← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 36 OF 40

Sashe 36

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

tsaye da hannu a e takaici ya ishe ta shi wannan yana an ta'adda yana jin kansa kamar an gidan aruna saboda fa in rai ga miskilancin masifa the manager ita Safiyyerh take magana ake sharewa bai san cewa akan dole take yin maganar ba? Ta lumshe idanunta hawaye na cika cikinsu da yar ta yi alwala ta fara jero salloli. Goje ne ya shigo da sauri ya ce "Ke kina ina fito maza taso" ta mi e za ta yi masa gaddama kawar Moh ya shigo ya dam i hannunta ta kalli ba in hannunsa da an mitsitsin nata farin hannun ya jata sukai waje mota ta gani bai tsaya jiran komai ba ya dannata a gaba Goje ya shiga baya Mangal dake tsaye ya ce "Waye zai ja motar yanzu? Ni ban iya ba kuma haka?" Moh dake shirin shiga mazaunin driver ko me ya tuna ya kalli Safiyyerh a karo na farko ta ji muryarsa a sake ya ce "Dawo nan" tsoran shi take ji ta fito ta koma wajan driver ya dawo ita ta tashi, ya cilla mata key in motar "Muje" bisimillah ta yi ta fara driving ta juya ta kalle shi ta ce "Ina?" Ya bata wayar hannunsa wacce yanzu ya shigo da ita ta duba location da ya fara driving cikin sauri har suka bar wajan. Mintuna ka an da barin su motoci suka tsaya a ofar gidan Captain ya fito jikinsa danye da uniform na sojoji da suka amshe shi sosai ga atuwar bindiga sauran yaransa suka fito a hankali ya dinga bin wajan da kallo har ya shiga cikin gidan abin da ya fara cin karo da shi ya sanya zuciyarsa bugawa ganin rigar baccin Fiyya yashe a asa ya uka ya auki rigar idanunsa ya sauka akan wani busasshen jini ya dinga kallon gidan a nan ya kalli wayoyi kala-kala da wu e da gorori ya lumshe idanunsa "Where are you Wife? Ina suka kai mini mata?" "Captain kuma ka tabbatar tracking in nan ya nuna?" Ya jinjina kai don baya jin zai iya magana. "Sun gudu, amma ya akai sukai san an yi tracking location nasu har suka gudu da wuri haka?" Captain ya girgiza kai irin bai sani ba "Ka kwantar da hankalinka matarka zata ku uta ko kana tunanin sun yi mata wani abu ne?" Captain ya nuna masa rigar baccin Safiyyerh da jinin dake wajan mutumin ya dafe kai ya ce "Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un, in sha Allah ba abin da muke zato bane muje" fita sukai Captain ya ji a ransa ba zai bar abin haka nan ba. Mutallab wani gida ya kai su madaidaici mai kyau da tsari da yake can bayan gari duk suna zaune Safiyyerh kanta na asa tana mamakin yawan shiriun bawan Allan nan, idan ya yi shiru shi ka ai sai ya saki ajjiyar zuciya ko ya urawa waje guda ido. ***Wajan sati guda babu labari akan batun sace Safiyyerh ba kiran waya babu komai Daddy ya hana a fa i maganar ko a social media ko a gidan rediyo ya ce a bar ta tsakaninsu. Yana wace hannunsa ma ale da ruwa muryarsa a hankali ya ce "Aliyu waye ya saka?" "She is my wife daddy" "And? an sanda ne kai ko soja?" "Zan iya amfani da uniform ina ko babu haka ai she is my responsibilities yanzu na kula da ha ina zan ji na zama lusari idan ban nemo Safii ba, kar ka dakatar dani daddy police su yi nasu aikin ni na yi nawa" "Ka cire hannunka a ciki Aliyu" "Ok zan jire akan wanne dalili?" "Aliyu yanzu baka tunanin dalilin hakan su yi mata wani abu ne? Baka san su waye mutanen nan ba, duk abin da zaka ji a bayan nawa dana Zahiyerh yake kar ka yi kuskuren da za su salwantar da rayuwar Maama na ro e ka, mutanen ba mutunci ne da su ba kamar komai hannun Sp Ghali" Aliyu ya mi e ya nufi ofa "I am sorry daddy idan kaga na tsaya to na mutu ne, idan da numfashi a irjina ba zan gusa ba sai na dawo da Safiyyerh cikin rayuwata i am sorry" yana cewa haka ya bar akin. Daddy ya rufe idanunsa daya cika da walla ya wani irin ramewa ko abinci baya ci Ummi ta ce "Ka san halin Aliyu da baka fito masa ta haka ba, gwara ka saka Ummimi yi masa magana" daddy ya i cewa komai. Wayarsa ta fara ara number ya gani sai ya yi sauri ya aga yana kaiwa kunne aka ce. "Barka, ina magana da Professor Abdu Marafa na sani ko baka amsa, zan fara da yi maka ya jiki don ina da ya inin kana nan zuciyarka na ciwo bari na ora maka da wata maganar ban sani ba ko zaka iya jure jin abin da zan fa a. Yarinyar da kake ji da ita ni na saka a sato mini ita Safiyyerh kenan ina son ka lashe aman da ka yi da kanka. Professor