← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 40

Sashe 21

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ganin yadda idanun ya yi jajir ya saka Ummi cewa "Subuhanallahi wannan jan kuma na magani da mene?" "Ummi jimawar da ta yi a kwance da ciwon kan shine ya saka idanun ja yanzu daddy zai shigo Fiyya zata ji sau i ki kwantar da hankali" daidai nan daddy ya bu ofa ya shigo J na bin shi a baya da Dr Hash, ganinsu kuma ya saka komai ya dawo tunanin Fiyya ta runtse idanunta tana jin fargaba na saukar mata. "Da gaske Ashraf ya mutu daddy? Da gaske an binne Ashraf babu Ashraf ya mutu yanzu haka yana kwance cikin kabari mijin da zan aura ranar aurin aurena ya mutu daddy na shiga uku" daddy ya kama hannun Fiyya cikin nutsuwa ya ce "Laa, sam ba ki shiga uku ba tana iya yiyuwa ya shige iyakar shi ne, kuma mutuwa a hannun Ubangiji take idan lokacin ya yi kota wacce siga ce dole wannan rai ya koma wajan wanda ya samar dashi, Maama da gaske mijin da za ki aura mutu ki sawa ranki ha uri ki yi masa addu'a ki saka salama ki auka bashi ne za inki ko alheri gare ki ba, Ubangiji na yin komai a lokacin ya yi niyya babu mai tuhumarsa hujjar hakan domin shi ishasshe ne ki yi addu'a Safiyyerh Ashraf is no longer alive pray for him" juyawa Fiyya ta yi ta zubawa daddy manyan idanunta wanda yake cike da hawaye da yar ta ce "Ashraf ya mutu ya bar ni cikin zullumi daddy, inama tuntuni aka aura mini aure da shi, innalillahi wa'inna ilaihirraji'un wayyo ni Safiyyerh" "Zullumi na me kuma Safiyyerh kin ga abubuwa da yawa a rayuwa sai mutuwar Ashraf zai tsaya miki? Ba za ki yi addu'a ki sawa zuciyarki sallama, kuma wani hanin ga Allah baiwa ne kamar yadda aka sanar yau aurin auren ki da Ashraf Allah bai yi ba, haka kuma al awarin Allah gaskiya ne igiyar auren wani ta hau kan ki Maama" ta yi shiru don ta tabbatar daddy ba zai fahimce ta ba, ba zai gane me take nufi ba, ta yi missed Ashraf tun ba'a je ko'ina ba ta ji inama ita Ubangiji ya auki rayuwarta ya bar Ashraf ko da bai aure ta ba, babu mamaki ta dalilinsa wani ya san abin da yake oye gashi ta mutu ya barta da wani irin damuwa ba tare daya bar mata ofa ko aya da zata gane ba komai ba. "Daddy me ya sa ka ha a aure na da Ashraf tun fari?" Daddy ya kalli Fiyya cikin kwantar da hankali "Saboda ya cancanta kuma ya dace Maama ki yi shiru da wannan maganganun duk zafin ciwo ne yake sawa kike furta su kamar saukar ruwan sama ki yi addu'a" ta jinjina masa kai a hankali ta zare hannunta daga cikin nasa idanunta rufe sai sauke numfashi take yi ba tare da ta ce komai ba ta juya ta kwanta maganganun Ashraf na dawo ba, a ranta ta dinga masa addu'a ita bata ta a sanin bashi da lafiya ba, he never told her he was sick innalillahi. Dr ne ya shigo zai yi magana daddy ya yi saurin girgiza masa kai alamar kada ya ce wani abu serious Dr in ya zubawa Safiyyerh idanu ya ce "za'a sallame ta yau kamar yadda ka bu aci baka son kwana zan mata allura amma before" "Thank you Dr" Dr Hash ya mi e ya ce "daddy zan je asibiti ina da aikin dare Awais zai yi dropping nawa bana jin da i" Ummi ta ce "Kuma baka jin da in zaka tafi kamar dole ka yi kwanan tsaye ba'a aukan uzuri ne" ya an yi murmushi kawai ya ce "Ummi ai ba zai yiwu na amshi ku i na i aiki ba, sai Ubangiji ya kama ni da wannan hak in ki yi addu'a zan iya" ta ce "To Allah ya sauwa e ya bada sa'a ya kuma kare" "Amin Ummi" in ya yi wa Fiyya allura ta samu bacci mai nauyi, Ummi dai kallon daddy take jin ya kira Aliyu ya zo ya auki Fiyya nan da 20 minutes shi zai tafi tare da Ummi har lokacin Aliyu bai san da batun auren ba kamar yadda Fiyya bata auki maganar daddy serious ba. Ya gyara mata kwanciya ya mi e Ummi ta mi e tana shafa kan Safiyyerh a haka suka fita. Har wajan arfe 1:30 Fiyya na kwance tana bacci lokaci zuwa lokaci wata nurse ke shigowa duba ta. Yana tsaye hannunsa biyu zube cikin aljihu ba zai ce ga abin da yake tunani ba, amma fuskarta kawai yake kallo ganin yadda a bacci ma take ata rai ta sauke ajjiyar zuciya, ofa aka bu e ya yi saurin yin baya yana kame fuska sosai. Dr ya kalli Captain ya ce "Sai yanzu na auka ma ko a nan zata kwana" Aliyu dai ya yi shiru ya zaro waya ya fara dannawa "ga maganganun nata wannan za a yi