← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 28 OF 40

Sashe 28

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

asa" Hon Ma atai ya ce "Waye Mutallab?" Sp Ghali ya ce "Nothing serious about him hon, shekaru uku da suka shige an kama shi da laifin kashe matarsa ranar da aka kai masa ita matsayin amarya, kafin nan yana da record na zama gidan yari na watanni sai kuma ta a guduwa Legas, a baya kuma kafin hakan shi mafarauci ne ma'abocin shiga jeji ya yi farauta" "Hon akwai matsala ne? Na ga ka yi shiru?" "Batun Scorpion ba, case in yarinyar nan Manager a ranar ance shima Scorpion ya je wajan" Sp Ghali ya ce "Hon Scorpion da an siyasa irin ku yake da matsala fa, ko mutumin daya kashe last yana da za hujjar kisan mune dai bamu sani ba, waye Scorpion ba wanda ya sani jami'an mu na neman shi haka F.i.d Federal investigation department wallahi suna kama shi wannan kisa ne nan take ko su yi masa allurar hauka" "Al'amarin Scorpion ya yi kama da aukan fansa fa, za mu zuba ido ya kashe mu ne? Ku hanzarta nemo ko waye Sp Ghali" "In sha Allah Hon" Aliyu na zaune saman kujera daddy ya ce "Kaji ai ko?" Ya jinjina kai kawai "Zuwa dare sai ka auke ta ku tafi can part in dake gidan daman tuni an zuba komai empty dai yake to azo an kaiwa Safiyyerh kayanta, Aliyu Safiyyerh amana ce idan ka ci amana ba zan yafe maka ba, na yi ha uri na rabu da kai amma na so kun bar asar gaba aya" addu'a daddy ya yi musu sosai duk da Fiyya bata wajan. Aliyu ya tashi ya fita. A daren ranar an jarida suka shigo saboda hirar da za su da daddy. Sosai aka yi hirar inda yake cewa. "har kullum ni Professor Abdu Marafa bana goyan mutumin da bashi da wata nagarta wanda baya duba rayuwar yaranmu matsa wanda kuma zuwa gaba sune zasu gaje mu, duk wanda ya bu aci ku za e shi ku fara duba nagartar shi waye shi, bane background na rayuwarsa waye shi tun farko? kar a yi amfani da talauci da rashin iliminku a saka ku yi za an tumun dare a wannan lokacin matasa yana da kyau ku yi gangami ku magana da murya ku saka iyaye na gida anne da yan'uwa su za i cancanta, wannan masu gamu taliya gishiri ko masu siyan uri'ar mu basu ne wanda suka dace ba, uri'armu ita ce a'cinmu kana siyarwa baka da damar yin za e ku kalli yadda ake mayar da ananan yaran an daba masu bangar siyasa ana basu waya suna aikata zunubi suna kai kansu inda za'a kashe su, ku fa a mini ko sau kun ta a ganin an wani daga cikin an takarkarun nan? no! Sai yaran talakawa wanda basu da ilimi ko basu da sana'a sai a yi amfani da wannan damar a janyo su a kur ata musu rayuwa a arshe kuma ko gidan yari yaro ya tafi wallahi sai dai iyayensa su yi fafutuka duk da cewa har da laifin wasu iyayen a lalacewar yaran, matasa ku ha ungiya da za ku dinga taimakon juna kar ku yadda da mulkin kama karya kuna kallon shekaru hu u da suka shige yadda za e ya kasance" "Professor Abdu Marafa kenan a yayin da yake bawa matasa shawara akan su mi e tsaye domin watuwa jiha an'cinta. Professor mai ya sa duk maganar da zaka yi akan matasa ne? Da batun shaye-shaye ko daba?" Daddy ya rantse idanunsa yana jin zuciyarsa na yi masa zafi can ya ce an jarida kenan baki abin magana, saboda matasa sune yau, sune gobe haka jibi matasa sune cigaban asan idan har aka tsaya musu aka fitar da iri mai kyau, shaye-shaye kuma....," sai kawai ya yi shiru. Yakasai ya ce "Gaba aya abin da zamu iya na a kenan a wannan satin, zamu cigaba da bibiyar professor Abdu Marafa domin ganin ha ar tasa zata cimma ruwa ko yaya ne? Ni Khalid A Yakasai nake cewa a huta lafiya" **** Numfashi Mutallab ke fitarwa a hankali jikinsa duk yanka saboda fa an da suka yi da an cikin gari bai san adadin mutanen daya sara ya fitarwa da jini ba, bashi da tabbacin ko bai yi kisa bama rabin fuskarsa duk yanka ne wani wajan har ya zame masa tabo. Goje shima cikinsa rauni ne da yar yake fidda numfashi a hankali ya ce "Sun kashe Darma fa, ni ban auka haka zuwa kamfel in yake ba, wallahi sun kashe Darma na yi arin kai masa auki amma ta kai nake" "Goje" "Na'am, Sarki" "Nemi ma oya" ya ce "Idan na oye kai fa? Naga ba zaka iya tashi ba gwara ni ma kai ma da tuni sun kai ka kushewa, gashi wannan an jakar Mangal ban san inda yake ba, balle a jira Ali wali a fa a masa koda taimakon da zai mana" "Wai baka jina idan ba iyama kake shirin zuwa ba ka tashi ka face Goje" da sauri Goje ya mi e ya yi kwana saboda arar motar kwalawa da ya ji, Moh