← Book details Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 48 OF 54

Sashe 48

Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read

*bayan kwana 10*

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤‍🔥 *MISKILI NE*❤‍🔥

*69&70*

*Bayan kwana goma*
Tunda wannan babban Al'amarin me girma yafaru tsakanin Amaan da shariff suka koma d'inkewa a soyayyar juna"da kafa kafa da juna had'e da sake shak'uwa me tsanani"har yanzun shariff be koma yimata komai ba saidai Asha romance kamar babu gobe"wanda harma Amaan d'in ta saba"tana fatan su tsaya iya hakan kawai banda wancan Abin me girma"da har yanzun tsoron Abin da irin Azabar datasha na'a ranta bata manta ba"far gabanta guna shine d'inkin kuma Alhamdulillah ta warke harya warware"sbd tana yawan yin sit bath da kulawa da kanta...kusan kullum sai tayi waya da Ammi da kuma y'an Adamawa "Abdallah nad'an lek'owa susha fira"sadeeq kuwa zuwansa guda sbd yana bakin Aikinsa "su mus'ab kuwa ranar week end shida noorynshi da Ahmed sukazo suka sha musu yini"jefi jefi dangin shariff na yawan zuwa kuma Amaan na musu tarban mutunci "kuma suna yaba kirkinta"mariya ce kawai datazo gidan bata sake mata fuskaba sbd ta fahimci mijinta take so"hakan yak'ara ma Amaan k'aimi wajen k'ara rik'e mijinta.....tun safiyar yau monday da suka tashi take rigima da k'ananun koke koke sbd sharif zqi koma office bakin Aikinsa"ga wani sabon case da aka bashi me mahinmanci"gaba d'aya Amaan tak'i barinsa yanutsu yafara bincike koda ta waya ne ko a laptop"sai dubara yake mata tana zamewa"suna zaune kan kujerah a main parlour ita kanta na saman cinyoyinsa yana zaune yana shafa gashin kanta dayasha gyara yyi bak'i gwanin sha'awa"my salfad! yakirata cikin murya me kama da rad'a"uhmm! ki yadda na goyaki kiyi bacci saina fita"bazan wuce 2pm ba zan dawo"kuma kinga inaso naje na gaida Ammi"zanje gidan Ammin pls"ki bari Anjima da yamma sai muje"shikenan my one Allah yakaimu"to miye zaki bani matsayin toshi?"toshin me kuma?"kinfi kowa sani"saita saki kukan shagwab'a tana tashi zaune ta rik'e hannayensa tana fad'in indai bazaka fad'amun ba babu inda zakaje"salfad dana fad'a zakice banida kunya ko?"nide babu ruwana"ta fad'a tana cika hannunsa zata gudu"ya fisgota ta fad'o saman jikinsa ya rungumeta yana fad'in salfad yaushe zaki bani Abinda duk macen Aure take bama mijinta?" yaka mata kidinga lura da nayi hak'uri sosai"pls ki tausayamun salfad kinji?"tunda mukayi sau guda najin son Abin kawai nadai hak'ura ne....gabanta nata fad'uwa cikin murya me kama da tsoro tace"duk sadda kakeso hamma zan baka"kin warke ne ko?"tana k'ok'arin yimasa mgn k'ofar glass d'in tayi k'ara had'e da zugewa mus'ab yashigo da sallama"Aikuwa Amaan najin muryarsa ta cikwikwiye shariff ta b'oye fuskarta Ajikinsa sbd kunyar ya gansu Ahaka"Abokin nawa kike jima kunya salfad?uhmm mutumin kanafa 🔥"kace kana nan gimbiyar ta hanaka fita ko?"mu kuma muna can muna jiran isowarka a office ko?"tab'e baki shariff yayi yana hararar sa yace"kaga mlm bansan sharri da saka Ido"duka yau ba 12 days kenan nayiba robona da office d'in "kai lokacin dakayi naka Anguncin ba 3 weeks kayiba?"sanin kankane ba'a tursasani "koda daga k'asa ne badaga sama aka bani case d'in ba tsab zance bazan yiba"uhmm hakama zakace?"to bari kaji"na gama kanoka ka zama mijin tace shine kake wani gewaye gewaye"banza sharrif ya masa ya matso da fuskarsa gefen ta Amaan Ahankali yace"salfad fad'amun