amfani da shi lokacin...," "Ka kira su, sai ka musu bayani" shi daya tsaya tunanin yadda zai tashe ta yake ga daddy sai kiran shi yake banda haka da ba zai zo bama, ya saka afa ya fara zungurun gadon dr ya ce "Allurar da aka yi mata nada arfi sai dai ka auke ta" siririn tsaki ya yi "to auke ta kai" ganin fuskar Aliyu cikin serious ya sa dr ya nufi Fiyya zai auke ta zuwa waje kafin ya arasa kawai yaga Captain ya saka hannu da drip in da mayafin nata ya aga sama ta zabura ta yi saurin ri e shi Idan ba kuskuren ji ya yi ba ya ji kamar ta ce "TAHHB" ya sata gaban mota ya kwantar da kujera kamar wanda ake bi haka yake jan motar. **** Yana dur ushe ya tsattsare mutumin da jajayen idanunsa wanda suka shige ciki alamar a buge hannunsa ri e da askira gefe kuma jibgegen karan shi Tiger ne da duk a cikin karnukan ya fi son shi. Ya saka askira in a cinyar mutumin ya nutsa jini ya fara fita sosai yana ihu da kururuwa cikin tsakiyar daren ga duhu ko'ina ya ce "Wai me ya sa baka da imani ne, zaka raba mini cinya biyu" Duk da cewa a buge yake amma tar ya bu e idanunsa, cikin muryarsa da kana ji ka san shi ba ma'abocin magana bane da wani kalar sautin mai kama da gurnanin zaki ya ce "Ka gane ni yanzu?" Ya jinjina kai yana wani irin nishi da kakari kamar na mutuwa ya ce "Na gane na gane, wallahi na gane ka" "Good" ya sake nutsa askirar ya yi feshi kunama ta fa o ta shige cikin wandon birnin ya ce "Sanda aka yi mini baru ma'ana aure, da nazo kai na ganin bakin ofar gidana, haka ne?" Ya sake fa a yana ara cilla masa wata kunamar ba irin ta sake shigewa cikin wandon mutumin, Darma da Goje sun tale shi kowanne ya take hannu aya mutumin ya yi shiru hakan kuma ya sake fusata Moh ainun "Idan aka bani ciwon kai hauka nake yi ba zaka ka ji da i ba, a yunwa ce nake, yi batu" kamar zai mutu cikin kakarin mutuwa ya ce "Zan yi, zan yi magana" suka sake shi suna kallon shi. "Mutane kala biyu ne suka shigo a wannan daren da aka kawo ta, na farko sun bani ku i fuskar su a rufe take na biyun ma sun sake bani ku i suma fuskar su a rufe take amma sun bani sa o na baka tun a wannan lokacin, bayan an kama ka na rasa wa zan bawa na dinga bulayi kawai na ha ura, daga baya kuma aka zo aka sake cewa na bada wannan sa on na ce a'a sai sukai mini tagoma shi da ku i har miliyan aya kawai na basu ai kan asar nan yadda muke fama da babu da yunwa ga iyalai ina dasu kawai na amsa na bashi" Darma ya ce "ka ji kimini an yankin nan ba za ku gama da duniya lafiya ba, da yar kusha ruwan alkausara" Moh ya zubawa mutumin jajayen idanunsa sai kuma ya mi e tsaye magana yake son yi amma ta ma ale a harshen shi da yar ya ce "Ku yi masa alli- alli" yana cewa haka ya juya. "Baka ji ba, ai na haddace abin da aka rubuta harafi uku ne a jiki. A.M.A, sai wani suna nada ban kamar sunan asibiti kamar sunan unguwa idan na tuna zan zo na fa a maka amma don Allah kar ku yi mini komai a tausaya mini sabuwar amarya ce dani" "Ni tawa matar ko kwana ban yi akinta ba, duk irin gwagwarmayar dana sha, uhmmm" ya yi shiru a lokacin sautin muryarta yake ji na kakarin mutuwa a kunnensa can ya mi e kawai ya yi gaba. Goje ya ce "Zan dinga zuwa lokaci lokaci domin kana cikin taskar Moh" Da sauri suka bi bayansa ganin har ya yi nisa sosai "Mai dawa daman ka iya yaran nasara na ji ka ce Good" "Na yi kala da wanda iya turanci ko mota ko amfani da waya ne?" Kallon tsaf sukai masa Darma ya ce "Ciki ne kai yasin sai fama kake da kan ka ba wannan maganar a basar kawai ya maganar awan nan?" Kamar zai yi shiru sai ya ce "Bana son sabga da mace zan iya kashe ta kamar yadda itama ayar na kashe ta" Darma ya fashe da dariya sosai yana ka a kan shi ya ce "ba wannan ba wallahi wata figigiya da ita, suma dai basu da man kai wai ita ce manja" Goje ya ce "matsalar kai da i ne ajawo sam ciki ne kai, manager ake cewa dake mayen garau garau ne kai wai manja ai uwar manja gaja kawai" Darma dai bai kuma Goje ba ya ce "Maganar gaskiya wannan za a iya karya mata ugu a wajan akko ta ma sille kenan, Mai dawa ko kai baka ganta bane" Ya yi musu shiru yana jinsu dai "Sai godiya, ina magana baka ganta ba wata ar shila da ita?" "Ita wa?" "Manja "Idan ka ara ce mana manja a wajan nan
Chapter 21 · 0% Book details