Sashe 3
Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read
zuba masa baya nai "wani file na rik'e Ahannunsa"sallama mus'ab yayi ya shigo fuskarsa babu walwala yanemi waje ya zauna bayan sun gaisa da mutumin"cike da gadara had'e da shan k'amshi shariff ke dubar mutumin kujera la lulawa dashi,tamkar bayaso yace"Alh zance guda ne! bana Alfarma Akan Aikina"indai kasan kanada gaskiya miye Amfanin ka damu sbd inada vedio d'in?pls kaje ka koma tunani"bazan Amshi wannan file d'in ba"daga haka yaja bakinsa yatsuke yaci gaba da Abinda yakeyi"mutumin kuwa yasan halin shariff kaifi d'aya ne"saiya mik'e tsaye cikin fushi yana fad'in wlh wlh!! muddin kasaki vedio d'in nan zan baka mamakin da wani mahaluki be tab'a baka ba....tun kafin mutumin ya rufe baki shariff yayi tsalle guda ya dira bakin k'ofar office d'in ya murza key"kafin cikin izzah yanufi gabansa yana sakin wani irin shegen murmushi irin na mugunta"wlanda yayimasa masifar kyau"yayinda mutum ke kallonsa gabansa na fad'uwa"remote ya d'auka ya kunnah TV, Atake Abinda yafaru yanzun cikin office d'in ya bayyanah harda kalaman mutumin"gaba d'aya mutumin jikinsa rawa yakeyi"matsawa shariff yayi yajuyo laptop d'insa saiga vedio d'in shariff ya watsa a media da layinsa na sirri"wanda Dr Mansoor ne dama ya d'auki vedio d'in batare da mutumin yasani ba a Asibiti"kasancewar mutumin na sakawa ana fitar da zuciyar duk wanda ya mutu abashi"yana biyan doctors d'in mak'udan kud'ad'e.....gaba d'aya jikin mutumin rawa yakeyi"be samu damar furta komai ba Shariff yakira tele phone"mus'ab dake zaune yana kallonsu ya mik'e tsaye ya jawo wata loka yazaro Ankwa da bindiga ya nufi gaban mutumin yana fad'in your under arrest! daga haka ya d'aura masa Ankwa da hannunsa guda, gudan hannun ya saita shi da bindiga"wasu police masu farin kaya suka shigo su biyu zasu tafi da mutumin"sai sannan shariff yace"ku Amshi phones nasa"inaso kasani ba'a shamun Alwashi"daga yanzun idan ka tashi fita farauta ka dinga shiri babba sbd bakasan su waye zaka had'u dasu ba wajen farautar....shima wanda ke saku bin wannan hanyar very soon zaizo yasameka acan"ku nufi police station dashi"zanyi mgn daga sama ko shugaban k'asa zaizo be isa yaganshi ba"daga haka yayi shiru yana huci"bayan fitarsu mus'ab ya kallesa yana tab'e baki yace"yanada kyau ka kasance me uzuri Arayuwa"idan na fahimceka gaba kakeso kayi dani kome?"duk Akan na fad'a maka gaskiya shariff "ko kana so ko bakaso saina fad'a maka ita koda zaka yanke Alak'ar dake tsakaninmu dakai...miye laifin Amaan daka d'auki tsana ka aza mata?Ina lura yanzun tsoronka takeji"tana ganinka kamar taga dodo jikinta har rawa yakeyi"ga teddy na kawo mata Amma ka d'auka bansan mi hakan ke nufi ba"shin miye ribarka idan ka matsa mata koka sata kuka?miye fad'uwarka idan ka zauna da ita cikin sakewa da bata kulawa had'e da kyautata mata?bansan meyasa duk wata alak'ar da zata had'aka da y'a mace kake guduntaba?" A misali ba fata nakeyi ba idan k'anwarka ta tsintsi kanta cikin wannan jarabawar wani na mata haka zakaji dad'i fisabilillahi?"baka san wacece yarinyar nan ba ko matsayinta a musulunci"idan tadawo hayyacinta ta fahimci yadda kake hantararta ai mutuncinka zai zube wajenta"inaso kayi hak'uri ba danni ba kodan na isa ba"kayi Abinda yadace game da yarinyar nan harta samu lafiya ta kama gabanta"Ayanzun misali idan naga za'a kasheka wlh zan iya fansar da raina akanka"badan komai ba saidan sbd mutane sunfi amfanuwa dakai bisa gani"monzon Allah S A W yace"ceton ran mutum guda mumuni kamar ceton ran Al'umma ne"haka kashe mutum mumuni kamar kashe Al'umma ne baki d'aya"nasan kasani na maka tuni ne"idan ka taimaki Amaan ta rayu tacinye jarbawarta har akayi nassarar daka sadata da iyayenta wlh ka cececi rayuwarta"zata iya yiyuwa mutane na karuwa da ita"shin karatu takeyi kota gama ta fara Aiki duk bamu sani ba"jikina yabani ta fito daga tsatso me kyau....iya nan mus'ab yayi shiru"shariff beyi mgn ba dukda kalaman mus'ab sunyi tasiri sosai A zuciyarsa Amma ko a fuska be nuna Alamar hakan ba..."sai yaji be kyauta mata ba"dukda shi Aganinsa bashida laifi meyasa zata wani kama biyosa dakinsa idan Atub'e fa yake??"mik'ewa tsaye mus'ab yayi sbd yasan ko kwana zaiyi shariff bazai masa mgn ba"shi wani lokacin har mamakinsa yakeyi"sosai Aransa yaji yana tausayawa duk wacce zata samesa Amatsayin miji"musammun kan wannan MISKILANCIN nasa...ni zan wuce office "gobe insha Allah friday Ina kyautata zaton fareedah zasuje wannan garding d'in itada k'awayenta"insha Allah idan sunje za'a sanar mana sai muje"okay kawai shariff yafad'a be koma mgn ba "mus'ab ya fita yana girgiza kansa....da yamma Amaan na zaune parlourn da riga da siket na kanti Ajikinta"maroon masu ratsin fari"kanta bbu d'an kwali tana kallon catoom"sosai tayi kyau jikinta nata k'amshi"sai yamutsa fuska takeyi sbd cikinta ked'an murd'awa, da Alama watantane zaizo"baba ladi na kitchen tana wanke wanke"Ahaka shariff ya shigo cikin parlourn"murya can qasa qasa yayi sallama fuskarsa Ad'aure"cikin rashin saa idanuwansa suka sauka kanta"yana lura da hannunta saman cikinta"saidai ta bashi haushi da any time bata son zama da d'an kwali...sam Amaan bata ji motsin saba"kamar Ance ta juyo , Aikuwa suka had'a Ido"da sauri ta b'oye fuskarta cikin cinyoyinta jikinta na rawa"yaja tsaki yanufi kan 2 seeter ya zauna"tana d'ago kanta da nufin ta duba koya hau sama saita koma ganinsa zaune"da sauri ta tashi da nufin ta gudu d'aki"taku biyu tayi taji Amon jarumar muryansa yana fad'in ke Amaan zonan......✍️