Sashe 5
Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read
*1week later*
kimanin satin Amaan biyu kenan da shigowar ta Acikin rayuwar fahad shariff "babu laifi baba ladi na kulawa sosai da ita,suna kuma rayuwa cikin tsabta"magungunan wajen mlm da rubutu da Adduo'i kullum bata akeyi tana sha"Amma Abin sai hamdala"yanzun shariff yayi busy wata ranama har kwana biyu sunayi be zoba"hakama mus'ab"yanzun Amaan ta d'an rage tsoronsa ko yawan yimasa mgn"shima yarage takurata"saidai tana shan harara wajensa"kuma Alhmdllh busada matsalar komai....Dr Mansoor kuwa tun ranar dayazo yayi tozali da Amaan yanemi nutsuwar sa yarasa"tun yana basarwa har dai yafahimci bazai iya jurewa ba soyayyar ta takamashi"saidai yasan koda wasa bazai tun kari shariff da wannan maganar ba"zaidai je yasanarwa mus'ab ko Akwai yadda zai taimaka masa"sbd shi ya d'auka Amaan y'ar uwar sharif ce ta jini"Agefen fareedah kuwa fad'in farin cikin datake ciki b'ata bakine"sai iyayi da burga cikin k'awayenta takeyi wai tana soyayya da fahad shariff "wanda last 3 days taje d'aya daga cikin super market nashi tayi shopping na fitar hankali itada k'awayenta da y'an gidansu"Abin mamaki shariff yace"subar kud'in zai biya"sbd tasameshi acan suna mgn shida yaronsa"sannan yasanar mata ayau zasu had'u wannan garden d'in suyi wata mgn"ranta yabata zaice yana sonta tunda gashi yabasu kayan kusan 500K a kyauta"tunda ta tashi take murna da farin ciki Ayau"komai sabo tasaka"dukdan ta burge mutumin nata"saidai damuwarta guda dashi"besan d'aga wayarta da yawan mgn ko fara'a "tanaso idan harya furta yana sonta tamasa wannan k'orafin"kasancewar Abinda ta gadama takeyi babu damuwar iyayenta Aduk inda zata shirya ta tafi,itace ta rigashi isowa wajen"yau kuma shi kad'ai ya iso sai driver"farar shadda ce sabuwa dal Ajikinsa giznah"wacce akayima Aikin hannu da b'akin zare"ya aza hula bak'a"fad'in irin mugun kyawun dayayi b'ata baki ne"tunda fareedah ta hangoshi take sakin murmushi tanajin kamar taje ta rungumesa"adduarta guda ya furta yana sonta"koda be furtaba tana jin ita yanzun zata iya furta masa"tun kafin ya Ida isowa k'amshin turarensa yacika wajen"yayi kok'arin sakin murmushin gefen baki daya bama beauty point d'insa damar lotsawa"daskarewa a zaune fareeda tayi tanata kallonsa"ya zauna yana jin kamar ya mammareta"motsin zamansa yasaka ta sauke numfashi tana fad'in sannu da k'arasowa"yauwa Ina fatan banyi lattiba ?dukda Ana jirana ma"yafad'a cikin cool voice d'insa"bakayi lattiba Ina wuni?"ykk? yamaido mata tambayar"Alhamdulillah"ya d'auki kusan second 10 kafin yace"idan bbu damuwa inaso na baki zobban Alk'awari zaki Amsa?"meye zai hana?"murmushin samun nassara yayi kafin yace "Alk'awari biyu zakimun sannan ki Ammasa"bayan 2 days ki mai domun"idan nagani zan gane kin fahimci me nake nufi?batare data yi tunanin komai ba ta Amince"yazaro zobba daga Aljihunsa guda2 , d'aya na Azurfa guda kuma bana Azurfa ba"kowane yayi kyau matuk'a"ya Ajiye saman table d'in gabansu yana fad'in ki d'auka"bayan 2 days ki kamun zan d'auki guda na bar miki guda"sannan banabso ko Ina zakije kiciresu"tana dan murmushi tace"wow! tana d'auka tasaka Ayatsun hannunta tana fari da Ido"shi kuma ya mik'e