Sashe 31
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ce "Where are you hiding?" Ya aga idanunsa a hankali ya kalli Captain bai ce komai ba kuma ya cigaba da danna wayar, Captain ya saka hannu ya dungure masa kai ya nemi waje ya zauna yana ta a computer shima. Da sauri ya mi e kuma jin sautin muryarta da yadda take arin bu ofar ya yi saurin mi ewa ya nufi ofar daidai nan Fiyya ta shigo "Yaya gaskiya yunwa nake ji akwai hadari sosai a gari ina tsoron ruwa" "Muje" Ya yi saurin fa a yana kama hannunta tare da rufe ta da jikinsa le awa take son yi ya saka hannu ya juyar da fuskarta ya jata waje, shima in dake zaune ya juyo a nutse ganin sun fita ya saka ya cigaba da abin da yake yi. Cikin dare Fiyya na bacci ta ji ana buga ofar parlon kamar za a cire ta, ta mi e da sauri riga da wando ne jikinta na bacci wandon iya cinya ta saka slipper ta fito, tana mamakin mai ya sa Captain ya kai dare har haka? Ta bu ofar "Yaya ka tashe ni daga musulmin bacci da nake..." Shiru ta yi tana yin baya ganin shi tsaye a bakin ofa su Goje da Mangal a bayansa "Kai ne me ka zo yi mini har gidan mijina, matar aure ce ni fa" banko ofar Moh ya yi ya shiga yana arewa parlon kallo "Mai dawa auke ta mu shige kar a yi ta kwanaki" ta gudu Fiyya ta juya zuwa part in Captain tana kirin sunansa a tsora ce kafin ta arasa Moh ya saka afa ya falleta ta fa asan tayal idanunsa ya yi jajur domin ba haka ya zo da su ba, jin ana shirin bu ofar akin Captain Moh ya kalli Goje da sauri Goje ya la e a baya kafin Captain ya fito, cikin sauri ya rufe fuskarsa da yalle. "Safii are you ok? Peanut ihun nan fa wife?" Yana fitowa Goje ya saka gora ya maka masa a ka kasancewar Captain bai shirya ba ya fa i a wajan da sauri kuma Moh ya ce Goje ya auki Fiyya ko me ya tuna sai ya saka hannu aya ya sunkuceta a kafa a yana aga wu a sama suka fice daga gidan... MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 Zan yi cutting free a shafi na 15 in sha Allah. Wannan shafin ku hanzarta yin payment kafin wannan lokacin yanzu kuma na labarin a rufe yake zuwa gaba za ku ce kun shiga uku ashe haka abin yake ina ara tuna muku ba fa farkon labarin muke a tsakiya muke waya san mene ya faru a farkon? Me kuma zai faru a gaba? Just pay 500 naira only.[10/23, 5:43 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 13 *Bright pens..2nd batch* Safiyyerh na dur ushe a aramin akin da suka ajjiye ta ciki, warin sigari ya cika akin sai yun urin amai take yi ta kasa, ta shiga tashin hankali da tunanin suwaye wa annan da suka je har gidan mijinta suka dake shi tare da yin kidnapped inta? Me suke bu ata a wajanta waya saka su yin hakan? Da alama ba ku i suke nema ba wani muradi ne a ran su da suke son cikawa manufar da bata san ta mece ce ba. Ta ago kanta da yar tana bu e kumburarrun idanunta saboda kukan da ta yi da hanzari ta fara buga ofar da hannunta tana girgizawa tare da fa "Wai baku da imani ne me na yi muku idan ku i kuke bu ata ku bani waya na kira daddyna zai biya duk abin da kuka bu ata na fansa ta, macace ni fa a gidan mijina kuka je har gabansa kuka sato ni, don Allah ku bu e mini wallahi wari zai kashe ni babu iska a akin ku tausaya mini" abin da take fa a tana dukan ofar da hannu, amma ko tari ba ta ji sun yi ba, kuma tana da tabbacin suna jinta ta sake aga murya ta ce "For the sake of Allah, da girman iyayenku ku mayar dani gida gaban iyayena me na yi da za a yi garkuwa dani,ku barni da raina kar ku kashe ni zan muku kwatancen gidanmu ku je wajan daddyna a baku dukkan ku in da kuke bu ata, idan ba ku yarda ba ku a cikin ku ina zan baku wallahi mahaifina ya ji abin da ya same ni mutuwa zai yi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un me na yi muku ne kukai garkuwa dani na shiga uku ni Safiyyerh Allah ka kawo mini auki" ta sake dur ushewa a bakin ofar ta tura kanta cikin cinyoyinta saboda warin sholi daya gama hautsina mata ciki kamar kayan cikinta zai fito haka Safiyyerh ke ji, duk girman idanunta sai da ya yi mitsi-mitsi abin ka da zabiya da yar take bu e idanun nan, ba sunan wanda bata kira ba hadda Anty Turai akan su kawo mata auki Yaya J ya sha kira. Ta sauke ajjiyar