Sashe 12
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ari na damuwar da kake ciki ba, iya wuya iyaye ne su" "Ba iyaye na bane, ka bari ko alli- alli na yi masa" ganin da gaske shirin tafiya ya ke yi ya ce "Idan kaga ka bar wajan nan sai dai ni za ka fara kashewa" Ya uri da idanu yana kallon Goje har wani haya i ke fita ta cikin bakinsa ya wani cije gefen baki yana karkatar da kai gefe. Kamar wasa Goje ya ga Moh ya nufe shi da wu ar shima ya i matsawa yana ganin kamar wasa ne yana arin kawai Goje sara su kaga mutane kamar daga sama sun zagaye su. Moh ya i motsawa sai Goje da ya yi baya ya cake yana zazzaro idanu tare da aga gora sama. A kallon farko Mai dawa ya gane cinnaku ne an'sanda sai ya auke kai shi Goje bai fa a da labarin ba saboda shigar fararen kaya suka yi. "Eng Ali wali ya aiko mu wajan ku kawo muku kaya" sai a lokacin Mangal ya arasu yana tale afa ya ce "Kaya sun sauka da zafin su kenan yalla ai, amma eh kun razana mu shigowa ba notice sai mu auka dire aka yi mana" an'sandan ya yi murmushi kawai ya ce "Kuna da kamar Ali wali za ku ji tsoro? Kune matasan da yake ji daku a yanzu musamman wannan da naga ko kallo bamu ishe shi ba" Goje ya juya ya kalli Mai dawa da yake kallon wani sashi daban alamar baya ma jin me suke cewa "Mai dawa sarki me jeji wajanka aka aiko mu domin aikin bana yara bane" Moh ya ce yana bada fa i ba tare daya kalli da an'sandan ba. Abu ya fito da shi a jaka ya mi awa Mangal ya amsa ya ce "Ka a dana kada a je a yi ta sha ana arna, Eng Ali wali ya ce akwai fita ta musamman kuma auyen da za shi basu da kirki dole tafiyar sai daku a ranar zaku cake ku bawa samaniya yazo ta yi hadari" Mangal ya bu a ya ce "Dar hakan ya yi mana, sai Eng Ali wali ko ana su ko ba'a su ya zama dole don uwatar" Police in ya juya kan Mai dawa a hankali cikin magana mai mu amin ya ce "Ka ta a jin mai suna Scorpio?" "Wa?" Goje ya ce da sauri yana kallon Mai dawa da sai a lokacin ya juyo ya kalli Jafar shima Jafar ya kalle shi da kyau ya ce "Akwai matsala ne babba, Scorpio yana yi wa Eng Ali wali barazana, yana da babbar hujjar da zai iya kawo masa matsala a mulkinsa kuma babu shakka ko waye Scorpio akwai alamar ya shirya fito na fito da Eng Ali wali, to muna jami'ai ba zamu bari ba tunda a jikin shugabannin da an dabarun mu muke samun namu rabon. Ali wali yana bu atar ka taya shi gano waye wannan Scorpio da sunan shi kawai ake ji ba kamanni" "Kamarya kenan?" Mai dawa ya tambaya a ta aice yana jin irjinsa na bu ewa sa o ya fara isa kenan a fili kuma ya sha kunu sosai. Jafar ya dafa kafa ar Mai dawa ya ce "Kamar kai yanzu kowa ya san sunanka Mutallab inkiya Mai dawa sa anin shi da sunan Scorpio kawai muka sani, babu wanda Eng Ali wali ya yarda da shi sai jami'an Dss ka baza jama'arka su tayaka binciko asalin waye Scorpio akwai kyauta mai yawa idan hakan ya tabbata, kuma ya ce ka fa i kome kake so zai baka" Wani irin kallo Moh ya dinga yi wa Jafar na kan kaga biri, biri ya ganka kifi na ganinka mai jar koma sai kuma ya aga kai sama yana kallo sama cikin kumburarriyar murya ya ce "Bayan Dss da shi uban gidan naku waye ka ji yana neman SCORPIO?" Jafar ya ce "Me ya sa kake tambaya?" "To kuje ku yi aikin da kan ku" ya fa a yana juyawa cikin sauri Jafar ya ri o shi ya ce "ka dinga sassautawa zuciyarka da fushi. Bayan Dss akwai jami'ai mafi hatsari da suke neman shi idanu rufe FID Federal investigation department, basu da imani wannan mutanen jami'ai ne da ba zaka ta a tunanin ta ina zasu cimmaka ba, suna iya zuwa a suffar mahaukata ma ko mai neman taimako, su kakkarya mutum ko su kashe shi ko haukata shi ba wani abu bane a wajan su" "Suka kasa kama Scorpio?" Jafar ya watsa hannu ya ce "Sannu sannu da zarar sun gane kamanmin su, babu mamaki su ullo ta wata hanyar kafin hakan ta fara ka ruga su kai hari,mun gama magana da kai Mai jeji" ya yi shiru bai ara cewa komai ba "Ka yi shiru?" "Ka bada sha ayanka, zamu jauwalo ka idan akwai sagi" cewar Goje Jafar ya girgiza kai "Ka bar shi ya yi magana" Moh ya sake kame fuska babu wasa kuma ya i cewa komai sai ma fito daya fara yi yana kallon bindigar dake hannun aya an'sandan. Bisa dole suka juya