iya gaskiyarki kin yarda natafi ko karna tafi?"Abinda kikeso shine za'a yi dan in nunama guy d'in nan iyakarsa...mus'ab shidai yana kallonsu yana y'ar dariya sbd ba k'aramin burgesa sukayiba"Amaan dai sbd ganin mus'ab nacikin parlourn yasaka tak'i yin mgn "babu kunya shariff ya d'auketa yanufi wani d'aki da ita"suna shiga tace"meke nan kayi salfad?"Ina ruwana da wata kunya? yafad'a yana zaunar da ita saman bed "nidai kaje tunda Abinda yashafi Aikinkune kaji?"Ina Alfahari dakai da matsayin daka bani Azuciyarka mijinah "Ina jiran dawowarka zan maka tana jin kaina"da gaske kike salfad?"Eh mana"wancan fa abun nake nufi? yafad'a cikin wata iriyar murya yana kwanciya saman cinyarta"batayi mgn ba sai kwanto da kanta saman nasa tayi ta zura masa harshenta cikin bakinsa"da sauri ya cafke yana masa wata iriyar tsotsa"Amaan na shafa jikinsa suna maida numfashi "daga harshe yatura hannayensa cikin rigarta yana shafa Albarkatun k'irjinta.....gaba d'aya shariff yafice hayyacinsa daga shi har Amaan d'in duk suna cikin shauk'in son juna da sha'awar juna "cikin k'ank'anin lokaci shariff yayi fatali da komai na jikinsu"saida yafara Addua Amaan ta farga da Abinda yake shirin yi"cikin muryar shagwab'a tace"pls hamma karkamun yadda zanji zafi"ni bana soooooooo! rirrik'eta shariff yayi yana saka k'wayar idonsa dake jajir cikin nata yana binta da kallon daya kashe mata jiki lokaci guda..... Amaan batasan lokacin data fisgosa suka rungume junaba daga nan komai yaci gaba da wakana"da farko Ahankali yafara tafiyar da ita saidai da tafiyar tayi nisa yaci gaba da juyata yadda yakeso"tun tana ihu da rok'arsa harma ta hak'ura ta k'yalesa"saida ya kwashe Awanni biyu yana Abu guda sannan yasararawa Amaan ya kwantar da ita jikinsa yana rarrashinta sbd ta rigime masa"I'm sorry my salfad kinji?"babuma inda zanje ina.tare dake ko?"kanta ta gyad'a masa Ahankali tace "hamma ka sani a ruwan zafi"to shikenan"kina jin ciwo ne?"ah ah"yauwa jarumata da daren zaki koma bani ko?"saida gabanta yafad'i da k'yar tace uhmm"sai kuma tace"nasan yaya mus'ab yagaji da jira yatafi tun d'azun "karma yatafi yatsaya d'in"kuma wayoyinmu na parlon?"babu damuwa ko d'auka akayi zan gane wanda ya d'auka"balle ma dagani saike da mus'ab mukasan pin d'in dake bud'e k'ofar har mutum ya shigo"shikenan saiya saka maka marar kunya ko?"shi ita garesane"to bari kiji bilkisu tun ranar dinner d'insu ya kwanta da ita Amota"dinner d'in daba'ayiba kenan"wai kafin Ad'aura Auren?"ah ah And'aura "kinga itama ba y'ar nan bace"bayan Ankawota Akayi shirin tafiya dinner"kai Amma be kyautaba"uhmm mus'ab dakike gani ya wuce iya tunanin ki"nidai kadena fad'in sirrinsa"shikenan da wanima labari zan baki Amma na fasa"Eh babu komai"bece komai ba yacikata ya sauka daga saman bed d'in yasuturta jikinsa kafin ya shige bath room"itama da k'yar ta tashi ta d'auki d'an kwalin Atamfar daya cire mata ta d'aura "dak'yar take tafiya wajen sai rad'ad'i yake mata"dan sharrif namiji ne ba kad'an ba"binsa ciki tayi suka fara wankan"sosai ya tausaya mata sbd ya fahimci taji jiki"saidai hakan bazai saka ya k'yaleta da dare ba sbd yana so tasaba.....sai bayan sallar Azahar yafita"yadawo da yamma"tana zaune taci gayunta cikin k'ananun kaya riga da siket mini tanata zuba k'amshi me dad'i"k'in tasowa tayi ta tarbesa"ga uwar tsaraba yamata"Ahankali yace "salfad kodai na koma inda na fito ne?"k'in mgn tayi ta nuna Agogo biyar saura minti 