← Book details Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 54 OF 54

Sashe 54

Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

*bayan wata 2*
Amaan ce zaune gefen bed tana shirya kayanta da duk Abinda zasu buk'ata cikin troley"sbd yau da k'arfe 2 zasu tafi Adamawa"gobe da safe idan aka d'aura Auren sadeeq da madeenah danasu shamsiya saita biyo masu kawo Amarya su dawo tare sbd hidimar ta kama b'angare biyu"saidai gaba d'aya bata jin dad'in jikinta tun shekaran jiya"sai yawan kasala da mutuwar jiki take ji"tun safe khalil yana wajen masu rainonsa"yayi wayo yana koyon zama watansa4 yanxun"da k'yar tasamu ta gama shirya kayan ta kwanta saman bed"wajen k'arfe 11 :15 am shariff yaturo k'ofar d'akin yashigo yana fad'in salfad Atashi abani na bankwana sai muyi wanka ko?"kasa mgn tayi tana dai kallonsa"Aranta tana fad'in yaushe ne hamma zai gaji da sex??yaya dai madam?"yafad'a yana k'arasowa ya zauna saitin kanta"ta d'ago kanta ta aza saman cinyoyinsa tasaka kukan shagwab'a"menene salfad?"Ai nace kwana 2 d'in zakiyi ko kin hak'ura goben zamu dawo?"niba wannan ba hamma! banafa lafiya wani iri nakeji na"kuma rabona da period wata biyu kenan"bana fatan Abinda nake zargi"menene kike zargi?"inada ciki"kaga Khalil watansa4 Ina zankai wannan kayan kunyar fisabilillahi?"banama fatan hakan yakasance katashi muje Asibiti Aduba"to wai idan shine miye Amfanin ki tayarmun da hankalinki?hamma kama dena fatan shine dan idan shi e saidai Azubar gaskiya"be tankataba yamik'e tsaye yana fad'in saka mayafinki muje"batayi mgn ba ta gyara d'an kwalinta sbd da wankanta mayafi da hand bag kawai ta d'auka"Ina Khalil?"yana wajen masu rainonsa"okay muje....tunda suka d'auki hanyar zuwa Asibintin har suka iso aka d'ibi fitsarinta gabanta ne keta mugun fad'uwa"bayan Angwada Aka d'ibi jininta"duka dai sun nuna Amaan nada yaron ciki na sati 6 "tunda taji doctor d'in tana masa congratulations gabanta ya tsananta fad'uwa"Amamakinta sai taga sharrif yanata murmushi Abinsa"Atake ta had'e rai ko kallo be ishetaba tafita daga cikin office d'in "yabita da kallo gabansa na fad'uwa"yasan halin Amaan sarai itama bata iya fushiba wuyar rarrashi gareta"ga tafiya taka musu shi bemasan taya zaya faraba"dan koda ba cikin halal bane ba fata yakeba bazai bari ta zubarba balle na halal"yana wanna tunanin ya iso inda sukayi parking"tana tsaye ta kife kanta saman motar tanata ruzgar kuka shab'e shab'e da hawaye"gab da ita ya matso ya kama hannunta murya can k'asa yace"salfad miye Amfanin wannan kukan dakikeyi?"kinga mu shiga ciki sai muyi mgn "ni hamma bazan shigaba! kawai muje ka mata mgn Azubar dashi Ai be zama halittaba jini ne"ta k'are maganar tana k'wace hannun ta...tsareta da manyan idanuwansa yayi yak'i mgn ya had'e rai "ita kuwa cigaba da kuka tayi....ganin mutane na kallonsu yasaka Azuciye ya fisgo hannunta ya bud'e k'ofar tana ihu da turjewa yasakata ciki yayi lock"kafin yadawo driver sit ya zauna yana daka mata wata rikitacciyar tsawa "gaba d'aya Amaan haukace masa tayi tana ihu da k'ok'arin bud'e marfin motar"yaja motar Aguje cikin zafin zuciya....sbd kaga ba Ajikinka d'an ko y'ar zasu rayuba shine bazaka bari na zubarba"wlh kaji na rantse saina zubar dashi....sosai kalamanta suka koma tunzura zuciyar shariff cikin b'acin rai yace"wlh zubar da cikin nan shine babban kuskuran