Sashe 16
Ko Da So Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lemon da ta zuba masa ya dauka ya sha sannan ya ajiye yana hamdala. “Wannan hadin da su Baba sukayi tamkar amsar addu’ata ne. Ko nace Allah ya amsa min addua ta ta hanyar su. Beel, you’re everything i ever wanted in a woman.” Ya furta mata kan shi tsays duk da yana dan hin kunya. Abu na farko da yasa ita ma Bilkisun taji ta daina jin zafin abun game da shi. Duk inda kamala take ya cika ta sannan kuma a waye yake. Wayewa ta ilimi da expressing kan sa.
Kunya ta lullube ta yasa ta rasa abun cewa. Tun zuwan sa na farko yake lullube ta da kalaman da ba yadda zatayi sai yi musu masauki a zuciyarta.
Ya saci kallon ta, kunyar tana burge shi yace, “Alhamdulillah. Ni kam nayi sa’ar auren hadi. Na samu me sona…”
Bilkisu ta dago ta kalle shi, fuskarsa cike da murmushi. “Nace ma haka?” Ta fada da yar murya.
Ya murmusa. “Haka zuciyata take gaya min. Bata yi min karya.”
Jin haka yasa ta rasa abun cewa. A daidai lokacin kiran Hafsah ya shigo wayarta. A zuciyarta har hamdala tayi saboda escape din da ta samu.
“Heyy…” ta fada tana kara wayar a kunnenta.
“Nayi fushi wallahi tunda lafiya kike sai anjima.” Hafsah ta fada.
Bilkisun ta kalli Tariq taga hankalinsa ma ba kanta yake ba sai ta sake yin kasa da murya. “Haba besty na. He is here. Ki bari zan kira ki…”
“Iyyeh??? Lallai ma! Ke video call zan kira kuma wallahi ki mika masa wayar tun kafin…”
Bilkisu ta katse ta. “Naji.” A haka sukayi switching sannan ta kalli Tariq wanda shima ya kalle ta da murmushi.
Ganin murmushin Bilkisu yasa Hafsah ta saki baki sannan tace. “Sheep in love! Kalle ki dan Allah.”
Tariq yayi dariya sannan yace, “wacece ta katse mana lokacin mu?”
Mamaki ya kama Hafsah. Wannan wani irin abu ne? Shin dama love at first sight da ake cewa da gaske ne? Don wallahi tana jin muryar Bilkisu taji ta chanja. Ganin fuskarta cike da farin cikin da take kokarin boyewa ya sake bata mamaki. Shi love din haka yake daman? Lokaci guda sai ya kama mutum ya maida shi wani abun daban.
A wani tunanin kuma take mamakin yadda duk kusancin su da Bilkisu saboda shigowar wani cikin rayuwarta ya saka har suka dauki kwana biyu basu yi magana ba and Bilkisun was genuinely happy with that. It shocked Hafsah to bones.
Bata fuska tayi don ta nuna how unhappy she was with him sannan tace. “Billy ki bashi wayar.” Fuskarsa tana bayyana a gaban screen din Hafsah ta hade girar ta.
“And who are you? Kasan wacece ita a gare ni kuwa? Cikin kwana biyu kake nema ka maye gurbi na?” Ta tambaya da dukkan gaskiyarta wadda yasa shi dariya.
“Tariq Aliyu. You must be Hafsah. Yanda ta fada haka kike and I’m so thrilled to let you know i have snatched your friend. Na sace ta, tawa ce dukka.”
Hafsah ta sha kunu sannan ta daga muryarta yadda Bilkisu zata jiyo. “Billy ki karbi wayar. Ina da case da ke…”
Bilkisu ta karba. “Besty na don’t mind him.”
“Hnmm.” Kawai Hafsah tace sannan ta harari Bilkisu. Bilkisu na ganin fuskarta tasan yanzun zata fado wata maganar da zata sa taji kunya hakan yasa tayi saurin yi mata sallama ba tare da ta jira me zatace ba ta kashe wayar.
“Hafsah ce…” ta kalli Tariq.
Ya jijjiga kan sa da murmushi. “A drama queen i guess.”
Tayi murmushi. “You absolutely have no idea. Rigimarta tafi karfinta.”
Shiru suka dan yi ko wannen su yana tunanin makomar rayuwarsu.
Ruwan da aka tafka jiya da daddare zuwa asubahin yau yasa kayan da Muktar ya wanke basu bushe ba, takaici da ɓacin rai duk yabi ya cika shi sam baya son saka ƙananan kaya gashi kaf manyan kayan jiya ya wanke su, cike da ɓacin rai ya buɗe jakar bakkon da ke gefen katifar sa wadda yake sa ƙananan kayan sa shi bama zai iya tuna yaushe ya sanya su ba.
Rai a cinkushe ya shirya ji yake tamkar bai sanya kaya ba, ruwan da aka maka yasa Inna ta makara batai kosai ba, sai fanke tuni an zuba masa nasa ɗauka ya yi ya musu sallama ya nufi titi.
Sai da ya fara kai abincin sa office ɗin su sannan ya wuce ajin da yake da shi wato SS 2, kamar kullun da yawa sun riga shi zuwa musan man da yake yau ya ɗan so ya makara yana shiga suka sa ihun uncle yau kaine da ƙananan kaya, banza ya musu, ya gaida su suka amsa tare da yin ƙananun maganganu ƙasa ƙasa, girgiza kai kawai ya yi yahau rubutu bisa allo, Khadija da ta doso bakin ƙofar ajin ne ta tsaya turus riƙe da baki tsayawa ya yi da rubutun cikin harshen turanci yace "Hajiya kin makara mai makon ki zo ki fara kwafar aiki kin wani tsaya anan"
Ƙarasowa ciki ta yi tana dariya kafin ta ce " class ku faɗamin ba dai dai nake gani ba, anya uncle Muktar ne?," Girgiza kai ya yi Kadija da Fatima basa ji sam yasan dama ɗaya cikin su sai ya yi magana. Mustapha ne yace ai bari mukai a gama class din mu tambaye shi anya ba twin in uncle Muktar bane.
