Sashe 1
Inteesar Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
INTEESAR BOOK 2 Intisaar ta xaro ido a tsorace tace "nashiga uku, wllh bn san...." buga mata baki yyi da karfi sannan ya tura ta fuskarsa a murtuke yace "wat do yhu fink yhure tryn 2 do? Seducin me or wat?" da sauri ta juya ta bar palon tayi hanyar dakin momy da gudunta, yyi ajiyar xuciya sannan ya buga tsaki ya nemi kujera ya xauna. Maryam ta shigo tace "lah, ya Haidar kai ne a gidan namu yau" yyi murmushi yace "yea kanwata, ykk?" ta xauna gefensa tana dariya tace fyn uncle ya aiki?" yace "alhmdllh, momy fa?" ta yi hanyar bedroom din tana cewa bari na kirata " ko da ta isa dakin momy na rubuce rubucenta ne, tace "momy uncle haidar fa ya xo?" momyn ta watsa mata harara tace to uban me xan masa?" maryam tayi murmushi tace "yana dae palo fa shi daya" momy tace "manta dashi kawae" maryam tace "intisaar fa?" momy tace "ta shiga wanka," maryam ta koma palon tana murmushi tace"uncle gata nan xuwa," yace"yauwa kanwata ya karatu?" tace"muna tayi uncle," sannan tayi hanyar fridge ta dauko masa ruwada lemo ta dire masa a gabansa yana mata gdya." nan ta xauna suka dinga hira amma momy taki fitowa, ya dube maryam din da ita ma bata ji ddin yanda uwartata tayi ba yace "wae halan fushi momy take yi dani ne?" maryam tayi yake tace "ina ga dae wani abun take yi amma tana xuwa," yamike yana murmushi yace "bari dae naje ciki na sameta nasan fushi ake yi dani," har bedroom dinta yyi sallama ya shiga, can ciki ciki ta amsa masa ya yi dariya ya nemi gu ya xauna yana cewa "dama ashe uwa na fushi dadanta," ta galla masa harara tace"kaji dashi dae" yyi dariya yace "toam srry mum," kun shigo Nigeria lfya? Wllh ayyuka ne suka sha gabana," ta tabe baki tace "gskya ne mara mutunci kawae" don tasan ba don Allah yaxo gidan nata ba kila Abba ne yyi masa tatas shine ya kamo hanyar gidanta yau, don inna bakinta ba shiru xai yi ba, dariya kawae yake yi yana bata hkuri har daga karshe ta dan sake, suna hira intisaar ta fito daga bathroom sanye da hijab ta fice daga dakin xata wuce dakin maryam ta kimtsa, momy ta kira ta tace "kin gaida yayan naki ne,? Tayi yake tace hnkli na ne baya wajen, "ina kwana yaya?" ya daga kai yana mata wani irin kallo, sannan yace"lfya," ita kuma ta fice da saurinta.Karfe daya Aliyu ya wuce masallaci xae yi sllh, nafisa tayi tayi dashi yaci abinci amma yaki wae ya koshi, tace "to yyi kyau ae"yyi yar dariya yace "to ku ajiye min idn na fito masallaci xan xo naci sae na wuce gida," tace "um um fa Aliyu," yace "serious anty xan dawo wllh" tace "to sae ka dawo," har gate maryam ta rakasa suna ta hira cikin raha, intisaar kam tunda tashiga dakin maryam dama bata fito ba, tayi mamakin yanda Aliyu kewa maryam dariya, ashe dae yana dariya hka, a bakin gate ya hadu da kannin maryam din sun dawo daga makarnta suka rungumesa suna murnar xuwansa yace su shiga ciki anjima xae dawo idan yyi sllh. Bae shigo gidan ba sae wajajen karfe uku har momy ta fidda rai da xuwan nasa sae gashi, tace "ca nake halin naka kayi min ae" yyi dariya yace "to ina abincin sauri nake yi" nafisa tace au a dole ma xaka ci abincin knan?" yace "hva de wane ni" a dae kawo min abincin, momy ta kira intisaar ta xo ta kawo masa abinci, gabanta na faduwa ta dire masa abincin a gaba, momy ta mata umarni da ta xuba masa a plate, jikinta na bari ta shiga budekulolin, muryarsa taji yana cewa"no ta barshi kawae anty" ta mike da sauri ta bar wajen ba tare da tabari sun hada ido ba. Wajen karfe hudu da rabi yyi ma momy sllma xai wuce bayan ya hada ko wani yaro da dubu biyu a gidan, maryam kuma ya bata dubu goma, momy tace to ita intisaar din fa? Yyi yake yace "ta bari a gida xan bata nata," momy tace"aa wllh ka bata a nan kawae muna gani" ganin momy da gske take ne yasa ya kirgo dubu biyar ya mika ma shaheed ya bata, momy tace "aa ita ma goman xaka bata wllh" anty duk wata fa ina basu, ko sati biyu ba ayi ba ma da na basu a can gida fa" momy tace "to shknan ka wuce dasu tunda gida xaka, su ma gidan xasu wuce yanxu," yace wa? Momy tace intisaar din da maryam mana, ya kirkiro murmushin dole yace "ae ba gida xani ba yanxu," eh ka ajiyesu sae ka wuce inda xaka din," ya rasa yanda xai yi ya ce aa, don hka kawae yace mata to su sameni wajen mota a waje, sannan ya fice bayan ya mata sllma yana kokrin boye bacin ransa. Yana cikin motar suka karaso wajen, intisaar duk jikinta yyi sanyi. . Motar ya bude