Sashe 42
Miskili Ne Part 1 Complete Hausa Novel · about 10 min read
wannan book d'in na kudine ! idan kina buk'atar siya serious regular grp 300
Vip grp 1000
via 2230373842 NABILA ALIYU UBA BANK
Ki turo shaidar biyanki ta what's app number d'ina 08100084251
Idan kika karanta mun book baki biyani hakk'ina ba ko kika siya kika fitarmun Allah ya isa ban yafe miki ba
❤🔥 *MISKILI NE*❤🔥
*57&58*
......washe gari misalin k'arfe 11:00 am duban jama'a suka shaida gagarumin d'aurin Auren" *Fahad Ibrahim sharif da Salma sulaiman* Akan sadaki dubu d'ari biyar kacal"d'aurin Auren daya sami halartar manyan mutane da wasu daga cikin shuwagabanni"tunda shariff yaji An shafa fataha ya sauke nauyayar Ajiyar zuciya yana jin dad'i Aransa" yana kuma yiwa Allah godiya daya nuna masa zuwan wannan rana me Albarka da kowa nasa ke jiran zuwanta"ya wanku cikin shadda giznah blue"wacce tayi matuk'ar yimasa kyau"Ammata Aiki da dark blue d'in zare y'ar ciki da malun malun"komai dark blue yasaka daga kan,hula,Agogo,takalmi"ga wani irin k'amshi na musammun yana zubawa"mus'ab babban Abokin Ango yana gefensa shida sadeeq da Abdallah dasu Dr Mansoor da sauran Abokansa da y'an uwa"Ana gama d'aurin Auren Aka fara musu picks"bayan Angama sauran Abokansa dashi kansa suka wuce gidansu Amaan kai tsaye"sbd k'arfe 12 za'a d'auki mutane ta mota su tafi KD"Amarya kuwa da Angonta zasu tafi ta jirgin dazai tashi da k'arfe 12"sbd da k'arfe 3 na yamma zasuyi walimah shida friends nashi Acan KD.....tun wajen k'arfe 10: am Aka gama shirya Amarya da duk sauran kayanta da za'a tafi dasu"duk wanda ya kalli Amaan dole yak'ara kallonta sbd yadda tayi wani irin kyau da shek'i na musammun"tana sanye da wani leshe me tsananin tsadar gaske dark blue "tana zaune cikin k'awayenta"tun tashinta take fargaban rabuwa da gida"lokacin dataji Anata rangad'a bud'a saida gabanta ya tsananta fad'uwa"daurewa kawai tayi dukda har cikin zuciyarta taji dad'in kasancewarta mata ga shariff"tana jin Ana cewa ga Anguna nan sun iso Ana jiran Amarya da k'awayenta....jikinta yafara rawa"tana cikin wannan yanayin umman madeenah tazo taja hannunta suka fito daga cikin parlourn....ta lumshe idanuwanta sbd k'amshin gwanin nata data shak'o"sai hayaniya da surutun Abokansa takeji"umma ta juya tabar wajen,kawayen Amaan duk suka biyota Abaya....hucin numfashinsa dataji gefenta yasaka ta bud'e idanuwanta dake rufe zuciyarta na bugawa"miye na rufe Ido salfad?taji tattausan muryansa"sunkuyar dakai k'asa tayi saidai taji yakama hannunta ya had'a da nashi yana fad'in mus'ab ku bari Agama mana da ita sai Amana daku"okay to ku matsa daga can gefen flowers d'in can"bece komai ba yana rik'e da hannunta suka wuce"Dr mansoor nata kallonsu har shariff ya lura"sauran Abokansa kuwa sunyi mamakin kyawun Amaryar "dukda dama sun san miskilin namiji da wuya ya Auri marar kyau wacce bata waye ba....mrs shariff babu mgn balle gaisuwa?"kamar ma fushi kikeyi zaki bar gida ko?"yak'are maganar tamkar meyin rad'a"d'an turo baki tayi tana gyad'a masa kanta murmushi na sub'uce mata"da sauri graphar d'in ya d'auka.... d'aukar mu kayi bamu shiryaba?"cewar shariff"Ai yallab'ai ba k'aramin kyau kukayiba gaskiya "okay to cigaba da yimana"yafad'a yana makama mus'ab harara daya tsaresu da Ido"shariff ya matso dab da ita har jikinsu na gugar juna ya manna bakinsa saitin kunnanta murya can k'asa yace "kinga mus'ab nata kallonmu sbd gulma ko?"tsabar yadda jikin Amaan yasaki kasa mgn tayi illah tayi d'an murmushi