← Book details Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 2 OF 23

Sashe 2

Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mata wannan Aliyu, wa yasani ma ko karuwanci take fita yi, tsinannun iyayenta sun xuba mata ido," haisam ya shigo gidan, inna ta tsiri yi masa bayani shima yasa kafa ya kwasheta ta xube kasa hka suka dinga dukanta inna na xuga su, kmr xasu kasheta, umma da hajiya ba baki tunda inna na wjen sae matsar kwalla suke, intisaar da su xainab duk jikinsu yyi sanyi ganin yanda akayi ma fadila, xainab tace "ae gwara suyi mata hka kila ta nutsu wllh" . Momynta tashiga kwada ma kira tana bata hkurin ta bude mata kofar tana kuka,ta juya taga ya kusa iso inda take, tasa tafin hannunta ta rufe fuskartata dinga ihu tana bubbuga kafa tana cewa"wayyo kayi hkuri ya Aliyu wllh tllh ni ina xuwa makaranta naje kitso ne yau shi yasabnje ba yau, don Allah ka rufa min asiri kar ka dokeni, ina rokanka," kuka take yi sosae hannunta a fuskarta tana tsalle-tsalle sae kace ihsaan. Shiru bata ji an kamata ana duka ba, ganin shirun yyi yawa ne yasa ta xamehannunta a hnkli daga fuskarta jikinta na rawa, wayam taga wajen ba kowa, ta fara waige-waige tana gwalo ido amma bata ga kowa ba a gun, a hnkli ta dinga kuka tana kallon kofar palon nasu, takai hannu ta bude, taji shi a rufe gam, jikinta a sanyaye tayi bangaren inna tana goge hawayen fuskarta, xaune taga Aliyun kan dakali kusa da wani flower yana ta tuntsira dariya kmr mahaukaci, haisam dake kan kujera yyi tagumi yana ta kallonsa, gabanta yyi mugun faduwa xata juya ta koma da sauri, haisam yace"intisaar wa ya saki kuka?" tsit Aliyu yyi ya sha mur kmr bashi ke dariya ba ynxu, ta girgixa kai tace"ba kowa," sannan ta maxata bar wajen. Xainab na xaune a palonsu intisaar suna kallo intisaar na kwance, wayan xainab yyi kara, ta daga,masifar da take tayi ne yasa intisaar ta mike xaune tana ta kallonta har ta gama ta kashe wayan, intisaar ta tambayeta wanene, cikinfushitace "wannan gantalallen da na ke gya maki ne, tun ranar yake sintirin xuwa gidan nan, nace ya rabu dani bana yi yaki saurarana, wannan wani irin jaraba ce?" intisaar ta tabe baki tace "ae duk hka suke kmr mayu," sannan ta mike ta dauke cup din da kanwarta tasha corn-flakes ta fita dashi tana taya xainab mita. Tana fita tayi hanyar gate, ta ko gansa a tsaye tayi masaiso har wajen inna, tayi sallama inna ta amsa daga can kuryar daki, ta shiga tana cewa "inna bako kikayi," inna tace "hva don Allah, daga ina? Gani nan xuwa" intisaar na 'yar dariya tace "saurayin xainab ne," inna ta sake kabbara daga cikin dakin tana cewa "gani nan xuwa, ya shigo don Allah," intisaar na dariya ta juya xata fita tayi masa iso xuwa palon, suka hada iso da Aliyu dake gefen kujera a xaune yana danna laptop, wani mugun faduwar gaba ya xo mata, ita bata ma gansa ba, wani irin kallo yyi mata yana girgixa kafa, ya hade girar sama da ta kasa,jikinta a sanyaye tace ma bakon ya shigo, ya shigo yana gdya, ya mikawa Aliyu hannu suka gaisa Aliyun ya dan saki fuska,inna ta fito ta dinga wangale baki tana masa sannu daxuwa, kusan