Sashe 40
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
da idanu ta yi shiru ta ji ta damu sosai a ranta tana Astagafirulla data tuna da gaske ita matar aure ce matar Aliyu Abdu Marafa ce ita halaliyyarsa ta jingina da jikin bango tana lumshe idanunta. Moh bai ara dawowa cikin gidan ba, har dare ya nutsa bama shi aya ba kusan dukkan su basa nan ta dinga sallah tana addu'a har girki ta yi musu ta ajjiye amma ya yi sanyi. Tana haka ta ji an bu e gidan da sauri an shigo ta bu ofa ba tsoro ta fito Mangal sai nishi yake yana kallon ta, da gudu Goje shima ya shigo yana shigowa kuma ya rufe ofar ya zube a asa ta kalle su cikin sigar damuwa ta ce "Ka rufe ofar shi kuma fa?" "Bai shigo ba?" Ta jinjina masa kai ya mi e tsaye ya ce "Jagwal kenan, ai kuwa bama tare" "Innalillahi kamarya like how bakwa tare?" "Ke bafa wani abu sa e kawai ki je ki yi kasa ko". "A'a don Allah ka je ka nemo shi ka ji an'uwanka ne fa idan wani abu ya same shi ai ba za ka ji da i ba, shi ma ba zai bari komai ya same ku ba" ya yi murmushi ta lura yana da fara'a ba kamar sauran ba "Ubangiji nada kyakkyawan tanadi a rayuwar Mai dawa, ba yanzu zai mutu ba kin ji ko?" "Na kawo muku abinci?" "Dar daidai kenan kin taimaki an hanjina jagwalo shi nan a atar da shi a rufawa ciki asiri" abincin ta akko ta kawo musu duk yadda taso su wanke hannu i sukai Kodayake haka ogan nasu shima yake. Har bacci ya auke ta bata saka shi a idanunta ba. Sai da asuba ta fito dafa ruwan wanka kamar jiya haka ta ganshi ya yi shiru yana kallon sama, tunanin maganganun da Abbasa ta yi masa yake da abin da Ali wali ya dinga nanata masa akan Safiyyerh. "Bai kamata gwarzona ya wanzu yana tunanin da zai iya illata masa rayuwarsa da zuciyarsa ba, haba mafaraucina" ya juya ya kalle ta, ta kashe masa idanu ta ce "Yes, ba farautar dabbobi kawai ka iya ba ka yi dacen farautar zuciyar ar Professor Abdu Marafa" kamar a buge yake haka ta lura da shi musamman yanayin zaman da ya yi, sai a lokacin ta lura da yankan dake damtsen hannunsa ta arasa ta du a ta ce "Subuhanallahi fa a ka je ka yi haba mai sunan manya, Muhammad Mutallab fa masu sunanku salihan banyi ne" Ya du ar da kan shi asa ta je ta akko kayan da Goje ya kawo ta zauna dab da shi, ta kamo hannun nasa sarai ya jita amma bai kula ta ba, tunani ne ya addaba masa. Ya shiga hura masa iskar bakinsa ganin yankan na kumfa data saka magani ta gama yi masa treatment ta kalle shi taga ya rufe idanu mi ewa ta yi zata fita kamar daga sama ta ji ya ce "Cikakken sunanki" "Safiyyerh Abdu Marafa" "Cikakke" ya sake maimaitawa "Haka sunan yake fa Jarumi" "Shi Abdu?" "E, sunan daddy kenan Abdu" ya bu e jajayen idanunsa ya watsa mata su ta yi saurin yin asa da nata idanun ta fidda ran zai yi magana har zata juya ya ce " arya, idan na tuna miki na kwa a miki mari ko?". "Allah ni dai haka na sani babana ne fa" "Uhmm" ganin kamar da magana a bakinsa kuma a buge yake ta matsa ta zauna ta ce "Jarumi, do you want to say something? Say it. Ka ce wani abu Jarumi" i mana Jarumi" "Tiger" ya ce a hankali ta ce "Me ka ce? Ban ji ba" "Ammm, hmm kika ce ba ki da aure?" Ta ce "E, bani da shi like a told you" ya bu e ido ya zura mata idanu yana ta kallon ta da yar ya iya cewa "za ki so ni?" "Zan aure ka na rayu da kai idan ka fa a mini labarinka waye kai?" Ya sake yi mata shiru "Ina ji" "Zana ba ki labarina idan za ki aure ni" "Ni Safiyyerh na yi maka wannan al awarin zan rayu da kai a duk yadda rayuwa ta yi da kai Jarumi" ya mi a mata tafin hannunsa a hankali kamar mai jin tsoro ta kalli hannun cike da rashin fahimta, jiran ba'asi take shi kuma ya yi shiru sun auki minti biyar da wasu da o a hankali ya sake furta "Promise" ta dinga kallon hannun kafin ta yi Astagafirulla da tunanin Ubangiji ya yafe mata saboda igiyar auren wani ce a kanta ta