Sashe 1
Mijin Ta Ce Part 2 Complete Hausa Novel · about 1 min read
MIJIN-TA-CE
2
NA
HAJ. HAFSAT C. SODANGI
(Mrs Yunus Abdullahi Dabai)
Haqqin Mallaka (m) Hafsat Sodangi
Copyright© Hafsat Sodangi
GODIYA
Godiyata har kullum ga Ubangijinmu take, shi kaxai Subhanahu wata’ala, mai kowa mai komai, Makaxaicin Sarki wanda ya ni’imta al’ummar Annabi (S.A.W) da Wata mai albarka na RAMADAN. Tsira da Aminci su tabbata ga Manzon tsira, Manzon da babu wani bayanshi, Manzon da ya zo mana da Alqur’ani mai tsarki, Manzon Rahama Muhammad (S.A.W) da Alayensa da Sahabbansa da waxanda suka bi ma tafarkinsa na gaskiya har zuwa ranar Alqiyama.
DON MAKARANTANA
Godiya mai yawa gare ku makaranta littattafaina na kusa da na nesa, Ubangiji ya saka muku da mafificin sakamako, na gode.
GAISUWAR SADA ZUMUNCI
Ga Hajiya Asma’u Bello Bala Rabe da Iyalin ta
(USMAN XANFODIO UNIVERSITY, SOKOTO) da Haj. Mami Xan Hassan (Maryam), itama da iyalanta. Da Dr. Fatima Ibrahim Khalil ta (Jami’ar Maiduguri), itama da nata iyalan. Da Aminiya Hajiya Iyatu Abba (B.R.C Bauchi), itama da nata iyalin.
Na gode, Allah ya bar zumunci, amin.