Sashe 6
Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
ya ce "Mene na lissafi? Maza jeki wajan yaranki kuma na ja kunnenki babu ke babu yaron nan idan ba su kike watarana ya ja miki masifar da za ki are rayuwarki a gidan an kande ba" bata ce komai ba sai data juya zata tafi ta ce "Duk lalacewar Mutallab kai ne ka haife shi, jininka na wanzuwa a nasa" tana kaiwa nan ta yi gaba abinta saboda acin rai da damuwa ko gabanta bata gani sosai. Moh na kwance a saman wani dutse idanunsa a rufe tun bayan barin shi wajan Anty Hameeda ya zo wajan ya kwanta, zuciyarsa a cunkushe take babu gurbin samun sau i a cikinta duk yadda ya ke son tuna waye shi me ya sa ya zama haka sai walwarsa ta yi hooking, ya auki zafi sosai ta yi ta processing ya ji Ammo insa kawai yake son kasancewa da ita yanzu. Ya motsa ka an zazza i ne sosai a jikinsa saboda saran da aka yi masa bai gama warkewa ba, baya kuma shan magani wacce zata iya kula da shi baya jin zai iya zuwa wajanta. Ya ame jikinsa sosai abubuwa da yawa baya son tunawa sai ya cimma muradin zuciyarsa sai ya auki fansa na abin da aka aika, sai ya bayyana abubuwa da dama tunda har suka bari ya shiga cikin gidan yari ya kuma yi shekaru uku a Cid ya rayuwa cikin masu aikata manyan laifuka. A sama ya ji an kira sunansa "Mai dawa, sarki mai jeji" bai bu e idanunsa ba, bai kuma auki murya ba haka baya bu atar sanin waye don hakan babu abin da zai are shi da shi. Ya nemi waje ya zauna yana furta "Ka sa e Mai dawa ka basar, fansa kake bu ata ba raunin zuciya ba, ka ajjiye tunanin baya ka fuskanci burinka ka zama abin da kake muradi kafin aga bayanka" har lokacin bai bu e idanu ba, ko inuwarsa bata motsa ba. Mangal ya aga kai yana busawa samaniya haya in sigari "Idan kana son yin bacci cikin nutsuwa ka manta komai ya kamata ka sha wannan" ya zaro abu a aljihu yana kalle-kalle sai a lokacin Mai dawa ya bu e rinannun idanunsa ya juya ya kalli mai maganar irin kallon waye kai? Mangal ya ce "Ka dake musulmi akul musulmu, zuwa na yi na taimaka maka" e wannan tiramol ce, ko doki ya sha sai ya gane barno gabas take kana afawa za ka ji zam-zam komai ya zama labari" Mai dawa zubawa wayar idanu shi bai ta a shan ta ba, bai ta a shaye-shaye ba ya juya ya kalli Mangal "Da gaske zan yi bacci?" "Darr ne ai aikin wannan kamar yankan wu a ne, mai irin ce da yar aka bani ita ina kar a na do u nan" jikin Mai dawa na rawa ya amshi wayar guda aya ya cilla cikin bakinsa, yana runtse idanu ya yi shiru. Mangal ya zubawa Moh idanu a ransa yana jin wani da i da kuma farinciki bai ta a yin aikin da za a bashi ku i masu yawan da aka ce ba irin na yau, gashi ya yi nasara Moh ya sha wayar. Jikin Moh ya auki rawar zafin zazza i duk da irin dariyar da yake da ita, gashi duk inda ya motsa ciwon shi jini yake babu wani wanda zai iya duba lamarinsa sannu a hankali ya fara dafe kan shi da wani irin gurnani yaga sama na jujjuya masa ya aga hannu da niyyar ya tare sama ya fa o daga saman dutsen sai saka hannu yake yana tare sama a hankali kuma jikinsa ya fara saki yana jin wani shuu a tsakiyar kansa yana game jikinsa gaba aya zuciyarsa da tunaninsa suka dinga kissima masa kawai ya kashe kansa ko ya cinnawa gidansu huta gaba aya kowa ya mutu har shi. Ganin la ansa na motsawa alamar yana magana ba'a ji sosai ya saka Mangal matsawa tare da kafa kunnensa a bakin Mai dawa cikin mawuyacin hali yake furta "Safiyyerh... Safiyyerh...Safiyyerh" Mangal ya maimaita sunan a fili Safiyya? wace haka? Ko ita ce wacce ta mutun wacce aka kashe? Ya mi e tsaye ya auki wayarsa wata number daya haddace ya saka ya kira ana agawa Mangal ya ce "Sakin nan ya kammalu, yanzu zan zo a taya na amshi fararen" shiru ya yi yana sauraren mai maganar kafin ya ce "Jira jira jira nifa cikin uwata aka haifan ba an zina ba, na maka al' awarin dole zan bawa Mai dawa wayar kuma da sannu zai zama namu. Sai dai na ji yana kiran sunan wata awa wai Safinu ko Safiya?" Ya ara yin shiru ya numfasa ya kalli Moh dake kwance a wajan ya ce "A'a Oga ni bana sabga da masu an kwalin nan. Da irin ka oga kanka baya kullewa a fice kake sai na do u yanzu" Kashe wayar Mangal ya yi kuma ya goge kiran cikin sauri