da zakiyi Arayuwarki"dama na fahimci bakya sona"inda kina sona bazaki guji jininaba"zanje na Auro wacce ke sona harta haifamun y'ay'a....ko yanzun zaka iya zuwa ka Auro sai aka cemaka idan babu kai fasa rayuwa zanyi"wlh na gama zama dakai"kabani takardata kawai na tsaneka.... Amaan ni kikema ihu da d'aga murya har kina furtamun kalmar tsana?"Eh natsane....wani wawan fari ya d'auketa dashi yana huci"ta saki k'ara tana dafe kunci"Adaidai lokacin dayaci uban burki dasun fad'awa wani me mashin"gaba d'aya sharrif baya cikin nutsuwarsa zuciyarsa na tafasa be koma mgn ba sai rantse rantse Amaan keyi saita zubar da cikin da k'ara sanar masa ta tsanesa"duk ya jure yak'i tankata yabari su koma gida....suna isowa gidan ta fito ta doka k'ofar motar da k'arfi ta wuce ciki"karfa yarinyar nan taga Ina sonta da yawa tanemi kamun raini....raini kuma har na nawa tunda ta ganka a tub'e"wata zuciyar tabashi Amsa"cikin hassala yabiyo bayanta"babu kowa a parlourn sai saude dake tsaye rik'e da Khalil yanata kuka da Alama mama yakeso"ji yayi damuwarsa takoma nunkuwa"kobe tambayaba ransa yabashi Amaan k'in Amsar yaron tayi "bece komai yamatso yamik'a mata hannu ya Amshesa"yaron yana ganinsa yayi shiru sbd yana ganesa"sai rarume rarume yakeyi"bayan saude tabar parlourn ya wuce upstairs yasami k'ofar d'akin a rufe gabansa yafad'i"ya dinga knocking Amaan najinsa ta masa banza dan har Khalil d'in haushi taji yana bata"Amaan kizo ki bud'e k'ofar nan ko ranki yafi nawa b'aci"banza ta masa yayinda yaron ke cigaba da kuka harda shashsheka"sharrif tamkar ya had'iyi zuciya sbd b'acin rai "cikin zafin zuciya yanufi d'akinsa yadakko spire keys yagwada ya bud'e saidai k'ofar tak'i bud'ewa sbd tabar key Ajiki....wayarsa yazaro yakira mus'ab bugu biyu ya d'auka yana fad'in na Amaan bada kanka Asare"mus'ab sakin Amaan zanyi bazan iyaba.... what?? kanada hankali shariff kasan mekake fad'a kuwa?"karkayi Abinda zakayi dana sani wlh"ko wane zaman tare ana samun sab'ani "insha Allah zaku shirya meta Maka ne?"cikin zafin rai yamasa bayani"laifinkane gaskiya Abokinah! da Alama wannan cikin kafin ta gama wanka kamata shi"gashi kuma yakama ana hidima be kamata kayi fushiba"yatake nayi mata mus'ab?"kaga yadda take mun ihu da dagamun murya sai kace wani sa'anta"tundai Aikin gama ya gama ai shikenan"yanzun pls kajirani gani nan zuwa"yanke wayar sharrif yayi yadawo cikin parlourn ya zauna yana sab'e da khalil dayayi baccin wahala"cikin mintina 10 mus'ab yashigo cikin parlourn"kallo d'aya yama sharrif ya gano tashin hankali da damuwa had'e da bacin rai cikin idanuwansa"ya fahimci cika bakine kawai dayace zai saki Amaan Amma bazai iyaba"Ina Amaan d'in?"tana d'akinta dake sama"bece komai yazauna dayake yanada numberta kiranta yayi sau ukku sai ana hud'u ta d'auka batayi mgn ba "pls Amaan idan har na Isa dake ki bud'e kizo nan main parking zamuyi mgn "kashe wayar tayi"sharrif dai na zaune fuskarsa Ad'aure "bayan mintina 3 Amaan ta sakko k'asan"duk yadda zuciyar shariff ke hanashi daya kalleta k'in yadda yayi saida ya kalleta"da sauri ya d'auke kansa yana jin damuwar ganin yadda ta tashi hankalinta taci kuka idanuwanta sunyi jawur sun kumbura"kan kujerah ta zauna batace musu komai ba"mus'ab yayi gyaran murya yace"inaso ku duka kuyi hak'uri ku saurareni"shi zaman tare dole wata ran Asamu sab'ani"saidai