duka lemukanfridge dinta ta dire masa a gabansa sannan ta xubo masa cin-cin da alkaki, tana cewa "ci ka koshi yaro nan ma gidanku ne, ae xainab jikata ce, ni na haifi ubanta, kmr an baka ita an gama kaji ko," gdya ya dinga yi shima yana murmushi, intisaar kuwa dama tuni ta nemi lungu ta xauna tana satan kallon Aliyun da shi din ma satar kallon nata yake, suna hada ido ya galla mata harara, ta mike jiki a sanyayexata bar palon, inna dake ta faman xuba da Abdurrahman, tace "aa ina xaki," takirkiro murmushi tace "xainab din xan kira, inna tace "yauwa maxa kije ki kira min ita yar kwal uba, ashe dama tana da santalellan yaro kyakkyawa hka taki gya min, maxa kira min ita," ta fice da sauri tana yake, Aliyu ya mike inna tace "ina xaka malam bayan kaga munyi bako," ya kirkiro murmushi yana kallon Abdul din yace "ina xuwa ynxun nan ae xan dawo," sannan ya juya da saurinsa ya fice, shit, ya fadi da karfi ganin har tayi kwana, bae san ta fisa wayo ba, dama tasan sae ya biyo ta don hka da gudun ta tayi sashinsu, tana shiga palon nasu, xainab tace "ina kika je ina kiranki tun daxu kixo ki ga abu," intisaar ta tabe baki tace "kicin na tafi, inna tana kiranki fa." xainab ta kalleta tace "a ina kikaga inna?" tsakar gida tana neman ki, intisaar ta fadi ba tare da ta kalle xainab din ba, xainab ta mike tayi sashin innar, intisaar ta dinga dariya bayan ta wuce, ita ma ta rama abinda xainab din ta mata ranar da faruuq ya fara xuwa gidan. A hanya taga ya Aliyu ya watsa mata harara ta kauda kai tare da xumburo baki tayi gaba da sauri, yyi kwafa tare dacewa "xakuci ubanku gaba daya ae, ke mai saurayin da me kawo shi cikin gidan dukxan kama ku, yara basu kai ko ina ba amma sun san su ajiye samari," shi daya ke maganarsa don tuni xainab ta ma kusa sashin inna. Da daddare intisaar taje siyo masu table water momy ta aiketa, tana ganin xainab tasaka gudu ta fice daga gate din tana dariya, xainab bata ko kalleta ba tayi sashinsu, ta dawo rike da ruwan a hannunta ta shiga cikin gidan tana adduar Allah yasa xainab bata nan, mutum taci karo da a bakin gate din ta koma baya da sauri ta ga ko waye, taji an riketa gam, gashi wajen bbu wuta kuma bata fito da torch ba, tana jin kamshin turaren ba sae an gya mata ko waye ba, kankamesa tayi jikinta na bari tana cewa "wayyo momyna, me nayi kuma" tura ya shiga yi amma taki sakinsa ta dada rungumesa gam tanai masa magiyan yyi hkuri..... . Cikin murya kasa-kasa take rokansa ya rufa mata asiri kar ya doketa, bae ko saurareta ba cikin xafin nama ya fara kkrin banbareta daga jikinsa amma hkn yaki yiwuwa sbda irin rikon da tayi masa, jikinsa yyi sanyi kafarsa ya kasa daukarsa, murya can kasa- kasa yace "get off me, ko kuma na baki mamaki," wayyo dukana xaka.... Ji tayi ya daga hijab dinta ya shige ciki, cikin muryar da ba tata ba tace"nashiga uku...." da sauri ta sake shi daga rungumar da tayi masa tana neman guduwa, ya fixgota hade da kankameta ya mannata da bango,kuka ta saki a rude ta fara kkrin turasa, ya matse ta da karfinsa fuskarsa wuyarta tana jin numfashinsa, tayi kicin-kicin ta galla masa cixo a