kawai "shima shariff na tayata"yayinda friends d'insu shida ita keta kallonsu suna shewa cikin burgewa"me photo kuma yana bakin k'ok'arinsa wajen d'aukarsu"saida aka musu styles kusan kala biyar suka d'ai"sannan Abokansa da nata suka shigo suka sakasu a tsakkiya Aka d'auka"daga bisani sukayi da hamma yusuf da khalifa da sadeeq "daga k'arshe daddy ya tsaya gefen shariff"mommy ta tsaya gefen Amaan Aka d'auka "Ana gama pictures d'in gaba d'aya Amaan ta rikice sbd ganin dai da gaske tafiya za'a yi da ita"daddy ya janye su gefe guda a parlourn bak'i yafara musu nasiha me shiga jiki" sannan suka fito yana rik'e da hannunta tanata sharb'an kuka ga Alkyabba Ajikinta data rufe har kanta"I'm sorry kinji?"zan dinga kawoki kina ganin kowa da kowa kinjiko?"k'in mgn tayi saidai ta rage sautin kukan nata"mus'ab dake tsaye yana jiransu sbd Atare zasu wuce ya iso gaban su yana fad'in ran gimbiya ya dad'e"pls muje mus'ab bazata iya mgn yanzun ba sbd kasan ciwon rabuwa da gida"Eh gaskiya hakane"daga haka suka nufi compound d'in gidan suka shiga mota driver yajasu"kai tsaye Airport suka dosa"bayan sun hau jirgi driver d'in yakoma gida....tunda suka shiga mota har zuwa shigarsu cikin jirgi Amaan batayi mgn ba "kanta na b'oye cikin Alkyabbarta"yayinda uban gayyar ke rik'e da ita tamkar za'a k'wace masa ita"koda suka zauna be cika mata hannunba"saida jirgin yatashi ta rirrik'esa sbd wannan karon ne tafara shiga jirgi Arayuwarta"d'an murmushi yayi Anutse yace"karki damu ko zakiyi bacci ne?"k'in mgn tayi saidai ta aza kanta saman kafad'arsa ta rungume hannunsa guda ta rufe Ido"ya shafi fuskarta ya sumbaci hannunta guda"saida taji tsikar jikinta ta tashi"shidai mus'ab yana zaune yana kallonsu"tun Amaan na tunani har bacci ya kwasheta saidai taji hucin numfashinsa gefen fuskarta da k'amshin bakinsa yana mata mgn k'asa k'asa"da sauri ta bud'e Ido"saiga fuskar shariff saman goshinta har gemunsa na shafo goshinta"hannunta tasaka da nufin ta ture masa fuska saiya saki murmushi ya rik'e hannun"ta saki kukan shagwab'a"da wannan rigimar kuma kika farka salfad?"toni saika kama tayar dani bayan ban gama bacci nah"karki damu mun sauka ne shiyasa na tasheki"Anjima zakiyi baccinki saman hak'ark'arin salfad naki ko?"k'in mgn tayi"yasaki y'ar dariya yana kallon mus'ab na kok'arin fita"shima saiya tayar da ita tsaye suka fito yana cewa koya dauketa ne?"k'in mgn tayi yanata murmushi yana tsokanarta"har suka iso wajen motar da driver d'in mus'ab yayi parking"Amaan da shariff suka zauna back sit"sai mus'ab ya zauna front sit "sai bayan sun d'auki hanya sannan shariff yace"to salfad bud'e mun fuskar ko?"nok'e kafad'arta tayi tana son k'wace hannun ta dake cikin nasa"shi kuma sai yak'i cikata"kinaso na baki kunya ko?"nanma tayi shiru"be fasa tsokanartaba har suka iso gida "daga wajen get driver d'in yayi parking "shariff na d'an murmushi yace"Abokinah sai bayan sallar la'asar mu had'u wajen walimar"mus'ab na dariya had'e da binsa da kallon tuhuma yace"ba 3:00 pm akace ba za'a yo?"na fasa ne"yafada suna fitowa daga cikin motar"sai bayan ya d'auki troley d'in kayan Amaan sannan suka ja motar"Amarya bakya laifi ko?"yafad'a yana kama hannunta suka nufi cikin get d'in gidan su"be kula securities da ma'aikatan gidan maza dake son tsaidashi suyi masa Allah yasa Alkhairi ba"da sauri yaja hannunta sukabi tacan baya inda k'ofar shiga sashensa take"be bari jama'a y'an biki dayake hangowa d'aidaiya ba wasu sun gansu"Amaan kuwa dayake fuskarta