Sashe 53
Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Mu had'e last page da dare
wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
vip grp 1000
via 2230373842 nabila aliyu uba bank
ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥 *MISKILI NE*❤🔥
*77&78*
......bayan sallar la'asar Amaan na zaune saman bed taci gayunta kamar ba ita bace ta haihu"lokacin baba ladi ta tafi gida ta kimtso sbd zata dawo can gidan Ammi ta dinga kulawa dasu"yaron na saman bayan Ammi yanata baccinsa" Ahaka sadeeq ya shigo da takardar sallama Ahannunsa yana fad'in Ammi gashi ku shirya kayan saina mayar daku gida"Ai gaba d'aya can wajena zasu koma"gaban Amaan yafad'i tayi dai shiru"sadeeq ya kwashe wasu kayan yafita"Ammi ta kalleta sbd ganin tayi zaune batada Alamar tashi su tafi"Amaan ki saka hijab mu tafi mana"kanta ak'asa tace "to Ammi hamma fa?"Ina ruwanki dashi?"idanma hure miki kunne yakeyi Ahir d'inki"idan ba'a kula dakeba duk wani rawar kai dayakeyi kanki duk denawa zeyi"sbd haka ki fita batunsa"Amma dan Allah Ammi zaiyi fushi fa idan muka tafi be sani ba... Ammi na k'ok'arin mgn sharrif yaturo k'ofar yashigo"dama yana bakin get sai yaga sadeeq"ya sanar masa Anbasu sallama"gaba d'aya fuskarsa bbu walwala yayi kicin kicin da rai"kallo be ishi Ammi ba"saidai Amaan ce ta Amsa sallamar tasa tana sauka daga saman bed d'in ta d'auki hijab nata"ya matso ya Amshi hijab d'in yafara saka mata Ahankali yace"da gaske can zakuje?"idonta cike da k'wallah ta gyad'a masa kai.... Eh can zamuje ko zaka hanane?"tunda tak'i yadda muje sai kazo"nidai Ammi banceba "batayi mgn ba ta fita"Amaan ta rungumesa tasaka masa kuka"kinga ya Isa haka salfad"nasan sbd akula daku shiyasa Ammi ta rabamu"ba kumq zan iya rabuwa dakuba"nasaka sadeeq yanzun idan ya saukeku yaje ya sharemun part d'ina nada" Akwai katifa na nan daban bayar da itaba zan shimfid'a nakawo troley d'in kayana"sai bayan kunyi 40 days mu koma gidanmu tare"zan dai dinga zuwa Ina duba gidan kawai"yak'are maganar yana goge mata hawayenta"ya sumbaci goshinta yana fad'in ya jikin?"Alhamdulillah"Amma hamma haihuwa da wahala yasin"kinga kuwa yanzun kika saka hannu"sbd dozin nakeso kimun"badai niba"ta fad'a tana cikasa"daman bayan ke inada wacce zata haifamun yara ne?"kukan shagwab'a tasaka"shikenan nadena , yafad'a yana murmushi suka fito yana rik'e da hannunta "sai rarrashinta yakeyi har suka iso bakin motar"Ammi nata kallonsu ita tausayi suke bata "ta lura sharrif yama fita damuwa da rabuwar tasu ,kawai dai b'oyewa yakeyi"tana kallon yana yiwa Amaan rad'a tayi dariya sannan ya bud'e mata k'ofar ta shigo"ya maida ya rufe ya nufi wajen motarsa sbd gida zai koma ya kwaso kayansa"ni kuwa nace zama yaka maku kenan?"Ammi na murmushi tace "Amaan kenan na zata Ai bazaki biyoniba sbd kina fushi na rabaki da mijinki ko?"ah ah Ammi fira kawai mukayi da hamma"kin sanar masa baba ladin zata koma can?"ah ah na manta Amma zan sanar masa Anjima idan yadawo "to shikenan"daga haka motar ta d'auki shiru sai sadeeq dake waya da madeenah