← Book details Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 49 OF 54

Sashe 49

Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 7 min read

wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK

Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251

Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba

❤‍🔥 *MISKILI NE*❤‍🔥

*71&72*

........gaban fareedah yayi wani irin mugun fad'uwa "fatanta guda shine kar shariff yasaka aka mata"idan kuwa yamata haka ya gama yimata tozorci mafi muni Arayuwarta.....ku kwashe su, su duka da motocinsu ku tafi dasu police station"zan zo yanzun bada jumawaba"saidai kafin in iso inaso su duka jikinsu ya gaya musu"yafad'a cikin kakkausar murya.....mekake nufi?"banza sharrif yamata yanuna hand bag nata da wayarta yace"su karb'e"fareedah ranta ajagule ta basu suka nuna mata mota ta shiga"yayinda suka kwashe mutum biyun daya harba da guda biyun daya daka duk suka sakasu a mota"kafin wasu daga cikin police d'in suka shiga motar farida da motar y'an daban suka bar wajen "sharrif ya tab'e baki ya kalli Amaan dake jikinsa"sara masa tayi"murmushi ya sub'uce masa yaja karan hancinta yana fad'in muje my princess na kaiki gidan Ammin ko?"to Amma salfad saida isha'i zakazo mu tafi gida ko?"no ! bayan sallar magrib dai"sbd kin samu mun fito shine kikeso mukai dare ko?"k'in mgn tayi"yayi murmushi yaja hannunta suka nufi mota"bayan yatashi motar tace"nidai zamuje shan ice cream "karki damu duk zamuje "harma America da London nakeso muje yawan shak'atawa bara dai mugama da case d'in can"gaskiya hamma fareedah d'in can batada hankali da tunani"to in bacin sakarcinta meye take ganin zasu iya yimaka data turosu ??" dama Ina taga hankali Amaan?"zan nuna mata kuskuran ta da k'arfin ikona ta hakan zata fahimci ko namiji d'an uwana be isa yatakani ba balle ita mace"Acikin matan kuma ita jaka ce"yak'are maganar yana jan tsaki"inaga fa sbd kayi silar tonon Asirin mahaifinta shine take son d'aukar fansa"tab'e baki yayi yace"to muzuba nida ita"ko babban yayansu be d'auki fansaba ya manta da mutuwar uban suna sharholiyarsu sbd be basu tarbiya ba sai itace zata d'auka?"family d'in ma Alh yahaya yadda na sami labari dad'in Abinda yafaru sukaji"sbd be musu uwar komai da sunan taimako hidimar gabansa da siyasarsa da shigo da miyagun k'wayoyi kawai yasaka Agaba...nidai hamma meyasa bazaka hak'ura kadena wannan Aikin ba?"bazan iya denawa ba salfad"ba kuma sbd na sami kud'i ko wani abu nakeyin saba kema kinsan da hakan "kawai inayi ne sbd taimakon Al'umma da yanzun wasu daga cikin Abokan Aikin namu basayin Aikin iya gaskiyarsu sai sun had'a dacin hanci"hakane hamma idan kuma mutum ya kasance na k'warai sai mugaye suji hanshinsa"Allah dai yatsare mana kai"Ameen salfad"inaso idan namiji kika haifamun yayi irin wannan Aikin"turo baki tayi tana fad'in sai kace inada juna biyune?"kuma y'ar yarinya dani zan haihu"ta k'are maganar cikin shagwab'a tana kwantowa Ajikinsa "my salfad rigima! kece d'in kikayi karanta da haihuwa?"to bari kiji"jikina na bani inada Ajiya Ajikinki tun ranar first night d'inmu"yak'are maganar suna shigowa cikin gidan"Amaan tak'iyin mgn ta kauda kanta saima k'ok'arin barin jikinsa takeyi"kinsan Allah ko kiyi murmushi kiyi kissing d'ina komu juya mu koma inda muka fito....da sauri tasaki k'aramin murmushi sbd tasan zai iya d'in"sauran kiss"nidai Allah hamma kanamun wayo ne, ka bari Anjima zan maka"zancen kikeso Ayita ja ko?"tana k'ok'arin mgn wayarsa tayi ringing"yana dubawa yaga DPO ne"my princess kije zan wuce Anjiman zan dawo"yafad'a yana d'aukar wayar "to Allah yatsare"yanata kallonta ya Amsa da Ameen "bayan ta fito ta bud'e back sit ta d'auki tray d'in tayi tsaye"sharif na idar da wayar yazuge glass d'in motar ya lek'o suka had'a Ido"ta turo masa d'an bakinta "zanyi maganinsa Anjima da dare"ban ganeba?zo kiji"nok'e kafad'arta tayi tana wasa gwalo ta wuce"yabita da kallo yana sakin tattausan murmushi yana tuna yadda ya risketa ad'azun.....da sallama Amaan ta shigo cikin parlourn "Abdallah dake zaune yana kallo ya Amsa yana mik'ewa tsaye yace"kinsan kuwa Anty Amaan d'azun mukayi firanki da Ammi Ashe kina hanya?"yafad'a yana Amsar tray d'in hannunta"tana murmushi tace "Aikuwa sarkin zaman gida kamar mace"gara dai kazo katafi sudan d'in "kema kina layin su yaya sadeeq ko Anty Amaan?"murmushi tayi tace Ina Ammi?"tana kitchen zata Aza dinner"da sauri Amaan ta nufi kitchen d'in Abdallah na biye da ita Abaya.....bayan sallar magrib Amaan na zaune A tsakkiyar parlourn tana cin Awara da yaji Ammi na gefenta tana cin Abincin da Amaan ta girka d'azun"wanda Ammin tace"ta bari ,tace ah ah ta zauna ta huta"sai fira sukeyi jefi jefi game da snacks d'in da Amaan ta kamata"yayinda sadeeq da Abdallah na dining area suna dinner"Ahaka sharrif ya shigo da sallama tattausan murmushi na shimfid'e saman fuskarsa dake nuna yaji dad'in yadda yaga Amaan da mahaifiyar tasa"hamma sannu da zuwa"yauwa salfad"kina nan lik'e da Ammi ko?"yak'are maganar yana zama gefen Amaan d'in"itadai ta kallesa ta kauda kai tanayin murmushi"Ammi tace wato ka saka mana Ido nida y'ata ko?"to Ai naga Ammi kinfi jida ita akan kowa"ke kuma babu tayi?"yafad'a yana d'aukar Awaran yanka guda yana tuna yaushe rabonsa daya ci wannan Abin.. Anty Amaan girkin yayi dad'i week end zan dinga zuwa nayi lunch"cewar sadeeq"daya baro cikin parlourn" sharrif yace"yaushe tayi wani girki?"d'azun wlh tana zuwa ta hanani Azawa wai naje na huta"kin kyauta salfad saiki tashi mu wuce ko?"ya fad'a yana jin k'imarta na nunkuwa Aransa"tun yanzun shariff?"Eh Ammi Ankusan isha'i,kuma inaso na sami jam'i"shikenan Amaan kisameni A d'aki"ni ban dani?"sharesa Ammi tayi tana tashi ta wuce.....wai menene zakije ki Amso da ba'aso nasani ne?"yafad'a gefen kunnanta"sai tayi murmushi tana fad'in idon matambayi"uhmm ni kuma sai kin sanar mun"murd'e masa kunne tayi tana dariya"sadeeq yadinga kallonsu yana jin inama shine tare da madeenah....tashi Amaan tayi yana cewa zai biyota tak'i tankashi ta wuce d'akin Ammin"tana tsaye gaban ward rope da wata leda bak'a A hannunta" ta matso ta mik'a mata tana fad'in gashi"kullum da safe ki zuba cokali 2 a cup kisha da madaran ruwa "karki bari sharrif yagani"dato ta Amsa tana godiya"Ina fatan babu wata matsala ko Amaan?"babu komai wlh Ammi"to Alhamdulillah Ayita hak'uri dan Allah "in sha Allah"har cikin parlourn Ammi ta rakota tana mata godiya tasaka Abdallah yabiyota da tray d'inta "sharrif nata tsokanarta saita fad'a masa meye Ammi tace mata"sharesa tayi har suka shiga mota kafin tace"har kun gama case d'in?"mun gama"y'an daban nacan sai sunyi zaman wata ukku gidan yari" gobema su k'ara zuwa ta sakasu suyi wannan kidahumancin"ita kuma sai tayi sati 3 gidan yari da horo me tsanani "har Millon 2 yayanta yakawo sbd Abada belling nata DPO yak'i Amsa yanuna masa case d'in yashafesu tunda akainane"na kumaje har cell d'in datake rufe na k'ara cimata mutunci"kamun daidai sweet heart"to Ai tana gadara da kud'i ko?"to na nuna mata ita matsiyaciyace naira Millon 5 nabama commissioner nace kawai yayi cefane"sai gashi yana tambayata shekara nakeso tayi a gidan yarin?nayi murmushi nace 3weeks kawai ko 4 weeks"lallai kud'i kud'i ne!Allah ya kyauta"cewar Amaan tana dariya"ta fahimci mijin nata na Alfahari da dukiyarsa yana kare mutuncinsa da girmansa da ita....Anata kiraye kirayen sallar isha'i suka iso gidan"bayan sun fito daga cikin mota ita ta wuce ciki shi ya wuce masjeed....sai wajen 8:30 pm sharrif yashigo da ledar ice cream da rufaida yogurt Ahannunsa "Amaan na zaune a parlourn tayi wankanta ta shirya cikin doguwar riga ta bacci tanata k'amshi"my princess Abin ba mgn ne?"bakai bane ka jima baka dawo ba"zance naje"yak'are maganar yana dariyar tsokana ya zauna gefenta "ta haye saman cinyarsa tana shagwab'a"kinga tsaraba natsaya na miki shiyasa na jima"kuma kinyi wanka ke kad'ai to nima sai kimun"babu komai zan maka"ta fad'a tana bud'e robar ice cream d'in tafara sha tana lumshe Ido"yayi murmushi"zata fara bashi ya girgiza kansa"ba koda yaushe nake shan Abu me sanyi ba"kedai kisha kizo kicika Alk'awarin dakika d'auka"ya fad'a yana d'age gira"gabanta yafad'i tak'iyin mgn"sai tsokanarta yakeyi harta idar ya goyata suka nufi master bed room d'insu... Awannan dare Amaan taji Ajikinta Ahannun shariff"washe gari suna gama sallar Asuba yakoma maimaitawa"daurewa kawai Amaan keyi tana jin tausayin kanta"be sarara mata ba saida tafara masa kuka tukum yabarta, sukayi wanka suka shirya cikin k'ananun kaya suka sakko k'asan sbd suyi break fast.....
Chapter 49 · 0% Book details