ora aramin hannunta cikin nasa, tana sawa ya dam e kamar abin da yake jira kenan ya yi shiru ya lumshe idanunsa muryarta na rawa ta ce "I Promise you Jarumi" yana ri e da hannun bai cika ba bai kuma yi magana ba can ya sake ta, ta fara masa magana sai dai ko tari bai kuma yi ba tunaninta bacci yake yi ta dinga kallon shi tana son hango kyau ko ko muninsa. A daren ranar su Goje basa nan sai shi aya yana busa haya i a sama yake jinsa sosai ya ji an bu ofa an shigo, maza ne har su hu u sun rufe fuskokinsu ya dam i wu arsa kafin ya mi aya ya cafki wajan yankan da Safiyyerh ta gyara masa ya janyo hadda naman wajan suka fara kokawa yana buga su da asa, cikin sauri Safiyyerh dake bacci ta farka zata fito daga cikin akin ya yi baya da arfi ya tura ta ciki ya rufe ofar ta taga ta le o tana kiran shi, taga ya aga wu a ya sokawa aya a gefen wuya ya ara soka masa a ciki ya watsar da shi can gefe yana kakari, Safiyyerh ta zaro idanu tana rufe baki saboda ihu za ta yi ganin yadda aka yi kisan kai akan idanunta, bata san mene ya faru ba taga aya ya zaro sirinjin allura ya zirarawa Moh a damtsen shi, ya sake zaro wani ya yi masa da azama Moh ya aga wu ar hannunsa ya sari wanda ya yi masa hakan ya goce ganin sun yi masa allurar suka ja wanda yake kwance kamar gawa suka bar gidan, a hankali ya yi baya ya zube saman kujera jini na iga jikinsa Ilahirin jikin Safiyyerh rawa yake cikinta ya ulle ta shiga uku, kisan kai aka yi akan idanunta haka dabar take dama? Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un. Moh kuma minti goma ya yi yawa ya ji zufa na yanko masa jikinsa ya yi sanyi wani irin ba on al'amarin ya fara ziyartar gangar jikinsa yana sauka a mararsa, abin da bai ta a tunani ba idanunsa ya shige ciki ya auki waya ya zura a asan harshen shi da tunanin zai daina ji, amma ina kan shi ya hau ciwo ya mi e da yar ya nufi aki jin tsigar jikinsa na mi ewa da zubewa sanyi na ratsa shi komai na jikinsa ya bubbu e al'amarin bu atuwar wani abu. Ya kwanta ya yi shiru can ya mirgina ya yi rufda ciki ya lumshe idanunsa ya ji e shimfi ar lokacin aya da zufa da jinin da yake zufa a jikinsa, ya rasa ciwon ciki yake ko mara ko zazza i? Jijiyoyin kan shi sun mi e ra au lallai ya ji akwai abin da yake bu ata ya dinga juyi ya shanye sigari kwali wajan biyu amma ba abin da ya sauya ba zai ce tsautsayi ne ya kai shi akin Safiyyerh ba saboda kawai tsintar kan shi ya yi a ciki. Safiyyerh na bacci ta ji hucin numfashin mutum a fuskarta ta bu e idanu da sauri ihu za ta yi ganin fuskarsa kamar zai ha e da tata ta yun ura zata tashi ya saka hannu ya mayar da ita kwancan "Dan Allah karka mini komai ka yi ha uri ba zan sake kula ka ba, innalillahi na shiga uku daddy ka yi na tuba don Allah" bai kulata ba yana daga dur ushen da yake dab da ita ya mi a hannu ya kashe wutar akin gaba aya. LAST FREE PAGES Waye Mutallab? Waye Scorpion? Wace Safiyyerh? Waye Daddy? Mene FS WORLD INVESTMENT COMPANY? Labarin Mutallab da tarihinsa ya fi wannan da muke ciki yanzu ai za ku zo jin wannan soyayyar ta uruciya ba? Mene yake saka a fara daba da shaye-shaye? Wanne ganganci iyaye suke yi akan yara? Mece siyasa da cikakken tarihin dimokura iyya? Za ku su sanin ya ake mulki a asar nan? Har ku yi supporting yaran ku? Soyayya na saka shaye-shaye ne ko daba? Me ya sa Mata har uku suka mutu ta sadanadin MOH me ya sa ya kashe matarsa SAFIYYERH? YAUSHE SAFIYYERH TA HAIFI YARO? maza hanzarta yin payment chat with me on WhatsApp 08164069385 BRIGHT PENS... 2ND BATCH SummaryInformation DocumentSummaryInformation WpsCustomData TECNO PR651H TECNO LD7 WPS Office Normal Default Paragraph Font Table Normal No List Times New Roman Times New Roman Symbol Symbol Arial Arial Calibri Calibri SimSun Cambria Math Cambria Math !%),.:;>?]} $([{ cf9403eefbeb4fffa9c84e05636a4713