← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 10 OF 40

Sashe 10

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ce fa?" "Ko takaddar jikinka zan ora afa akai" wanda ya yi maganar ya yi saurin kallon farar shaddar dake jikinsa fara tas da ita sai ya ja bakinsa ya yi shiru. Moh ya kalli gefe yana furzar da iska daga bakinsa ya ce "Me ya sa ka neman, bayan kana da gajojinka?" "Saboda kai ne ba uwar fuska a cikin wannan sabgar tamu, ba wanda zai gano cewa a tsagina kake za ka yi aiki mai kyau hankalina ya kwanta da kai Mutallab" wani irin kallo Mutallab ya jefa masa idanunsa sun sauya kala ya yi murmushi ya ce "Oh Mai dawa da jeji, ya batun yarinyar ka santa ne ko ka ta a ganin fuskarta?" "Na santa ko ban santa ba ina jin bashi kake bu ata ba. Yaushe kake so a kawo maka ita?" Girgiza kai Eng Ali wali ya yi ya auki ruwa ya kur a ya ajjiye kana ya mi e tsaye yana zagaye parlon hannunsa a baya "Ka jira umarni na, kawai ka zama cikin shiri a koyaushe zaka iya jin kira. Akwai gidan dana samu a bayan gari zan baka makullin ko ka akko ta can zaka ajjiyeta kai ne zaka dinga kula da ita har yanzu lokacin da muka shirya abin da mukai niya, a cikin gidan akwai kayan aiki irin naku wanda za su sama muku nutsuwa" Goje ya jinjina kai cike da jin da i kafin ya ce "Mai gida za a siya mana mota mai iska kamar yadda muke an iska?" "Za a yi muku komai, ku ri e amana. Sai dai kawai shara i ko da wasa kar ku nuna kun sanni idan ina bu atar ganin ku a wannan gidan zamu dinga ha uwa, ku bu ewa kowa idanu kar ku ji tsoro da shakkar komai ni zan tsaya muku har zuwa ci za e" Moh ya ce "Bayan cin za an fa?" "Kamarya?" Ya bu e manyan idanunsa sosai a kan Eng Ali wali a karo na farko ya are masa kallo "Mene farashin aikina?" "Nawa kake so?" Ya yi shiru yana tunani can ya ce "Zan sanar" Eng Ali wali ya akko atuwar bana da fastoci ya bawa Goje da yawa ya ce "Kuje ku fara da aikin li awa wannan a unguwanni da sa o da lungu ya zamana babu wanda ake ganin sai Eng Ali wali, bayan wannan akwai wani dattijo da yake zuwa gidan rediyo yana yi sojan baka kuma duk ni yake kushewa yana son ji a mini aiki a tabbatar an saka shi yin shiru da baki da kowacce hanya" ku i ya ciro daga cikin Aljihu ya mi awa Goje ya ce "Aje a yi caji a huta" har Moh zai juya sai kuma ya tsaya ya cake waje guda kamar sa ago ya ce "Me ya sa kuke son a kamata?" "Aiki ne kawai naka wani abu ba sai ka sani ba, mune shuwagabanni ku dai a baku ku i da kayan sararawa shine" kai tsaye Moh ya ce "To nemi wani" Eng Ali wali ya ce "Me ya sa? Bayan kai ka cancanta?" "Ba zan ba" "Shikenan na gane, Safiyya Abdu Marafa na fa a maka a ce wajan tsohon leccara, yana kawo mini barazana a sabgar siyasa tare da nuna rashin cancanta a fili. Matasa na jin maganarsa abin da ya za a kuma da shi suke yin aiki a yau in da muke ciki matasa sune siyasa ina so a sa shi yin mubaya'a dole. Kasan da yawan lokaci Malamai suna kawo mana cikas" Mai dawa ya jinjina kansa alamar ya ji sai dai bai yi magana ba a hankali ya du a yana bu e hannu ya ce "Sai godiya" "Sai godiya" Mangal da Goje suka fa a suna zagaye shi. Cikin sauri kuma ya fice daga cikin parlon suna mara mishi baya. Eng Ali wali ya dubi wanda ke zaune sai kuma ya yi dariya sosai ya ce "Amfanin su kenan fa babu wani aiki da an daba zai iya yi maka banda bangar siyasa kashe kashe da sare-sare mu kuma sai mu jefe su da abin da sukewa" Fiyya na tsaye gaban madubu tana gyara rolling mayafin kanta yau ma suit ce a jikinta ta mata riga da wando blue black ta amshe ta sosai ta kalli kanta a madubin she missed the old Safiyyerh komai nata sabo take jin shi, ta ji kamar ta rasa wani abu mai amfani a tattare da ita amma mene? Shi ne abin da sam ta gaza fahimta ko a cikin bacci. Ta sauke numfashi tare da aukan wayarta da jakarta tana arin bu ofa ta fita Ummi na shigowa cikin akin Fiyya ta yi baya tana bata hanya kafin ta ce "Good morning Ummi" daga sama har asa Ummi ta kalle ta sai kuma ta je can bakin gado ta zauna tana sake kallon Fiyya "Ina za ki?" "Ummi Company" "Junaid told me ba ki da lafiya, na yi bacci da wuri" a hankali ta ce "Lafiya lou nake Ummi ga alama kin gani