Sashe 7
Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
dayansu intisaar na sa ma rahma rani a hannu da yamma, su hajiya da umma anje gidan suna, momy na can bangaren inna, haisam da abokinsa sadeeq suka shigo gidan, dukansu suka gaida su, sadeeq ya dubi xainab yace"xainabu ya garin," ta galla masa harara tace " kaji dashi malam," yyi dariya suka wuce ciki da haisam yana satan kallon intisaar da tun da ta gaida su bata sake daga kanta ba, sadeeq din ya dubi haisam bayan sun shiga ciki yace "wacece wannan yarinyar dan Allah," haisam ya hararesa yace ita intisaar din ce bka sani ba, sadeeq yace wllh bn ma taba ganinta ba ni, haisam yyi murmushi yace "kanwatace,'yar wajen momyn ihsaan ce," sadeeq yace "waww amma yarinyar tayi sosai," haisam yyi 'yar dariya bai dae ce masa komai ba, sadeeq yace "uhm naga baka son maganar, ko dae kana ciki ne?" haisam ya hararesa yace "kanwar tawa? Sadeeq yace "so, sae akayi yaya? Bbu auretsakaninku ne ko me kke nufi" haisam yyi murmushi, sadeeq yace"yess?" Allah idandae bbu komai tsakaninku ni kam ina ciki, yarinyar tayi ne wllh, haisam yace "kunyar ta nake ji ne sadeeq, amma baxan boye mka ba, sonta ya wahal dani fiye da yanda kke tunani, but bbu yanda xanyi, ni kam nahkura, na kuma dauketa a matsayin kanwata ne," sadeeq ya galla masa harara yace "amma kai wani bnxa ne wllh, wannan ae xancen bnxa ne kke min," haisam yace "to ya xanyi?" sadeeq yace"tun kararta xakayi kace kana sonta, kaga sae ayi tuwonamai na, sincerly sayin kar ka bari yarinyar nan ta wuce ka, xakayi babban asara," haisam yyi murmushin takaici yace "to ae its too late, ni nan na bata go ahead na kula samari kuma ynxu hka akwae wanda xae aureta, kuma frndship ma muke yi dashi, abokina ne ynxu hka," sadeeq yyi tsaki yace"nonsense ni kuwa xan shigar da kaina nace ina sonta, watch nd c" haisam yace no kar kace hka plss baxan iya yi wa faruuq hka ba, sadeeq dae bai kara tanka masa ba, har suka gama abinda ya kawosu, suka je masallaci sukayi sllhr maghrib, sannan sukayi sashin inna, har lkcn jikin haisam a sanyayye yake, basu bar wajen inna ba sae kusan karfe takwas da rabi, sadeeq ya shiga ya gaida hajiya daumma sannan ya baro haisam a falon hajiya yace yana xuwa, xainab sadeeq ya kira yace taje tace da intisaar haisam na kiranta don kar ace shine taki fitowa, tace haisam ae yana falon mu, Yace do as i saymana kanwata, ta kuwa j . . Suna fitowa tsakar gidan intisaar tafara tambayr xainab ina ya haisam din, xainab ta nuna mata can kusa da wata flwer inda sadeeq yake a xaune, ta karasa wajen, "gani ya haisam," ta fadi tana kkrin xaunawa kan wani dakali, suna hada ido da sadeeq tayi saurin mikewa tana kallnsa,ta juya a fusace gun xainab amma tuni xainab tayi gaba tana dariya, donta gano sadeeq din, intisaar ta juya xata bar wajen,yyi saurin shan gabanta yana cewa "hva kanwarmu, ni ba yayanki bne da har...." tayi tsaki tace "ka bni waje malam ina da abin yi," ta katse shi, yyi murmushi yace"to naji baxan bata maki lkci ba, amma sae kin xauna sae muyi magana," tayi masa wani irin kallo tace "dan Allah ka bni waje na wuce, ni mamata bata san na fito ba" yyi shiru yana kallonta sannan yace "uhum faruuq ya riga ni ko?" directly tace masa"yeah!" yyi murmushi mae sauti yace "to kika san ikon Allah" ta watsa masa harara tace "kayi hkuri ka bani guri na wuce," "to idan Allah yyi nine mijinki fa?" xatayi magana taji an fixgota ta baya an juyo da ita, a tsorace tace "ya..ya Ali...." marin da ya kai mata ne ya sanya ta kasa karasawa, ransa a bace ya fara mgna "ke don uwarki baki da aikin yi sae tara mana samari a gida, wannan gajan ya shigo wancan gajan ya shigo kin maida mana gida kmr hotel, cikin gidan nan uban wa kikaga yana shigowa da samari, sae ke tatatcciya,marakunya ko?, to daga yau na sake ganin ki da wani shege a tsaye a gidan nan sae na...." turasa tayi da karfinta har sae da yyi ba, dan unexpectedly hkn ya xo masa, ta koma baya tana kallonsa hawaye na sintiri a fuskarta, ta yarfe hannu cike da takaici tana magana "ni me na tsare mka agidan nan ka gya min don Allah, kullum sae ka cuceni ba tare da dalili ba, to kasani wllh sae Allah ya saka min,kace ba ruwanka da harka na ba ruwanka da lamarina, to ina ruwanka da samarin da naketarawa, ka fita rayuwata don Allah don annabi ka rabu dani, ka kyalenini ban tsare ma komai ba gidan nan, just let me leave my lyf am beggin yhu " ta kara fashe wa da kuka ta juya da gudu ta bar wajen, sororo Aliyu ya tsaya kalln intisaar ransa a jagule, kansa ya dinga juyamasa, ya firfito da ido cike da mamaki, kansa