← Book details Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 29 OF 54

Sashe 29

Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 5 min read

kakemun nan gidan?ko kuwa damuwa kayi danine?kasa mgn yayi bece komai ba"khalifa da sadeeq suka tashi jikinsu asanyaye suka bar d'akin "daddy yace"kiyi hak'uri bilkisu wlh bayin kaina bane"muddin nayi bincike itace tayi haka wlh bazan cigaba da zama da itaba"yanzun haka accident tayi"yalabarta mata komai"tsaki taja tana fad'in matsalarta ce"daga haka ta mik'e tsaye ta wuce bed room d'inta"yayinda su shamsiya suka nufi asibiti da mahaifiyarsu....washe garin ranar duk mutanan gidan cikin damuwa suke"sai wajen k'arfe 9:30 am daddy yafara shirin fita shida samarin gidan da nufin afara nuna pics d'in salma gidajen tv da jaridu"mommy na zaune d'akinta tayi tagumi hawaye nata zuba tana tuna salma wayarta tayi ringing"saida taji gabanta ya yanke yafad'i tadai d'aure ta d'auka tana yin sallama.....zumbur ta mik'e tsaye tana zaro ido waje tace"da gaske salma kece?daga d'ayan bangaren amaan na kuka tace"nice mommy"karki tashi hankalinki ina cikin koshin lafiya"sbd allah ya jefani hannun mutanan k'warai"alhamdulillah allah nagode maka! mommy ta fad'a tana fita daga cikin parlourn tasami daddy dasu hamma yusuf tsaitsaye da alama niyar fita suke"alh ga salma ta kirani"ta fad'a daidai lokacin da amaan ke cewa mommy ga ammi mahaifiyar hamma shariff daya tsintseni zata muku bayani"dato mommy ta amsa"bayan ammi ta amshi wayar ta mata sallama kafin su gaisa"mommy tasaka wayar handsfree ammi tafara musu bayani atak'aice"kafin daga k'arshe tace "munaso idan babu damuwa kuzo mu damk'a muku y'arku ga hannu"kuma kuyi mgn da malamin daya bata taimako ta warke"mommy tace"gobe zasuzo" sai godiya mommy ta dinga yiwa ammi da sakama shariff albarka"daga k'arshe daddy ya amshi wayar suka gaisa da ammi da amaan"sannan hamma yusuf ya amsa sukayi mgn da amaan yasanar mata abinda yafaru agidan bayan b'atanta"aciki harda accident d'in da anty zabba'u tayi tana kwance asibiti"damuwar tace allah ya kyauta"anjima idan hamma nah yadawo zan bakushi saiku gaisa"lallai salma kin iya kalar dangi ko?"daga ganin mutum kice yazama yayanki?"k'in mgn tayi yace"ga khalifa da sadeeq ku gaisa .... amaan bata dena wayar dasuba saida katin ammi yak'are duka"sannan ta hak'ura da wayar"ammin tace"ta saka hijab taje bakin titi ta siyo ta dawo taci gaba da wayar"amamakin ammi sai taji tace"ah ah ammi hakanma yayi kar naje na fita hamma be saniba zai mun fad'a"daga haka ta wuce d'aki ta kwanta bbu jumawa bacci yayi awon gaba da ita"sai wajen k'arshe 12 saura ta tashi"kai tsaye toilet ta nufa anan taga bak'on ta yazo"bayan ta fito ta kimtsa ta fito parlourn"ammi na kwance kan 3 seeter "abdallah na zaune yana kallon ball"kin tashi amaan?"eh ammi meye za'a dafa ne?"ah ah ki barsa ki huta ni nayi musu abincin ranar"dan allah kar muyi jayayya ammi indai ina gidan nan bazan bari kiyi aikin komai ba"pls anty amaan kimana me dad'i kamar na d'azun "cewar abdallah yana kallonta"tayi murmushi