zani aiki" "Fiyya bana son irin wannan shigar taki, kuma ki ha ura da aikin nan yau za a kawo kayan auren ki" da sauri ta ce "Aure kuma Ummi? Ba sai nan da watanni ba?" "To Daddynku ya ce cikin satin nan" "Shikenan zan je aiki" "A'a ki ha ura yau" marairai ce fuska ta yi sosai kamar za ta yi kuka ta ce "Ummi akwai bu atar na je, ina da meeting da ma'aikata ba zan jima ba" Ummi bata san damuwar Fiyya dole a hankali ta ce "Allah Ya tsare ki dinga kula ke dai macace ba namiji ba, kina lura da abubuwa da kike yi" Fiyya ta yi dariya tana yin waje ta ce "Kuma ki saka tsoron Allah a ran ki Fiyya ban da wula anta jama'a, al'umma ta Annabi ce" Ummi ta girgiza kai kawai ta ce "Wato kin haddace kenan" "Dole na Ummi" Cak ta tsaya tana ri e kan ta Ummi ta ce "Subuhanallahi Fiyya kina lafiya? Ba za ki ha ura da zuwa aikin nan ba?" Ta an ya tsuna fuska da nuna alamar ba komai ta ce "Kawai na ji kaina kamar an saka mini shocking" gaban Ummi ya fa i sosai sai bata nuna ba ta kama hannun Fiyya suka sakko asa. Dr Hash ne ya fito shima sanye da farar riga ta likitoci Fiyya na kallonta ta ce "Likita bokan ture, kuma fi e ku inke" "Kamar wasu mahauta" ta yi murmushinta mai kyau tana lumshe idanu "Barka da safiya Dr" ya yi mata murmushi "The whole Manager in the world" Ta bu e ido shima ya bu e kafin su ce komai J ya fito shima yana cewa "In the world mana, wannan kamfanin nan ku ina ne basu da reshe ni dai watarana zan zauna ki bani labarin kamfanin sosai na ji ai na yin wanda yake da shi" "Kai Yaya J nima ban san ko na waye" ya bu e ido ya ce "Ban gane ba?" "Da gaske nake Yaya ban san asalin me shi ba, kawai dai na san ni Manager ce" "Ji nake Ashraf's father is the owner of the company" Ta tura baki gama tana harar shi "Kuma ka sani kake tambayata" ya aga mata gira ya ce "Zan zo ki nema mini alfarma wajan surukin naki nima ya bani ko messenger ne" bata kula shi ba. ago kai ta yi suka ha a idanu da shi yana zaune ya watsa mata harara yana auke kan shi gefe "Aliyu ba yau zaka tafi bane" ya yi shiru a hankali kuma ba tare daya ago kai ba ya ce "A'a" "Ok na auka yau ne, ni wallahi duk firgitar dani kake mutum ba walwala kamar a filin ya i nan fa gida ne, amma kodayaushe kamar an yi maka dariya ko yaya ne ka dinga murmushi" "Ban iya ba Ummi" "Murmushin ne baka iya ba Aliyu? Ka gwada zaka iya" ya mi e tsaye yana yin waje "Ban san yadda zan ba" "Ina kwana Captain?" Fiyya ta fa a tana ha e fuska ko inda take bai kalla ba ya yi waje abin shi. Shi dai J murmushi kawai yake yi halin Captain na bashi malam sosai suka jera shi da Fiyya suka fita. Mota ta shiga yana aga mata hannu shima ya shiga tasa motar kowa ya kama hanyar wajan aikin shi. Fiyya na driving a nutse ta hangi wata mota na bin duk inda ta yi sai ta ta e fuska ko a jikinta a fili ta ce " an wahala ko waye" Daddy dake zaune bayan shigowar Ummi cikin parlon sama ya kalleta ya ce "Me kike cewa Ummi?" Ta damuwa ta ce "Kwana biyu ba a amshi maganin Fiyya ba, kuma kamar ciwon zai tashi" ya ajjiye littafin hannunsu yana saka glasses ya ce "Wani abin ya faru?" Ta numfasa yana fa in "Irin abin da ya faru kwana ki tana jin kamar ana mata shocking a kanta, ni wallahi bana son ma ta dawo daidai bana fatan ubangiji ya ara gwada mini tashin hankali dana gani shekarun baya" Daddy ya jinjina kai "Nima addu'ar da nake a raina shi ya sa ma na matsu kawai a yi ai maganar auren nan, wallahi bana son Maama ta dawo old Safiyyerh" "In sha Allah hakan ba zai kasance ba" Meeting hall in ya yi shiru sai muryarta dake tashi cikin fa a tana an bu e hannayenta tare da yin baya ta ce "Wanne irin rainin wayo da hankali ne, file in dana ajjiye shi a office ina ina jiran a kawo mini proof hujjar abin da aka fitar aka samu shigowar ku i zuwa asusun kamfani kamar yadda Accounter ya fa a mini shine za a ce wai na yi signature a file aljana ce ni da zan taso da gida na zo kamfani na saka hannu, idan zan saka me ya sa ban yi ba tun da file in ya zo table ina?" Ta mi e tsaye tana kallon su gaba aya duka maza ne ita ka ai ce mace ta koma ta zauna tana juyi a kan kujerar "I need to find out the truth, meke faruwa a
Chapter 10 · 0% Book details