← Book details Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 27 OF 40

Sashe 27

Mutallab Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

ita ce kawai last hope ina" Dr Qasim ya yi murmushi ya ce "Safiyyerh zata ji sau i in sha Allah, ba'a caka mata wu ar inda za ta yi mata illa ba ta zubar da jini sosai ne sai kuma zuriyarta data ninka gudun da take yi, ka yi mata addu'a" "Shikenan Allah Ya bawa Maama lafiya,zan iya shiga ai kwana biyu ba'a barin mu shiga sai na ji kamar har yanzu bata dawo hayyacinta ba" I. Qasim ya girgiza kai ya ce "Daddy kana son Safiyyerh da yawa, shiga ka ganta" har bakin room in da take ciki ya shiga ya shiga sanye da kayan daya dace a shiga aga mara lafiya. I. Qasim ya juya ya fita daddy ya zubawa Safiyyerh idanu tana wace ta sake yin fari a barka da farar mace ta an fa a an ja mata rigar marasa lafiya zuwa saman irjinta duk da baya kaya a jikin sai iya rigar an bu e wajan ciwon da akai mata aiki a wajan ya zuba mata idanu ya matsa a hankali yana kama hannunta addu'a ya shiga yi mata sosai ta samu sau i zuciyarsa duk babu da i idan ya rasa Maama bai san yaya zai yi ba kuma. "Allah Ya baki lafiya Maama, don Allah ki rage wa kan ki fitina da za ewa cikin wasu al'amuran kalli yadda za ki saka rayuwarki ta lalace, Safiyyerh ban shirya ba ban shirya ba Safiyyerh" ya dam e hannunta yaga bakinta na motsawa amma sam baya jin me take cewa. Ta shi ya yi ya fita yana sake yi mata addu'a a ransa na samun sau i da rangwame. Bayan ya fito waya ya saka ya kira Aliyu yana agawa ya ce "Aliyu kana ina ne, an fito ita daga i.c.u amma babu kai a wajan bana son haka fa, da baya da yanzu ba aya bane matsayin Safiyyerh ya jima da sauyawa" "Allah Ya sauwa Kawai Aliyu ya furta ta cikin wayar daga nan ya yi shiru ran daddy ya sake aci yana jin kamar ya yi kuskure na aurawa Aliyu Safiyyerh na dam a masa dukkan ragamar rayuwarta da tunanin zai kula da lamarin Safiyyerh amma ba lallai hakan ta kasance ba, sosai abubuwa da yawa ke damun zuciyarsa yana hana shi sukuni tare da rashin isasshen bacci, idan Safiyyerh ta tare a gidan mijinta dole ne ya amshi responsibility da Ubangiji ya ora masa na mijinta. Ummi na kallon daddy da jajayen idanunta ta ce "Ina ta zuba idanu rayuwar yarinyarta na neman lalacewa, ka yi abubuwa da yawa Professor na ja baki na yi shiru da tunanin duk abin da ka yi daidai ne, zuciyata ba zata auka ba Safiyyerh gaba aya nawa take ni kawai ta ha ura da aikin wannan Companyn da bana gane masa ai shekarunta bai kai ya kawo ba, ban shirya rasata ba" daddy ya yi shiru yana kallon yadda Ummi ke kuka. "Ki tashi muje dare na yi" da sauri ta kalle shi tana share hawaye ta ce "Kuma ban gane muje ba zuwa ina?" "Ai kin san majinyata basa kwana a wannan hospital in, patient ne kawai yake da alhakin kwana" tun kafin ya kammala magana take girgiza masa kai "i don't think zan iya barin wannan asibitin da Safiyyerh ita ka ai, ni bana ma ganewa irin haka ka yi musu magana ko a nan zan iya kwana I'll manage" Daddy ya yi gaba yana furta "Kar na sake maimaita miki" dole ta mi e bayan ta sake le a Fiyya ta yi waje. Kafin a rufe shigowar masu ziyara Yaya J ya da e zaune gaban Fiyya yana kallon fuskarta, da kwanakin baya ne zai ri e hannunta cikin nasa yana ta mata sannu da addu'a yanzu kallon ta kawai ya kasa koda yin addu'ar ma, can ya mi e ya fice haka Awais da Dr Hash duk suka shigo basu da tabbacin bacci take ko farkowa ne ba ta yi ba. Wajajen 2 na dare ya bu ofar ya shigo bayan I. Qasim ya bashi damar hakan daman aikin kwana zai yi idanunsa a kanta har ya shigo ya rufe ofar a hankali ya tsaya gabanta hannunsa biyun zube cikin aljihu ya auki minti a alla ashirin kafin ya arasa ya zauna bakin gadon har yanzu bacci take ya dubi hannun da ruwa yake shiga ya dubi aya hannun da jini ke shiga a hankali ya kama hannun drip in da yake an mitsi-mitsi ya ri e cikin nasa a hankali yake murza yatsunta can ya ji ta ri e hannunsa ya aga kai yaga tana jujjuya kanta sai a lokacin ya lura da sauyin arar da na'urar ke yi. Safiyyerh tana bu e idanu ta rufe saboda wani fau in haske daya shige mata ciki sai kuma hawaye ya fara bin idanunta ya an sunkuya yana kallon fuskarta. Ta sake bu e ido ta kalle shi ta dudduba