batace komai ba "ammi tace"to shikenan y'ata duk abinda kikaga yadace ki aza "jummai da laure na kitchen d'in zasu d'an kama miki wani abun dan kuyi sauri ko?"dato ta amsa ta wuce kitchen"suna aikin jefi jefi shariff na fad'o mata arai"sai wajen k'arfe 2 ta gama"su jummai suka jere komai a dining area "ita kuma sbd ba salla takeyiba ta wuce d'aki tayi wanka ta shirya cikin doguwar rigar atamfa"lokacin da fito zataci abinci har ukku ta wuce amma shariff shiru be dawo ba......da yamma suna zaune a parlourn"da abdul da sadeeq da abdallah da amaan"mazan nata fira ita kuma tana duniyar tunani"abdul nata satar kallonta "sai yawan sakota cikin firan tasu yakeyi ita kuma tana sharesa"ahaka shariff yashigo cikin parlourn da sallama cikin tattausan muryansa"yana rik'e da wasu fararen ledoji irin na shopping"fuska bbu yabo bbu fallasa yashigo amma yana ganin amaan zaune atare da samarin atake ya had'e rai ya kauda kansa "adak'ile ya amsa sannun da suke masa"ita kuwa saida taji gabanta yafad'i tayi saurin tashi tsaye tana nufosa ahanakali tace "hamma sannu da zuwa"yauwa"ya amsa da k'yar yana juyowa suka had'a ido"ta sunkuyyar dakai "beyi mgn ba yamik'a mata ledojin hannunsa"k'in amsa tayi "hakan yasa yad'ago kansa ya zuba mata manyan idanuwansa.…..da sauri ta kawar dakai ahankali tace"hamma ni bazan amsaba sai d'aure fuska kakeyi ko?"beyi mgn ba yamatso dab da ita yakama hannunta guda yasaka mata ledojin.....yanayin yadda taji taushin hannunsa saida takusan sakin ledojin"tamkar bayaso yace"meye amfanin kije kiyi zaune cikinsu?"to hamma yazanyi?kaifa na zauna jiran dawowarka"bayanma ka fita bansani ba"ta fad'a cikin shagwab'a "ya kauda kansa yana fad'in muje sarkin k'orafi"yayi maganar suna jerawa ahankali suka nufi dining area "taja masa kujerah ya zauna"abinda tasan zai buk'ata ta zuba masa "sannan ta matsa gefen fridge d'in dake wajen ta d'akko ruwa da kwalin lemo tazo ta ajiye masa"thank you! babu godiya tsakaninmu hamma"ta fad'a tana kok'arin tafiya...ina zakije?"zan mayar da ledojin d'aki"zoki zauna kiduba su anan ki bani labarin yadda kukayi da y'an gida"sosai taji dad'in tambayar tasa"gefen sa ta zauna tana duba ledar farko"kwalin waya ce k'irar iphone14 pro max, sai ledar pads...da sauri ta d'ago kanta akunyace tana kallon sa"ashe ita yake kallo sai suka had'a ido"gira guda ya d'age mata yana fad'in yaya dai ?"kauda kanta tayi tana duba gudar ledar"sweets ne da manyan chacoolates"ta turo baki ta kauda kanta"uhmm !sbd dan na siyo miki da pad kike wannan faman turomun bakin"very soon zanyi maganunku keda bakin naki....toni dama nace ka siyo mun itane hamma?"tab'e baki yayi tamkar ba zaiyi mgn ba sai kuma yace"nasan yau ko jiya jinin naki zaizo shiyasa naka miki"kokin manta time d'in da kike tambayata jinin ya d'auke yaya zakiyi?? yak'are maganar ko ajikinsa yana ci gaba da cin abincin sa dayayi masa masifar d'adi"ya tabbatar amaan gwanace wajen iya girki dan yasan itace tayi girkin "sbd yasan kalar girkin ammi da d'and'anonsa.... amaan kuwa....✍️
Chapter 29 · 0% Book details