Arufe take batasan meyake yiba saida taji sun shigo cikin parlourn sa yana k'ok'arin janye mata hular Alkyabbarta data rufe mata fuska"sannan ta fahimci bataji motsin kowa ba ko maganar kowa"yana cire mata ta d'ago kanta tagansu cikin parlourn sa"saida taji fad'uwar gaba ta dake tana sunkuyar da kanta"zomuje ciki ki huta muyi wanka sai mutafi sashen Ammin ko?"yak'are maganar yana nuna mata k'ofar bed room d'insa...nidai hamma ka kaini can d'in mana"ni meyasa bakyason zama tare dani ne?"babu komai fa"shikenan kije ke kad'ai "da sauri ta kallesa ya kauda kansa"saidai yana rik'e da hannunta.....jikinsa ta fad'a ta chukukuyesa tana kukan shagwab'a....rintse idonsa shariff yayi da sauri yana dafe bango sbd ganin zasu fad'i shida ita"matseta yayi Ajikinsa murya can k'asa yace"menene kikeso?"bakai bane bazaka kaini shashen Ammin ba"da k'yar yayi jarumtar cewa"inaso mu d'an huta ne shiyasa salfad"na lura kamar bakya sona ko?"hakama zakace?"Eh mana "tunda gashi kina guduna ko?"yak'are maganar yana sinsinar gefen wuyanta ta lumshe Ido zuciyarta na bugawa....zaki yadda muje mu huta ko?"wani sabon kukan shagwab'an tasaka tana turje turje Ajikinsa wanda ya burkita masa lissafi lokaci guda"babu shiri yajata saman cinyoyinsa suka zauna kan kujerah 2 seeter"bacin fad'uwa babu Abinda gaban Amaan keyi"ya cire hularsa ya Ajiye gefe yana duba Agogon dake d'aure Adamtsan hannunsa"k'arfe 2:15 pm"lokacin sallah yayi salfad"karma kicemun bakyayi nasan kinayi bakifi 5days da samun tsarkiba....wai dama haka mutumin nan yake?"tafad'a cikin zuciyarta tana jin bala'in kunyar ganinta saman cinyoyinsa"hannunsa guda yasaka yad'ago kanta ta lumshe Ido"da sauri ya manna bakinsa saman nata yafara tsota kamar zai cinyesa"Amaan ta zaro Ido waje tana son ta k'wace saidai yak'i bata damar yin hakan"saidai ya shanye jambakinta da consilar da aka shafa mata tas sannan ya k'yaleta yana koma matseta Ajikinsa "itadai tayi shiru dan wani irin mugun tsoronsa ne Aranta"Akwai hijab cikin kayan ki?uhmm"okay yafad'a yana k'ok'arin tashi da ita ya dauketa"wayyo hamma Ina zaka kaini?"matsoraciya kawai sallah zamuyi ba wani abu ba"yafad'a yana tura k'ofar da k'afarsa suka shiga ciki"saman bed ya Azata yana fad'in bance ki sauka ba"daga haka yafita"Amaan ta turo baki tana kallon d'akin "shine sbd saurin ya shirya duk ya Ajiye kaya ko?menene kike cewa ke kad'ai?"da sauri ta b'oye fuskarta cikin cinyoyinta tana sakin k'aramin kuka"ya girgiza kansa yana fad'in me kuma kikeso?"bakai bane kaja kwalliyata dukta goge"bara muyi sallah na kira mus'ab yaturo meyiwa bilkisu make up saita miki"k'in mgn tayi yayi murmushi yana zare malun malun d'in jikinsa da rigar"sai yayi saura daga shi sai dogon wondo da farar best"salfad tashi muje ki rakani nayi Alwallah"idan kuma zakiyi fitsari ki fara shiga ni bana jin fitsari.... innalillahi!wai dama haka hamma yake beda kunya kota miyan bacci?"jin yavmatso gabanta yaduk'a yasaka ta dena tunanin zucin ta d'ago kanta suka had'a Ido"da sauri ta rintse Ido tana fad'in nidai ka maida rigarka ko?"Ina tsoron muje yin Alwallah ki jik'ani da ruwa salfad"shiyasa na cire sbd lura kin maidani wani kakanki ko?"dariya ta kamayi tana fad'in kamar kasani kuwa jik'aka zanyi"Amma nidai nizan fara shiga"to naji bud'e idon mana"yafad'a yana aza kansa saman cinyoyinta ya kwantar"ta bud'e Ido ta kallesa"saita turo d'an bakinta tana murd'e masa kunne"yasaki y'ar k'ara yana fad'in yaushe kika iya mugunta salfad?"wayyo hamma! lokaci na