yana driving d'in da hannu guda"sunata fira game da haihuwar Amaan d'in ba'a ma jin meye suke cewa....bayan sun iso gidan, Ammi ta nufi wani d'aki na mummunan dasu da Aka gyare k'al"sai bayan sallar magrib baba ladi ta koma yima Amaan wanka da babyn" tana gama shirya jikinta aka kamata Abinciccika da namomi"har saida tayi mamakin yadda Akeji da ita"tana hawa online taga sadeeq da Abdallah sunata posting d'in pics d'in yaron a social media"tayi murmushi tana lalibo number d'in mijinta sbd bazata iya cin Abinci ba bayan tasan shi be ciba"tana shiga bugu ukku ya d'auka yana fad'in ranki yadad'e mom Khalil sai dubu ta taru"tasaki murmushi me sauti tana gyara zamanta tace"kai hamma irin wannan wasawa haka"dama harka saka masa suna?"Eh sunansa Ibrahim insha Allah"to shikenan Allah yasa ya Amsa "Ameen yah Allah"kana Ina?"Ina cikin gidan Ina Ajiye kaya yanzun zan shigo"to Ina jiranka Abinci zamuci"idan Ammi ta koronifa?"Ai tana d'aki tana Azkhar "to shikenan"daga haka ya yanke wayar "tea d'in dake gabanta Ajiye ta d'auka tafara sha tana duba namomin"farfesun kajine wanda yaji kayan yaji yanata tashin k'amshi "sai naman rago gashashshe me ruwa ruwa an maka yaji irin na jego Agefe"sai tuwon shinkafa miyar shuwaka dataji bushashshen kifi da ganda"sai faten dankali da wake da sauransu"tana cikin duddubawar taji k'amshin turarensa da sallamarsa"ta Ajiye cup d'in hannunta ta mik'e tsaye Aguje take ta rungumesa"salfad gaskiya kin samu tunda kike guje guje ko?"basuyi miki d'inki bane?"Eh basumin ba"ok naga Ai baba ladi na goye dashi a parlourn"Eh beda rigima"to kin fara bashi wa'annan mutanan?"yafad'a yana shafa Albarkatun k'irjinta "ta rik'e hannunsa zata gudu ya rik'eta gam yana fad'in koki Amsa mun kona duba nagani"pls karfa wani ya shigo hamma"tun a Asibiti nafara shayar dashi"to yanzunma inaso naga kin bashi Agabana "saita nok'e kafad'arta"ya sumbaci gefen wuyanta zuwa lab'b'anta"sannan yacikata suka zauna k'asa kan carpet suka fara cin Abincin yana tsokanarta wai taci sosai sbd yaronsa yasami Abinci"suna gab da kammalawa Ammi ta shigo cikin d'akin da yaron yana kuka"Alamar yatashi daga bacci"tsaye tayi turus dataga sharrif zaune shida Amaan suna cin Abinci"shariff meke damunka wai?"shafa kansa yayi yace"shigowafa nayi nadubasu shine tace muci Abinci"kuma dama yunwa nakeji"to yayi kyau saika tashi katafi aika gansu ko?"Ammi bamu gamaba fa"shiru tayi tana mik'ama Amaan shi tace"maza bama Alhajina mama yasha"babu musu ta Amsheshi , sharrif yazuge mata zif ta ciro maman yayi jajir ya ciko"saida yaji tsikar jikinsa ta tashi"ya kauda kansa kawai"babyn na kamawa ta rintse Ido sbd zafi"menene ko zafi keda Akwai ne?"ya fad'a yanata kallon su itada yaron" uhmm Akwai zafi"to Ammi kodai Adinga bashi madara tunda tana cutuwa?kinga zare bara naje A Amsota yanzun....baki galala Ammi tasaki tana kallon sa harya goge bakinsa da hannunsa zai tashi tsaye "yayinda Amaan dai bata zare maman ba sbd ta lura da yanayin fuskar Ammi"sharrif! ta kirashi murya babu wasa"kafa fara