20"I'm sorry Ina office tun d'azun shiyasa naturo miki sak'on kiyi lunch karki jirani"Amma kasan bazan iya cin Abinci batare dana san kai kaciba?"idan nayi hakan nayiwa soyayyar mu Adalci salfad?kamar yadda bazaka iya cin Abinci sbd banciba nima haka "k'arasowa gefenta yayi cikin jin dad'in kalamanta ya duk'a gabanta ya Aza kansa A tsakkiyar cinyoyinta yana shafarsu"gemunsa na shafarsu"ta lumshe Ido tana zare masa hular saman kansa"ilove you so much my salfad "you are my happiness"tayi murmushi tana shafar gashin kansa tace"ilove you too jarumin jarumai"ya d'ago kanta suka had'a Ido "ta kashe masa Ido guda"Atare suka saki murmushi ya d'auki hular tasa data cire masa yasaka mata"ta rik'e hannunsa ta sumbata"kinyi kyau salfad"na yafe ko wace mace idan bakeba"insha Allah kece matata har A Aljannah "Allah yasa *my Nurul khalbi* ya Amsa da Ameen ta d'ago sa yadawo gefenta ya zauna"ta duba ledojin daya aza saman center table kafin ta mik'e tsaye ta wuce kitchen "bata jimaba ta dawo da ruwa da lemon kwali irin wanda tasan yafiso"yanata kallonta yana d'an murmushi ta zuba ruwan ta duk'a ta bashi"ya Amsa yana fad'in thanks"bayan yagama sha Anan tsakkiyar parlourn sukaci Abinci "suna idarwa Amaan ta hanashi yayi wanka wai ita sai sunje gidan Ammi"shikenan tashi ki canza kaya saimu tafi"dato ta Amsa ta wuce sama"bata jimaba ta sakko cikin shiga ta Alfarma datayi bala'in haskata"dama ga haske da k'iba ta k'ara "Alamar samun kwanciyar hankali da hutu kenan"Ina zakije salfad?"yafad'a sbd ganin ta nufi kitchen"sak'o zan d'akko "ta fad'a tana wucewa kitchen d'in"bata jimaba ta fito rik'e da wani babban tray na silver me murfi"uhmm kice tsaraba zakije ma da Ammi da ita ko?"Toya san ranka?"yayi murmushi yana fad'in to kawo na d'aukar miki"babu musu ta mik'a masa cikin shagwab'a tace"yaushe zaka fara koyamun driving d'in hamma?"mubarshi zuwa week end haka ko?"dato ta Amsa shi kuma yabud'e tray d'in"k'amshin curry da spice's suka daki hancinsa"ya lumshe Ido yana fad'in shi mijinki kin d'ibar masa nasa?"yaushema kikayi snacks d'in nan?"bayan ka fita ne"na tura su saude sukayima kukun mgn yayi sauri yagama lunch zan shigo kitchen d'in"bayan yafita shine naje nayi"d'an murmushi yasaki ya d'auki meat pie guda d'aya yakai bakinsa Adaidai sadda suka bar cikin parlourn"uhmmm gaskiya yayi dad'i sosai salfad "nidai hamma naka fa yana nan idan mun dawo zan baka"shikenan nadena ci "yak'are maganar suna nufar compound d'in gidan"suka shige cikin wata had'ad'd'iyar mota"suna tafe suna fira saidai sharrif ya fahimci kamar wata mota binsu Abaya"be kuma wani damuba sbd yanada yak'inin mutum ko Aljan be isa yamasa Abinda Allah be masaba"suna shigowa center k'arshe wacce daga ita sai su hau titi wata mota bak'a tasha gabansu"in bacin ya take burki da sun bangaji juna"kuma sbd Amaan yaci burkin da kamar babu ita Amotar daya Afkama motar"ta sauke Ajiyar zuciya tana kwantowa Ajikinsa"karki damu babu komai zan d'an fita ki jirani karki fito salfad pls"Ina zakaje kuma hamma?"Amaan ki zauna kinsan bana son musu ko?"ya fad'a yana zaro bindiga abayan sit d'in dayake zaune ya soke cikin Aljihun rigar yadin jikinsa"gabanta yafad'i ta zaro Ido"Adaidai lokacin da wani k'aton mutum yatsaya gefen k'ofar yana musu knocking"sai muzurai yakeyi.....cikin zafin rai sharrif yaturo k'ofar da k'arfi ta dagi gefen gwiwar mutumin yafad'i k'asa.....shi kuwa had'e girar sama data k'asa yayi