suka tafi ba tare daya tanka su ba,daman Goje ya san ba maganar zai yi ba. Goje ya juya ya kalli Mangal da yake zu ar wiwi a hankali ya ce "Ka raina musu hankali waye Mai dawa waye Scorpio" "Ni ne, MUTALLAB TAHHB SCORPIO" Mai dawa ya ce yana zare idanu waje manya gwanin tsoro da razani har sai da Goje ya ja da baya don bai ta a ganin halittar idanu kamar ta Moh ba wayar ta juye kamar bata mutane ba kuma sai ara ware manyan idanun yake yi. "Akwai matsala Moh idan suka gano cewa kai ne Scorpio, za su yi maka illa gwara ka ace kawai daga yankin kafin komai ya sarara" "Gawata za su iya gani su ha ura da nema na" Ya furzar da iska daga cikin bakinsa kansa ya yi masa nauyi "Goje an yi sake tunda aka bari na je state cid,ba san komai ba amma a fitar dani. Zan iya ha ura da komai banda abin da yake damuna a zuciya ni da kai na zan bayyana cewa nine Mutallab Tahhb Scorpio da zarar na cika muradina na abin da na yi niyya" "Mai dawa" "Sai godiya" "Ina tunanin ka ha ura ka bar wa Allah komai duk zamu baza mu je gare shi ya yi mana eh hisabi" Moh ya taune harshe yana ka a le e tare da saka harshe ya kashe wu ar dake hannunsa "Zafin nake ji a zuciyata zan yi arna, zan sha jini" "Kamar wani maye? Shi Ali wali in me ka yi masa ne?" Mai dawa ya ja idanunsa ya lumshe ko yaya idan ya yi shiru sautin kuka biyu yaje ji a kunnen shi, tare da jiyo arar wutar dake cinye jikin nata hakan ya saka baya iya runtsawa idan ba wani abu ya afa ba haukwata shi ake son yi. "Na yarda da kai Goje, ka ci amanata askira zan saka maka a ma oshi" "Ni an halak ne. Yanzu ya batun Manager in? Ka santa ne na ji baka bashi amsa ba" jin ya yi shiru ya saka shi cewa "Ko dai ka san Managern kamfanin?" "Karka ka daman" ***** Fiyya na zaune a saman gadonta tunda ta dawo take kwace tunani ne fal a cikin zuriyarta ga wani irin tsoro da bata ta a jin shi ba, a karo na farko ta ji tana son sanin komai da komai na Kamfanin FS WORLD INVESTMENT COMPANY, da duk mutanen da suka saka hannun jari a ciki data rufe idanunta yatsun hannun take ganin da aka yanka aka zuba cikin leda sosai taga rubutu jikin ledar amma ta manta bata duba ba. Ta juya a hankali tana kallon wayarta kamar mai tunanin wani abu kuma sai ta auki wayar tana dannawa numbersa ta kira aka danna line busy. Har zata ajjiye wayar sai ta ji an kira ta zubawa sunan idanun kafin ta ce. "Ashraf..." Kiran ta aga ta kara a kunne ta yi shiru ta cikin wayar ya sauke numfashi da yar muryarsa a hankali. "Na ji tsoro Fiyya" ta an tura bakinta gaba kamar yana kallonta muryarta mai da i ta ce "He said he was scared" ya ara fidda numfashi kamar tana gabansa "Maama kina wahalar dani da kika za i aikin nan na kusa mutuwa, na ji ba zan iya barin ki ba kuma ke ce dai wacce nake so Fiyyar nan tawa" "Ba na ce ka daina ce mini Maama, why not Fiyya kawai?" Kamar mai ra a a hankali Ashraf ya ce "I am sorry bestie me" Dum! Haka ta ji kan ta ya yi masifar sarawa da sauri ta dafe kan nata tana jin kamar wani abu na janta a gigice cikin fa a ta ce "Karka sake kira na da wannan sunan" ta cikin wayar ya ce "Ba zan sake ba amma lafiya kike? Yanzu kike mini magana cikin soyayya Fiyya me ya sa sometimes kike abu kamar bake ba? Are You okay?" "Kai na ke ciwo" Tana cewa haka ta kashe kiran ta cillar da wayar nata zuwa gefe guda. Da sauri ta mi e babu ko hula a kan gashinta yana tashi sama tana dafe da kanta bata ganin ko gabanta duhu ne a cikin idanunta haka ta dinga sauka akan matattakalar benen. Karo ta yi da mutum cikin sauri ta kama hannunsa tana orawa a kanta "Yaya J kai na zai cire wani abu nake ji, ciwo yake mini kamar ana jana" gaba aya ta rikice ta ame shi har zufa ke tsattsafo mata. Kama hannunta ya yi ya jata saman kujera ta i sakin shi ya zauna a hankali tare da zaunar da ita ta yi saurin ora kanta a cinyarsa ya ri e mata kan yana murza goshinta nata very careful kar ta ji zafi. Sun jima kana ta shiga sauke ajjiyar zuciya numfashinta na sauka ya an le a fuskantarta yaga bacci take ya saka hannu ya juyo da fuskarsa yana zuba mata idanu ya ri e hannunta har lokacin bai ce komai ba. "Aliyu" Da sauri ya saki hannun nata yana zame ta ya mi e tsaye Ummi ta kalli