ya fito yana kallon intisaar din ransa a hade, yyi mata wani irin kallo yace"hope ba wannan motar kike shirinshiga ba?" ta kauda kanta da sauri gabanta na faduwa ta gyadamasa kai sannan ta dau hnyr da xae kai ta babban titi inda xata samu mota ta hau. Maryam tayi sororo tana kallon Aliyu, yace shigo mu wuce kanwata, ta hade rai tace "hva uncle me yasa xakayi hka, ita din ba kanwarka bace?" ya tabe baki yace "idan xaki ki shigo mu wuce kawae" ta juya ranta a bace tace "kaje kawae ni na fasa xuwa" yyi dariya ya shige motarsa ya wuce. Maryam na shiga gidan ta gyawa momynta abinda Aliyu yyi ma intisaar, momyn tace "maxa bita ki kira min ita," maryam ta fice da saurinta, amma bata ga intisaar ba, ta dawo ta gyawa uwartata, kiranta momy tayi a waya, bugu uku ta dauka tace ita tama kusan gida, momy tace to idan kin saukaxan kiraki intisaar kiyi hkuri ki kyaleni da dashi, bake yyi wa ba ni yyi ma, intisaar tayi murmushi tace ba komai momy, amma ae maryam din xata xo ko? Momy tace "aa ita ma ta fasa xuwan saesati mai xuwa," intisaar bata ji ddin hkn ba amma kawae tace "tomomy ngd sae anjima. Intisaar naxaune a bakin kofar palonsu ita da xainab dake fere wa momy doya dan shi xata girka da rana da yake kowa girkinsa yake yi daban da rana har ma da safe, sae dae idan kayi ka kai ma inna, na dare ne kawae akeyi gaba daya, intisaar ta ajiye nail cutter din dke hannunta tana kallon xainab din tace "ki bni na karasa mana, ko ku baxa kuyi girki bane yau?" xainab ta tabe baki tace"ohon masu ni dae doya xanci" intisaar tayi dariya tace "ni dae nasan da biyu kike fere doyar nan" momy ce ta fito daga palo ta karbe kayanta tace "ku tashi ku bni waje ni don Allah, awa nawa xa ayi ana fere doyan nan" takun da suka ji ne yasa gaba daya sukajuya suna kallon wanda ke xuwa, Aliyu ne yana tafe yana danna wayrsa, gaban intisaar ya fadi to me yaxo yi a sashinsu, xainab ma sae da taji tsoro sosae, to me sukayi kuma, momy kuwa cin gaba da aikinta kawae tayi, ya karaso wajen yana kallonsu da daddaya da daddaya, daga xainabdin har intisaar baki na karkarwa suka gaida shi, yau kam suit ne a jikinsa yyi kyau sosai, ko daga inayke oho, bai ko damu da gaisuwarsu ba ya dubi intisaar fuskarsa a tamke yace "wae da jira kke naxo na sameki kafin ki bni kudina ne?" intisaar ta firfito da ido tace "ni?" ya daka mata tsawa yana cewa "yhu re vry stupid, tambayata kike yi ko waye?" a tsorace tace "Allah ni bngne abinda kke nufi ba...." ya gallamata wani mugun harara yace"fito min da dubu biyar dina" ta xaro ido tace "lah ni na mnta wllh kayi hkuri" sannan ta mike da sauri ta shiga ciki, sae gata ta fito dasu, ta mika masa ya fixge ya kirga sannan yyi gaba. Xainab tace "an shiga uku," momy dae bata ko kallesu ba ta dauki doyarta tayi hanyar kicin, intisaar tace "uhmm ni har na manta ma wllh" xainab tace "amma yaya Aliyu bai yi ba a lyf wllh, Allah ma yaso baki taba kudin ba" intisaar tayi dariya tace "me xae kaini dama, ni wllh har ma na mnta da kudin, tun fa ran sunday gashi yautuesday" xainab ta tabe baki tace"Allah ya kyauta toh" yauwa na mnta ban gya maki ba jiya faruuq ya bni dubu biyu wllh, intisaar tace "Allah sarki, ihsaan ma ya bata" ni kuma dubu goma ya bni har ynxu ma yana wajen inna, xainab tace "bawan ALLAH, shine ake neman a maki tijara kan dubu biyar ynxu," suka kwashe da dariya gaba dayansu. Suna sashin inna gaba dayansu yau amma bnda khadija da rahma, intisaar na tsife ma kursum gashi,xainab na kwance suna kallo sukaji hayaniya a tsakar gidan, da sauri suka fiffito har da inna dake binsu a baya da gudu, fadila suka ga ya Aliyu ke duka da belt yana ball da ita, ita kuwa bakinta bai mutu ba yana dukanta tana xaginsa, hajiya da umma na ta masa ihun ya rabu da ita, inna ta karaso da gudu tana yarfe hannu tace "an shiga uku, wae kai Aliyu wani irin shaidani ne, ynxu me tayi mka kke neman kasheta?" cikin xafin nama Aliyu ya kaita kasa ya dinga xuba mata belt din tana ihu, "ae wllh sae ta gya min gidan uban da take xuwa yau, idan ba hka ba na rantse sae na sumar da ita," "ayyo ynxu naji bayani, ae fadila ana kiran sllhn farko take barin gidan nan ba ita xata shigo gidan nan ba sae karfe sha dayan dare," inna ta fadi tana kallon su hajiya da kamar su shake ta, hva, nan inna ta dinga xuga Aliyu ya dinga dukanta kmr xae kasheta, ita kuwa bakin ta yaki mutuwa sae xaginsa take tana ihu, inna ta dauko wani katako da gudu ta kawo masa tana cewa "muka