Sashe 3
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
sosai amma manyan idanunsa na nan kayan jikinsa duk a yage ya zubawa Malam idanu. "Kai Mu allabi ba da kai nake magana ba? Yanzu da suka sake ka me suke nufi ka kashe ar mutane a banza kenan? Ba zan goyi bayan gaskiya ba dole na je wajan jami'an tsaron yanzu na bi ba'asi" Cikin sauri Ammo ta fito daga akinta jin sunan wanda aka kira zuciyarta har rawa take tana fitowa suka ha a idanu dashi ya kafe jikin bango a hankali yaran gidan suka fara fitowa ya dinga bin guntattakin yaran da kallo wasu duk bai san su ba. Ya nufi Ammo ta yi saurin aga masa hannu ta ce. "Ina jin tsoron kiran ka a matsayin ana na ji na yi dana sanin haihuwarka wallahi" Ya bu e manyan idanunsa sai kawai ya ja ya lumshe yana ara yun urin zuwa wajanta kenan ya ji ihu a waje kafin ya motsa Goje ya shigo da sauri yana cewa "Mai dawa an unguwa ne auke da makamai wai za su auki fansar....." Da sauri MOH ya agawa Goje hannu baya son ma a kira sunanta a kusa da shi zuciyarsa bu ewa take sosai. Goje ya sake cewa "Ba an unguwa ka ai ba har da gajoji da cinnakun layi" kafin Goje ya arasa sun ji ana cewa "Ba iya Mai dawa ba har Malam da babarsa yau sai sun mutu da duka mutanen gidan sai mun auki fansar yarinyar daka kashe tunda jami'ai sun sake shi a banza" Mutallab ya kalli karnukansa ya musu inkiya Tiger ne ya fara zuwa ofar akin Ammo ya tsaya Rainbow ya je ofar gidan ya tsaya, Spider kuma ya tsaya yana kewaye Malam. Goje ya ce "Kai arfe baya cinka tsine baya ratsa jikinka su Malam sune matsalar" bai magana ba kai tsaye ya nufi waje gaban Ammo ya fa i ganin ba makami a hannun Mutallab. Inna Binta ta fito tana zunduma ihu tana jama'a su kawo musu auki tana le aramar katangar gidan ganin tarin matasan da suke waje auke da makamai ya saka Inna Binta kurma ihu tana fa in "Ya gafilan zanbi waya kashifal gammi...." Bata gama ba aka ra a mata gora aka ta fa aga saman katangar ta baje wanwar a asa Mufee ta fasa ihu tana yin wajan Inna Binta ganin haka sauran mutanen gidan suka shige aki banda Ammo da Malam. Moh na fita suka yi masa awanya kasancewar akwai shafi a hannunsa duk wanda ya daka sai ya baje a wajan, suna da yawa sosai cike da rashin sanin cewa tsarin jikinsa ya karye ya shiga tsakiyar su aya ya auki dutse ya buga masa aka nan take ya fashe, wani ya aga wu a ya soka masa a ciki nan take wu ar ta shige Goje ya zaro idanu ganin sun yi nasara ya saka suka zagaye Moh suna kai masa sarawa, baya fa a da makami bai san kuma ya ake yi ba, kafin wani lokaci sun kai shi kasa ko'ina na jikinsa jini ke fitarwa daidai lokacin tawagar mafarauta suka arasu wajan tare da zugar karnuka fa an ya koma tsakanin an unguwa da mafarauta cikin mawuyacin hali Moh ya ja jikinsa a hankali jin wani yana waya da an'sanda ji ya yi dama layya zana na wajansa a yanzu haka? Ya dinga tafiya yana jan jiki har ya bar unguwar ya shiga cikin wani waje mai kama da gonaki kuma jeji-jeji. Tana zaune cikin bukkar hannunta ri e da waryar nono ta ji an fa o cikin bukkar a gigice ta mi e tsaye... *To ga dai shi nan ban san ya zaku amshe shi ba, amma tabbas zai zama daidai da ra'ayinku musamman iyayenmu mata da maza da suke wasa akan yaransu. MUTALLAB zai zo da sabon salo in sha Allah za a yi kuka sosai kuma za a yi dariya fatana kar ku yi mini zagin da kukai a MIJIN MALAMA ku amshi labarin da hannu bibbiyu ku tayani isar da sa on zuwa ga manya ta hanyar yin sharing saboda Allah* 08164069385 WhatsApp only [10/2, 8:40 PM] Nanameera: * MUTALLAB Page 2 Nimcyluv Bright pens..... Second batch * Warning... For criminal issues* Cikin bukkar ya fa a jikinsa jina-jina da jini sara ta ko'ina da yar yake iya fidda numfashi, ya zube a gabanta idanuwansa a lumshe har yanzu yana jiyu sautin ihu da kukanta, ya kasa ceton ta, ta sake mutuwa, yaushe zata ci-gaba da rayuwa tana sake macewa akan idanuwansa? Ya cije jajayen la ansa wanda jini ya ata sam bai damu da yadda yake shanye jinin yana koma masa ciki ba, a matu ar fisge ya yi maganar mai sautin gurnani ya ce "Na amince, da gaske na amince Abbasa, zan zama mata maza, ki mayar dani jinsin mace ina tunanin zama macen ya yi daidai da tafiyar addarata! Zan zama mata maza, bana iya kwanaki ba, bana iya wa'adin sa'a ba, ba kuma iya na tafiyar sakwanni ba, ba kuma iya na gilmawar kwanaki ko shu ewar watanni da nisan shekaru ba, a'a Abbasa, a'a Abbasa ina son zama