← Book details Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 37 OF 54

Sashe 37

Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

masa jiki ya kutso kai"wato tunanin Amaan....motsin turo k'ofar parlourn yasaka ya kalli k'ofar da jajayen idanuwansa"saida gabansa yafad'i dayaga Ammi ce"da k'yar ya Amsa sallamar ta"zuwa nayi na gaisheka tunda kafi k'arfin zuwa ka gaisheni...shiru yayi na second biyar kamar Ammasa tilas yace"saida na shiga kina kitchen"kaina ne ke ciwo shine na zauna Anan "meyasa baka Amsa gaisuwar su sadeeq ba?"b'ata fuska yayi yak'i mgn"ta girgiza kanta kafin tace "wace damuce ke damunka har haka?babu komai fa Ammi"shikenan Allah ya kyauta"daga haka ta fita....*bayan kwana hud'u* kimanin sati guda kenan da komawar Amaan garinsu"Anyiwa Anty zabba'u Aiki cikin nassara"tana Asibiti daddy be tab'a zuwa dubiyaba,yayinda danginta keta k'ananun maganganu waiya watsar da ita kamar ba Aurenta yakeyi ba"sun kuma fantsama neman mata maganin gargajiya sbd yadda takoma kamar k'aramar yarinya....Amaan kuwa tunda ta kira sharif sau 12 beyi picking ba ta tabbatar da fushi yakeyi da ita"tayi k'ok'arin ganin ta sharesa da kauda tunaninsa Aranta Amma abun yaci tura"Ada tanama Alak'arta dashi d'aukar k'aramin abu sai yanzun da bata kusa dashi ta tabbatar da idan babu shariff da wuya ta rayu cikin farin ciki"gaba d'aya tayi shiru shiru da ita"bata son cin Abinci sai yawan tunani"duk mommy na lura da ita ta zuba mata Ido kawai.....Ayau da yamma tana zaune a parlourn sai tsokanarta sadeeq keyi tasharesa can tasaki kuka tabar masa parlourn "tana shiga bed d'in mommy tasameta tana waya"saman bed ta zauna taci gaba da kukanta"bayan ta idar da wayar ta kalleta fuska Ad'aure tace"k'aramar yarinya ce dazaki tasani gaba kinamun kuka salma?"dan Allah mommy ki kira Ammi tabawa hamma shariff hak'uri yazo ya maidani wajensa..... bak'i bud'e take kallonta kafin tace"na yarda bakida hankali salma" muharramin kine shi dazaki ce ki koma wajensa?"wace irin shashasha ceke?to wlh karki bari yusuf ko khalifa sujiki"idan yadamu dake zaizo nan yaganki ai"zaki tashi kibani waje ko kuwa?"jikin Amaan Asanyaye ta mik'e tsaye ta fita...... Afannin shariff kuwa yafima Amaan damuwa"yayi wuri wuri dashi"uwar k'asumba tacika masa fuska yak'i gyarawa"ga rama yayi"se yawan zama yayi tunani shine Aikinsa "ba k'aramin kewar Amaan da muryarta yayiba"tunda ta kirashi bata koma gigin koma kiransa ba"duk sadda zai shigo gidan koya shiga d'akin Ammi sai yaga kamar zai ganta"Ayanzun ya Amince Abubuwan dayakeji game da Amaan tabbas SONE! tunda gashi sati guda kacal sbd rashinta yadda yakoma"Ada ya d'auka shak'uwace Ashe sone"kasancewar yau week end tunda yadawo masjeed be fitaba"ganin har 11 am ta wuce be fitaba yasaka Ammi kiransa ta waya yafito yayi break fast"Amamakinta taga yafito da jallabiya Ajikinsa Alamar duk zamansa side d'insa beyi wankaba"directly cikin parlourn yanufa"ta kallesa gabanta na fad'uwa Aranta tace" karfa yaron nan yakashe kansa sbd Amaan.....pls Ammi dan Allah Adawomun da Amaan gidan nan! yakatse mata tunani cikin tattausan muryansa daya marairaice"meke damunka shariff? kamarya Amaido maka Amaan? Aurenta kakeyine ko kuwa muharraminta ne kai??"to bari kaji duk Ina lura dama dakai duk Akanta tabi ka k'untata rayuwarka"raguwa zakayi idan kacemun kana sontane?"garama kayi gaggawar sanar mata kar wani yarigaka sbd Anfasa Aurenta da wannan Nasir d'in "idan kuwa kayi sake ka rasata wlh bazan lamunci zamanka a haka ba"shekarunka 40 kenan cif babu Aure"to kasani duk wacce na gadama saidai kaji na had'aka Aure da ita tunda bazaka fito da wacce kakeso ba"Amaan kuma kar Allah yasa ka furta kana son nata kayita zama da Abun Aranka"tana fad'in hakan ta mik'e tsaye tabar masa parlourn"cikin wani yanayi ya mik'e tsaye ya wuce up stars"cikin mintinah 45 yagama shirinsa na d'aukar hankalin duk wanda yayi tozali dashi"yanata zuba k'amshi ramar da yayi ta masa kyau sosai"babban yaronsa yakira akan A masa booking jirgin dazai tashi k'arfe 2 pm"sakkowa k'asan yayi ya had'a tea me kauri yasha"sannan yaje ya had'a kayansa kala biyu yafito yasami Ammi akitchen yasanar mata tafiyar gaggawa tasamesa zuwa Abuja zaiyi kwana 1"fatan Alkhairi ta masa, saidai ranta yabata wajen Amaan zashi babu wata zancen zuwa Abuja"yana fitowa yasanarwa body quards nasa su d'auki hanyar Adamawa tun yanzun shi ta jirgi zaizo"bayan ya sallamesu ya shiga mota ya nufi gidan mus'ab dake tudun wada......✍️
Chapter 37 · 0% Book details