ya saka hannunsa a aljihu ya danna laya tuni ya ace a wajan. Abbasa ta dinga kallon Mutallab kamar baya numfashi ta girgiza kawai ta kalli mai yi masa treatment in bayan ya gama ya mi e ta ce "Sannu da ari" ya jinjina mata kai ya fice kawai. Ta yi shiru tana sake kallon an'malam. Kamar yadda daddy ya bu ata Safiyyerh ta tare cikin part guda da yake gidan daga can baya, ita dai da to kawai take binsa sai kuma idanu ta yarda ba zai za a mata abin da bai dace da rayuwarta ba, ta amince zata zauna da Captain Aliyu zata koyi son shi. Cikin sauri yake gudanar da komai kamar mai tsoran wani abu. A harabar gidan Aliyu na tsaye yana kallon Awais da yake cewa "Yaya ban gane tambayar da kake mini ba" "Ya sunanka ma?" Da mamaki Awais ya ce "Ikon Allah Yaya ni fa aninka ne tsayin shekaru baka san sunana ba?" Aliyu ya ha e fuska ba wasa ya ce "Kuma dole akai na haddace, seriously bana iya tunawa" "To kai ne Baba captain Aliyu sai Junaid sai Dr Hash sai ni Awais sai Maama" "Ok, shi likitan wanne allura ya ke yi mata ban damu na san ba a baya yanzu ina so" "Wai Dr Hash da ya kewa Fiyya? Ban sani ba gaskiya Yaya why not ka tambaye shi?" Wata tsawa ya dakawa Awais yana cewa "Get lost mumu" fita ya yi daga cikin gidan gaba aya. Har aya saura Safiyyerh na kwance a bedroom ta yi shiru tana jin ciwon na yi mata zafi ta yi kuka sosai na rashin sanin dalili har bacci ya auke ta. Cikin bacci ta ji an bu ofar an shigo ta yi saurin rufe idanu yana sanye da kayan bacci farare ya arasu ya duba magungunan yaga ko aya bata sha ba, ya arasa bakin gadon ya zauna shi gabadaya ya manta cikakken sunanta na gaskiya rashin sanin ne zai ce kawai ya saka hannu ya janyo afafuwanta zuwa asa ta matso dab da shi da sauri ta bu e idanu, suna ha a idanu ta tura baki tana juya fuska "Zan saka bindiga na harbe ki a iska kina juyawa" ta kalle shi ta ce "To yaya ciwona ka fama mini" kallon da yake mata ya saka ta mi e zaune "kin accepting auren?" Ta jinjina kai ta ce "Na yi kamar yadda ka yi na san daddy yana da nasa dalilin damuwata aya na rashin sanin gaskiyar ni ce ar daddy ko kai, amma aure tun kafin na zo duniya Allah Ya rubuta wanda zai zamo miji gare ni ina da sani daidai gwargwado zan zauna ashinka duk da baka so na, ko kana so na?" Ya girgiza mata kai alamar "A'a" "Ni ma,sai mu koyi son juna" ya kalleta kawai sai ya ce "Muga ciwon" "Yaya a wajan irjina ciwon yake fa" da rashin fahimta ya kalli irjin ya kalleta kuma ya nisa ya ce "Kuma mene a irjin?" Ya fa a yana yaye rigar. WE'LL SOON END OF THE FREE PAGES. Ku hanzarta biyan 500 domin karanta Mutallab posting za mu babu ata lokacin ba lallai ku fahimta a yanzu wanda suka shiga paid group sune da batu ko rabin book 1 babu shiga ba. Tsakiyar labarin akwai muke, mene ya faru a farko me zai faru tsakiya ba zaku ta a sani ba ko a sashe. MUTALLAB. Book 1, 2 &3 500 Naira 0116886423 Union Bank Na'ima Sulaiman S a tura shaidar biya ta nan 08164069385 [10/21, 2:10 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 12 *Bright pens..2nd batch* Hannunsa ta cire da sauri ta ce "ciwon fa a wajan irjin yake yaya" da mamaki Captain ya kalleta ya kalli irjin, da gaske bai san mene matsalarta da hakan ba. Ya auki lokaci kafin ya ce "kuma mene special a irjin?" "Baka sani ba?" Fiyya ta bu aci jin amsa ganin har lokacin kallon ta yake da alama processing walwarsa take yi shi dai ya san wajan da aka caka mata wu ar kawai zai gani. Bai sake cewa komai ya mi e tsaye ya nufi fita, Fiyya ta bisa da idanu tana jinjina rainin wayon Captain yana abu kamar baya fahimta. Ta yi shiru bayan fitar tasa, ta an jingina da jikin gadon thinking me ya sa abubuwa suke juyawa tare da faruwa ne? Ba wani tsanar Captain ne a zuciyarta sosai ba, kawai yadda yake abubuwansa ke ular da ita amma kaf yayyanta tana matu ar so da aunar su. Damuwar bai shige dalilin daddy na aura mata Captain ba, bayan shi blood brother inta ne. Yanzu ita ce ba jinin daddy ba ko Aliyu? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un! Da sauri ta ri irjinta jin zuciyarta na harbawa, duk yadda take arin ko a cikin bacci ta sake ganin gilmar reflection in shi ta gagara, ko sautin muryar tasa ma ta mata sai kuma tunanin mahaukacin daya caka mata wu a ya fa o cikin ranta wai shi Mutallab? Who is he? "Who is he?" Muryarta ta sauka a tsakar kanta tana nanata mata tambayar da zuciyarta ta yi mata
Chapter 28 · 0% Book details