mata maza ne na daidai da tafiyar agogo da adadin shekarun da zan yi a duniya" Yadda furucin ke fitar da kan su, da yadda yake magana idanuwansa na fiddowa waje duka jikinsa rawa yake da ari yana wani irin tsuma bakinsa har wani haya i yake yi jijiyoyin kansa tamkar zasu ratsa fata bakwai su keto, ganin halin daya shiga ya saka Abbasa cewa. "Iya zubin tunanin naka kenan? Iya jarumtar kenan? Mayar da suffarka zuwa abi mafi nakasu a rayuwarka? Ka zama mace shin ko ka mace da......" "Abbasa!" Ya kira sunanta a karo na farko a tsawa ce, domin baya son tuna abinda take arin cewa "Shikenan shikenan, zaka zama jinsi biyu, mai halitti biyu" ya girgiza mata kai yana jin amo da sautin muryarta cikin wutar da suka babbaka ta ciki "Kawai ki nakasta ni" "Tabbas zaka nakasa, zaka zama kamar jaririn da aka haifa yau, zaka zama ri e zaka gagara, ubanka zai alfaharin haihuwarka duk da tsinuwarsa na tattare da kai, zaka sake yi rashi, rashi irin wanda baka ta a yin irinsa ba, zaka samu dukkan wata shahara da aukaka da kake bu ata, amma zaka dauwama a matsayin mata maza" Ihu ya fasa yana arin mi ewa tsaye da ya yun ura gefen cikinsa yake sake bu ewa saboda shafcecen saran da aka yi masa, jikinsa bashi da wani gurbin da babu sara.Abbasa ta mi e ta akko wani farin abu a hannunta tana zuwa kan shi ta danne shi da duka arfin daya zo mata, ta auki garin abun ta fara sha a masa a hanci yana sha a da yar da sauri ya dam i hannunta ya kifa fuskarsa da hancinsa gaba aya, yana ihu da gurnani jikinsa na rawa ya fara sambatu, Abbasa ta ce "A me ka zo waje na?" "Taya" ya bata amsa a raunace idanunsa na lumshewa. "Wasu sun biyo ka ne?" Ya girgiza kai can ya ce "Cinnaku, Cinnaku na fi arfin su" ya dinga juyya kansa can ya ce "Akwai Kimini a tattare dani, ya fa awa ashi wani abu, sun nemi asawa da Tsohuwa....!" Ya kasa cewa komai idanuwansa har yanzu na hango yadda gangar jikinta take ci a wuta. Ita dai Abbasa ta kasa cewa komai ta zuba masa idanu, ta dinga kallon yadda jikinsa je rawa a hankali kuma ya fara saki idanunsa ur a saman bukkar cikin fitar hayyaci da yanayi irin na maye yake sambatu tare da kiran sunayen da ita kanta mata sani ba. A hankali ta ce "Mutallab" bai amsa ba sai zuciyarsa kawai dake rawa ta hango hakan ne a yanayin yadda irjinsa ke agawa. Ganin ya zama kamar matacce tsoro ya kama Abbasa ta tuna ashe bai ta a sha ar abin da ta bashi ba a yanzu, maganin arfe dana tauri kawai yake sha gashi kuma zaman da ya yi na shekara uku a hannun jami'an tsaro ya sa tsarin ya karye. warya ta akko ta ji on wani magani tare da ruwa mai zafi ta fara danna goge masa jinin jikinsa sai a lokacin ta lura da gaba aya farcen yatsun afafuwansa dana hannu babu ga jikinsa duk alamar an jona masa shokin akan tilasta masa amsa laifin da babu wanda yake da masaniyar komai akai, sun yi masa haka ne da nufin ya amsa laifin kashe matarsa da ya yi. Ta sauke numfashi tare da kallon bakinsa a hankali ta kara kunnenta a tausashe yake cewa. "Ina son ta, ina son ta zuciyata zata fito ita ce wajan ta uku me ya sa.... Ina jinta a asan zuciyata" Tunda suke bai ta a yi mata zance iya mace ba, haka bai ta a magana mai tsayin da ya yi a yanzu ba, duk abin da ya saka Mutallab magantuwa ba aramin abu bane ba. Mi ewa ta yi ganin kamar ya samu yin bacci ta fita waje zuciyarta cike da sa e-sa Unguwar ta yi shiru saboda zuwan an'sanda wanda da yar suka raba tsakanin mafarauta da jama'ar da suka zo aukar fansan wacce aka kashe zai ya zama kamar an saka kafiyo ne kasancewar babu wanda bai san labarin kisan rashin mutuncin da aka yi wa yarinyar ba. Tiger, spider, rainbow sune suke ta kai kawo a ofar gidan Malam saboda basu tsaro kamar yadda Moh ya saba musu ya raine su tamkar mutane hatta mara gaskiya suna ganewa. Da sauri suke tafiya hankali tashe gaba aya basa cikin nutsuwa aya sai aga hannu sama take ba'a jin maganarta sai sautin murya. "Ki yi ha uri" Sa'adah ta ce tana shafa hannunta a irji alamar ban ha uri da yaran kuramen da zata gane ta girgiza kai tare da sunkuyawa tana buga asa ta aga yatsa sama alamar rantsuwa. "Allah Ya kyauta, da kin bari mun arasa gani ai ya kori ji Bafullatana" daidai nan suka arasu ofar gidan ba kowa a rumfar Almajiran sai allonansu da rubar tadawa da an rubobi na bara. Tiger ya are musu kallo yana shinshina su sai kuma ya ja da baya yana aga afa ya basu hanya suka shige cikin gidan. Da Inna Binta dake