tafiya muyi sallar"bece komai ba ya janye kansa yana fad'in jeki fara shiga"batace komai ba ta cire Alkhabbar da plate shoes d'in k'afarta ta sakko daga saman bed d'in"saida tasaka silifas nashi dake Ajiye saman well come carpet dake Ajiye bakin gaban toilet d'in ,sanna ta shiga"saida ta murza key sanna ta kama ruwa tayi Alwallah d'in kafin ta bud'e"tana bud'ewa ya shigo"yabita da wani irin sanyayyan kallo"ta sunkuyar da kanta"beyi mgn ba yafara Alwallah d'in"ta matso ta dibi ruwan tana yarfa masa tana dariya"yana murmushi yana Alwallah d'insa be kulataba"tana ganin yagama yayi kanta Aguje ta fito daga cikin toilet d'in tana dariya"shima yana dariya yabiyota"ta saki k'ara tana fad'in pls salfad kayi hak'uri "hmm !bazan kyalekiba yarinya bara mu gama sallar"yak'are maganar yana d'aukar rigarsa yamayar"ita kuma ta duk'a ta bud'e troley nata ta d'akko hijab "shi kuma ya dauki prayer mate yana murmushi ya shimfid'a musu yana jinsa cikin farin ciki musammun da yaga ta fara sakin jikinta dashi.....yana k'ok'arin kabbara sallar wayarsa babba ta hau ruri"sharewa yayi ya kabbara sallarsa"bayan sun idar Amaan ta tashi taje ta d'akko wayar tazo gabansa yana shafa Addua ta mik'a masa batare datace wani abuba "saiya had'a da hannunta ya rik'e"saidai daya duba kiran yaga Ammi ce saida gabansa yafad'i "janyo Amaan yayi saman jikinsa yana fad'in zoki zauna"badan tasoba ta zauna shi kuma yabi kiran Ammin.... sai gab da zata tsinke Ammi ta d'auka tana fad'in sannu ishashshe me mata! wato sbd ka nuna bakada kunya shine katafi da Amaan d'in sashenka?"idan har kayi hak'uri da dare ba gidanka za'a kai taba?....kiyi hak'uri Ammi zan rakota yanzun"Amma waye yace ya ganmu?"bansani ba"ta fad'a tana yanke wayar"yana jin hayaniyar mutane"sauke wayar yayi ya kalli Amaan ta kauda kanta tana k'ok'arin barin jikinsa"be hana taba yana dai kallonta ta nufi gefen bed d'in ta d'auki d'an kwalinta da Alkyabbarta tasaka"hamma! uhmm kina son tafiya ko?"nidai kazo muje"bece komai ya d'auki troley d'in kayan ta yamatso ya kama hannunta yana fad'in zan turo meyin make up ta miki "kanta ta gyad'a masa"mgn fa zakimun ko saina siyi bakin?"nanma shiru tayi"sai yayi murmushi kawai suka bar side d'in "ta inda suka biyo tanan suka koma bi suka nufi babban parlourn cikin gidan"mutane na ganinsu aka fara bud'a "dama fuskarta Arufe take"mahaifiyar mariya ta matso ta kama hannunta ta nufi d'akin Ammi da ita"sauran dangi da Abokan wasansa suka fara tsokanarsa MISKILIN yamusu banza"saidai fuskarsa da fara'a "sai kallon d'akin Ammin yakeyi yana jin kamar yabisu yadai d'aure yafita yana Amsa waya..... Amaan kuwa bata tab'a zaton haka dangin shariff suke da kirki ba"gaba d'aya kowa tattalinta yakeyi"Ammi kamar ta goyata sbd so, sai nan nan takeyi da ita da nuna mata kulawa "ita da kanta ta tsareta taci Abinci"wanda ba sosai taci Abincinba"bayan taci Abincin"Ammi tasaka umman Mariya takaita d'akin bak'i tayi wanka ta shirya cikin riga da siket na Atamfa me golden super exlusive"tana gama sallar la'asar me make up datazo tun d'azun tafara yimata"fad'in kyawun datayi b'ata bakine"dandanan masu Iphone suka fara yimata pictures"tana kallon kiran shariff na shigowa cikin wayarta ta sharesa"sai wajen k'arfe 5 na yamma dangin Amaan suka iso gidan"sun sami tarba ta mutunci wajen iyayen shariff"saida sukaci suka k'oshi Akayi sallar magrib sannan suka bada Amanar Amaan "sannan Aka d'auki Amarya Aka nufi katafaren gidanta dake Anguwar sarki da ita......✍️