ta, ta arasa suma a jikinsu. Bayan sallatar gawar Ashraf da binne shi duk ana zaune ana addu'a daddy ya ce yana neman alfarma don Allah suka ce tame "Kar a tambayan hujja ko dalili a yanzu ina son a aura auren Safiyyerh da Aliyu". for now na san a ranku za ku yi ta wasu wasu, wasu ma su ce ba su gane inda labarin ya nufa ba ku dai nutsu tafiyar kura ce mai tsar iyya har nisha i kuke bani idan ana comment tafiyar da hasashe ku lissafi ba zai ta a kawowa tunanin mutum ba, kar ku ji kun karaya domin na san dole a gaba zaku bu aci labarin, har yanzu shimfi a muke yi iya shafi 8 mukai* Littafin MUTALLAB na ku i ne kuma za a ke yin posting kullum. An fara biya yau domin shiga paid group na MUTALLAB. MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S.... A tura shaidar biya ta nan 08164069385 ku yi ku biya a sati uku mu kammala Domin gyaran nono Assalama alaikum Hajiya muna da ingantaccen maganin gyaran nono wadda ya amsa sunansa magani Maganinmu ingantaccen maganine da yake tada jijiyon nonon da suka saki y'ar uwa breast dinki ko yakai silifas saboda kwanciya kikai amfani dashi in sha Allah zakiga amfaninshi acikin 1week maganinmu powder ne yana ciko da breast y gyarasu bashi da illa ajikin mutum munyi amfani da saiwoyi da magunguna gargajiya domin gyaran breast 08063114606 ina garin kano karki sanya y'ar uwa nono yana karawa mace martaba a gurin mai gida maganinmu kowa zai iya sha wadda zatai yaye ko gyara budurwa duk zasu iya sha breast dinki ya ciko yayi bull -bull [10/15, 2:30 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 9 *Bright pens..2nd batch* "Bani da wani za i sai na hakan, ha a auren Aliyu da Safiyyerh kar ku tambayan dalili kar a tambayan cikin Safiyyerh da Aliyu waye ba wayar halittata bace ta yi sanadin zuwan shi duniya, hankalina zai fi kwanciya kafin Ashraf ya kwana cikin kabari ya zamana Safiyyerh nada igiyar aure a kan ta" ajjiyar zuciya Sharfa i ya yi idanunsa a kan Prof Abdu Marafa ya ce "Me kake jin tsoro da kake so dole ka aurar da ita, Allah Ya gani amintar mu ya saka muka yanke hukuncin ha a yaran nan aure saboda arfafa zumunci, to kana taka Ubangijin talikai na tashi nasa kuma shine gaskiya, Ashraf ya rasu baya duniya ina tunanin ka bar yarinyar nan ta samu nutsuwa ta duba wanda take so yake son ta sai a yi mata aure, kar a untata rayuwar yarinya" "Sharfa i ba zaka fahimta ba, ka yi mini wannan alfarma ka wakilci Aliyu ni zan wakilci Safiyyerh ga jama'a su shaida Please sai a ha a a yi addu'a har ta Ashraf" J zufa har yanko masa take yi na tsananin mamaki mene ha in Captain da Safiyyerh da za a yi musu aure? Baya son zuciyarsa ta gasgata abin da yake jin tsoro ko wassafo shi cikin kan shi, Safiyyerh fa and Aliyu? Ya Allah! Shi dai Awais kan shi a asa Dr Hash daman baya wajan yana can duba Fiyya tunda ta fa i wajan ya yi shiru can daddy ya ce "Kawai alfarma nake nema zan ji da in hakan idan ka yi mini" "To shikenan, waye ma aurin auren?" Daddy ya nuna wani abokinsa, Sharfa i ya ciro ku i mai yawa a cikin aljihu ya dire ya ce "Ni Sharfa i ina nemawa ana Aliyu Abdu Marafa auren Safiyyerh