ni an siyasa ne lissafin an siyasa daban yake dana Malami, bana barin kota kwana daman mun saba saka jama'a a uku, wallahi ka shiga komata yanzu nine da wasan ka fara lissafa ranakun mutuwar yarinyarka daga yanzu" da sauri Daddy ya ce "Waye kai?" "Sarai ka auki ne muryarta professor, kana magana da Eng Ali wali mai neman takarar an majalisa, ka hanani bacci yanzu lokaci ne da zaka ji abin da nake ji". "Ali wali me kake bu ata me Safiyyerh ta yi maka karka cutar mini da yarinyar don girman Allah kar ka ta a ta" "E, ba zan ta a ta ba muddin ka yi abin da nake so" "Me kake so?" "Ka dawo jam'iyyata kuma tsagina ka lashe aman da ka yi ka kuma gyara arnar da ka mini na rusa mini dukkan shirina, yadda ka ata sunana a wajan matasa da al'umma a gidan rediyo da kai da an jaridar da yake mara maka baya ku sake sabon lale wajan wanke ni inma kana bu atar ku i zan bayar hakan ba laifi bane ba" "Uhm Ali wali kenan tun yanzu har ya yi sauri haka? Ni kake cewa idan ina bu atar ku i kaga na yi maka kala da mabu aci? Kamar dai ka manta waye Professor kana bu atar tuni na, laaa la la dama sauran lokaci ai. And da kake batun Safiyyerh tunaninka ita ce raunina ko?" Daddy ya tsige ruwan hannunsa da ake ara masa ya sakko daga saman gadonsa daman tuni ya nunawa Ummi ofar fita tun kafin ma ya aga kiran. "Ka yi kuskure sosai, Safiyyerh is nothing to me kuma she never be my headache idan ka so ka saka wu a ka yankata a yanzu is doesn't matter for me, idan akan Safiyyerh ka kira ka mini warning ka makara Ali wali tunda Safiyyerh ta bar gidan nan ko da dai da rana ban ta a tunaninta ba siyasa ce kai kuma yaro ne mu zuba mu gani" angaren Ali wali dariya shima ya yi ya ce "Lallai prof ka cika an siyasa, to wallahi ka shirya ganin gawar Safiyyerh a wannan daren ku tara an jana'izarta". "Idan ka haifo kuma kai cikakken an iska ne idan har ba zina akai ka haifeka ba na ro a Ali wali don Allah ka kashe Safiyyerh nima fa wani aikin ka rage mini..," it Ali wali ya kashe wayar daddy ya saki dariya yana wani irin murmushi wata number ya kira ana agawa ya shige toilet yana saka key, ya jima ciki kafin ya fito ya zauna saman gado Dr Hash ya shigo da Yaya J ganin daddy zaune ya saka dr cewa "Daddy ya jikin naka?" Hawaye ya cika idanun daddy ya ce "ba abin da zai tafi daidai babu Safiyyerh zuciyata zafi take my innocent Fiyya, Innalillahi wa'inna ilaihirraji'un ina tsoran halin da Ummimi zata shiga" ganin hawaye a idon mahaifin nasu ya saka Junaid ficewa dr ya zauna ya dinga lalla a daddy da bashi bakin za a ga Safiyyerh in sha Allah. Aliyu yana zaune a akinsa aka bu ofa tare da shigowa ya aga kai ya kalleta ya mi e da sauri duk da babu fara'a a fuskarsa amma sai da ya saki ajjiyar zuciya. Ta juya idanunta "Nan ka oye?" Ya girgiza mata kai "Ka cigaba da binciken inda Safiyyerh take Aliyu kar ka saurari mahaifinka ka ji ko?" "in sha Allah Ummimi" ta zuba masa ido sai ta juya ya ce "Tafiya za ki yi?" "Me zan maka?" "Love, ganin ki nake son yi" ta ha e rai tana cewa "To akko zani na goyaka" ya bu e idanunsa ya yi wajanta yana rungume ta ya saki ajjiyar zuciya "I love you Ummimi, and I love Safii too" Kan shi ta shafa ta ce "Kawai ka za a ni ko ita" ya lumshe idanunsa ya yi mata shiru, rungume shi ta yi a jikinta ta yi shiru tunani daban daban a ranta sai kuma ta sake shi ta ce "Fito waje" sa o Aliyu ya samu cikin gaggawa sunansa ya fito a jerin sojojin da za a yi posting nasu wajan aiki ya dinga kallon sa on yaushe ma ya dawo da za a sake tura shi wani wajan bayan babu shi a sojojin da aka yi list? Sai kawai ya fita da nufin zuwa kiran da ya samu domin bata uzurin yana da wani muhimmin aiki akan nasa iyalin ya manta da batun a tsarin aikin sojoji babu sauyi idan har a za e ka. ****Mafarki ta yi mai ban tsoro ta farka a gigice tana kiran sunan TAHHB sai haki take yi fitila taga an kunna an hasko ta ya zuba mata idanu a ransa yana ara mamakin wannan hasken nata gefensa zabtareriyar addace saboda tsaro ya mi e a hankali ya kunna hasken parlon sai a lokacin Fiyya ta lura da Goje dake cikin kwance cikin jini haka Mangal ga wu e a gefen su sai numfarfashi suke yi. Ya taka ya je gabanta ya tsaya can ya du a dab da ita baki ta bu e za ta yi ihu ya saka yatsarsa a bakinsa "Shhhh" ta yi tsit ya cake
Chapter 36 · 0% Book details