yafito fuskarsa Ad'aure Alamar no mutunci"Atake wasu k'atti su biyar suka fito daga cikin bak'ar motar"Amaan gabanta na fad'uwa ta zaro Ido waje tana hango sheriff tsaye yana kallonsu babu wata damuwa saman kyakykyawar fuskarsa......dariyar wata mace taji"ta juya"Ashe farida ce wacce ke binsu tun daga baya.....Fahad Shariff kenan! kallon inda take beyiba saima danna k'aramar wayarsa yakeyi"yayinda k'attin su shidda sun zagayesa"gashi bbu mutane sai masu wucewa saman Abin hawa suma jefi jefi suke wucewa.... Ayanzun dole zaka Ajiye zafin kan naka da izzar"tunda bbu security's da body quards d'in naka ko?"inaso kasani ni fareedah saina tarwatsa rayuwarka kamar yadda kamun gib'i Atawa rayuwar......wani shegen murmushi sharrif yasaki wanda idan yayisa Tofa Akwai muguntar dayake shirin k'ullawa"kai tsaye yajuya yanufeta"Atake k'atti biyu suka biyosa Abaya da makamai Ahannunsu"suna d'agawa da nufin su saresa yana duk'ewa wanda yana jiyo ihun da Amaan ta kurma sbd ta hango za'a saresa"cikin zafin rai yadinga kaucewa suna son sukarsa"daga karshe ya Amshe maka man nasu"fareedah dake tsaye tana kallon komai ta zaro Ido, saiya yar dasu yana sakin murmushi yafara jibgar k'attin biyu kamar zai rab'asu da ransu"daga Farida har Amaan dake kallo mamakin jarumtarsa sukeyi"Atake sauran suka nufosa"yazaro bindiga ya harbi mutum biyu ga kafa sauran suka gudu"saiga k'attin su hud'u kwancen k'asa cikin jini....taku biyu yayi ya Isa gaban fareedah dake k'ok'arin shigewa mota da nufin ta gudu"gabanta yasha ya d'auketa da wani gigitaccen marin dataga stars na mata shawagi"yakoma k'ara mata "yana nunata da yatsa yace"wawuya shashasha k'aramar y'ar bariki "koda Ina fad'a da mata ke karya An fad'a miki zan iyayi dake ne?"never nafi karkin hakan saidai na nuna miki iyakarki"yak'are maganar cikin izzah had'e da raini"yayinda fareedah ke tsaye kanta na juyawa bakinta na jini.... Amaan ta fito da gudu ta rungumesa tana sakin k'aramin kuka"bece mata komai ba yazaro k'aramar wayarsa yana dannawa"kafin yace" inaso kisani ba'a fita farauta sai An shirya"idan har zaki iya dani to inaso ki canza shiri koki turo na gaba dake"banza wacce ta fito daga tsatson banza fasik'aaaaa"ya k'are maganar cikin zafin rai yana kara wayar Akunansa yasanar da inda yake da buk'atarsa na zuwan police masu b'akin kaya Awajen "yana kashe wayar yabita da wani irin kallon tsana yana fad'in muddin kikayi k'ok'arin guduwa saina harbeki"na kuma harbe banza bbu Abinda za'ayi"kina karuwar zaki iya fad'a dani dan ubanki??"ko kin d'auka dabbancin dakika mun kwanaki na Azamu A face book na mantane da kiran da kika mun??to bari kiji! ni sharrif ba'a cimun Alwashi.... pls hamma ya Isa haka! kaga mutane nata kallonmu"cewar Amaan dake jikinsa" tana bin fareedah da mugun kallo Ahankali tace"da Alama Aikin da aka miki besaka kin sadudaba ko?"d'auke kanta fareedah tayi tana dai tsaye dafe da kunci"wata iriyar kunya ta kamata sbd ganin wasu nata kallonta Ana nunata"da Alama sun santa ,tayi dana sanin shirya wannan plane d'in"dama Nadiya tabbata shawara ta hak'ura kawai bazata iya takun sak'a da mutum kamar Fahad Shariff ba" Amma tak'i ji ta kafe su seerat na zugata" sannna tayi mamakin jin kalaman dake fitowa daga bakin Amaan, dan ta d'auka babu wanda yasan Ammata wannan Aikin sai family d'inta"wato shima sharrif yasani kenan??tana wannan tunanin taji jiniyar motar y'an sanda.......✍️
Chapter 48 · 0% Book details