ban zaci haka daga garekiba Amaan "yadda Abokinah yabaki matsayi da daraja banyi zaton zakiso k'in kyautar da Allah yabaku kedashi ba"shin baki tunanin ko sanadin wannan d'an ko y'ar kusami Aljannah?"haihuwa rahamace "godiya yaka mata kiyima Allah daya baku "dukda nasan uzurinki babu wacce zatazo tanada yaro kamar Khalil takoma samun juna biyu"saidai idan Akayi hak'uri aka bar komai wajen Allah to Abin zaizo da sauk'i"Khalil dakin yayesa yanada shekara guda Ammi zata Amshesa"sbd haka karki damu magunguna kedashi zakusha babu Abinda zai samesa"banso hakan yafaruba gashi kuna hidima....ba cewa tayi saina saketaba "subahanallahi! Kefa malama ce Amaan kinsan babu kyau"to shima Ai cewa yayi zai Auro wacce yakeso ko?"duk b'acin rai ne yasaka yafad'i hakan nasan Abokinah babu macen dake burgesa Aduniya sai Amaan"sbd haka komai ya wuce kibashi hak'uri"sannan ki Amshi Khalil kibashi Abincinsa"Abokinah nizan wuce sai goben idan mun had'u wajen d'aurin Auren"muje nataka maka "cewar shariff yana mik'ewa tsaye yamatsa gaban Amaan ya Aza mata shi saman cinyarta yabi mus'ab"suna fitowa shariff ya kallesa yace"hak'ik'a mus'ab ka wuce Amini saidai nace maka d'an uwa"Allah yabarmun tare "haba Abokinah karka damu"nima irin haka sau nawa kanamun?hakane insha Allah hajjin bana dakai da bilkisu zakuje....ihun murna yayi ya rungumesa yana fad'in ko makkana na farko kaine ka biyamun Allah yabarmu tare sharrif "Ameen kar damu bara na kowa wajen gimbiyar nakoma rarrashi"wlh na zancen naka mus'ab sakin Amaan shine kuskuran dazan tafka"Adinga dai hak'uri Abokinah bara na wuce"sharrif ya Amsa dato sukayi sallama yakoma ciki"Amaan na zaune tana shayar da yaron sai sauke Ajiyar zuciya takeyi sbd kukan dataci"tadai hak'ura ne kawai Amma har ranta bataso Ace ta k'ara haihuwa da sauri irin haka"sallamar sharrif dataji yasaka ta d'ago kanta suka had'a Ido"saita sunkuyar da kanta k'asa "yazo gefenta ya zauna"kayi hak'uri hamma nadena dan Allah....sai kuma kuka yaci k'arfinta"rungumeta yayi itada yaron yana fad'in karki damu salfad na hak'ura"koma miye zai faru tsakaninmu karki koma cewa bakya sona kin tsaneni"to kaima karka koma cewa zaka Auri wata ko?"murmushi yasaki yanata kallonta yace"kinga har k'arfe 1 tayi"muyi sallah kawai mutafi airport "idan mun iso masauki sai nayi rarrashi me girma ko?"gyad'a masa kanta tayi tana murmushi "to wa wannan sabuwar kunyar tawa da kikeji tamece?"nidai ba komai fa hamma"bece komai ba sai Amsar Khalil yayi ya zaunar dashi kan carpet"kafin ya kamota yafara kissing nata yana zura hannayensa cikin rigarta suka kwanta saman kujerar"daga k'arshe saidai komai yafaru cikin parlourn sannan suka tattara suka wuce sama da nufin su shirya su tafi Adamawa.....to masu biki sai muce Allah yasa Alkhairi!
tamat bi hamdilillahi ! duka duka Anan nakawo k'arshen wannan littafi me taken MISKILI NE!
kura kuran danayi Aciki yah Allah kayafemun dani da masu karatu gaba d'aya sai mun had'e a sabon littafina nan bada jumawa ba💓🥰

Godiya ta musammun gareku makarantana Ina Alfahari daku ubangiji yak'ara muku budi na Alkhairi"masu Aure Allah yabaku zaman lafiya mararsa Aure Allah yabaku mazan k'warai 👏 love you all guys 💃🏼

wannan book d'in nakudi ne! idan harkin karanta baki biyaba ko kin siya kin fitar Allah isarmun da isarsa.....
Chapter 54 · 0% Book details