Fatima da Khadijah ta hango na tawowa yasa ta leƙawa tare da yi mata alamar ta yi sauri, tana shigowa tasa salati kamar wani babban abu ya faru takaici ya cike Muktar, dakyar ya samu suka zauna, sam bai so yau yake da SS 2 ba gashi dai yafi son yaran anma sunfi ko wanne aji takura masa, ko dan yanzu ya fara sabawa da ɗabi'un yaran makarantar na rashin hayaniya sam mutsi mutsin surutun ƴan SS 2 din ya fara damun sa saɓanin da da yake ganin sa ba komai ba.
Yau kusan dai ajin nasa basu wani gane shi ba dan duk ya ƙare a kan batun kayan da ya sako tamkar wani wanda ya sako kayan da basu taɓa gani ba, alla alla yake akada ya fice ana kaɗawa ya bar ajin ta taga suka leƙo Allah uncle ka yo kyau " murmushi kawai ya yi tare da yin gaba.
Ko office baije ba ya wuce SS1 su basu da kula ko damuwa da mai malami yake ciki kamar SS 2 wannan yasa lafiya ya gama koyar su ya fice lokacin da aka buga break, tana tsaye tana duba wasu takardu da ta amso wurin Abban ta, idanun ta suka wulga caraf suka faɗa kansa tsai ta tsayar da idanun kansa yayin da wani abu ke yawo a ranta yar take ji da sauri ta ɗauke idanun ta lokacin da ta fahinci ya gane kallon da take masa.
Jiki ba kwari ya ƙaraso dama a tsarge yake ga kuma uban kallo da ta zuba masa duk sai ya kuma tsarguwa daf da ita ya tsaya har yana iya jiyo ƙanshin turaren ta da bai tashi sosai a nutse ta ce "uncle ina kwana?"
Murmushi ya yi " lafiya ƙalau, yau kin rigani fitowa break?"
Itama murnushin ta yi " ina ta kallon ka ko? Yi haƙuri dan Allah kawai gani nayi kayi kyau?
A ɗan hanzance ya kalleta yana murmushi haka kawai yaji kalmomin nata sun masa daɗi, cikin hanzari bayan ta tuna katoɓarar da ta yi ne ta ce cikin rawar murya " kawai yau da nagan ka da kayan da ban saba ganin ka da su bane naga kayi daban"
Murmushi ya yi " karki damu ai nima nasan nayi kyau, duda dai ban kama ƙafar ki ba" ya faɗa tare da yin gaba dan sam kalmomin fun ƙarfin bakin sa sukayi suka fito.
Tsuru ta yi tana kallon sa har ya kule mata samun kan ta tayi da kasa zuwa kujerar da suka saba ta juya kawai ta yi ajin ta, shiɗin ma kasa fitowa ya yi a office ɗin ya ci fanken sa.
Ko da aka tashi kamar ranar Juma'a yau a bakin gste ta jira shi ya shiga suka tafi yau hirar kusan da Malam Musa sukayi ta dan Hafsa bata jin daɗi, gane hakan da Muktar ya yi ne yasa shi juyowa ya ce "Aunty lafiya dai naga kinyi shiru" tun kan ta yi magana yanayin fuskar ta ya nuna murya kasa kasa tace bana jin dadi ne.
Sannu tunda suka tawo yake juyowa lokacin lokaci yana mata yadda ya nuna kulawar sa duk sai taji mutuncin sa ya ƙaru wurin ta, a kwanar Dala suka sauke shi ya mata Allah ya sawwake kafin ya tsallaka suka ja mota sukai gaba.
Jiki ba kwari Hafsa ta shiga gidan Gwaggo, Gwaggon na tsakar gida inda Halima ke gefen ta da tana cin abinci da alamu yanzu itama ta shigo dan kayan makarantar ta na school of health technology na jikin ta, sannu da hutawa tama Gwaggo ta shige daɗi, cikin ɗan ɗaga murya Gwaggon ta ce "Bebilo lafiya dai ba haks kika fita ba"
Halima ta ɗan taɓa "ɗan leƙa kiga ko lafiya, turo Halima ta yi kafin ta miƙe ta shiga ɗakin Hafsa ta gani tana ta faman fito da kaya tsayawa ta yi tana kallon ta kafin ta ce Hajiya Hansatu mai kike haka?
Ɗan ɗagowa Hafsa ta yi ta harare ta Allah Aunty Halime banson sunan nan"
"naji bakya so, mai kike nema haka?" Dafe kai Hafsa tayi cike da takaici sai yanzu ta tuna a kan drawer ta bari, rai a cinkushe tace pad ɗina na mance wallahi," dariya Halima ta yi hardai yau Hansatun nan ba zata girma shine na tashin hankali haka, ina zuwa" ta faɗa tare da fita minti kamar goma sai gata ta shigo da ita.
Amsa ta yi tare da yin ajiyar zuciya dan yanzu da ta fita siyowa gwanda ta tattara ta koma gida.
Zaune suke tana cin abinci Halima na rubutu uncle Zahraddeen ya shigo riƙe da leda, yana ganin ta ya faɗaɗa murmushin sa "kaga manyan ƴan mata saukar yaushe?"