kirjinsa, ya dada kankamta kmr xasu dawo daya yana magana a hnkli yace "dnt utry dat again...." murmushin mugunta yke yi, hkn ya kara tsureta jikinta ya shiga bari tana cewa "don Allah don annabi ka rufa min asiri kayi hkuri," buga bakinta yyi da karfi yana cewa "kar ki sake hada ni da Allah" gyaran murya suka ji an yi daga dan nesa dasu, ya saketa da sauri tare da juyawa, haisam ya gani xaune kan plastic chair ya kauda kansa yana kallon taurarin dake sama, jikin intisaar yyi sanyi, ta gyara hijab dinta, ta durkusa ta dauki ruwan da ta ajiye a gurin tana satan kallon haisam din da har yanxu bai juyo ya kallesu ba, ta bar wajen da saurinta tayi sashinsu, Aliyu ya karasa kusa da haisam din yana cewa"yane?" ba tare da haisam ya kallesa ba yace "nothin" sannan ya mike ya bar wajen, ashe tun daxu yke wajen a xaune yana kallon duk abinda sukeyi, duk da dae ba jin abinda suke cewa yyi ba, haisam yyi murmushi bayan ya bar wajen yace"Intisaarr"Aliyu kam binsa yyi da kallo har ya bace masa, yyi tsaki mai sauti ya bar wajen yana tunanin irin abinda xae yi wa yarinyar nan idan ya kamata, tun ba yau batake seduce dinsa dama, gashi yau har sae da taci galaba a kansa, to wae ma garin yaya hkn ta faru. Intisaar kam har washegari jikinta a sanyaye yake, ko abba kasa xuwa gaida shi tayi don bata sonhaduwa da haisam, har taje islamiyya ta dawo bata je gun inna ba, sae da yamma ihsaan taxo tace mata inna na kiranta, ta dae daure tayi sashin innar tana adduar Allah yasa baxata hadu da haisam ba, don ko tunanin Aliyun ma bata yi ita kmr haisam, tana shiga palon inna ta ko tar dashi a xaune, kunya ya kamata taji kmr ta nutse a inda take, "ina yini ya haisam" ta gaidashi ba tare da ta kallesa ba, ya amsayana cewa "sae ynxu kika fito knan" ta kirkiro murmushi kawae tace"uhum" gyaran daki tayi ma inna sannan ta ce mata tana xuwa xata dauko abu ta dawo, hnyr gudu dama take nema, tana fita kuwaya bita,ta rasa yanda xatayi har ya karaso kusa da ita, "me ya hanaki fitowa yau?" ya tambayeta suna tafiya tare, ta kirkiro murmushi tace"bakomai" yace "hmm, Aliyu fa?" ta xaro ido tace "nima ban sani ba" ta marairaice fuska da sauri ta fara magana ganin inda ya dosa tace"kaga ya haisam wllh jiya aikena akayi shine ya tsareni a gate wae xae dokeni" murmushi haisam yyi bai ce komai ba, hkn ya kara daga matahankali tace "Allah da gaske nke ya haisam" yace "uhum shine kika rungumesa knan" ta xaro ido tace "aa rikesa nayi kar ya dokeni" suna shan kwana suka ga Aliyun a xaune yana waya, yana ganinsu ya kashe wayan, gabanta ya fadi muryarta na karkarwa tace "ya haisam don Allah rakani kar ka barni a nan," ganin a nan xasu rabu ne yasa tace masa hka, yyi dariya yace "aa Aliyu dae xae rakaki ni ba ruwana,"hannunsa ta kama tana rokansa, aliyu ya bisu da kallo har suka wuce,haisam na dariya, ya mike yyi tsaki yace "ikon Allah kadae ne xae sa baxaki suma a hannuna ba idan na kamaki " dagaita har haisam bbu wanda ya kallesa bare ya amsa masa. . Yau juma'ah tana xaune palonsu ita da xainab, suna hira bayan sun dawo dagadubiyar wata
Chapter 2 · 0% Book details