Abdu Marafa a wajan waliyi na wannan yarinya" daddy ya saka hannu ya auki ku in ya ce "Ni Abdu Marafa uba a wajan Safiyyerh Abdu Marafa na bawa Aliyu Abdu Marafa auren yarinyar wajena Allah Ya sanya musu albarka" addu'a aka yi nan take kuma aka aura auren a gaban shaidu ma aurin ya ce "Aure ya auro a kan sadakin da Sharfa i ya bawa dubu ari biyu, Allah Ya sanya albarka tsakanin Aliyu da Safiyyerh ya kuma ka e fitinar da kan iya wanzuwa a tsakaninsu" duk aka amsa da amin. Daddy ya lumshe idanunsa yana sauke oyayyiyar ajiyar zuciya nutsuwar ta saukar masa, bashi da sauran fargaba a yanzu Safiyyerh ta zama matar wani. Kasancewar rasuwar an babban mutum ce kamar Sharfa i ya saka manyan mutane zuwa gaisuwa, an kasuwa da an siyasa da wanda dai suke jin kansu wasu ne a garin. Kallo kallo aka shiga yi tsakanin Hon Ma atai da Eng Ali wali dukkan su cikin shiga ta alfarma, ga mutane da take musu baya kowanne da tarin an jagaliya da an daba gudun kota kwana. Hon Ma atai ya yi murmushi yana mi awa Ali wali hannu ya ce "Kwana da yawa Ali wali?" Ali wali ya auke hannu sai kuma ya juya ya ce "Ba yanzu ba ka jira na wani lokaci komai zai haska, za a yi tsawa wal iya ta bayyana munafukan da suke oye cikin duhun ciyayi" murmushi Hon Ma atai ya yi kawai yana furta "Allah Ya nuna mana" gaisuwa duk sukai sai dai daddy tsakaninsu kawai addu'a ya mi ewa daga wajan. Bayan yin ta'aziyya Hon Ma atai ya ce "Allah Ya yi wa Ashraf Rahama, ya ta aita iya kan shi" Sharfa i ya juya ya kalli Hon Ma atai kana ya kalli Eng Ali wali sai kuma ya ce "Amin, yanzu ba gashi ba gwanin sha'awa a dinga siyasa bada gaba ba sai an fi samun nutsuwar zuciya data walwa duk wanda zai samu wannan kujerar Ubangiji ya gama rubutawa kawai dai lalube ake yi cikin duhu ku ha a kai da hannu kowa ya yi kamfel nasa babban jin da in ba jam'iyyarku aya ba" Cikin jinjina kai Hon Ma atai ya yi murmushi daman shi bashi da wata matsala da Eng Ali wali shi yake haukan shi hankalinsa na kan wanda ya yi shiru, shirun nasa kuma yana nufin babbar barazana a gare shi "Siyasa ai ba zata ha a musulmi irina fa a da wani ba, munga jiya mun ga yau muna da tabbacin za muga gobe mai kyau, ni fatana na samu gurbin saka hannun jari a kamfaninka idan aka bani dama an yi mini komai Sharfa i" daddy na jin su can aka kira shi waya da sauri ya mi e tsaye yana neman uzurin tafiya Eng Ali wali ya bisa da idanu. Cikin dare Fiyya ta farka da wani irin ciwon kai na ari guda, ta kasa bu e idanunta a hankali ta saka hannu ta dafe kan ta duk da halin cewa bai hanata yin addu'a ya yi tashi a baccin ba domin tabbatarwa da kanta ba a cikin kabari ta farka ba. "Sannu Maama" shine abin da Ummi ta iya cewa tana hamdala a ranta domin shirun ya yi yawa ta dam e hannunta sosai "Ummi kai na ciwo, ciwo nake ji a gefen kaina" jikinta har rawa yake na tsananin ciwo Ummi ta ce "Maama zai daina in sha Allah, bari a kira likita" "Ummi daddy fa?" "Yanzu ya fita, ki yi ta addu'a komai ya yi farko yana da arshe, wannan ciwon kan zai daina miki watarana bu e idon ki kalle ni" a hankali ta bu e idanun
Chapter 20 · 0% Book details