tsaye yana fad'in ana jirana zamuyi waya"ni ban yaddaba ka tafi ko drinks bamu shaba "ta fad'a cikin shagwab'a"be kulataba yana tunanin saura had'uwa guda yarabu da ita har Abada "yanzunma tursasa kansa yayi kawai yana mgn da ita haka"bayan besaba haka tsakaninsa da wata y'a mace ba"yana jin yadda taketa shagwab'a sbd ta burgesa Amma shi haushi take bashi"sai kawai yakara waya Akunne yana mata Alamar zai dawo da hannu"daga haka yayi gaba Anutse"ta lumshe Ido tana fad'in yah Allah kacikamun burinah na mallaki wannan tsadaddan mutumin"wlh da Alama yana sona"tafada tana bud'e Ido tana shafar zobban ,yayinda har yanzun daddad'an k'amshin turarensa daya bar mata na wajen....fahad shariff na barin wajen driver nasa ya saukesa wani boutique nasa"da kansa yashiga ya zab'arma Amaan dogayen riguna gownt da dubai abayas masu kyau da tsada"kasancewar yana nura batada kaya sosai"kayan da mus'ab yasiya matane take sawa"yaso yabar mus'ab d'in yaci gaba da siya mata kayan Amma saiya share yau kawai yaji yana muradin siyo mata"da kansa yabiya kud'in dukda boutique d'in nasane yafison komai yatafi a lissafe"koda yagama sai aka biyosa da kayan"daga nan kuma suka wuce wasu shaguna da ake siyar da inner wears"batare dayasan size nataba yashiga jidar mata bra da panties da kayan bacci duk wanda yaga yamasa"sai wajen k'arfe 6 na yamma ya iso gidan shida driver"wanda daga waje yayi parking sbd bbu me gadi yanzun"yana fitowa yaga motar mus'ab fake gefe"haka nan yaji k'irjinsa ya buga!"driver ya fito ya bud'e boot ya d'akko ledojin da nufin yabishi dasu ciki"Amamakinsa saiya Amsa batare daya furta komai ba"yana rik'e da ledojin ya tura k'ofar get d'in ya shiga ciki....dr mansoor da mus'ab na zaune kan resting chairs a compound d'in gidan suna mgn "kallo d'aya ya musu ya d'auke kansa"Abokinah barka da dawowa! cewar mus'ab" yauwa barkanku"zan shiga ciki"okay dama game son mgn dakai nan idan ka fito"cewar mus'ab yana tunanin yadda zasu kwashe da shariff idan yaji meke tafe da Dr Mansoor?? Anutse yaturo k'ofar parlourn yana rik'e da ledojin "Amaan na duk'e bayan kujera tana raba Ido kamar marar gaskiya"kanta bbu d'an kwali"kalbar da baba ladi tayi mata ta rufe mata fuska"tanajin Anturo k'ofar ta koma tsorata"sai kuma taji sautin sanyayyar muryarsa yana yin sallama"aguje ta taso ta nufesa kamar zatayi hugging nasa tana fad'in hamma ka gani cici zai cijeni"ta k'are maganar tana nuna masa k'asan kujera da hannunta"kasa furta mata komai yayi yadai yimata kallo guda kafin ya mik'a mata ledojin hannunsa"sai tak'i Amsa tana noke kafad'arta tana koma nuna masa k'asan kujera"tab'e baki yayi yana fad'in wasa nakeyi dake ne?"oya Amsa ki matsamun na wuce"noke kafad'arta ta komayi"ya girgiza kansa kafin cikin masifa yace"Amaan yaushe kika rainani har haka ne?"nan ma batayi mgn ba ta Amshi ledojin"shi kuma yaja tsaki yanufi upstairs yana tunanin k'ilan baba ladi na bayi ko kitchen "Amaan kuwa ledar farko dakeda inner wears"sune tafara bud'awa tana zarowa tana kallo"sai d'ad'd'agasu takeyi tana cillawa kamar wani Abin wasa"tana Ahaka Abdallah autah yaturo k'ofar parlourn yashigo"jin motsin bud'e k'ofa yasaka Amaan ta juyo sukayi Ido hud'u da Abdallah......✍️😳🤫🤔🫣
11&12