kaini bango"sannu me mata kaji?"kowace da haka ta fara harta saba ta hak'ura"kasan irin mahinmancin dake Akwai game da uwa ta shayar da y'ay'anta?"suma wad'anda Ake bama madaran ba haka akasoba sbd rashin babu ruwa a maman ne"ita kuma Akwai ruwa"bawai naga laifinka bane ba sbd bakaso ta cutu ko d'aya"Ina nuna maka Abinda ya dace ne"shayarwa na d'aya daga cikin Abinda ke kawo shak'uwa da tausayi tsakanin d'a da uwa da kuma soyayya "sbd haka kabarta ta shayar dashi"cikin gamsuwa yace"to shikenan Ammi"salfad kiyi hak'uri ki daure kinjiko?"to hamma"Ammi tayi murmushi tana fad'in karkiyi bacci Akwai kunu dana gama damawa Anjima zakisha"wlh cikina yacika Ammi"tun d'azun naketa lodar Abinci "Ai ma'anar jegon kenan Amaan"nafiso kafin suna keda Alhajina kuyi dumur dumur "shi jego dole sai Anaci Ana k'oshi"kai kuma wuce katafi masallaci kayi isha'i daga can ka wuce gida"nifa Ammi nadawo nan harma nakai kayana a side d'ina nada"idan zasu koma mun koma tare"tsabar mamaki kasa mgn tayi"ta tabbatar raba Amaan da sharrif ba Abune na wasa ba"fatanta Allah yak'ara musu tsawon rai su rayu Atare"bata barsa ya zauna cikin d'akin ba saida yafita sannan ta fita......haka aka cigaba da zaman jego Amaan na samun kulawa sosai itada babyn"ranar kwana 5 y'an Adamawa suka iso"Akuma ranar aka kawo kayan barka(kayan yaji) komai Anyi nagani na fad'a irin na masu hannu da shuni"Amaan kuka taka mayi dataga kayan"wai A kanta dukiyarsa zata k'are"kayan lefenta jibgi guda suna nan bata tab'a wasuba, ga wasu kuma Anloda mata"shidai sharrif rungumeta yayi yana murmushi da gaya mata kalaman k'aunarta dake zuciyarsa.bilkisu matar mus'ab troley guda ta kawo na kayan jarirai Abama baby"hakama sadeeq yama babyn hidima"ranar suna kowa yaji sunan yaro Ibrahim Khalil"Anan cikin gidan Ammi A compound d'in gidan Akayi decorations Aka zuba plastic chairs Akayi taro "Abin saidai Ace masha Allah"Ansha hidima kamar babu gobe.....haka rayuwar Amaan da Khalil ta cigaba da kasancewa Agidan Ammi"wani lokacin su sami keb'ewa itada sharrif susha romance"wani lokacin kuma Ammi tayi kashe ka tsare "ga sharrif bashida hak'uri"ciwon mara yatasoshi gaba"tun sunada sati ukku Amaan taso ta bashi kanta sbd ganin yanayin dayake ciki" sai yace mata ah ah zai jira har suyi 40 days d'in"saidai lokacin da Amaan sukayi30 days hakurinsa yak'are"suka shirya plane zai turo driver ya d'auketa ta nunama Ammi Asibiti zata kai Khalil Amasa Allurar BCG "hakan kuwa yafaru bayan driver ya d'auketa yakaita can"Amaan bata damuba sbd tasan komai tsab yake sbd tun bayan suna aka fara tsumata"sosai tabama sharrif had'in kai ya murjeta son ranshi"ba k'aramin jin jiki tayiba tadai daure ne"kuma ga babyn nata musu kuka"sai wajen k'arfe 12 :30 ta dawo gida"ta nunama Ammi layi suka samu A Asibiti"tun daga ranar har Amaan ta gama wanka sharrif beyin kwana 2 besan dubarar dayayiba ya kwanta da ita"kwanansu 42 Ammi ta tarkatasu suka koma gidansu"Awannan dare sharrif da Amaan sun bud'e sabon babin soyayya marar misaltuwa itada shariff......