zuciya tana karanta addu'ar neman tsari da ku uta daga magauta ta yi zumbur ta mi e saboda fitsarin dake mintsinin mararta. A can wajan akin a cikin gidan da su Goje basu san da shi ba, duk suna zaune suna busa kayan shaye-shayensu haya i ya cika wajan, wani na shan sigari wani na shan sholi wani wiwi sun hautsina sai surutai suke yi. Moh na gefe aya wance afarsa ya ora akan aya idan yana acting ka auka jinin sarauta ne ko wanda yake da aljanu sarakai a kansa, duk ihun da Fiyya take yi da surutai yana jinta. Goje ya kalle shi ya ce "Wannan yarinyar tafa dame mu wallahi, ka kira ka fa a masa tunjiya mun akko ta ya san abin yi" Shiru ya yi yana sake ka afarsa a hankali har lokacin idanunsa a rufe yake. Goje ya kalli ofar akin da Fiyya ke ciki ya sake kallon Moh kafin ya mi e tsaye ya ce "Ina da matsala da jin kuka gaskiya, ko dai a rufe mata bakin ko a ara bakin biyu yanzu da askira" "Mangal" Da sauri Mangal ya kalli Moh jin ya kira shi domin tunjiya da suka akko Fiyya ko tari bai sake yi ba, bai runtsa ba har gari ya hawaye ba wanda kuma ya kula a cikin su. "Ankar sarki, fa a taka cikawa tamu akwai wani sagi a asa ne?" "Bana son haya in nan" lokaci guda suka kalle shi a take suka cillar da sigarin tare da saka afa suka murje "Angama sai mene na gaba?" Bai magana ba ya juya musu baya a hankali ya bu e idanunsa ya zaro takardar da yake faman ajjiya kamar rai, kusan kullum yana karantawa sama da sau wajan biyar a rana abu aya ne amma sai ya ji baya fahimta,baya kuma ganewa, ya zubawa rubutun idanu Goje shima ya le o kai yana kallo ganin ya ninke ya oye ya saka ya yi siririn tsaki "Na ji takaicin rashin makarantar da ban, shi ilimi ko yaya yana da rana" "Ina zargin wannan takardar bata tsafi bace, kamar ita ce ransa ko iskar dake sha a ya manta da komai amma banda ita, watarana sai na sace ta yasin" dariya Goje kawai ya yi ya san Mangal fa a kawai yake yi. "Mai dawa kasan a yankinmu an sace mutane har biyu, yau da sakaliya anga gawar aya ba idanu" ya juyo a hankali ya zubawa Goje idanu kamar mai tunani sai kawai ya mi e yana taku ai ya fice daga cikin gidan, suka bisa da idanu ganin yau ya zama wani so silence kamar ba Moh ba. Safiyyerh ta ji an turo ofar da sauri ta mi e tsaye tare da ja baya, mutum biyu take gani Goje da Mangal shi kuwa tunda ya cillar da ita a akin bata ara ganin shi ba. Abincin hannunsa ya cilla mata da ledar ruwa pure water ta kalli takeaway in da ruwan, ta auke kai a hankali tana sake ja baya "Saura ki i ci kamar na azo, idan kuma kika sake yi mana amai a nan sai kin lashe abin ki tas" ta urawa wajan ido ta ce "Ba zan iya cin abinci a nan ba, ni bana shan ruwan leda abincin ma ba irin wannan nake so ba, ko nama babu akai" "Kuma a ina kike tunanin ganin nama? Don ma kin samu an kawo miki dar yarinya saboda kina Manager kun saba cin mai kyau a sha mai kyau, a saka suttura a shiga mota a kwana cikin a.c ga naru a gida 24/7, a ci shinkafa basmati da ruwan gora dole ki ce haka, iyar aruna" Girgiza masa kai ta yi muryarta na rawa ta ce "Da gaske nake maka, ni kawai a bani ruwan jakar da lemo ko snacks" Goje ya dinga kallon ta ganin she is serious juyawa ya yi zai bar wajan ta yi saurin cewa "Don Allah ku bani waya na kira daddy na maka al awarin yanzu za a kawo ku in da kuke bu ata wajan nan akwai sauro headache da fever zai kamani" ta langwa ar da kai gefe alamar neman alfama. "Ki jira Mai dawa ya zo, sai ki tambaya bani da ikon haka. Da kike maganar ku i kin ji mun ce muna bu ata ne? Ba kidnapped in ki mukai domin a bamu ku in fansa ba, mun sato ki saboda a koyawa asawa hankali a rage masa tsayin harshensa da yake da kau i kin gane? Daga yanzu ki cire rai da samun anci" "Daddy?" Safiyyerh ta fa a a gigice tana dafe kan ta idanunta ya cika da hawaye, tausayin kanta dana daddy ya cika mata zuciya babu wani wanda take so a duniya sama da daddy da Ummi me za su yi masa rayuwarta suke son kassarawa tabbas idan suka ta a kimar mahaifinta. "Me daddy ya yi muki, mene ala ae sato ni da kukai da mahaifina me kuke nema a wajansa na ro e ka da girman Allah kar ku cutar da mahaifinsa kar ku illata rayuwarsa, shi ne jin da