kuma ya bar wajan. Baya tantance halin da yake ciki, sai dai yanayin na yi masa da i sosai shi ba'a sama ba shi ba'a asa yana fatan ya dauwama har arshen rayuwarsa. Duk da a cikin giyar maye yake bai hana shi gano fararen kyawawan idanunta masu matu aukan hankali ba, a lokacin da take masa wannan duban ji yake kamar ba zai ta a aikata abu makamancin haka ba amma uruciya da wawta ya saka komai ya wakana a lokacin da duk su biyun basu ankara ba. Gani ranar yake kamar yanzu a cikin idanunsa ya juya da yar yana bu e idanu zuwa gefe guda sai fara hango kansu su biyun a shekarun da suka huce suna tsaye tana jifansa da wani irin kallo. Suna tsaye za su shiga practical a lokacin, ya jingina da jikin bango afarsa aya a jikin bangon aya a asa ya har e hannayensa duka biyun a irji students in yake kallo yana mamakin abin da ya saka an mata ke burge wasu mazan, as a man kuma good man kawai ka nemi ku i ka yi arzi i ka shahara a duniya shi ya fi, ka zama mai i o da fa a a ji, ka zama wanda zai iya samun abincin da zai ci da safe kuma ya ci da rana ya ci kuma da dare ya bawa an'uwasa da duk mai jin yunwa ya zamana kuma ka kasance mutumin da ake shakka duniya ta san da zamansa bawai kana namiji ka are a wajan wata yarinya ba. Yana cikin wannan tunanin ya ji an ja mugun tsaki ya bu e idanu ya ganta sosai ya bu e idanunsa da suke a rufe kodayaushe cike da gashin idanu masu tsayi. "Kai ai babu macen da zata soka a school in nan, sai dai kaga ana soyayya" bai ta a tsayawa ya tanka ta ba sai lokacin har zai mata shiru sai ya ce "Ok" ta ha e fuska "Saboda macen abinci ce ko iskar sha a daya zama dole Mutallab ya amfana dasu?" Ta yi masa she e tana nuna masa aliban makarantar da kana ganinsu zaka san iyayensu nada arzi i sosai kowanne a students uruciya da tashen balaga na awainiyya da su. Ta ce "Mata ai sune jin da in maza, kai fa mace ko kiss bata ta a yi maka ba a school in nan" Mutallab ya yi ta kallonta daga sama har asa "Matar Moh zata zama mai irin halin MOH" har ya juya sai yaga bata ci bulus ba ya tako har inda take ya zuba idanunsa cikin nata kamar yadda take kallon tsakiyar nasa idanun yana sake matso da fuskarta "About the kiss, ilan Moh ya ji an ki ya yi miki don naga shi kike bu ata" Tsoro ya kamata amma ta dake ta fara ja baya ya yi saurin saka ata ya falleta kamar zata kita ya saka hannu ya cafko gaban wandon uniform inta ya dawo da ita dab dashi yana sauke mata numfashi a hankali kuma ya ora fuskarsa..... "Mai dawa" kiran da aka yi masa ya saka bidiyon abin da ya faru a baya saurin gogewa a idanunsa har lokacin idanunsa na kafe waje guda sosai yake son sake tuna abin da ya faru a lokacin ya gagara. Goje ya ce "Nan ka auno kenan, na samo sha ayan gayen nan. Ya naga kamar a buge kake?" Goje ya fa a yana tatta a jikin Moh ya ji zafi sosai idanunsa kuma ya ka a ya yi ja ya san babu abin da zai fahimta koda ya yi masa bayani "Mene ha in mafarauci da shaye-shaye?" Shi dai ya yi shiru kawai zumbur kuma ya mi e tsaye kamar wanda ya tuna wani abu ya juya idanu wu ar da ya gani a jikin Goge ya fusga duk yadda Goje ya yi da shi amma ya kasa amsar wu ar cikin sauri kuma ya mara masa domin ganin me zai aikata? Tafiya suka dinga yi har suka kawo titi ya tsayar da mai napep ya fa a shima Goje ya fa a ciki. Shi kansa bai san ina za a kaisa ba. Tafiya suka sosai har suka arasu daidai wajan wani aton kamfani wanda kaf Kano babu wanda bai san zaman wannan kamfanin ba. Iya ha uwa ya ha u ginin kamfanin ma abin sha'awa ne ga masu tsaro ta ko'ina. Ya tsayar da mai napep in ya sauka "Ku i na?" Ya bu e ido sai ya share "Malam ha ina na da oka daka waje mai nisa ina da wajan zuwa" Goje ya ce "An cinye" "Kut, ni da ha ina daman tunda na da o ku na ji kuna warin wiwi na san cewa arayi ne ku, cikakken an zamani ne nima ku bani ku ina yanzu ku na daki ku in" Goje ya ce "dan babarka zo ka daka idan ka haifu" mai napep in ya share shi, ganin Mai dawa ya yi shiru yana kallo kamfanin ya nufi inda yake ya dam i wuyansa ya ce "Kai ka tsare ni ai....," kafin ya arasa maganar Mai dawa ya dam i hannunsa ya matse ya bada sauti ass har lokacin ya kafe kamfanin da idanu. Mai napep in na ihu