na tsara masa ya dafe maganganunta na dawo masa a ka, sadeeq dake tsaye cike da mamaki yana kallonsu yyi masa duban wlkcn sannan yace "to kaji dae malam," Aliyu ya juya cikin bacin rae ya cakumeshi da karfi yana cewa "kace me??? " haisam ne ya karaso da sauri don dama yana tsaye yana kallon duk abinda ke faruwa, yafixge yayan nasa daga rikon da yyi wa sadeeq dake ta tuntsira dariya kmr wani xautatce, Aliyun ya tsaya yana huci yana kallonsa kmr kirjinsa xae yi magana, sadeeq ya kalli haisam yana dariya sosae yace "wannan dan uwan naka yana bukatan xuwa psychiatry a duba kwakwalwarsa urgently" da haisam bae ja sadeeq sun fice daga gidan nan ba da ba karamin tashin hnkli xasuyi da Aliyu ba, barin ma Aliyun najin haushin sadeeq din tun da ddewa. Sashinsu intisaar din yyi kmr wani xaki ya kasa daina tunano kalamanta, yana isa ya tura kofar da karfi har sae da momy dake ba ihsaan abinci ta raxana, intisaar tana shigowa ta shigedakidama, da ace ya ganta a falo a wannan lkcn da bbu abinda xae sabaxae sumar daita ba gaban uwarta, shi ta gaggaya ma maganganu hka? Juyawa yyi ya bar sashinnasu ba tare da yace ma uwartata komai ba. Falon hajiyarsu ya shiga, tana ganinsa ta mike da sauri tana cewa "me ya faru Ali, wa ya bata maka rae hka" yyi huci me xafi ya dafe kai yace "wae momy ni yarinyar nan tasa gaba ta gaggayawa magana yau, ya salam!," hajiya ta rude tace "wace yarinyar Aliyu," ya mike tsaye ya kifa kai dabango yace "yarinyar gidan nan," hajiya ta hade rae tace "wae tsinanniyar yarinyar nan intisaar?" kasa cewa komai yyi sae idoda ya tsurawa bangon dakin, wae shi yau intisaar ta bude baki take ce ma Allah xae saka mata, "goshh!" ya fadi da karfi, towaema garin yaya ya tsaya kallonta kmr soko ya kasa mata komai har ta bar wajen? To wae ma waye ya bata bakin magana a gida? Budewar kofar da yaji hajiyarsu tayi ne ya sa shi juyowa da sauri yanakallonta,ashe tayi surutun ta ta gaji ba tare da yasan me take cewa ba,ina xaki hajiya, ya tambayeta yana kallonta, ranta a bace tacesamun su xanje nayi, nasan shegiyar uwarta ce xata sata tayi hkn, duk abinda xae faru sae dae ya faru a gidan nan don bbu mai taba min kai ya xauna lafya,"yyi huci me xafi yace "ki barsu kawae momy, amma koma me nayi mata a gidan nan baxanyi nadama ba ko dana sani saedae duk abinda xa ayi min a min, amma sae nahallaka ta. Hajiya tayi ajiyar xuciya tace"shknan son, na baka go ahead kayi mata duk abinda yaxo knka." ya juya ya fice ba tare da ya sake cewa komai ba, yana tunanin irin abinda xae yi mata idan ya kamata, sadeeq kuma har gidan ubansa xae je ya samesa. . . Yau tun da gari ya waye intisaar batafita ba, duk ta rasa abinda ke mata ddi a gidan ga yawan faduwar gaba da take yi duk ta rasa sukuni, ko islamiyya ma taki xuwa da yake ranar lahadice, tun bayan abinda tayi ma ya Aliyu jiya da daddare ta kasa samun nutsuwa har ynxu, tayi da ta sanin abinda tayi masa yafi a kirga, tasan baxa ta ji da ddi ba idan tashiga hannunsa,to ma wae me ya kai ta, kai xuciya ma dae ba a iya masa, jiya ce rana ta farko da tayi ma ya Aliyu hk, momy tai tayi da ita ta gyamata me ke damunta taki fadi, sae dae tace ita bbu abinda ke damunta, ta mike daga kwance da take tana kallon agogo karfe goma da minti goma na safe, hijab din ta ta dauka ta leka bedroom tace ma momy ta tafi wajen inna, momy ta dan ji ddin hka don ta rasa kan 'yar tata, tace "to ki gaida min ita," tace "to" sannan ta fice gabanta na mugun faduwa, gudu-gudu sauri-sauri take tafiyar, gidan tsit don duk 'yan matan gidan sun tafi islamiyya, sllma tayi kofar falon abba jikintana rawa, abba ya amsa ta shiga ta nemi gefe ta xauna tana gaida abban, abba ya amsa da fara'arsa yace ta tashi ta xauna kan kujera,takoma kan kujerar, abba yace "me ya hanaki xuwa makarntar yau?" ta kirkiro murmushi ta lafta masa karya, "wanki nayi abba," yace "to yyi kyau" bbu matsala ko? Ta dan fara kame-kame, tace"aa...dama...abba.." wayr abba tayi ring ya dauko yana duba mae kiran nasa, ya daga.Shiru intisaar tayi ta jingina kanta jikin kujerar tana tunanin me xata ce da abba, sllmr da taji da muryar mae sllamar yasa xuciyarta ya kusa shigewa cikinta don tsoro, da kyar ta iya amsa masa tayi saurindauke kanta, Aliyu ya shigo palon sanye da bakar jallabiya, kallo daya yyi mata ya dauke kansa ya nemi gefe ya xauna ya tsura ma A.cn dake ta aiki a falon ido, ta mike jiki a sabule xata bar falon don har ynxu abba waya yake, abba yyi mata alama da hannu ta koma ta xauna, ta koma cikin rashin kuxari ta xauna tana wasa da long fingers dinta, ta saci kallon