taga ba kowa ta rufe idon still ta bu e har lokacin jujjuya kanta take yi "Yaya" ya yi mata shiru ya sake cewa "Me na yi musu?" Still shiru ya yi mata ta bu e idanu ta kalle sai ta fashe da kuka sosai irjinta na agawa ya dam e hannunta "Yaya" "Safii..." Ya kira sunanta a hankali ta ce "Kai na zai cire irjina ciwo cikina ciwo yaya mutuwa zan yi" "Allah Ya yi miki Rahma" sai kuma ya matsa dab da kan nata ta saka hannu ta ri e nashi ta yi shiru a hankali ta sake cewa "Captain" "Manager" "Na ce musu mijina soja ne, wai ko sojan zasu kashe balle ni" ta yi shiru ta sake cewa "Ka ri e mini kai na ciwo yake mini sosai na shiga uku daddy wayyo" maimakon ya ri e kan nata sai ya ora goshinsa saman nata, ta bu e idanu ta kalli fuskar Captain kamar zau ha e da data a nutse ya ce "sun kashe kin?" Ta girgiza kai "Me ya sa?" "Ban sani ba" ya an murza mata goshinsa yana kallon cikin idanunta ya ce "Saboda ke matar soja ce" ta yi shiru kawai tana kallon shi can ya matsa yana sauka ya zauna saman kujera. Washegari da sassafe an sanda suka shigo room in lokacin tana zaune ta an jingina da jikin gado, statement na abin da ya faru suke tambaya. Sp Ghali ya kalli Safiyyerh data sunkuyar da kanta asa ya ce "Da suka zo sun fa a miki abin da suke bu ata?" Ta girgiza musu kai. "Za ki iya gane wani daga cikin su? Suna ko kammani?" Ta ago ta kalli Sp Ghali dake tsaye ta ce "Idan na gane kamannin sai me za'a yi to?" "Zamu kira a zana mana fuskar wanda kika gane ne" "To ban gane ba" Duk suka tsora mata idanu musamman daddy ta bu e idanunta itama ta ce "Kamarya? To na gane ne?" Daddy ya ce "Maama wa kija ji ya ce wani abu?" Sp Ghali ya dinga kallon Safiyyerh yana jin wani irin abu a ransa na motsa masa sai ya yi murmushi ya ce "dear kin ce basu nemi komai ba, ba wanda kika gane ba suna amma haka kawai sai su caka miki wu a think Safiyyerh" sarai Safiyyerh ta tuna sunan da ta ji ya ambata na Mutallab sai ta yi shiru a hankali kuma ta ce "Sp kasan matsalar da asar nan take ciki musamman Jiharmu akan wacan waya, wayata zasu wace ni kuma na hana saboda ina da abubuwa a ciki shine sukai mini haka" ya jinjina kai ya ce "Haka ne dear za mu yi bincike zan gano kowaye za mu hukunta shi ashin hukuma bisa kundin da aka wanzar, get well soon dear" ya sake fa a yana murmushi kan ta dai a asa yake. Sallama sukai dasu daddy suka tafi. Captain na zaune ko tari bai yi ba wayarsa kawai yake dannawa can ya mi e ya fita daddy ya bisa da kallo haka Yaya J ganin ko sannu bai yi Fiyya ba daman bai jima da zuwa ba. Eng Ali wali ya dinga kaiwa yana kawowa ransa duka a ace ya kalli Mai dawa ya ce "Yanzu daka kashe ta fa? Wai me kake nufi da wannan abin da ka yi ne Mutallab?" "Ka dai na yi mini ihu kamar Malam Abdullahi" Ali wali ya jinjina kai kawai ya ce "Kasan ka raina ya aci kake cewa haka? Ya zan aike ka ka yi sato yarinya kuma ka caka mata wu a salon ka ata mini aiki da sanyin safe ake kama fara ba mai dawa" "To na fasa" Ali wali ya bu e idanu ya ce "Meka fasa in? Ba dai akko yarinyar ba kake nufi?" A ta aice ya ce "Shi" "Haba uban mafarauta, kai baka san wasa ba kai kamar a kake a wajena fa" sai a lokacin Moh ya bu e idanu ya kalli Ali wali yanzu dai normal yake ba'a buge ba "baka haifan ba, san da aka haifan baka da labari" ya yi fito yana mi ar da afa ya ce "To ka kira an naka ya yi maka aikin, mu fa kuke sawa a wahala har a yi za e aci a cinye ka hau kujerar ba lallai yaranka suna asar ba, ba'a rainawa Moh hankali ka bar mu matsayin an daban kawai" Ali wali ya ce "Ya batun yarinyar?" "Na ji" ya ce yana mi ewa tsaye har zai shige ya dawo ya auki bandir in ku an dubu-dubu ya watsa cikin aljihu. Sautin daya ji kamar gurnani kamar kuka kuma ya sa ya nufi ofar da yaje jin hakan ya mur a handle zai bu e cikin sauri Eng Ali wali ya riga shi ya ce "Haba Mutallab idan iyalina ne a ciki fa?" Moh ya zubawa Ali wali ido ya kalli ofar sai kawai ya fice yabar wajan. " an wahalar yaro an jaraba Allah Ya nufa na lashe kujerar ganina sai ya yi maka wahala" Hon Ma atai yana zaune ya kalli Sp Ghali ya ce "Ka lemo record in nasa?" "Na samu Hon amma cin dai amana ne irin namu na jami'an tsaro amma fidda record in wani criminal ya sa awa kudin tsarin
Chapter 27 · 0% Book details